← Book details Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 35

Sashe 30

Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To Rammai a matsayinki na uwa shine nace bari in soma zuwa wajenki, kinga daga nan Wudil zan wuce wajen dangin Babanmu" Numfashi Rammai ta ja tace.

"Yanzu Kaila domin Allah ka
i yadda da Amina ta zama abokiyar rayuwarka?

Yarinyarnan meye to laifinta ne yarinya son kowa?

Barira kina jin
an uwan naki fa" Barira tace.

"To Rammai tunda baya sonta ai sai a hakura kinga ai ba zamu ma Kaila auren Dole ba.

Tunda Amadudu zai auri Hindatu har an yi baiko ai shikenan ita Amina in ta samu miji ta yi aurenta.

Kaila a ina matar daka samo take to?"
"Anan Jos
in suke da zama.

Amman mutanen Shanono ne iyayenta, fulanine gaba da baya.

Amman bazawarace ta
an yi aure_aure kamar hu
u tace mun.

Amman sa'armu
aya sau
aya ta ta
a haihuwarma"
"Kaci ubanka nace Kaila.

Haka fita cirani da kayi yasa ka soma shaye_shaye ko?

Bazawararma ina laifin mai aure
aya, sai ka kwaso mai aure hu
u sabida a garin ga
a muke.

To kaji ba ka ba auren bazawara mai aure
aya ma kana saurayi da kai.

Maganarnan ta
are in ni Rammai na isa da kai " Kaila ya shiga tashin hankali da ru
ani matsanancin gaske.

Yayi iya yinshi dan ya fahimtar da Rammai da yarshi Barira.

Amman wallahi fur suka
i fahimta balle su amince mishi.

Da matsanancin zazza
i ya kwana washe gari ranga_ranga cikin matsansncin hali.

Rammai fa hankalinta ya tashi ainun, gashi fama take da talaucii.

Mijin da take aure ta san ba zai taimaka mata da komai ba.
an ku
en hannunsu suka tarkata aka ba Kaila gado har aka
aura mishi ruwa a hannu.

"Rammai ki kira su Kawu Balele ko zamu samu su taimaka mana da ku
i.

Wannan soyayya bata lafiya bace, asiri wannan yarinyar ta yi mishi.

Ina Kaila ina bazawara mai Aure hu
u?" Nan Rammai ta
aga waya ta kira Balale
anin mahaifin su kaila, tayi mishi
an bayani a ta
aice yace mata zai kamo hanya yazo.

Tana kashe wayar ta kira Amadudu, da Salamatu
anwarta data rage mata ta sanar musu da halin da ake ciki
......NA FA
O DAGA BENE....

NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
Ana cikin wannan yanayi kiran Shanono ya shigo wayar Kaila dake hannun Barira.

"Rammai kinga Bazawarar Kaila ce take kiranshi fa a waya marar kunya ta samu saurayi tana son tai mishi wayo ya aureta"
aga wayar ki bani in mata wankin babban bargo" Ai kuwa Barira ta latsa kore halamar
aukan kiran Shanono.

Basu bata damar furta kalma ba Rammai ta shiga kutuntuma ma Shanono zagi ta inda take shiga ba tanan ma take fita ba sam.

Da kuka Shanono ta kashe wayarta.

Kaila na farfadowa ya ga Rammai da Barira, da Amadudu a kanshi.

"Rammai ku amince in auri Shanono in ba haka ba wallahi in na tafi bazan sake waiwayarku ba.

Zanje in
auketa mu gudu mu yi aurenmu a wata duniyar daban.

Rayuwar Shanono abun tausayi ne.

Almajiraine iyayenta bara suke yi a kusa da garejin da muke aiki.

Inaso in taimaka ma Shano....."
"Ya isheka haka
an cin durun uwa.

Kasan bangon duniya ai ko?

To kuje can in kuna so.

Wallahi bazan sa hannu ka auro mayya masu yawon bara a titi ba marasa tarbiyya da rashin kunya.

Kaila kasan abinda ya firfito da ita a gidan mijinta ne, sale salin ka jawo mana tsiya " Kaila fa ya kasa samun goyon baya har a wajen
anin mahaifin nashi.

Ranar da ya kwana biyu a asibiti ana gobe za'a sallameshi ya kira Shanono kiran duniya ta
aga mishi waya hankalinshi ya tashi ainun.

"Amadu ara mun wayarka" Amadudu ya bashi wayarshi ya kira shanono da'ita.

Cikin sa'a kuwa sai ta
auka, tana jin muryarshi ta fashe mishi da kuka.

Tare da fa
a mishi tayi tunanin mahaifiyarshi ce ta sake kira ta ci mutuncinta.

Kaila ya dinga bata ha
uri tare da kwantar mata da hankali.

Washe gari ana sallamarshi bai ma kowa sallama ba ya dawo Jos, jikin nashi ko
arfi baiyi ba.

Da daddare sai ga kaila a gidan su Shanono.

"Kaila baka da lafiya ne na ganka a galabaice?"
"Shanono abubbuwa da dama sun faru bayan tafiyata.

Amman inaso jibi in sake komawa Wudil wajen dangin mahaifina tunda suna da yawa ba za'a rasa wanda zai amince mun ba.

In basu amince mun ba, zan zo a
aura mana aure a haka in kika haihu zasu amince dake dole" Shanono na kuka tace.

"Ni abinda nake gudu dama kenan kaila.

Kaga abinda nake gudun shi ya tabbata.

Yanzu ina zan tsoma raina in na rasaka?

Gashi su Inno sun sani a gaba, kowa gani yake yi nina
aurama kaina wannan mace_macen auren nawa kaila "
"Shanono kinga banda lafiya ki dena kuka kar kisa nima in soma kukan.

Ke gobe ma sai in koma ku
in mota zaki bani, ki sanar ma su inno iyayena zuwa jibi zasu zo nema mun aurenki" Dubu biyar ta
irgo ta bashi suka rabu Shanono na hawaye.

Me ya faru mai ya faru jibin na yi sai ga kaila da manya sun zo wajen Baffa neman auren Shanono.

Baffa ganin manya sun zo kawai yace a
aura auren kawai.

Basu bar wajen ba sai da aka
aura auren a bisa sadaki dubu Takwas, anyi dasu zasu ciko dubu biyu ya kama dubu goma, dubu biyun da har yanzu ba'a cika ba kenan.

Shanono ranar rasa inda zata tsoma ranta tayi sam.

Ashe fa tsugunne bata
areba bayan Kaila ya sallami Kawunanshi sun kama hanya sai ya aika yaro yai mishi kiran Shanono.

Da yalwataccen murmushi a kan fuskarta ta fito.

Shi kuwa Kaila a damuwa ta ganshi.

"Hm Shanono kin dai zama mallakina.

Wato Baffa ya mugun sammatarmu tunda kinga Rammai bata san da zancan aurennan ba.

Dama mun yi da Kawu Musa cewar in suka ajjiye sadakin, aka tsai da maganar rana, sai su je Lafia su lalla
a Rammai.

To kinga yanda lamarin ya kasance ana zuwa sai
aurin aure.

Gashi ban da ku
in haya ban ba kowa ajjiya ba" Murmushi Shanono tayi son kaila ya rufe mata idanu bata gano ko wacce iriyar matsala.

"Ina da ku
i zan baka ka nemo mana haya a ko ina.

Ni kuma zuwa gobe Yaya Karime da Yaya Use zasu rakani kasuwa in sai ma kaina kayan
aki domin ka more amarcinka yanda ya dace.

Duk abinda kake da bu
ata zan baka" Ajjiyar zuchiya ya sauke yace
"Ke fa mai ku
ice Shanono, ko da yake ance mabarata masu dukiya ne sosai ko?"
"Hakane kam.

Amman ai na jima sosai ina tarawa shi yasa, kasan ba cin ku
in namu muke yi ba ne, sai dai ajjiya" Su kaita hirarsu gwanin ban sha'awa da burgewa.

Da zai wuce ta
ebo dubu ashirin ta bashi na
aki.

Washe gari suka shiga kasuwa Shanono ta sayi kayayyaki kyawawa domin so take Kaila ya more amarcinshi sosai.

Inno ma ta
ara ma Shanono wasu ku
en su ka siyo duk abinda ya dace, a lokacin Inno na da tsohon cikin Indo haihuwa ko yau ko gobe.

A layin Ajayi suka samu
aki
aya suka kama amman
akin fankacecene sosai, za'a iya sa labule a kare in anaso, ko asa kwali a raba.

Ku
in da Shanono ta ba Kaila ya isa har penti anyi
aki ya fito shar.

Washe gari da sassafe su Yaya karime suka je suka jerama Tani kayanta tsab
aki ya fito gwanin ban sha'awa.

Da daddare Kaila da Isa suka zo
aukar Amarya.

"To Tani aure dai na biyar ya
auro.

Muddin igiyar wannan auren ta yi rawa ma Allah ya isa ban yafe miki ba.

Tsine miki zanyi ki bi duniya mu sallama ma duniya ke mu huta da ba
in ciki.

Wallahi muddin Kaila ya sakoki karma ki nufo gidannan dan ko sama da
asa zata ha
e ba zaki zauna a cikin gidan ba.

Ki tashi ki bi mijinki duk abinda kika tarar ha
uri zaki yi
ar nema." Cewar Baffa kenan.

Inno ma tayi nata, su Yaya Use ma su ka caccaketa son ransu.

Tana kuka ta fita tare da sawa a ranta duk yanda ta tarar da gidan Kaila zata jure ta zauna.

Ko dukanta zai dinga yi yana watso mata kayanta titi zata jure zama dashi a hakan.

A cikin
an sahu suka kama hanya Isa na ri
e da ledar kaza, Kaila na ri
e da hannun Gimbiya.

A kofar gidan Isa ya mi
a musu leda yayi wucewarshi, su kuma suka shige ciki.

"Tsarki ya tabbata ga Allah subuhanahu wata ala.

Ha
a babu wanda ya kaini yin dace da zu
iyar mace irinki.

Bani dama in dandali romon amarcina Shanono, sonki ya galabaitar dani" Murmushi Shanono tayi tace.
ofata a ko da yaushe a bu
e take a gareka Kaila.

In ka shirya nima na shirya" Nan suka shiga nin
aya a cikin kududdufin so da
auna.

Bacci mai aminci suka yi, tare da dada
an mafarkai abun sha'awa.

Haka masoyannan biyu suka wayi gari cikin farin ciki marar misaltuwa.

Shanono da kaila wannan shine yanayi mai da
i marar misaltuwa da suka ta
a tsintar kansu a ciki.

Yanayin daya kafa tarihi babba a rayuwarsu.

A cikin amarcinnan Inno ta haifo Indo.

Da kaila da Shanono suka je barka da daddare basu jima ba suka dawo gida.

Rayuwar farin ciki da yardar juna suke gudanarwa.

In Kaila ya fita aiki ya dawo ya tarar shanono na aiki, zai na
asan wandonshi ya tayata aikin.

Har matan gida suke ba sha'awa sosai.

In wankin kayansu ta fitar tana yi, Kaila na shigowa zai amshe yayi.

Kwatsam rannan sai ga Rammai ta shigo ita da Barira.

Kaila na tsakar gida ya gwafe yana ma Shanono wanki, ita kuma tana yankan alayyawo zata yi musu fate.

A lokacin watan su biyu da auren, harda tagomashin juna biyu.

"Babu shakka, ai dama nasan abinda za'a mayar mun da
a kenan.

Da kin samu haka ga mazajen da kika aura ai ba zaki fito ba.
Chapter 30 · 0% Book details