Sashe 2
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gona kuci gaba da noma a ciki amman ni banci ta zama ba."
"Amman Naroro da ka dubemu ka zauna kaine ka
ai makwafin uba a wajenmu, kuma ya kamata ace kai zaka kula da iyalan cikin gidannan ai"
"Balarabe kabar maganar nan.
Gobe_gobe Inno na dawowa daga zirayar dangi zan kama hannunta da Use, da Karime mu kama hanya, a Habuja zamu ya da zango, me son ganinmu zai iya zuwa Habuja kafin mu sake she
a" Su Balarabe su ka ka
a suka raya akan Naroro ya daure ya zauna a gida, amman Wallahi ya
i fur.
Washe gari suka kama hanya, suka barma Ige renon Tani.
Suna tafiya jikin Tani ya rincabe, sai da Tani ta yi shekara guda tana faman jinya, kamar yarinyar ba zata yi rai ba.
Allah cikin ikonshi kuma sai ta gyajije sarai da'ita.
Ganin Tani ta warke sumul har tayi kumari ne yasa Ige ta tsumbulata a makarantar boko aji 1.
Nan Tani ta shiga murna, tana son karatu da son zuwa makatantar boko.
Amman fa makatantar allo basa son zuwa, in aka turasu sai su tafi yawon bin gonaki suna tsinkar kayan itatuwa suna ci, ita da yara sa'aninta.
Ige tana son taga yara na karatu, kasancewar ta yi aikatau a birni a gidajen masu dashi.
Daga
arshe Balarabe yace a dena turasu makarantar Allon tunda basaso.
Shikenan Ige ta dena turasu.
Haka Tani taci gaba da rayuwa a gaban Ige, tana zuwa makatantarta.
Allah cikin ikonshi ranar da Tani suka yi jarabawar
arshe na barin firamare, ranar da yamma sakaliya sai ga su Naroro rabe_ra
e bashi da lafiya an maidosu gida, yana cikin jinya mai tsananin gaske.
Wannan jinya sai da ya shafe wata shidda a kwance
an uwanshi suna faman wahalta mishi.
Ita kuma shanono a wannan lokacin sai damun Ige take da batun cigaban karatunta, dan ganin abokan karatunta sun ci gaba da karatun sakandare anan babbar makarantar sakandare dake Shanono.
Ai nam Naroro ya hau ya diro cewar da Tani zai koma Habuja yawon bara tunda dai ta tasa, kuma ta warware.
Ige na kuka Tani na kuka haka suka rabu.
Tani ta
auki rai ta
amfara akan karatun boko.
Har mafarkin ganinta take yi a makarantar sakandare tana karatu.
To a zuwan Tani Habuja ne ta ci karo da
azantacciyar rayuwa marar da
in fa
e.
Da daddare kasan me
an cirani suke ma yara
ananu irin su Tani wa
anda ba zasu iya
aukar nauyin sauke musu sha'awarsu ba?" Idanu na zuba ma JEGA.
Shima ni
in yake kallo, gashi garin duhu ya soma sauka.
Agogon dake
aure a tsintsiyar hannuna na kalla
arfe ba
wai saura mintin ashirin.
Nayi mamakin yanda lokaci ya ja sosai, nayi tunanin zan iya game bashi labarina a yau
innan.
"Me kuke yi musu na
agu inji, duk da dai nayi imani ba abu bane mai da
in ji ba.
Amman kuma sanin zai yi amfani.
Karfa kice mun anan labarin zai dakata?
In ko anan zai tsaya kama hanyar Jega gobe bai kamani ba kenan.
Ya zame mun dole in zauna a garin Kano domin sauraren cikakken tarihin Barista da kanta." Kallonshi nayi yanda yake magana kamar wani babban mutum.
Numfashina na sauke tare da jefo mishi tambaya.
Me ka tattauna da Alh Nura, nasan dai zancenane sabida rashin kunya da taurin kai irin na yaran zamani shine ka tunkareshi da zancan dan kawai ka zubar mun da darajata ko?"
MRS BUKHARI...........NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 2
Murmushi yayi mai
ayatarwa.
Baice komai ba sai naga ya mi
e tsaye.
"Gobe kuma a ina zamu ha
u da
arfe nawa ha
uwar zata kasance?"
Bana ce ga inda zamu ha
u ba dai.
Amman zamu yi waya in sha Allah." Ina fa
in haka na mi
e tsaye na sanya takalmana na wuce.
Ina cikin mota ina share hawayena, ganin komai nake yi kamar lokacin ya faru, cike da tunaninnika masu dama na isa layinmu.
Motar Habiba Bala na gani a
ofar gidanmu, kafin in yi parking naga ta fito daga cikin gidana.
Kallon kallo mu ka yi ni da'ita.
Kallona take yi mai cike da harara da jin haushi.
Jikina yayi sanyi sosai.
Sai da hantar cikina ya ka
a da naji Habiba Bala tace.
"JEGA me kake yi a layinnan kuma?" Idanu na zare, nayi saurin fitowa motar Jega na gani a bayan tawa motar.
Kenan biyoni yayi tiryan_tiryan yazo yaga gidana ko?
Lallai al'amarin yaronnan lamarine mai ban mamaki.
Ko shakka babu tare dashi ya
araso inda muke yace.
"Umma na biyota a baya ne inason ganin gidanta" Kallon tuhuma Habiba Bala ta bini dashi.
Yawu na ha
iye mu
ut sai zufa nake yi kamar wacce tayi
arya.
Su Sani ne suka iso inda muke da alama daga masallaci suke.
Hannu dukkansu suka mi
a ma JEGA su ka gaggaisa.
Sani yace.
"Ummanmu sannu da dawowa, kin dawo lafiya?" Murmushin
arfin hali nayi nace.
Lafiya lau ina su Amina da Auta?" Dauda yace.
"Yanzu suka dawo da Baffa, sun
an rakashi ya mi
afa.
Umma baki tafi ba?" Ya tambayi Habiba Bala.
"So kake in tafi ni ka
ai kai
in sai yaushe zaka go?" Ni dai ina tsaye muna kallon juna da JEGA.
Mu je daga ciki ko ma tattauna" Na katse musu hirarsu.
Gaba nayi Habiba Bala ta biyo bayana.
Su Sani suka biyo mu.
Bansan da JEGA aka shigo ba sai da naji Sani na cewa.
"Malam bismillah ga waje.
Sulaiman kawo ruwa da abinci" Turus nayi a bakin
ofar shiga
akina, ni ban juya ba, ni ban tafi ba.
Sai da Habiba Bala tace.
"Shigo mana, wal lafiya kike kuwa Shanono, kinsan awannin dana shafe ina jiranki kuwa?" Shiga nayi jiki a mace na nemi gefen katifa na zauna.
"Kin ban mamaki Shanono, kin mun abinda sam ban tsammaceshi daga gareki ba.
Ashe har kina da wata matsala da zata taso miki ki dinga kunyar sanar dani ni Habiba Bala ta su ( ummu naheeba, Badiat takwara, khadijan makawa)?.
Na kira wayarki kin
auka, daga
arshe wayarki ma a kashe haba_haba Shanono.
Meke damunki dan Allah, sannan me yasa Jega zuwa ganin gidanki, a ina kuka ha
u?" Duk wa
annan tambayoyin a jejjere taimun su, tana mai kakkafeni da idanu.
Cikin rashin kuzari nace.
Da farko kiyi ha
uri a bisa tawowa daga gidanki ba tare da kin fito ba.
Sannan ki kuma yin ha
uri a bisa kiranki dana kasa
agawa Habiba Bala.
Bansan me zance miki bane, ina tsoron kuma abinda zai fito daga bakin ki,
ila ba zai mun da
i ba.
JEGA kuma da kike tambayar ina muka ha
u, shine matsalar baki
aya Habiba Bala.
Alh Nura bai miki bayani bane?"
"Bai ce mun komai ba.
Amman yace in ya dawo akwai maganar da zamu tattauna akan
an shi Jega, shikenan iyakar abinda yace mun, jiyan yayi wata
ar tafiya ne, amman yau zai dawo yana hanya ma.
Ki sanar dani abinda ke faruwa, tun jiya nake cikin damuwa, ina tubka ina warwara.
A iya hangena hangowa nayi kamar Jega ne yake sonki ko?
Ganinku tare sai ya tabbatar mun da hasashena daidai ne, amman wa
a a bakin me ita yafi da
i." Labarta mata komai nayi tun daga ha
uwata da JEGA har zuwa yau.
Ban
oye miki da wata manufa ba, ada na
auka shirmene na yara wallahi, da naga abun nashi da gaskene shine nazo da zummar sanar miki halin da ake ciki, nazo na tarar Jega har ya ke
e da mahaifinshi ya tare shi da maganata.
Habiba Bala amman ni ina ganin in ya gama jin tarihin rayuwata zai ha
ura da kanshi ya janye, zai gane ni ba tsararshi bace.
Babu aure sam a gabana.
Ga Oga Rashid yau zai zo, shima soyayyata yake nema.
Yau ma shi ya kaini asibiti, jinina ya haura duk ta dalilin wannan maganar." Ajjiyar zuchiya Habiba Bala ta sauke tace.
"Dan
ari sunan kare a lahira.
Jibi wani
aton al'amari mai rikitarwa.
Babbar damuwar shine in Alh ya kar
i zancannan, ita Hajiya Kilishi da wanne idanu zata kalleni Shanono?
Kuma ai yayi gaggawar fasa zancan tunda bai samu yardarki ba.
Yanzu ne na gane dalilin da yasa Alh ya fita cikin fishi da
yar ya amsa a dawo lafiya da nayi mishi fa.
Tashin hankali amman wannan yaro akwaishi da tsaurin idanu, to ina zai kai ki Shanono da Wa
annan samari da
an matan yaran naki?
Ki kiyaye kar ki kuskura yaran su san halin da kike ciki da JEGA, dan abun kunya zai zama a garesu, kinga wannan Sanin naki?
A tsaye yake kamar nonon maza.
Shi kuma kiyi
arin fahimtar dashi tazararku ta kai nisan sama da
asa.
Tabbas da gaske yake sonki tunda ya iya tunkarar ubanshi da zancan, dan na fahimci Alh bos ne a cikin gidanshi.
" Ni dai tsuru nayi ina kallonta.
Habiba Bala, tun farko abinda na guda kenan.
Wannan abun ka iya zame miki matsala a wajen mijinki, da abokiyar zamanki.
ila su yi mana wata fassara daban.
Suyi tunanin muna son ra
arsu da yawane ko dan dukiyarsu."
"A'a shanono.
Mu ajjiye wannan maganar.
Yanzu dai ni zan tafi gida.
Duk abinda muka tattauna da Alh, zan kiraki gobe, sannan in kina sakar mishi fuska ma ki dena ato, zaki ja mun abun fa
e a duniya." Mi
ewa tayi harta fita ta dawo.
"Saurayinki fa yana zaune yana jiranki.
Ni wallahi ban ta
a ganin mara kunya irinshi ba" Dariya ta fashe dashi, na rarumi jakata na jefa mata.
Ta yi maza ta kauce da sauri.
Ban
aki na fa
a da sauri anata kiraye_kirayen sallar isha, gashi ko magriba banyi ba.
A gurguje na fito na gabatar da sallar magriba, sannan nayi isha.
Banji motsin kowa a falon ba, nasan sun tafi masallaci.
Ina kan sallaya wayata ta shiga ruri, Oga Rashid ke kirana.
A sanyaye na
aga wayar.
"Ranki shi da
e ki mun afuwa ban kira naji ya jikin naki ba.
Wata shari'ace take buga mun kaina.
Yaya jikin naki dai?" Idanu na lumshe.