Sashe 20
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su Goggo marka, ds Goggo Mai riga babu irin bakin da basu ba Naroro ba akan ya bar Tani tayi karatu tunda karatun tafi so.
Amman Baffa yayi fur yace babu wands ya'isa yasa ya bar Tani ta koma makatanta aure zata yi.
Daga
arshe yace kar su sake sa mishi baki akan maganar data shafi cikin gida, tunda su aurosu akayi, ai su
in barene.
A ranar da Tani ta dawo makatanta da yamma Inno ta haifi Habu.
Use da Karime sun zama masu bu
en idanu sosai, sai dai
azanta babu abunda ya ragu sai dai ma
aruwa.
Bayan magriba bayan Tani ta gama koke_kokentane sai take tambayar Use.
"Use ina Tasi ni kuwa da su Maryama duk sunanan?" Use tace.
"Kowa ya kama gabanshi.
Tasi Allah yayi mishi rasuwa bayan tafiyarki da ka
an.
Daga nan kuma mu ka bar wajen muka koma Tafa.
Anan Karime ta samu miji direban babbar mota ne,
an jos ne.
Ni kuma wani mai balangu da tsire ne yake sona, shima
an jos
inne.
Karime Jos za'a kaita, ni kuma a Tafa zama zauna da mijina, tunda anan yake sana'a." Tani ta yi la
was da ta ji labarin mutuwar Tasi.
Karime tace.
"Tani Inno tace mana wanda zaki aura yafi kab matasan
auyannan ku
i.
Gonakai gareshi da garkunan shanu, harda ra
umi.
Ke kam kinji da
inki kakarki ta yanke sa
a.
Ji nake uwa nice zan aureshi Allah.
Amman Inno kince yana da mata ko?" Karime ta tambayi Inno dake zaune a kan gadon bono tana shan kunuk kanwa.
"E yana da mata, da yara biyu.
Matarshi ma babanta mai arzikine Dakacine,
akinta ma abun azo a kallane, dan an zuba mata kumbuna, da tasa, da tumtum irin na gidan sarakai, gado biyu ne a
akinta, bangon
akinta kuwa kewaye yake da jajayen daddumai.
Inno na cikin wannan jawabin Naroro ya tawo yana bubbuga sandarshi a hanya, a bakin
ofa ya tsaya.
"Ke Tani maza fito Narani yana waje yana jiranki.
Kije ki same shi." Inno tayi carab tace.
"Maza tashi Tani da Sauri.
Kuma saura kije ki tsaya sandandan ba
an karairaya da fari da idanu.
Karime shafa mata hoda da jan baki" Kwalliya sosai Karime ta Tani.
Fuskarnan shar, amman kayan jikinta da
afafun Tani duk Datti.
A haka ta fito soron gidan bakinta a cune.
Su biyu ta samu a soron, sun sha malum_malum yamutsattsiya ta shadda, harda hula zanna bukar sun sakota a casa'in.
Da kallonsu kasan sune samarin da akeji dasu a shanono.
Idanuwansu cike dam da farin kwalli....
Aimun afuwa babu yawa.
Kunsan jiki da jini.
Ayiriririiiiii in kaji gu
a sai mata.
ar uwa Amarya, da uwar gida, da
an mata masu
arin shigewa daga ciki.
Shin kuna da labarin wannan likitar matan dake garin Yoben Damaturu, wacce ka afi sani da Ramlex Yobe?
Matso kusa ku ku ga jerin jadawalin kayayyakin da zaku iya samu a wajenta.
Gumbar Madara
Ciccibi
Kaxar amare
Kaxar uwayen gida
Tsimi
Tsimin kanunfari
Tsimin minanas
Danbun kaxa
Danbun tattabara
Danbun xabuwa
Maganin infection
Maganin basir for both gender
Hayakin tsugunno
Pure xuma
Xuma Mai magani
Sabaya powder
Tsimin Yar gata
Gumbar madara wannan gumba an hada ta cikin kwarewa da sinadarai natural, idan kika sha, zai gyara muku muamalar auratayya ta hanyar Sanya miki niima, tsundum, me Gida Sai Dai yaji yana super a cikin hq,
Ciccibi hmm er uwa wnn Ciccibi duniya ne, wacce Bata sha ba, sunanta sori
Kazar uwayen Gida wnn nauyin kaza ne da manyan mata suka Dade suna nema, Hajiya Ina fada miki Zaki dawo tamkar kaza er budurwa mijin ki Ya Dena Gane ki zai zata yarinya ce er sha bakwai
Mai da tsohuwa yarinya kenan
Kazar amarya, shi wnn kazar Ana cin sane Bayan an Ci abinci, Sai ki zauna ki cinye ki tsotse Kashi, Zaki dawo tamkar Zara a idan wata
Tsumin kanun fari, kun Dai San muhimmanci da alfanun kanunfari a jikin mace, duk wani nau'i na sanyin Mara zai kau da izinin allah
In Har maganin nan be muku aiki ba zan dawo muku da kudinku
Shin kin taba jin Garin sabaya?
To matso ka wo kunnen ki kiji, Ina masu yamushewar nono, Ina masu nono kamar slippers, Ina Wanda mijin Su yake nade nonon su kamar tabarma, Ina Wanda da basu da Cika da ruwan nono, da masu shirin yaye, da masu shayarwa, ga babbar dama ta samu, haj ramlex me fada da cikawa ta kawo muku Garin sabaya Don share muku kukan Matsalolin nono, nesa tazo kusa, a Kan kudi kalilan Zaki mallaki ingantaccen Garin sabaya,
Muna aikawa Ko Ina a fadin Nigeria Cameroon nijar da chadi
Waiwaiwai wani kaya sai Amale domin samun damar mallakar naki maza ku tumtu
eta a lambar wayarta kamar haka.
( 07069722234)
Muna maraba da masu sayen daya ko sari.
A duk inda kuke a fa
in Najeriya harma da
asashen
etare kayanmu zai sameku cikin aminci.NA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI.
am Tani ta yi a kansu, tana wasa da karshen kallabinta.
Narani sai murmushi yake yi tare da kara baza malum_malum
inshi yana sakin doro.
Hamisu yace.
"Tani Amarya barkanki da dawowa
an birni" Tani ta dubesu tace.
"Yauwa sannunka" Dariya yayi mata kana yace.
"Ni dai sunana Hamisu yaron mai gari.
Sai abokina Narani shi kuma yaron sarkin noma na
auyannan.
To Tani Narani ya jima yana sonki a ranshi, to Allah cikin ikonshi bayan dawowar Baffa daga bara.
Sai muka je muka sameshi da batunki.
Take ya bamu aurenki ma, kuma ya umarci Narani da ya ba da sadaki a take a wajen.
A aljihuna na ba da sadakin ki, tunda ni da Narani abu
ayane, nima shi ya biya mun sadakin Fatsima shekara bakwai da suka wuce.
To yau kwatsam muna majalisarmu ta samari Baffa yazo ya same mu da batun yana so a ha
a aurenki dana su Karime.
Mu dama a shirye muke, shi yasa ma mu ka zo a gurguje mu ji menene tsarinki, ko zaki ha
amu da kawarki Ladidi mu ji me kukeson yi?" Duk wannan surutun Hamisu shi ka
ai yayi shi.
Narani yana jingine a garu ya kafe Tani da idanunshi.
Take ita kuma Tani ta amshi Narani a matsayin miji.
Domin bashi da wata makusa a tattare dashi, irin fararen fulaninnanne masu yalwar gashi, gashi dogo siriri dashi kafa
unshi irin na Baba Buhari shugaban
asar najeriya a da.
"To ni dai bani da wani abu da zan yi na biki sai dai in ce Allah ya ba mu zaman lafiya" Har aka gama zancan da Hamisu Tani take magana shi ko gogan naka sai dariya da doro yake saki.
Da Tani zata koma gida Hamisu ya mi
o mata leda mai
auke da gasassun zabi.
Da nera dubu ashirin irin na wancan zamanin.
Akan ta yi hidimar biki dashi, ta
inka kayayyakin fitar biki, da abincin kawaye.
Daga haka su kai ma Tani sallama suka tafi, ita kuma ta shige gida.
Tani ta mika ma inno ledar zabi da ku
i dubu goma sha biyar, ta zare dubu biyar ta nanna
e a mararta, dan
an jagora akwaisu da cogen ku
i, idansu idan ku
i sai su ji kamar su sata.
Tun daga wannan lokacin aka shiga shidimar shirin biki gaga_gaga kasancewar abun a
urarren lokaci yazo.
an uwan Inno su suka shiga kasuwar
auyen da suke ma
otaka su ka siyo kayan
akin amare.
Dangin su
ore, langogi, tasoshi, kwalla, labule, kujeru, ledar tsakar
aki, labule, da gado mai rumfa, sai
an kayayyakin aiki iya wanda ya samu, kayan amare de gasu nan ba wasu masu yawa ba.
Su Kawu Balarabe kuma suka fitar da hatsin gara buhun, gero, buhun dawa
aya aka saka.
Gida ya dinke da jama'ar biki.
Ige ita taima amare
unshin biki, irin
unshin nan na salateb ya ko ji gishirin lalle yayi ba
irin.
Ita ta yi ma amare wankan lalle na gargajiya domin gyaran jiki.
Sai ranar sakun lalle da daddare Ige da su Goggo marka suka dawo da amaren.
A
akin Goggo mai riga aka saka amare ukun a lalle.
Washe gari kuma aka wayi gari da
aurin aure.
Tuwon dawa akayi a gidan bikin da miyar ku
ewa bushashshiya taji nama da man shanu.
Bayan sakkowa daga masallacin juma'a aka
aura auren Use, karime, da Tani.
A wannan lokacin Tani shekarunta goma sha biyar ne, ko nonuwan arziki babu a
irjinta itakam, amman su Use nonuwansu harsun zube sun yi laushi tsabaragen yanda maza daban_daban ke luguiguitasu.
Maza
aurin aure ma tuwon akafitar musu dashi, harda ba
in mazajen su Use da suka tawo daga Jos.
Washe gari ranar bu
ar kai tun taran safe motar akori kura ta tsaya a
ofar gida, aka jida kayan Karime, dangin mijinta wa
anda suka biyo maza
aurin aure suka ha
u da dangin Naroro aka tafi da Karime Jos.
Da rana kuma mijin Use shima nashi dangin suka iso da motarsu da akwatin aure guda
aya na tsakiya.
Bayan an gama gani kuma suka bu
aci a basu Amarya da dattijai biyu.
Nan aka basu, suma suka wuce zuwa Tafa.
Tani ce ka
ai ta rage tana cikin kawayenta bata da lafiya sai kakkarwa take yi, ana yin la'asar dangin Narani suka tawo da akwatinsu lamba 1 da turaken zani takwas, jaka da takalmi biyu, gyale biyu, janbaki magic dozen,
sn kunne da sar
a wuya biyu,
an duros da siket na ciki, da rigar mama, uku_uku, sai
an kwali mai
awisu dozen, aka basu tukuicin dubu biyu.
Ai kuwa ana yin bayan sallar la'asar mata
aukar Amarya suka iso Dattijai kenan.
Wata addar Narani ce ta tsugunna aka goya mata Tani, kayayyakin danki kuma dangin Tani suka
auka a ka, har gado mai rumfan da
afa aka kaishi.
Suna tafe suna wa
"Ga amarya zamu kaita
akin mijinta.
Kafin shekara zaka ganta da koyo.
Kafin ta yaye zaka ganta da sabon goyo.
Wannan ango ka zama jarumi, ko mu kiraka da barde" Haka suke tafe suna wannan wa
awayen amarya suna tafi gami da amshi har aka iso gidan maza, inda shima yake ma
il da jama'ar biki.