← Book details Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 35

Sashe 22

Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To ni dai nasihata a gareki amarya shine kiyi biyayya karki bari kowa a gidannan yayi kuka dake.

Kar ki sake ki kawo mana fitsara irinta yaran mabarata.

Dan abune mai sau
i ki bar gidannan.

Gidannan gidan gandu ne, mutum bibbiyu ake girki, wannan zasu yi miki bayani in ki kai bakwai.

Sai ki kula dan aiki dole ne a gidannan, ga
ebo ruwa ga
ebo karar girki, ga dakan hatsin girki.

Ki bi Narani da Ta Maulidi, ki bini in kina son zaman lafiya" Nan fa wanna ya cika ya ba wannan, wannan ya cika wancan ya cabke haka su kai ta yayya
ama Tani maganganu da sunan nasiha.

Kanta na
asa sai tsiyayar hawaye kawai take yi.

Daga karshe akace ta koma
akinta.

Tsabar hawayen dake makanta ganinta da kyar ta iya sakkowa daga tudun
akin Mai Fura.

Ladidi wacce ta ji komai fes ta kama hannunta suka juyo.

Sun tarar uwar gida an taru a
ofar
akinta ana ki
an kwarya na mata.

Sai tikar rawa akeyi.

Hango su Tani da akayi a tafe yasa aka saki wa
in habaici masu kuna ga duk wanda akeyinsu dominshi.

Haka Tani ta wuni sukuku, bata samu sukuni ba har sai da su Ige suka zo gidan.

Nan sabon biki ya
alle, da daddare aka rako ango
akin Amarya.

Abokan ango suka sallami
awayen Amarya, su kai ma Ango da Amarya sallama.

Fitarsu ke da wuya Hamisu ya dawo
akin da leda mai zane_zane cike da kayan alatu na sayen bakin Amarya.

Kana yai musu sallama.

Tani a wannan daren ta shiga wata sabuwar duniya mai zafi.

Narani haka ya shigeta ba tare da yayi wasa da'ita irin wasan da su Tasi da alhazan birni suka saba yi musu ba.

Babu abinda ta tsinta a wannan dare face ba
ar azaba da ra
in ciwo.

Kafin gari ya waye zazza
in jikin Tani ya ninku mata sosai.

Haka ta wayi garin bata ma san ina angon nata yake ba.

Da dabara ta mi
e tsaye jikinta yayi tsami da nauyi barinma cinyoyinta.

In Tani ta le
o tsakar gida ta ga mutane sai ta koma ta zauna.

Gashi Ige tace mata in Narani ya kwanta da'ita sai ta
auraye jikinta kafin ta yi salla.

To gashi gari yayi haske matan gidan da yaran gidan duk sun fito, ita kuma kunya ta hanata fitowa sam.

Da dai Tani fitsari ya isheta haka dole tayi
undunbala ta fito tsakar gidan da
atuwar butarta, ta yi wuf ta fa
a ban
akin
arayin nasu, sai lokacin ta sauke ajjiyar zuchiya.

Abu mafi muni da takaicin shine Tani bata san yaya ake wankan sallah ba, babu wanda ya koya mata balle ta'iya.

Wanka tayi da ruwan sanyi, ta wanke gabanta da ruwan sanyi.

Ta
auro alwala ta fito.

Duk da ruwa cikin babbar buta fa akayi duk wa
annan abubbuwan dana lissafo muku.

A tsakar gida Tani taci karo da Fatsima tana tsaye a bakin
ofarta.

Tana hango Tani ta shiga kame_kame.

"Wallahi an gamu, lallai maza ba kunya.

Ta Maulidi fito ku gaisa da Amarya, su Amarya an soma wankan buta" Ai da fa
ar haka sai da kusan kwatan gidan suka fito.

Tani kuwa kamar
asa ta tsage ta fa
a ciki haka take ji a dai dai wannan lokacin.

Sauke kai tayi
asa kamar wacce aka kama da kwarto.

"Hmmm in dai maza ne sunfi haka Fatsima.

Ni cikin dare babu nishin da banji ba, harda ihun Amarya duk na ji su.

Jibi karamar yarinyar da Narani ya danne ko kunya babu
azama da'ita" Cewar Ta maulidi kenan.

Tani dai ta kutsa ta shige
aki, kan gadonta ta fa
a sai kuka.

Ta jima tana kukan kafin ta yi sallar asuba, ta koma gado ta na
e jikinta na rawar sanyi.

Yau za'a ba Tani abincin kari, gobe ne?

Shiru abu har azahar.

Da dai Tani taga zata mutu sai ta jawo kwallar alkali ta yi mishi cin Allah tsine uwar mai
arya.

Gama cinta ke da wuya ta sha ruwa ta cika cikinta.

Nan take amai ya taso mata gadan_gadan.

Da mugun gudu ta fice a
akinta zuwa tsakar gida.

A bakin magudanar ruwa ta tsugunna ta dinga she
a amai kamar zata amayar da hangin cikinta.

Matan gidan kab suka ha
u akan Tani suna kallon ikon Allah amaryar kwana
aya da amai.

Hatta mai Fura da ragowar jama'ar biki duk sai da suka taru a kanta.

Dariya Ta Maulidi tayi tace.

"Ai koya yasai rariya yasan zata zub da ruwa.
ar jagora waye bai san tamba
ewarsu ba.

Amarya ina miki murna da sabun cikin kwana
aya a
akin miji."
Da sauri Tani ta
ago ta kalli Ta Maulidi, ta dawo da kallonta kan mai Fura wacce tayi kicin_kicin da fukarta tamkar wacce aka aikoma da sa
on mutuwa."
"Tani ki
auko mayafinki ki kullo
akin ki maza yanzu" Kuka Tani ta fashe dashi, amman tasan bata da wata kalma da zata iya kare kanta dashi.

Mayafin nata ta
akko bisa umarnin surukarta ta rufo
akinta.

"To maza ki kama hanyar gidanku.

Narani zai biyo ki da takaddarki yau
innan.

Dan mu ba za'a zubar mana da darajar gidanmu ba.

Ku kuma kowa ta watse ta koma bakin aikinta" Tani tana kuka ta fita daga gidan sarkin noma.

Bata ko iya ganin gabanta tsabar kuka.

Ko da ta isa gida, gidan cike yake da
an biki, ga su Ige a tsaye da mata zasu je ganin yanda Amarya ta kwana.

Ba
i kuma su sake ganin
akin amarya, su kuma yi mata sallama.

Kawai sai suka ga ta shigo da kuka wi_wi."
"Tani kece a tafe kina kuka.

Menene yake faruwa kuma dan ubanki?" Cewar Inno kenan wacce take magana a fusace.

"A'a Inno ba haka ya dace ba.

Kinga gidan cike yake da mutane ki bi Tani a hankali.

Tani zo muje
akin Balarabe mu ji meke faruwa." Ige ta ja hannun Tani zuwa
arayin Balarabe
akin Goggo mai riga kenan.

Ta fita ta nemo su Kawu Yusuf da duk yayyenta aka ha
u akan Tani dan tayi bayani amman ta kasa cewa komai, sai shi
ewa rake yi.

Take wani aman ya sake cin
arfinta.

Da gudu ta fita, nan ma ta dinga amai.

Take salati da sallallami na mata ya cika gidan.

Inno kuwa sai kuka, Baffa ya kama Tani ya dinga buga mata sanda, Inno na taya shi dukanta.

Ba dan tayi ciki bane fa suke dukanta ba.

Suna dukanta ne sabida a tunaninsu Tani ta yi musu ta le
o ta koma na daular dake cikin gidansu Narani.........

Ayiriririiiiii in kaji gu
a sai mata.
ar uwa Amarya, da uwar gida, da
an mata masu
arin shigewa daga ciki.

Shin kuna da labarin wannan likitar matan dake garin Yoben Damaturu, wacce ka afi sani da Ramlex Yobe?

Matso kusa ku ku ga jerin jadawalin kayayyakin da zaku iya samu a wajenta.

Gumbar Madara
Ciccibi
Kaxar amare
Kaxar uwayen gida
Tsimi
Tsimin kanunfari
Tsimin minanas
Danbun kaxa
Danbun tattabara
Danbun xabuwa
Maganin infection
Maganin basir for both gender
Hayakin tsugunno
Pure xuma
Xuma Mai magani
Sabaya powder
Tsimin Yar gata
Gumbar madara wannan gumba an hada ta cikin kwarewa da sinadarai natural, idan kika sha, zai gyara muku muamalar auratayya ta hanyar Sanya miki niima, tsundum, me Gida Sai Dai yaji yana super a cikin hq,
Ciccibi hmm er uwa wnn Ciccibi duniya ne, wacce Bata sha ba, sunanta sori
Kazar uwayen Gida wnn nauyin kaza ne da manyan mata suka Dade suna nema, Hajiya Ina fada miki Zaki dawo tamkar kaza er budurwa mijin ki Ya Dena Gane ki zai zata yarinya ce er sha bakwai
Mai da tsohuwa yarinya kenan
Kazar amarya, shi wnn kazar Ana cin sane Bayan an Ci abinci, Sai ki zauna ki cinye ki tsotse Kashi, Zaki dawo tamkar Zara a idan wata
Tsumin kanun fari, kun Dai San muhimmanci da alfanun kanunfari a jikin mace, duk wani nau'i na sanyin Mara zai kau da izinin allah
In Har maganin nan be muku aiki ba zan dawo muku da kudinku
Shin kin taba jin Garin sabaya?

To matso ka wo kunnen ki kiji,
Ina masu yamushewar nono, Ina masu nono kamar slippers, Ina Wanda mijin Su yake nade nonon su kamar tabarma, Ina Wanda da basu da Cika da ruwan nono, da masu shirin yaye, da masu shayarwa, ga babbar dama ta samu, haj ramlex me fada da cikawa ta kawo muku Garin sabaya Don share muku kukan Matsalolin nono, nesa tazo kusa, a Kan kudi kalilan Zaki mallaki ingantaccen Garin sabaya,
Muna aikawa Ko Ina a fadin Nigeria Cameroon nijar da chadi
Waiwaiwai wani kaya sai Amale domin samun damar mallakar naki maza ku tumtu
eta a lambar wayarta kamar haka.
( 07069722234)
Muna maraba da masu sayen daya ko sari.

A duk inda kuke a fa
in Najeriya harma da
asashen
etare kayanmu zai sameku cikin aminci.[15/11, 7:18 a.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: NA FA
O DAGA BENE.....

NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
Ige ta fincike Tani a hannun Inno.

Sun yi mata jina jina, ma
ota duk sun shigo gulma, dan kauye Allah ya hore ma mutanen ciki gulma.

"Kasheta zaku yi ne Naroro wannan wacce iriyar jarabace dan Allah?

Dubi yanda kuka tara mana mutane a gida, shikenan in ma abinda ake tunanin ne baza ayi shi cikin rufin asiri ba, yarinyar nan jiya aka kaita
akinta, yau sai gata.

Kamata yayi a zaunar da'ita aji menene yasa tazo ai." Goggo marka tace.

"Gaskiya kam Ige.

Yanzu dai ki shiga da'ita ciki ta gargasa jikinta.

Mu je mu maidata
akinta, kuma mu ji abinda yasa ta dawo gidan" Ige ta ja hannun Tani zuwa
akin Goggo Marka.

Tani sai kuka take yi, jikinta ko ina ciwo yake yi mata, hannunta da bakinta ya fashe yana fitar da jini.

Wanka Tani tayi ta gargasa jikinta wanda yayi kau da zazza
i.

Tana fitowa Ige ta bata wasu kayan ta sake, ta bata dunamen tuwo.

"Daure kici sai mu je da Marka mu mayar dake gidanki.

Tani ta cinye tuwonnan tas kafin ta mike su Ige suka tusata a gaba zuwa gidansu Narani.
Chapter 22 · 0% Book details