Sashe 27
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alala taji tana sha'awar ci shine ta tafi wajen barar su inno dan ta samu.
Uwa mai da
i tana zuwa inno ta aiki Habu nemo mata Alala.
Tsautsayi wani mai mota ne yazo wucewa sai ya zuge glass
in motarshi ya kira almajiran dake jere a wajan.
Da gudu suka tashi, Inno ta ja hannun Tani a guje ta rakata, tunda Habu bayanan.
Wannan mai mota ya dinga rabon dubu dubu har ya iso kan Tani da Inno.
Sai ya mi
o ma ko wacce dubu.
Har Tani zata
i kar
a sai kuma ta kar
a, laulayi take yi kullum a cikin kwa
ayi take gashi nera biyar bata magani.
Ashe duk wannan abun akan idanun Ustaz akayi yazo wucewa a mota sun yo comboi sun dawo daga Da'awa.
Wani alaramma ne ma ya yafito shi
"Alaramma kaga amaryarka a cikin almajirai suna kar
ar sadaka, dama bata dena barar bane?" Ganin Tani bai
ata mishi rai irin tambayar da akai mishi ba.
Tani ko sai da ta ci alala ta
oshi ta kama hanyar gida.
A
ofar gida ta hango mai gidan yana tsaye yana zirga_zirga tana isowa ya tareta.
"Dakata daga wajen haka
azama
ar mabarata.
Dama zaman ha
uri nake dake, amman yau ta
are na sake ki saki biyu.
Ga takaddar shaida, ki turo a kwashe miki kayanki, in kuma zaki zauna kiyi idda a gidana musulunci ya baki wannan damar" Takaddar sakin ya jefo mata ya shige cikin gida.
Tsabaragen ru
ewar da Tani tayi haba sai ta kwasa a guje ta koma wajen bara.
Wannan gudu da ru
anin data shiga take sai yasa tayi
ari a titin.
Sai almajirai ne suka rurrufeta sai jini take zubarwa guda_guda.
A ranar Tani bata gane kanta ba, rumfar bara Inno ta kaita ta kwanta.
Sai washe gari take ma Inno da Baffa jawabi.
Ai kuwa Baffa ya dira a kanta da la'anta.
"Wannan yarinya kwai mitsiyaciya yanzu kina auren babban malami Tani sai da ki kai sale salin daya koroki?
Wallahi da gaske
ashin to tsiya ne dake shegiya la'ananniya mai farar
afa.
Narani ya camfaki kuma kin camfu, cewa yayi dama babu mai iya aurenki ku zauna lafiya.
Gashi abunda ya fa
a ya tabbata" Haka dai Naroro yayi, Inno ta cabka su kai ta zagin Tani tare da aibantata.
Hantara da zagi kam tana sha, harda gori iri_iri.
Ranar data cika kwana goma da saki, su Inno da wasu tsofaffin mabarata suka je suka
ebo ma Tani kayanta.
Inno duk ta siyar da komai hatta da suturun Tani sai da Inno ta siyar ta
unshe ku
in a aljihunta.
Bayan wata uku kuma su Tani suka sake
aura daga Kaduna a karo na biyu zuwa Lafiya can Nassarawa state.
In mota ta tsaya zata ba su inno sadaka sai inno ta daka ma Tani tsawa tace.
"Dalla tashi mai farar
afa kije ki kar
o, ko Allah zai sa wani ya ganki ya ji yana so.
Ga yayyenki can sun mi
afa a gidan aure.
Amman ke aure biyu duk sun
alle dan tsiya" Ire_iren maganganun Inno kenan.
Maganganun bakin Naroro kuwa ba'a Magana.
Sun kai kamar wata biyu a Lafiya kwatsam wata safiyar Litinin wani mai tu
a baro ya
illo Tani ya kuma nuna yana so.
Ko da ya tunkari Tani bata yi
asa a guiwa ba ta amince dashi, ba dan yayi mata ba sai dan gajiya da irin zagi da hantarar su Inno, barin ma da suka ji labarin haihuwar Use da Karime, sai suka sake tsangwamar Tani.
A cikin wata biyar da ha
uwar Tani da Ilu su kai aurensu Tani ta tare a gidan da mahaifiyar Ilu take zaune da
annenshi mata biyu, uwar gidan shi kuma tana gidan dake kallon gidan mahaifiyarshi.
Duk
azanta da kwa
o na Tani ilu ya daddanneta a
azanta, haka kuma ya fita jahilci, dan ko salla duk juma'a kawai yake yinta, haka wanka.
Babu abinda ya tusa a gabanshi sai neman ku
i.
Mahaifiyarshi da
annenshi surfe suke yi da daka.
Tani kuma ganin zaman itama bazai Kai mata ba sai ta soma yin wankau harda guga tana
an samun na
atarwa.
Suna zaman zaman lafiya tsakaninta da mijinta da iyayenshi, rana
aya duk suka juya mata baya.
Dai dai da gaisuwarta mahaifiyar Ilu bata amsawa.
annenshi kuma kullum a zubar mata da habaici suke.
Kishiya kuwa sai dai in bata shigo shanya ba ta dinga wa
a tana tafi kenan.
Ashe duk wannan canjin da Tani ta samu a wajen dangin miji sabida sun gane ita mabaraciyace, kuma iyayenta miskinaine.
Dan ranar inno da Naroro sun kawo mata ziyara, har ta
auki nera dubu uku da take tarawa ta basu.
Shine fa mahaifiyar Ilu ta tada daru ta dinga zagin Ilu da caccakar Tani.
Tun yana
arin fahimtar da'ita harya ha
ure.
Sannu sannu shima ya soma sha mata kunu.
Tsaiwa fa
an irin u
ubar rayuwar da Tani ta sha a wannan gida ba'a magana.
Shekara biyar ta yi a gidan tana shan gashi.
Ita ke ciyar da kanta, ita ke ma kanta komai dan Ilu yace mata shi ya gaji da ciyar da juya, mai
ashin tsiya.
Shima ya sake maimaita kalmar da Narani ya fa
a.
Dan tun Ilu na iya zuwa tura baro da
afafunshi har taka
afafun ma suka gagareshi, ya zama sai an kwantar sai an tayar.
Mahaifiyar Ilu ganin
anta na shirin mutuwane tasa ya saki Tani saki biyu.
Tani ta
aura tsummokinta a ka ta nufi tasha sai Shanono, dan bata ce ga garin da su Inno suke ba.
Ana zuga wani irin ruwa mamako Tani ta shiga gida da gudu tana haki.
Kawu Balarabe yace.
"Wa nake gani kamar Tani kece.
Tare kuke da su Naroro kenan yanzu shigowarsu?" A guje ta
arasa
akin Goggo Marka anan ta tarar da Inno.
Daga tsaye ta yar da
ullin tsummokinta.
"Mitsiyaciya mai farar
afa shima aure na ukun ya
alle ko?
Marka kuna dai ji ai ta kuma kaso auren, ta kwaso
afa ta dawo Shanono so take a kasata a faifai cewar zancan Narani ya tabbata ta cika mai farar
afa" Bu
an bakin Goggo marka tace.
"A sussuba ya kamata ku bar garinnan Inno da duku_duku tun kafin jama'ar gari su tseguntama Narani sun ga Tani.
Al'amarin yarinyarnan ya soma bani tsoro.
Da an yi aure sai saki.
In da mun ga laifin Narani.
Har ga Allah a yanzu ban ga laifinshi ba." Kawu Balarabe ne da Naroro suka shigo.
"Da gaske
amshin mitsiyaciyar yarinyarnan mai auren
ano nake ji?
Tani wato kin mayar da maza kamar rigar sawanki ko Tani?
Inno ku taso mu bar garinnan tun wuri." Kawu Balarabe yace.
"Gara ki tashi ku tafi Inno.
Muna da yara mata gaskiya kar Tani tasa a kasa auren mana su, suna da yawa.
Gara ku tafi can wajen barar yafi.
Duk wanda ka samu ka ha
ashi da shegiya ta zauna dan dole" A cikin yayyafi gashi duhu ya sakko su Tani suka bar garin Shanono.
Basu ya da zango a ko ina ba sai a garin Jos kwata ta yamma da Bauchi.
Tsakiyar dare suka sauka, sai a tasha su ka kwana washe gari suka nemi matattarar almajirai a bayan babban masallaci.
Suka ci gaba da gudanar da bararsu anan.
Use da Karime sun yi matu
ar murnar dawowar su Inno Jos.
Dan tun lokacin da Use ta soma hayayyafa Baban yara ya dawo da'ita Jos shi kuma ya koma Tafa.
Use ce ta nema ma su Inno
akin haya falle
aya suka zuba komatsansu.
Duk motsawar da Tani za ta yi sai hantara sai zagi.
Kullum Tani a cikin kuka da tashin hankali take marar musaltuwa.
Barar ma Inno tace ba zata je ba karta shafa musu ba
in fenti.
A gida ake barinta, tayi bacci, tayi kuka ma'ishinta.
Wata rana kuma ta tafi gidan Use ko Karime ta je ta wuni.
Kullum kukan Tani Allah ya
ullo mata da mijin aure ko zata huta da irin manyan kalmomin zagi da su Inno kullum suke jifanta dashi.
Ko fa ta je gidan Use ko Karime ba wai suma basa ya
a mata magana bane akan
in zaman aure ba.
Dannewa kawai take yi.
Suka mayar da'ita
ar aikinsu.
Kwatsam wata rana da yamma Tani ta fito daga gidan Use tana sauri zata je gida, Allah ya ha
ata da wani bawan Allah a cikin
an sahu, kamar wasa ya fara janta da hira, dake ita kuma matayi take nema dama, take ta saki baki suka shiga zantawa.
Abu kamar wasa da Tani zata sauka a
an sahu sai ya biyota shima, shi ya biya ku
in abun hawan nata.
"Baiwar Allah anan unguwar kike kenan?
" Sunana Tani.
Ka ga gidanmu can kana hangoshi ma" Ya
anyi murmushi yace.
"Ni sunana Tanimu ina zaune a
auyen Tulune.
Ina da aure amma yarana goma.
Da fatan zaki amince dani?" Baki Tani ta yashe tace.
"Me zai hana in amince da kai Tanimu.
Nima ai bazawara ce, na ta
a aure, ina da yaro Dauda amman yana hannun ubanshi" Tanimu ya ji dadin jin wannan batu a bakin Tani sosai.
Anan su kai sallama, kan cewar kafin ya wuce Tulu gobe zai zo ya gana da Baffa"
"Sai dai kazo da sassafe.
Ko kuma in raka ka in da suke zama ka ganshi" Dariya Tanimu yayi mata.
"Tani manya.
Zan zo da wurwurin ma ba wani abu.
Mahaifiyata ma tana aure a Unguwar keke ai.
Dangin mahaifina da shi mahaifin nawa ne a Tulu, to ni a hannun Kishiyar mamana na girma, sakamakon rabuwa da mahaifina yayi da mahaifiyata" Wasa_wasa labari sosai sukaita ba junansu a tsaye a wajen Inno tazo ta same su.
Tana ganinsu ta taka birki.
"Bawan Allah sannu dai, Tani ya baku matsa daga
ofar gida ba?" Kai Tani ta sosa.
Tanimu kuma yai mata kallon wula
anci yace.
"Wacece kuma wannan Tani?"
"Mahaifiyata ce" Ta furta tare da sauke ajjiyar zuchiya.
"Mama ina wuni?" Yayi saurin tsugunnawa.
Inno na dariya tace.
"Tashi haba babu komai ai.