← Book details Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 35

Sashe 31

Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai kuma shashasha jibakka a tsakar gida kana ma mace wanki shanyayye." Rammai tana da
arfin murya sosai, kusan haka
an yankinsu suke magana wuta_wuta.

Cin zarafi da cin mutunci wannene Rammai da Barira ba sui ma Shanono ba.

Rammai ta tara musu mutane tana sanar musu
ar mabarata ce ta asirce mata
a ta mayar dashi kuma boyi boyinta.

Rammai ta rantse sai Kaila ya saki Shanono a take.

Shanono na jin haka ta
ule
aki ta shiga fargaba.

Da
yar manyan unguwa suka rarrashi Rammai ta yarda da auren Kaila da Shanono, sai da suka sanar mata tana dauke da juna biyu ne ma ta ha
ure tare da fa
"Shikenan kin gama cutata shikenan mun ha
a iri da kutare, makafi, da guragu.

Kaila ka cucemu, dangin mahaifinka sun cuceni dama ba
aunata suke yi ba." Da
yar Rammai ta yarda suka shiga amman ko ruwa sun
i yarda su sha.

Shanono na raku
e a bayan labulen da suka raba
akin biyu Kaila ya shigo ya sameta idanunta sun yi jawur taci kuka.

Rungume matarshi yayi tsam a
irjinshi yana bubbuga bayanta a hankali, sai ajjiyar zuchiya suke saukewa dukkansu.

Sai da Shanono ta saisaita kanta suka fito tare ta tsugunna ta gaishe da Rammai.

Rammai ko kallonta batai ba.

"Haba Rammai cin fuska fa babu kyau.

Kina ji ana gaisheki fa"
"Lafiya sannu
ar mabarata" Shanono ta sauke kanta
asa kawai bata sake cewa komai ba.

Kwana
aya Rammai tayi a dafe washe gari suka
auki hanyar komawa.

Su Shanono suka ci gaba da tattalin soyayyarsu da renon cikinsu abun sha'awa.

Kafin ciki ya tsufa al'amura su ka soma yi ma su kaila tsanani.

Ko ya fita garejin ba'a bashi aikin ma.

Komai nashi sai ta
arewa yake yi.

Abinci da
yar suke samu su ci sau biyu.

Dan ma Inno ta shiga taimakonsu ka'in da na'in.

Ita dai burinta shine Shanono ta zauna tayi zaman aure ga juna biyu an samu.

Wata rana Shanono bayan ta sallami Kaila ya tafi wajen aiki ta kira dillaliya ta kwashe kayan
akinta kab katifa da labulaye kawai Shanono ta bari.

Ta
irga ku
i dubu arba'in ta ajjiyesu a gefe.

Ragowar ku
in kuma ta shiga kasuwar
an tifa tayo musu cefane harda nama.

Tana tsakar gida tana girki kaila ya shigo a galabaice, ya buga ya buga bai samu sisi ba, kuma yasan ya bar Shanono da tsohon ciki shine fa ya dawo, kuma ya tarar da ita a bakin murhu abinci ya kusan tsotsewa.

Janshi
aki tayi yana shiga yaga katifa a gefe guda kawai komai an kwashe.

Kafin yace wani abun ta dun
ulo ku
i ta aza mishi a hannunshi.

"Kayana na siyar dan ka samu jarin da zaka dinga jujjuyawa zama a haka bazai yiwu ba" Kuka Kaila ya fashe dashi yana ma Shanono godiya.

Bayan ta gama rarrashinshi ta zubo musu abinci, suna ci suna hira.

"Yanzu ke wacce sana'a ce kike ganin ya dace in yi Shanono, kece abokiyar shawarata" Numfasawa tayi tace.

"Naga kamar harkar tukuba tana da albarka.

Mijin Yaya Use tsire yake gasawa a Tafa, yanzu kuma ya dawo yana gasawa a nan garin, yana samu sosai.

Me zai hana ko balangu, ko gashasshiyar kaza ka jaraba yi kaila.

In Allah ya dafa sai ka ga asirinmu ya rufu."
"An gama ranki shi da
e zan tashi yanzu in binciki duk abinda ya dace, da gidan gonar da zan dinga samo kajin cikin rahusa" Sai da ya cika abinci a bakinshi ya fice.

Cikin sati guda komai ya kammala har Kaila ya soma gashin kaji.

Ana cikin haka Shanono ta haifo santalelen
anta namiji kyakkyawa mai fuskar fulanin asali.

Kaila ya nuna bajinta sosai, ranar suna ya yanka ti
en rago, yaro aka ra
a mishi suna Sani
an Lafia da
an Wudil duk sun zo an cika sosai.

A wajen sunan ne Rammai ta ga Inno da nata goyon itama.

Shanono ta sha habaici da shagu
e sosai a wajen dangin Rammai.

Auduga tasa ta toshe kunnenta.

Ko ragon sunan sai da Rammai ta rabe shi tas bata barma mai jego ko tsoka
aya ba, nanma Shanono ta jure har aka watse kowa ya koma gidanshi lafiya.

Ta
angaren kasuwancin Kaila kuma Allah ya sanya mishi nasibi sosai.

Kullum sai ya
ara adadin kajin da yake gasawa, Shanono mai jego kuwa kullum sai ta ci rabin kaza da tea mai kauri irin na teburin mai shayi.

Cikin ikon Allah Kaila ya samu rufin asiri sosai, yanzu kam yafi
arfin ci da sha a gidanshi, ciniki yake
arjewa sosai dan ya bala'in iya gashi.

Yaji kuma Rammai ke turo mishi asa a mota, irin dakan buzayen nijar kunsan suma sun
ware wajen gashin naman ra
umi.

Sani na wata biyar Shanono ta samu ciki na biyu.

A lokacin Kaila ya
an soma sauya mata amman ba sosai ba, ya
an soma
orafi kan
azanta da ku
in cizo da suke hana shi bacci.

Amma sama_sama yake yi da ta bashi ha
uri tace zata sa magani shikenan.

Cikin Shanono na wata bakwai Kaila ya sai fili a filin sukuwa unguwar masu arziki.

Shanono ta taya shi murna sosai, ta kuma yi mishi adda'a.

Kamar wasa wata na gaba suka kwashi bulo shi da Shanono su ka kai filin nasu in da masu aiki zasu kewaye mishi filin.

Anan Kaila ya nuna ma Shanono zanen gidaje kyawawa yace ta za
i wanda yai ma ranta sikari, ta za
a tana murna.

Shima Kaila na murnar samun muhalli, tare suke kai bulo filin nasu, har ma Shanono ta yo ma masu aikin girki su wuni a wajen abinsu.

Haka rayuwar wannan ma'aurata taci gaba da gudana.

Allah cikin ikonshi sai akaima Kaila tayin wani gida a layin
an maraya, ganin sau
i da kyan gidanne yasa Kaila ya ro
i abokinshi ya ciyo mishi bashin banki da sunan shi abokin tunda yana ajjiya a bankin, ya kuwa ci sa'a banki suka bashi iya adadin ku
in da zasu isheshi ya sai wannan gida su Shanono suka koma cikin gidan a nan suka tarar da Sabira lokacin ta yaye Mustapha shine ka
ai yaro a gabanta, Sabira ta taimaki Shanono a rayuwa.

Dawowarsu wannan unguwa shine mafarin shigan shanono matsala.

Tun daga nan bata sake gane kanshi ba sam shigowar Hajiyayye rayuwarshi kenan, a haka Amadudu ya dawo gidan da zama da iyalinshi Hindatu.

Shanono da gidan mijinta bata da dama ko ikon fitowa tsakar gida Hindatu ta dinga zubar da maganganu marasa da
i tana shewa kenan.

Farin ciki
aya Shanono take samu in ta le
a gidan Sabira, ko in Sabirar ta le
ota.

Duk abinda Tani ta aikata sai zagi da cin fuska a wajen Kaila.

Sani ya kasance yaro mai kuka da fitsari sosai.

Nabkin
in shi na haihuwa duk sun yayyage, sai dai ta mishi
unzugu da tsumma.

Da daddare kuma ta barshi haka yasha iska.

Kullum kafin gari ya waye ya tsutstsula fitsari babu adadi.

Shanono canjawar Kaila sai yasa ta cukurkude ta
ara
azancewa, ku
in cizo suka sake far mata.

A wannan yanayi shanono ta haifu Sulaiman yaron da ko
an kanfai Kaila bai siya ma ba kenan.

Yana turakarshi yana soyewa a waya Shanono ta haihu.

Sabira tace.

"Tani ina kayan jinjiri?"
"Bamu da su Sabira, gashi na wanshi duk sun mutu, kinga kaya uku ne dashi shima" Jim Sabira tayi tace.

"Bari in je in tsinto muku.

Ki kira su Yaya Use ki sanar dasu haihuwar.

In na dawo sai ki je ki yo wanka" Sabira ta fita ta dawo da kayan jira jirai cikin leda, harda pampas guda tara.

Tsab ta shirya yaro su Yaya karime suka zo suka sameshi fes.

Shanono na fitowa daga wanka taci karo da Hindatu itama tana tura tsohon ciki.

Baki ta ta
e tace.

"Ashe kin sauka Allah ya
aiyiba" murmushin takaici Shanono tayi tace da'ita.

"Ameen" Har zata shiga
aki ta jiyo dariyar Kaila a cikin
akinshi.

Da mamaki ta shiga
akin ta sameshi a san
are a gado yana waya yana wasa da jikinshi a lokaci guda, idanuwanshi sun yi jawur, sai fitar da nishi yake yi mai sauti.

Kai Shanono ta dafe, wasu hawaye suka gangaro kan fuskarta da gudun gaske.

"Ashe aure yake nema shi yasa ya soma wula
antani ni haka, na haihu ashe yana cikin gidannan?" Duk wannan surutun a zuchiyarta take yi.

Ko da Kaila ya bu
e idanunshi ya ga shanono a tsaye a kanshi.

Ko gezau bai yi ba ganinta baisa ya dena abinda yake yi ba.

Itace da taji zuchiyarta na barazanar tarwatsewa ta fice ba shiri tana haki.

Sai da jariri ya kwana uku a duniya kafin Kaila ya shigo yai mishi hu
uba ya ra
a ma yaro suna sulaiman.

Daga nan sunan shanono ya zama umman Sulaiman a cikin unguwa.

Ranar suna shinkafa ce mudi biyu ya zube mata da magi kwara goma sha biyu, mangya
a gongoni
aya sai ku
in kayan miya nera
ari biyu ku
in gawayi nera
ari.

Shanono ta so ta yi mishi magana amman sai ya daka mata tsawa yace ta bar mishi wajan haka dole ta fice a guje.

Abincinnan suka dafa dangin Rammai da suka tawo kuma Hindatu ce ta yi musu girki harda kaji.

Shanono taci gaba da shayar da
anta, watanshi biyu ta sake samun cikin Shafi'i.

Dan Kaila sai yayi wayarshi ta batsa da budurwarshi daga
arshe ya lalube Shanono, sai ya biya bu
atarshi yai mata tsaki.

Tsiyar da ya tsiro da'ita shine in zai yi kwanciya da'ita sai yace ta shiga bayan gidanshi ta sake wanka, in tayo wankan ya shinshinata yace wari take yi ta sake komawa.

Akwai ranar da Kaila ya finciketa yai mata wankan yana dirjeta kamar ya samu bargo yana taskama duwaiwanta duka suna
ara tas.

Haka dai wula
ance_wula
ance iri da kala babu wanda shanono bata gani.

Ga ciki ga goyo, ga fitsarin kwance da kullum Sani da Sulaiman suke yi.

Shanono ba sai ta idasa sukurkucewa ta
azance ba.

Inno ke bata ku
in sabulun wanki da
an ku
atarwa, abinci kam babu laifi Kaila na ajjiyewa.

Shanono na haifar shafi'i ta sake samun cikin Amina.
Chapter 31 · 0% Book details