Sashe 5
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan dambe ya kaure tsakanin Shamwila da Kaila, amman dake
arfinsu ba
aya ba take ya sauya mata kamanninta, jini ya
alle mata.
Kafin kace me danginta suka yo kanshi, su Hajiyayye suka fito a guje.
Kaila kuwa harda tu
e riga zai daku da uwar Shamwila.
an iska marasa tarbiyya, maza ku kwashe kayanku ku fitarmun a gida.
Karuwai masu bin mazaje da asiri" Bu
ar bakin Maman Shamwila tace.
"Wallahi dukannan da kaima
ata baka isa ka sha ba.
Zaka ga yanda ake makirci ganin idanunka.
Ku tawo mu je mu kaita asibiti" Ba shiri wasu suka fita da'ita a sume, wasu kuma suka ci gaba da kwashe kayanta.
Tsaye yayi a wajen cikin tashin hankali, shi kanshi tsabar
acin rai baisan sanda yai ma Shamwila dukan sa'a ba.
Jikinshi yayi sanyi da irin yanayin da aka fita da'ita, da kuma furucin mahaifiyarta.
"Haba Kaila ya zaka bari dokin zuchiya ya
ebeka kai ma mace irin wannan dukan shan gishirin?
Ai ko me zata ce maka da baka saurareta ba"
ana take bi da mugun alkaba'i fa.
Sai in rabu da'ita kenan?
Bani wuri dallah" Fu ya shige ciki al'amura sai ca
e mishi yake yi, duk abinda ya nufa sai ya lalace.
Bayan gida ya shiga yayi wanka, yana fitowa Salima ta shigo da tiran abincinta.
Idanu ya zuba mata yace.
"Ina tunanin kwanan Hajiyayye zai soma daga yau.
Sabida haka ki koma da abincinki, zansa ta kawo mun wani abincin."
"Au yaushe ka zama adali, har ka soma rabon kwana a tsakaninmu, kana nufin ni da kucakar matarka zaka dinga raba mana kwana, wannan
azamar?" Kafin hadiye yawu Kaila ya mi
e tsaye da sauri.
Tsoron dukan da yai ma Shamwila ya kamata, a guje ta suri tiranta ta fita a guje.
Karo taci da Hajiyayye da nata tiran ta shigo.
Taji sarai abinda Salima ta fa
a a kanta.
Kamar yanda take fa
a akan Shanono, lallai sharri
an aikene.
Tiran ta dire ma Kaila a kasa, ta nemi waje ta zauna.
"Ya kamata ka neme su kaji wanne asibitin aka kaita.
Abinda kayi bai dace ba.
Kuma kasan zasu iya
aukar duk matakin daya dace dai akan hakan.
Dan naga rikici suke ji"
"Akan me zanje wajensu a asibiti?
ana take jifa da mugun baki fa.
Ki rabu dani dan Allah Hajiyayye in samu nutsuwa" Kai ta gya
a kawai.
Ta zuba mishi tea mai madara, da biredi da wainar
wai.
Tura biredin kawai yake yi ba dan yana jin da
in shi ba.
Hajiyayye ce ta katse shirun da cewa.
"Ya ka dawo kai ka
ai Bilkisan bata amince ta biyo ka ba ko?" Idanu ya lumshe ya shagaltu da tunanin Shanono da yaranshi.
"Zata tawo daga baya, sai na nema mata aiki tukunna.
Ya gida ya yaran, kin dawo da kayanki cikin gida?" Murmushi tayi guntu.
"Na dawo dashi tun jiya.
Itama Bilkisa mun gyara mata nata mazaunin.
Da fatan ka same su lafiya?" Idanu kawai Kaila ya lumshe bai ce komai ba.
Da ya gama cin abincin Hajiyayye ta kwashe kwanukan ta fita.
Shi kuma ya shiga sunturi a tsakar
akinshi.
Ashe rayuwarshi lami ce in babu Shanono?
Ada ya
auka shi yai ma Shanono alfarma.
Sai da ta fita daga rayuwarshi ya gane ashe itace tayi mishi alfarmar.
Duk duniya bai ga macen da zai samu wacce zata so shi zallan so irin yanda shanono tayi mishi ba.
Bai san hawayen nadama na fita a idanunshi ba, sai da yaji muryar Hajiyayye a kanshi.
"Kaila ka dinga sassautama kan ka akan matsalar data kunno maka kai gida.
Ha
a an zalunci Umman Sulaiman a cikin gidannan, an wula
antata irin wula
ancin da ba ko wacce mace bace zata iya jurewa ba.
Kaila Tani bata da za
i dole ta kwashe yaranta daga gabanmu.
Amman zan baka shawara kaci gaba da bibiyarta in Allah yayi akwai ragowaar shan ruwan aurenku, wallahi sai ka ga kun daidaita.
In Allah bai rubuta hakan zai faru ba to ya zamu yi da
addara?"
addara fa kika ce Hajiyayye?
Babu ruwan
addara son zuchiyatane kawai.
Ki sani shanono itace farin cikina, hasken rayuwata.
Rasa shanono a rayuwata tamkar rasa raine.
Hajiyayye ina son Shanono fiye da ko wacce mace a duniyarnan, babu macen da ta isa ha
a matsayi da Shanono a zuchiyata." Yawu Hajiyayye ta ha
iye tana mamakin yanda Kaila yake zubar da ruwa a idanunshi, yake furzar da kalaman soyayya babba dashi, gemu duk furfura.
"To zan taya ka da adda'a Kaila.
Baba Rammai tana hanyar zuwa ita da Mara
isiyya.
Wai auren nata ya mutu" Kallon Hajiyayye yayi yace.
"Auren Rammai
inne ya mutu, ko na mara
isiyyan?"
"Auren Baba Rammai dai.
Ita Mara
isiyya ka mance auren ya jima da mutuwa ne?" Shiru kawai yayi, ya ha
iye yawu mai zabi.
Suna tsaye suka jiyo sallamar Baba Rammai a
asa.
Tare suka sakko
asa suka samesu.
"Masha Allah, gida kullum cikin kara yalwar arziki yake.
Hajiyayye ina yaran?" Cewar Baba Rammai dake zaune.
"Suna makaranta.
Bari in kira Salima sai a kawo muku ruwa" Tana fa
in haka ta fice.
"Yaya ina kwana?" Cewar Mara
isiyya.
Kaila ya dubeta duk ta rame ta fita hayyacinta.
"Lafiya lau Mara
isiyya yaya gidan, wannan ramar duk ta mutuwar auren naki ne?
Rammai sannu da zuwa." Baki Baba Rammai ta ta
e, ita kuma Mara
isiyya ta
an yi murmushi kawai.
"Kaila ai dole ta rame, Zawarci fa babu da
i.
Nima kaga da girmana da komai mahaifinta ya
aura mun zawarci.
Hmmm shine nace mata mu tattaro mu dawo gidanka da zama.
Tunda aure nake yi a can Akwanga, yanzu auren ya
are ba shikenan ba?" Kai Kaila ya girgiza kawai yana jinjina zafi da ra
in da mata suke shiga in aka sakesu.
Rammai ma me yawan shekaru mutuwar aurenta ya dameta ina kuma ga yaran mata masu jini a jika?
Salima ce ta shigo tana kallonsu a banzace, tana tatta
e bakinta.
Baba Rammai kuwa sai washare bakinta take yi.
"Salima barka da fitowa.
Ina wuni?" A wula
ance Salima ta amsa ma Baba Rammai gaisuwarta daga tsaye.
Kaila ya dubeta yace.
"Sabida baki da mutunci a gabana kike ma uwata wannan kallon banzan, ni haka nake tarbar taki uwar?" Hajiyayye ce ta shigo da abinci a babban faranti ni
i_ni
i.
Murmushi tayi ma Baba Rammai.
Duk wacce Kaila ya auro, Baba Rammai sai ta watsar da sauran matan ta koma wajen Amarya.
Harma ta zagi sauran a gaban amarya, ta dinga zaginsu tana hantararsu a gaban amarya duk dan ta tozarta mutum.
Tsaki Salima ta ja mai
arfi tace.
"To me kake son in mata, zo ki hau baya Rammai in goyaki.
Ta gaisheni na amsa sai me kuma?
Kwa
ayine dai ya kawosu gashi nan an kawo musu ai" Mara
isiyya ta dubeta da sauri, tana tsiyayar da ruwan hawaye.
Tasan halin mahaifiyarsu sarai.
Ita ta ba da kanta har surukarta take yarfa mata magana.
Fuu Salima ta koma ciki.
A fusace Kaila ya bita.
"Dawo Kaila dan nasanka da ba
ar zuchiya tun kana yaro.
Dawo na barta da fa
uwar rana da tsaiwarta." Dawowa Kaila yayi ya zauna.
Bayan Hajiyayye ta zuba musu abinci suna karyawa Baba Rammai tace.
"Banga muna bara muna karuwa ba, ko ta tafi
asarsu ne?" Nan kaila ya bata labarin duk abinda ya faru, har dukan Shamwila da yayi.
Ita kanta ta tsorata da lamarin, amman
addara ta riga fata.
Kafin yamma sai ga folisawa har gida sun zo sun tafi da Kaila.
Baba Rammai sai kuka da tumami, babu shiri ta kira Amadudu, da Barira babbar
arta data dawo daga saudiyya tace maza su tawo an tafi da Kaila.
Hankulan iyalan kaila ya tashi ainun.
Hajiyayye da daddare bayan ta nutsa ta kira Bilkisa ta sanar mata halin da ake ciki
"Zan tawo gobe sassafe Hajiyayye.
Alh Isa ya kirani ya sanar dani halin da duk ake ciki.
Kotu suke son a shiga, sabida ita Shamwilar ma bata san inda kanta yake ba, to goben in nazo sai mu
auki lauya muma in sha Allah.
Sai na zo dai ki gaishe da yaran." Duk wannan jimamin da duk aka wuni anayi.
Da shige da ficen da Amadudu da Yarsu Barira suke ta faman yi Salima tana
aki ki
a ma ta sake tana aikin ti
ar rawa.
Baba Rammai sai girgiza kai tayi tace.
"Alkhairin Allah ya kai miki inda kike Tani, masoyiyar Kaila...NA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
LAMBA TA 5
SHANONO:.
Raina a
ace na
araso inda yake.
Wai kai me yasa baka da ta ido ne wai JEGA, sabida kaga ina raga maka shi yasa kake yi mun haka ko?
Ina sassautama ne albarkacin Habiba Bala.
Inaso ka sani bakin rijiya ba wurin wasan makawo bane, ni nafi karfin ka.
Daga yau kar in kuma ganinka, kar in kuma ganin kiranka ya shigo wayata." Ina gama yayya
a mishi magana na juya zan wuce.
"Bazan sake zuwa ba in sha Allah.
Masoyi ba ma
iyi bane, Allah shine shaidata na fa
o cikin rayuwarki ne dan in wanke miki datti da ra
in zuchiya da maza suka saki a ciki.
Ina sonki dake da yaran naki gabaki
aya.
Babu wani
uduri a raina face na faranta ma ruhinki.
Tunda bakya so kina ganin ni ban isa ba, na zame miki abun
yama da hantara shikenan.
Ina miki fatan Alkhairi, Allah yasa wanda zaki aura yasan kimar mace da darajarta.
Ba zaki sake ganin JEGA ba har in kika barni na bar nan.
Ni faranta miki nake so in yi.
Zaki san ni cikakken masoyine, mai burin faranta ma masoyiyarshi rai.
Ganina shine babban abinda ke
ata miki rai ko?
Ba zaki sake ganina ba.
Zanje in ci gaba da raya sonki a zuchiyata.
Kina raina abadan.
Fatan alkhairi masoyi ba ma
iyi bane" Daskarewa nayi a tsaye, ni ban juyo ba ban kuma wuce ba.
Gabana ya dawo ya zuba mun idanu.
Hawaye idanunshi suke fitarwa, jijiyoyin goshinshi sun fito sun yi ra
a_ra
a.
Da gudu ya bar
ofar gidanmu, yana tafe yana share hawayenshi.