Sashe 25
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaron shima ya shiga canyara ihu kamar yasan abinda ke faruwa.
Tani tana tafe tana juye, tana hawaye.
Tana gani Narani ya mi
a Dauda a hannun mowar mata, tayi carab ta kar
eshi.
"Narani kai mun rai ka barni da
ana.
Wallahi zuchiyata ba zata ta
a samun nutsuwa ba.
Yaronnan shine sanyin idaniyata.
Ka taimaka dan tsarkin mulkin Allah " A raunace tayi maganar.
Allah sarki tsakanin
a da uwa sai Allah, kuka Tani take yi sosai da sosai, amman Narani bai tausaya mata ba sam.
Matan gida ba wanda ya tausaya mata, mai Fura tana
arayinta tana jin duk abinda yake faruwa.
Daga
arshe ma Narani da gora ya biyo Tani gadan_gadan.
Ta samu ta ari na kare ta fice a gidan da gudu.
Tana tafe hannunta aka tana kuka wiwi kamar
aramar yarinya.
Wannan shine
arshen mutuwar aurena na farko.
To bayan Tani ta dawo gida sai jinya, ciwon nono, zazza
i, kuka.
Da
yar jikinta yayi mata da
i.
Zuchiyarta da tunanin yaronta yana ranta.
Ta sha zuwa gona ta tsugunna tana ro
on Narani akan yai mata rai.
Amman basa wanyewa lafiya.
Kwatsam rannan sai ga su inno sun shigo Shanono.
Ha
a sun yi takaicin sakin shanono da akayi.
Amman sai suka yanke hukuncin tafiya da Tani Jigawa inda suke bararsu ta yanzu.
Tani da a tunaninta makaranta zata koma.
Gashi Ige tana birni dama itace mai kareta.
Tani ta na ji tana gani ta bi su Inno zuwa
asar jigawan dutse .....
[17/11, 1:54 p.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: NA FADO DAGA BENE......
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
Rayuwar da Tani ta yi a jigawa rayuwace ta wahala sosai.
Ga
anyen jego ga kewar Dauda.
Ga tafiyar
afa da suke yi yawon bara da su inno.
Inno tsumma take samu ta ji
ashi da jini jan
am ta
aura a
afar Tani, ta bi da gudajin jinin saniya da suke zuwa
ebowa a kwata.
Haka zata tusa Tani a gaba an bata sanda irin wacce ake saganewa daga hammata.
Suna tafe Inno na share hawaye tana nuna ma mutane takaddar asibiti na bogi.
Da ku
in aikin yanke
afar a jiki.
Ai kuwa inno ta yi ku
i da Tani a wannan dabarar, Tani kuma taci
an karen wuya ainun.
Daga baya ma suka sake yin
aura zuwa Kaduna suna zaune a Kano road, sun baje koman bararsu.
A titi suke kwanciyarsu babu abinda ya damesu.
Duk sanyi duk ruwa a titi suke kwanciya.
Sai dai in ana ruwa sukan samu wani wajen su fake.
Wasu kuma su lullu
a da
atuwar leda irin ta katifarnan.
A nan bakin masallacin da suke zaune wata rana wani ustaz ya kira Tani gefe guda yana son yin magana da'ita.
Kullum ya kan basu sadakar nera
ari, ko
ari biyu.
Inno ganin wannan Ustaz na son magana da Tani tuni ta ru
"Tashi maza Tani kije.
Ki dinga turo
irjinki gaba dan ubanki.
Tunda dai
irjin ya fito
ul." Da sauri Tani ta mike ta nufi inda Ustazu ya jingina da karafen masallaci yana jiranta.
Tafiyarta yake kallo yanda take tafe zaninta na fat_fat ga cingan tana ci.
Kirjinta sai rawa yake yi tana jijjigasu.
"Gani Ustazu kace kana son magana dani ko?" Baki ya yashe mata gemu duk furfura yace.
"Tani manya.
Irin wannan tafiyar da kike yi illahirin jikinki na rawa ai sai ki sa watakam ai ha
arin mota oum Tani?
Sannan ga cingan kina ci, wannan ba
abi'ar macen da tasan kanta bane"
"Dakata malam wai wa'azi dama zaka yi mun ne kasa na taso?"
an murmushi yayi yace.
"Ko
aya.
Tani sonki nake yi so na aure ba son shashanci irin wanda kuke yi da masu gyaran mashinancan ba.
Inaso ki bani dama mu fahimci junanmu" Fari Tani tayi da idanunta, ta
an yi murmushi "
"To ai ba matsala, ni ko yanzu in ka shirya a shirye nake.
Dama yawon barace_baracennan ni ya isheni haka" Dariya yayi yace
"Allah Tani kin amince dani tun kafin mu fahimci ma juna ki san ko waye ni?"
"E na amince"
"To sunana Malam Yahuza
alha.
Ni
alibine a ta
aice.
Nine nake limanci a masallacin anguwarmu da asuba.
Ina da mata biyu da yara takwas.
Iyayena suna
auye mu mutanen Tum
urkai ne, acan iyayena da duk wasu dangina suke.
Matata ta farko irin auren zumuncinnan akai mun da'ita
anan ummanmu ce.
To ta biyun kuma gidan da na sauke su kai mun uban gida to
arshi ce nake aure.
A zauren cikin gidansu
akinmu yake ni da almajirai
an uwana.
Mahaifinta babban malamine sananne.
Ina ja mishi ba
i a wajen tafsiri ko wa'azin
asa.
Dam duk tafiye_tafiyenshi tare mu ke yi.
Wannan dai shine ta
aitaccen tarihin nawa, da fatan dai babu matsala ko, kuma Allah yasa ban yi miki tsufa ba, dan ina da ire_irenki a gidana wasu kuma suna
akin miji?" Tani ta numfasa tace.
"Babu wata matsala.
Nima bazawarace
ana
aya watanshi bai fi goma ba ma" Ya zare idanunshi yace.
"Kina da goyo ashe, yanzu nan
arama dake har kin yi aure kin fito?" Dariya tayi.
"Yaron ubanshi ya kar
eshi tun yana tsumman zane.
Na ta
a yin aure ban fi shekara a
akina ba, Allah kuma ya nufa muka rabu" Haka dai su Tani suka jima suna tattaunawa tare da son ganin komai ya dai daita.
Sun tsayar da lokaci kan gobe zai je ya samu Naroro yayi magana dashi domin a san da zamanshi.
Kuma asan cewar da gaske yake yi.
Ya
akko dubu biyu ya ba Tani.
"Nagode, shikenan sai gobe" Tana fa
ar haka ta wuce ta koma ta zauna a kusa da Inno "
"Yaya kuka
are Tani?
Wannan in kika sameshi kin more, yana da ilimi har a TV ake nunoshi da azumi, Ladingo take fa
a mun yanzu data hangoki tare dashi.
Kinga
an mata fa har sun soma miki ba
in ciki, harararmu suke yi" Tani ta kalli inda Inno take nuna mata.
Ai kuwa zagada_zagadan
an mata masu nonuwa cikin riga ta gano sai harararta suke yi.
Harma da zawarawan cikinsu.
Kamar wasa soyayya mai karfi ta
alle a tsakanin malam Yahuza da Tani.
Naroro ba wasa nan da nan yace a kawo sadakin Tani, ayi auren kawai.
"A'a Baffa.
Inaso kai mun izini mu je Shanono a kar
amun aurenta acan.
Sannan ya kamata itama ta koma masu zuwa
aukar amarya su je a tawo da'ita, ina ganin hakan zaifi" Cewar Ustaz Yahuza kenan.
Naroro yayi jim kafin yace.
"To na ji batiunka.
Gobe sai mu kama hanya ai.
Tunda kace jibi magabatanka zasu zo.
Amman a sau
e kawai su tawo da shirin
aurin aure kawai.
Yaro in dai Tani ce ba sai ka yi mata kayan lefe masu yawa ba.
Dama tana da kayayyakin
aki sababbi kawai sai a kwaso su a tawo.
Mu daga Shanono ma gaba zamu
ara" A wannan matsayar suka tsaya.
Washe gari duku_duku su Tani suka
auki hanyar Shanono.
Washe gari aka wayi gari da jiran ba
an zuwa
aurin aure da
aukar amarya.
"Inno ai kar ki so ki ga
iban albarkan da Narani yayi mana da muka je
ebo kayan Tani.
Ko fa tainke basu barmu mun
iba ba.
Inno a ta
aicen ta
aicewa Narani ya siyar da kab kayan dankin Tani.
Sai dai in an
auka auren
an ku
en da iyayenta zasu ha
a mu in mun je kadunan ma shiga kasuwa a tsinto mata abinda ya sauwa
a.
Nayi farin ciki sosai da Shanono zata auri malami mai tafsiri ma, abu yayi kyau sosai.
" Tani tana zaune Mai riga na yi mata lalle tana jinsu bata ce komai ba.
Ta so ta je dubo Dauda, amman jin labarin irin wula
ancin da Narani yai ma su Goggo marka yasa ta ha
ura da zuwan bai
aya.
Misalin
arfe biyun rana ba
i suka iso.
Tuwon shinkafa aka mulla musu da miyar kabewa.
Maza suka tsaya a waje wajen maza
aurin aure.
Mata biyu su ka shigo daga cikin gida, aka saukesu a
akin Inno.
Ita kuma Tani tana
akin Goggo mai riga ita da su Ladidi
awarta, tana saye da shadda mai ruwan goro, dinkin yayi kyau sosai Inno ce ta samo a wajen sadaka.
Amarya an sha lalle an fito shar, an yi kitso harma ta goge bakinta da gawayi mai ha
e da gishiri.
Cikin awa guda aka
aura auren.
Kawu Balarabe ne ya shigo gidan.
"Marka da mai Riga ku fito da Tani ku kama hanya.
Ku biyun sai ku rakata ko?
Mota
aya ce taku, sai mota
aya ta maza." Nan su Goggo marka suka fito dama a shirye suke.
Dangin Ustaz Yahuza ne suka fita da Tani.
Su Goggo marka kuma suka tsaya yi ma Naroro bayani akan kayan Tani na gidan Narani.
Da
yar Naroro ya ciro dubu goma a cikin sadakin ya mi
o musu.
annenshi su Kawu Yusuf kowa ya sako dubu.
Matan su kuma mai
ar, mai hamsin suk aka gaggan
a aka tashi ku
i kusan dubu arba'in.
Nan fa suka fita kowa ya shiga mota suka kama hanyar Kaduna " Basu suka shiga garin kaduna ba sai wajajen karfe shidan yamma.
Kai tsaye suka wuce Unguwar kurmin mashi, a wani madaidaicin gida mai shu
in fenti motarsu ta tsaya.
Duk suka sakko suka shige wannan gida bisa jagorancin wannan mata biyu da akazo dasu
aurin Aure.
A cikin gidan ma ba wasu jama'a da halama basu yi taron biki ba suma, sai ma
otane kawai suka shigo.
Jama'ar dake tsakar gidan suka amshesu kadaran kadahan, wata buskuceciyar mace ce ta nuna musu
akin Amaryar da bakinta.
"Ga can
akin Amarya can" Goggo marka ta ja hannun Tani suka shige tare da Wadannan mata da suka tawo tare.
akine falle
aya ya sha farin fenti sai haskawa yake yi.
Sai dai
akin
antarshi tayi yawa, dan yafi kama da akurkin kaji.
Wannan in da ma sun tawo da kaya da sai dai su koma.
Dan in gado lamba 1 ne ma bazai shiga ba.
Tsuru suka zauna a tabarma Tani dai tana cikin hijabi,
ayar matar da suka tawo tare tace.