Sashe 10
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Narani kuwa baya gajiya da kallon
irjinta ko a gaban waye.
Yau ga su yanda suka zama babu kyan gani, yara duk sun
arar dashi.
Kallon
uda mu ka yi da Ta Maulidi, ta kasa motsawa da
yar ta mayar da ta
aryar dakan fura cikin turmin.
Ta ja wata ajjiyar zuchiya.
"Wa nake gani kamar Tani?" Sahura ta fa
a tana sallallami har ta iso gabanmu.
Ta nuna Dauda"
"Dauda ne wannan ya zama
an birni haka?
Hukunci sai mai tsaga idanu.
Kai Jamilu, Jamilu maza fito ka kira Babanku a waje, kace yazo ga Dauda.
Tani bismillah ku shigo." Dariya nayi ma Sahura da naga ta ru
e.
Bin bayanta mu ka yi ta shigar damu
akin Ta Maulidi.
Ko ledar tsakar
aki babu a
akin.
Gadon bono da kwa
ar aurenta ce ka
ai a
akin.
Sai buhunhunan gero jingine a bango guda.
Rayuwa kenan.
Ada
akin Ta Maulidi shine aljannar duniya a Shanono.
Narani bashi da sukuni in ba jinshi yayi a
akin ba.
Tabarmar keso Sahura ta shimfi
a mana muka zauna.
Sannu Sahura.
Ai da kin kaimu
akin mai Fura" Murmushi tayi tace.
"Shekara kusan biyar mai fura ta kwanta dama ai.
Wallahi ko da take gadon mutuwarta tana ta ambaton sunan Dauda.
Kinsan a
akinta yake dabdala."
Allah sarki, kowa na hakanne, Allah yai mata rahama Sahura.
Ina matan gidan fa?"
"Sun je kasuwar
auye, sun kai gero, sai can sakaliya zaki gansu.
Bari in kawo muku ruwa" Da sauri ta fita.
Dauda kuma ya
aga kanshi sama.
Jijiyoyin goshinshi sun fito ra
a ra
Dauda in matar
anin mahaifinka ta shigo ka gaisheta kaji?" Kai kawai ya iya gya
a mun.
Na lura hankalinshi ya tashi ainun.
Narani ne ya shigo Ta Maulidi na biye dashi a baya.
"Tani kece haka?
Sannu da zuwa maraba?" Cewar Narani, sai kallona yake yi.
"Ina wuni Abba.
Umma ina wuni?" Dauda ya gaishesu a ta
aice.
A sanyaye suka amsa.
Ta Maulidi na kalla nace.
"Yaya mun same ku lafiya?" Take ta dibibice ta shiga gaisheni tana dariyar borin kunya.
"Dauda kaine ka zama haka, masha Allah." Sahura ce ta shigo da ruwa ta dire a gabana.
"Yaya Narani kaga fa yanda Shanono ta zama wata
ar gaye.
Dama labari ya kara
e garinnan.
Ance ta sai tangamemen gida a Kano ta mayar da su Inno, Ige ma tana can.
Lallai Tani kin samu dama, baki ga yanda kika yi kyau ba.
Kamar yarinya.
Wazai kalli Ta Maulidi ya zata wai kishiyarki ce ada.
Ai za'a zaci ta haifeki ma.
Duk mu mun tsufa wahala duk ta cinye mana jikinmu Wallahi" Ta
arashe zancan tana dariya.
Dauda da Sani suka gaisheta.
Sai lokacin Sani ya gaishe da Narani da Ta Maulidi.
Da fara'arsu suka amsa.
"Dauda kayi aure ne ko tukunna?" Cewar Narani
Yana ma Dauda kallon sha'awa.
"Banyi ma tukunna" Ya bashi amsar a ta
aice
"To akwai yara mata
annenka jingim a gidan.
In kana bu
ata sai ka za
aya" Carab nace.
Haba dai Narani.
Yaron da uwarshi take da
ashin tsiya shine zai auri ahalin gidannan?
Ko bayan raina hakan ba zata faru ba, in dai Dauda Shanono Naroro yake amsawa to bazai auri wata
iya a garin Shanono ba ma balle cikin gidannan.
Kai Dauda tashi mu tafi.
Dama na kawoshi ya gaisheku ne.
Sannan mutumin da yaima Dauda Fyade yana yaro, har yanzu yana Shanono?"
"Kiyi ha
uri Tani in maganata ta miki zafine.
Allah ya huci zuchiyarki.
Tani na tuba nayi nadamar komai daya faru.
Babu abinda yafi soyuwa mun a rai a yanzu sama da Dauda.
Jamilu yaron Ta Maulidi da ya kasance shine Babba.
Bashi da aiki sai shaye_shaye.
Har sata wallahi yi yake yi.
Yara dai gasunan dai amman duk sun gagareni." Muntsinarshi Ta Maulidi tayi, ina ganinsu tar.
Sai ya kama bakinshi kuma yayi shiru.
Ameen" Na bashi amsa a kausashe.
"Alhn da yayi wannan aiki, ya jima da mutuwa.
Sai da gawarshi ta ru
e ta ishi kowa da wari a shanono.
Sai da aka
alle gidan aka sameshi tsirara haihuwar uwarshi, an yanke mishi al 'aurarshi baki
aya.
Ana ta ra
e_ra
in ma yana cikin
ungiyar asirine." Baki na ta
e na dubi Dauda nayi mishi magana da ido.
Ya ciro ku
i bandir guda.
Dubu goma ya
irga ya ba Narani.
Take ya washe baki yana dariya.
Ta Maulidi kuma da Sahura ya basu dubu biyar biyar.
Sauran matan gidan da basa nan suma aka ajjiye musu nasu dubu biyar biyar
Sani kuje ku
akko tsaraba a bayan both." Da sauri suka fita.
Basu jima ba sai gasu da buhun tsarabar.
Suna durewa nace.
To mu kam zamu koma da Alkhairi " Har bakin mota Sahura da Narani suka rakomu.
"Tani ki yi mun aikin gafara.
Hakkinki da hakkin Dauda su suke bibiyar rayuwata nayi imani da Allah.
Na yi miki zalunci mai suna zalunci......."
"Innata muje ko?
Sani ta
a motar nan mu bar wajannan" Rai a
ace Dauda yayi magana.
Garam ya rufe murfin motar ta
angaren inda nake zaune.
Ya zagaya a fusace ya shige mota.
Sani kuma
an ayi ya fici motarnan fuu muka bar Narani a tsaye ya sandare da mamaki.
Kallon yaran nawa nayi sai nayi murmushi.
Ina jin da
in yanda suke tsare mutuncina da kishina sosai.
Allah na gode maka.
Yarana sune ribar aurena.
Akansu na sha wahalar rayuwa.
Gashi suma sunyi tsaye a kaina dan ganin sun bani farin cikin dana rasa a baya.
Oga Rashid ne ya kira wayata.
Karawa nayi a kunnena tare da yin sallama.
"Gimbayar mata sarauniya.
Yaya jikin naki da fatan kin samu lafiya ko?" Ido na lumshe cikin taushin murya nace.
Jiki Alhamdulillah.
Na ji da
in jikin nawa sosai.
Na gode da kulawa" Murmushi yayi mun kana yace.
"Zan shigo da daddare kamar bayan isha haka.
In dubaki in sha Allah.
To shikenan nagode sosai" Sallama mu ka yi ya kashe wayarshi.
Ina
arin ajjiye wayar Habiba Bala ta kirani a waya.
awata kina ina dan Allah?" Ta jefo mun tambaya.
Ina hanyar dawowa daga Shanono yanzu haka"
"To
awata dan Allah ki same ni a asibiti yanzu.
Surukina yana son ganinki.
Inata kiran wayarki bana samu, sai yanzu na ci sa'a ya shiga." Gabana sai naji ya fa
i.
Cikin inda inda nace.
In ce dai lafiya yake nema na ko Habiba Bala?
Ni wallahi kunya nake ji, kuma ina tsoron haduwa da Kilishi, ko Khadija" Ajjiyar zuchiya Habiba Bala ta sauke tace.
"Kilishi bata asibitin.
Tama yi yaji ta tafi gidansu.
Ni nake zaune a asibitin sai Khadija matarshi.
Kuma a yanda na lura bata san takamaiman abinda ake taunawa ba.
Mahaifin Alh Nura da Kawunansa ne suka nemi ganinki.
Gida ya kamata ace sun zo sun same ki.
Amman kinsan sha'anin tsofaffi.
Sai shi Alhn su Alh Nura yace in
aga waya in kiraki kizo.
Daga baya zasu samu Baffa su tattauna." Nannauyar ajjiyar zuchiya na ja kana nace.
To shikenan
awata.
Yara zasu zo su sauke ni a asibitin.
Tunda har tsohon ya nemi son ganawa dani dolena in amsa wannan goron gayyatar in zo.
Sai nazo
awata, ki turo mun adireshin asibitin" Wayata na ajjiye kawai na lumshe idanu.
Ji yanda
aramar magana bil ha
i take son ta zama babba.
Jiya Habiba Bala tayi yaji.
Yau Hajiya Kilishi tayi yaji duk dan akan matashi ya nuna bazawara mai Aure biyar yake son aure.
Sai kace wanda ya aikata zunubi.
Kai lallai
iyayyar da akema Zawara a kasar hausa ya kai intaha.
Ni kuma zan tabbatar musu bazawara mai aure dayawa tana da dajara irin darajar da ko wacce mace take dashi.
Kuma zan nuna musu su sani ba mu muke
aurama kanmu ba.
Ji yanda aka fitineni, wannan yace wannan, wancan yace wannan.
Yaron da ni ba sonshi ma nake yi ba.
Da ace ni na nuna inaso sai ace budurwar zuchiya gareni.
To shi da yace yana so meye sunan zuchiyarshi?( An baku gari makaranta meye sunan zuchiyar yaron da yake da sha'awar auren manyan mata?) Da
acin rai muka isa bakin asibitin ni da yara, ni na fa
a musu adireshin wajan.
Muna tafe ina nuna musu hanya.
Naso in sallamesu su tafi gida.
Ganin da Sani yai mun kamar ina cikin damuwa, sai yaron ya kafe shi bazai je gida ba, zai jirani a bakin asibitin in na gama sai in fito muje.
Babu yanda na iya haka na tafi na barsu a cikin mota.
Ni kuma na kira Habiba Bala na fa
a mata ina harabar asibitin.
Can sai gata ta
ullo, ta yafitoni da hannunta.
Ina
arasawa nace.
Habiba Bala nifa maganarnan wallahi ta isheni haka nan, na gaji nifa bance ina son yaronnan ba."
"Shishsh
awata maganar a nan a yanzu za'a kareta a yita kuma a gama.
Kafin mu shiga ina neman alfarma a wajenki yau
aya ni Habiba Bala zaki iya mun wannan alfarmar Shanono?
Nayi miki al
awarin, tare da baki tabbacin ba zaki cutu ba.
In kika samu tasgaro ki
aura alhakin a kaina.
Ta wannan hanyar zamu rage ma al'umma
yamatar auren bazawara, ko macen data manyanta.
Shanono duk abinda nace kimun zaki mun, in har bai sa
a ma shari'ar Muslunci ba?" Ajjiyar zuchiya na sauke, take naji jikina da bakina yana rawa, hantar cikina tana karka
awa.
Habiba Bala mutum ce da
ari.
Ita ta zame mun matattakalar data cicci
a darajata har sunana yayi fice.
Kuma itace mudubina, ma'ana abun koyina.
Babu abinda zata nema a duniyarnan, wanda ina da damar yi mata da zan
i yi mata shi.
Matsawar bai sa
a addini ba.
Ha bi ba.
Duk alfarmar da kike nema a wajena zan miki ki
auka kin samu.
Ko da ni bazai mun da
i ba, in ke zai miki shikenan.
A
alla nima na miki wani abun alkhairi da zan sa ruhunki farin ciki.
Kukane ya
wace mun.......
A tunaninku alfarmar me Habiba Bala take nema a wajan Shanono?...NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
Lamba ta 9
Dafa mun kafa
a tayi tace.
"So nake ki amince da soyayyar da Jega yake yi miki.