Sashe 23
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallama suka shiga babban gidan.
Matan gida an cure anata mai da zance.
Narani da Hamisu suna tsaye ana karanta musu yanda akayi.
"Wuce ki shiga
akin ki maza.
Ige mu je mu samu mai Fura mu ji ko lafiya" Sum_sum_sum Tani ta wuce Narani da Hamisu, da Ta Maulidi a tsaye tana musu bayani.
Da ido suka bita yuu harta kule
akinta.
Su Ige kuma suka nufi
arayin mai Fura.
Sun ko ci sa'a babu mutane a
akin ita ka
aice tana zaune tana curin Fura.
Bayan sun zauna an gaggaisa Goggo marka tace.
"Mai Fura yarinyace ta dawo gida da kuka, shine mu kuma muka dawo da'ita
akinta.
Mu ka zo jin ba'asi.
Allah yasa ba wata yarintar ta tabka ba, kinsan Tani yarinyace
arama" Mai Fura tace.
"Yarinyace jiya_jiya aka kawota a Amarya, yau muka wayi gari da'ita tana sheka amai.
Kinga Marka ai dole in ce ta koma gidansu.
Tunda shi kanshi Narani yace ba a matsayin budurwa ma ya samu yarinyar ba.
Wannan shine dalilina na korata gidansu, dan ba zata kawo mana bara gurbi cikin zuriyarmu ba" Shiru su ka yi an rasa me tankawa.
Kowa da abinda yake tunani a zuchiyarshi.
Ajjiyar zuchiya Ige ta ja ta sauke kafin tace.
"Mai Fura ho.
Bazance kinyi dai_dai ba akan hukuncin da kika aikataba.
Mu mutanen
auye gani muke yi in dai mace ta yi amai, to fa cikine da'ita.
Tani nawa take gabaki
aya?
Dududu bata shige wata uku da soma jinin al'adarba ma baki
aya.
Babu wani ciki da take dashi.
In baku amince ba kuma ai sai Narani ya
auketa ya kaita asibitin birni a dubata a gani, in da cikin ai bazai
uya ba.
Mu riga ha
uri dan Allah mai Fura.
Jiya da muka kawo yarinyarnan babu irin maganganun da baki dadda
a mana ba.
Ki fa sani Narani shi ya ga Tani yace yana so.
Tani kuma ba rasa masoya tayi ba, karatunta take yi hankalinta kwance aka rabata da karatunta.
Bance karatu yafi aure ba, amman nawa Tani take" Goggo marka ta saka baki itama akaita tattaunawa.
Mai Fura ta amince da zaman Tani, amman da shara
in Narani zai
auketa ya kaita asibiti dan a aunata.
A haka aka bar zancen, sukai mata sallama suka nufi
akin Tani.
Ransu a
ace dan ba
ananun ba
en maganganu Mai Fura ta yayya
a musu ba, hatta iyayen Tani basu tsira ba, asalima sanadiyyarsu ne yasa Tanin ma ta ki yin daraja.
A takure a kan gado suka sameta tana rera kuka.
Zama su kai a kan tabarma.
"Tani gobe Narani zai kai ki asibiti a aunaki.
Tani kin tabbatar ba cikin bane dai dake ko?
In kinsan shine dake Tani ki tawo mu tafi gida shi zai fi miki" Cewar Ige.
Goggo marka tace.
"Gaskiyarki Ige.
In dai tasan tana da cikin ta yi magana tun wuri" Tani bakinta na rawa tace.
"Bani da komai, shekaranjiya ma na gama
auraya Goggo." Ajjiyar zuchiya Ige ta sauke tace.
"Shikenan ki kwantar da hankalinki.
Mu zamu koma" Bayan tafiyar su Ige, Tani tana zaune kwalam a
aki, ba
an hira, tana ji ana shewa a tsakar gida ba dama.
Da azahar tayi ta fito tayi alwala.
Har ta juyo zata koma
aki Ta Maulidi ta saka shewa tace.
"Ni da
ar jagorar makafi da guragu, wacce aka haifa a titi.
A rasa da wacce za'a ha
ani kishi sai
aramar yarinya kamar wannan" Tani ta sauke kanta ta shige
aki.
Tunda ta idar da sallah take kuka a wajen har zuwa la'asar.
Tashi tayi ta yi sallar la'asar kamar wasa bacci yai awon gaba da'ita a wajen.
Ta da
e tana bacci.
Shurar
afarta taji anayi cikin bacci, anayi ana kiran sunanta.
Ji take kamar mafarki take yi.
Sai taji an
aka mata duka a
uwawu.
Firgigit ta farka, sai taga Hamisu ne a tsaye a kanta.
Da dukkan alama shi ya doketa.
Narani kuma yana zaune a bakin gado.
"Wannan wanne irin shashanci ne haka Tani?
Kina Amarya amman jibeki ba wanka, ba kwalliya ballantana ki kunna turaren tsinke a
aki" Tani ta dubeshi ta sake.
Tayi mamakin yanda akayi Narani ya barshi har ya ta
a jikinta.
Mi
ewa tayi zaune ta ja hijabinta.
"Tani ya kamata ki yi wanka ki sake kaya.
In kin gama abinda kike yi ki zo
akin Fatsime matar Hamisu ki same ni.
Acan nake yin hirata." Har Narani ya fice a
akin Hamisu na tsaye akan Tani.
"Kin ma ci abinci kuwa Tani?" Kai kawai ta girgiza mishi halamar A'a.
"To in kin yo wankan sai ki zo Fatsime ta zuba miki abinci." Yana kaiwa nan ya fita.
Tani tana fita tsakar gida ta ga duhu kau.
Da sauri ta debi ruwa a randar
ofar
akin Ta Maulidi, zata bar wajen kenan Ta Maulidi ta fito.
Taci uwar wankan riga da zani na jar atampa, ta cakara
aurin maryam Babangida.
"Ke mai da ruwannan kin ji ko?
In ruwa kikeso ki fito da randarki da tulunki, gobe sai ki je ki debo ruwanki.
Nima ni nake
ebo abina" Tani ta marairaice tace.
"Dan Allah Sallah zanyi kawai"
"Na
i, ki juye mun ruwana.
Bana son neman fitina" Tani dole ta juye ruwannan, da
yar ta samu matar
anin Narani ta bata ruwa rabin buta.
Alwala ka
ai ruwan ya isheta tayi, sai ta ha
ura da wankan.
Dama can ba gwanar wanka bace.
Ta yi sallar magriba, ta ha
a da isha.
Sai ta sake kaya ta nufi
akin Fatsime da sallamarta.
Fatsime ce ta amsa mata sallamar tata.
"Shigo mana Amarya"
Tani ta sa kai ta shiga.
Abun mamaki sai ta ga Fatsime a zaune a kusa dab da Narani.
Suna cin abinci su su uku a kwano
aya.
Ga hira suna ragargazawa.
Hamisu ya kamo hannun Tani yace.
"Matas zo ki zauna in baki abinci a baki ma, aike Amarya ce" Zama Tani tayi a
arare, akwai yarinta tattare da Tani sosai, shi yasa bata san girman laifin da Hamisu yayi ba sai dai mamaki da take yi.
Cokali suka bata itama, ta soma cin taliyar a hankali a hankali.
"Tani ki shirya gobe zan kai ki asibitin birni.
Dangane da batun ciki da akeyi." Hamisu ke magana cikin gadara kamar shine ya auro Tani.
"Baki ji me yace miki bane kika kasa bashi amsa?
Ai Hamisu
arin jikinane komai zai iya zartarwa akan iyalina, kamar yadda nake da iko da Fatsime.
Ko Fatsime?" Fari Fatsime tayi da idanunta tace.
warai kuwa Narani na.
Itama da sannu zata saba ai." Tani ta ce.
"To Allah ya kaimu goben." Haka akaita zaman hirarnan har karfe
ayan dare kafin su Tani su kai ma su Fatsime sallama suka tafi.
A wannan darenma Narani ya dirje ku
inshi akan Tani sosai.
Ba
aramar wuya tasha ba, dama wajen a kumbure yake ga tsami da yayi.
Washe gari sai da Tani ta bi ayarin matan gida zuwa
ebo ruwa, ta ciccika randarta da tulunanta.
Kafin ta samu tayi wanka da ruwan sanyi, gashi sanyi akeyi a gari.
Ta jima tana zaune tana rawar sanyi.
Daga ita sai
aurin
irji Hamisu ya shigo ya sameta ganinshi kawai ta yi a kanta.
"Ki hanzarta Tani mu je asibitinnan.
Narani yana gona" Hamisu ya
i fita a
akin, sai Hajabi Tani ta zura ta sake kaya duk Hamisu yana tsaye.
Bayan ta gama suka fito tare.
auye garin su kare, shima karen yace kaishi akayi.
Da Hamisu da Tani tare suka hau aca
a, Tani ce ta soma hawa Hamisu ya zauna a baya har zuwa titi.
Daga titi suka samu bus da ta karasa dasu birni zuwa asibitin Murtala.
Duk Sammakonsu sai da suka kai har azahar kafin suka gama da asibiti.
Sakamako ya nuna Tani bata
auke da juna biyu.
Ajjiyar zuchiya Tani ta sauke.
Haka Hamisu ya tusota gaba suka dawo.
A
akin mai Fura suka ya da zango, yayi mata bayanin da likita yayi mata.
To gaga_gaga Zaman su Tani yaci gaba da juyawa.
Kullum Tani tana cikin ra
in azaba.
A haka aketa amarcin.
Hamisu dan ya ta
a jikin Tani ba komai bane a gaban Narani kuma.
Dan Naranin shima haka yake ta
a Fatsime a gaban Hamisu.
Ranar da Tani ta gama kwanakinta bakwai a ranar aka fito mata da masara kwano hu
u, ita da Hansai sune da girki a wannan ranar.
Tana
aki tana saka kaya Hamisu ya shigo.
Da sauri Tani ta tsugunna
asa.
"Hamisu wannan wanne irin iskancine zaka shigo babu ko sallama?" Ta fa
a a fusace.
Hamisu ya dubeta yace.
"Ni kike cema
an iska Tani, ni Hamisu?
Lallai zaman gidannan sai ya gagareki.
Zaki san ni
an iskane, wallahi sai kin yi nadamar furucinnan da kikai mun.
Ki jira abinda zai biyo baya" Fuuu ya fice.
Tani ta ja tsaki ta mike, tana gama sa rigarta ta fito ta tarar da Hansai nan suka soma surfe masara a turmi.......
[16/11, 8:33 a.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: NA FA
O DAGA BENE...
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
Tani suna cikin shurfennan sai ga Narani da bulala.
Zaneta yayi ciki da waje, Hamisu na cunkusama Tani ashar.
Haka Tani taci gaba da azabtuwa kamar babu gobe.
Ko yaya ta samu sa
ani da Narani Hamisu zai gwabeta.
Akwai ranar da har kan gado Hamisu yabi Tani ya daka.
Wula
ancin da matan gida da kishiya ke mata baya fa
uwa sam Ta Maulidi ta wula
anta Tani fiye da tunanin mai karatu.
Ana cikin wannan yanayi Tani ta samu juna biyu, gashi cikin yazo da laulayi sosai kuwa.
Haka dai ta ci gaba da gurgurawa babu mai taimakonta.
Da cikinnan take fita nemo karar girki bako takalmi a
afarta, ta yi surfe da daka, ta tu
a tuwo.
Tayi ma Ta Maulidi wanki ita da Narani, wani sa'in harda kayan Hamisu ake ha
a mata.
Da zaran wani abu ya faru Ta Maulidi zata shiga zungurema Tani kai.
To kunsan dama Tani
azamace sai abu ya ha
u da laulayi ta sake gwalewa, sai Narani ya dena shiga
akinta ma sam.
Kullum yana
akin Ta Maulidi.
Ita kuma ta Maulidi kullum cikin turo
irji da kirsa da kisisina take.