Sashe 4
Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ai kaga abinda nake gudu yana shirin faruwa ko?
In ma banda abinka JEGA ina kai ina tunanin auren macen da ba sa'ar aurenka ba?
Aure dai ko babu mai hanaka aure, me
aki shi yasan inda yake yi mishi yoyyo.
Amman maganar Barista Shanono ka ajjiyeta" Habiba Bala tace.
"Kamata yayi Alh muje ita kanta mu bata ha
uri bisa abinda ya yi mata.
Dan gaskiya bata ji da
in hakan ba, kuma ta shaida mun muddin ya kuma furta mata kalmar soyayya, al
aline zai shiga tsakaninsu.
Akwai ma rana a kanta fa" Da sauri Jega ya
ago ya kalli Habiba Bala, ita kuwa tayi tamau da fuskarta.
Hajiya Kilishi kuwa sai ajjiyar zuchiya take saukewa, tana adda'ar neman tsari daga sharrin Habiba Bala.
Dan ita a nata tunanin gidanta akeson a tarwatsa mata kawai.
"Ni dai ni na haifi Ahmad.
In dai zanci gaba da amsa sunan uwa to bazai auri Bazawara mai Aure biyar ba.
Ko da kuwa bayan rainane.
Ina mai umartarka gobe sassafe ka
auki matarka ku bar garinnan." Alh Nura yace.
"Ahmad me zaka ce, kana da abun cewa?"
"E Dady ina da shi.
Ku yi ha
uri ban furta wannan kalma dan in kawo waswasi ko sa'insa a tsakaninku ba.
Asalima ita bata bani wata dama ba, ina dai ta
arin shawo kanta ne ma.
Hajiya kiyi ha
uri ni ne da bakina nace ina sonta.
Kuma har yanzu bata ma amince dani ba.
Dady kaine mahaifina kaimun izini in ci gaba da neman yardarta dan darajar Allah " A zabure Hajiya Kilishi tayo kan JEGA.
Alh Nura yai saurin dakatar da'ita cikin kakkauran muryar dattijantaka.
"Ki saurara Hajiya.
Ki bashi dama ya fa
i abinda yake son fa
i." Dole ta dawo ta zauna tana sababi.
"Uhm hum kai muke saurare."
"Dady manzon Allah yana saurayi ya auri Nana Khadija.
Kuma su kai rayuwa, manzon Allah har bayan ran Nana Khadija yana mutunta
awayenta.
Sabida so tsagwaronshi bai ha
ata kishi da ko wacce mace ba, har sai bayan ranta.
Wannan ba a kaina zai soma faruwa ba.
Annabin da muke koyin dashi shi ma yayi, ashe kuwa in nima nayi sai dai ace nayi KYAKKYAWAN KOYI.
Dady ko wacce Bazawara da irin
addarar dake sanyata fita daga gidan mijinta.
In ba'a auren Zawarawa to yaya zasu yi, ko mu in aka sako mana
armu, ko
anwarmu kuma saurayi mai nagarta ya fito neman aurenta, akace iyayenshi sun
i ba dan bata da tarbiyya ba, ba dan ba mai addini bace, kawai dan ta kasance bazawarane, rayukanmu bazai yi da
i ba.
Ko kuma a'a mu da muke iyayenta ne zamu ce da saurayin.
Wance bata dace dakai ba, ba zamu baka aurenta ba, kaje ka nemi budurwa dai dai kai?
Nayi imani ba......"
"Ya'isa dan ubanka.
Tashi ka fice mun da gani, shashashan yaro.
Ana nuna maka gabas kana yin yaamma." Alh Nura ne ya dakatar dashi cikin tsawa.
A hankali ya mike ya fice daga
akin.
Hajiya Kilishi kuma yana fita ta fashe da kuka.
"Shikenan an juya ma yarona tunani.
Allah kana gani"
"Dan Allah Hajiya ya fa isheki haka.
Ki barni inji da
aya mana haba.
Waye zai wani juya mishi kai?
Abinda ma kike tunani ba haka bane.
Aurene dai ina?
To bazai aureta ba, ko an sa mata rana ko ba'a saka mata ba.
Ba dai shikenan ba?
Kuma ya kamata ace laifinshi zaki gani shi da yake shirin saka
afa a takalmin manya.
Alh Adam kamshi jiya ya kirani akan batun Barista
in, harma nayi mai al
awarin bashi number ta amman in na tambayi izinin
awarta.
Wannan abun fa a bu
e yake, Barista ba sa'arshi bace, kuma ba zata ta
a amincewa da wannan zancan ba." Habiba Bala tace.
"Shikenan ma Alh.
Kaga in Alh Adam
in yazo
ila rabonshi ce,
ila kuma wanda akasa mata rana dashi ya sameta.
Kuma zanje in sameta gobe in bata ha
uri" Hajiya Kilishi dai jinsu kawai take yi.
Hankalinta ya matu
ar tashi, gani take zata rasa
anta kamar yanda aka raba mata miji ya zama biyu.
Sun jima suna tattaunawa daga bisani ya sallami Hajiya Kilishi ta fita ba tare da tayi ma kowa sallama ba.
"Alh Adam
in da gaske yake yi auren Shanono zaiyi, kuma ka fa
a mishi aurenta 5, kuma tana da manyan yara?" Alh Nura sai da ya cire hular kanshi kafin yace.
"Duk nayi mishi bayani.
Amman dai ya nuna mun yana ra'ayinta a hakan.
Amman bansan ansa mata rana ba" Carab Habiba Bala tace.
"Ba'asa ranar ba tukunna dai.
Amman za'a saka, ai zaka iya bashi number sai ya ji daga bakinta, kar yaga kamar baka son bashi ne" murmushi yayi mata yace.
"An bamu izini kenan.
Dake za'a sa hannu a kasa yaronki a neman aure ko?" Dariya suka saka baki
ayansu.
"Ni ai bazan iya sake kallon idan Barista ba dan kunya"
"Kai dai tura ma Abokin naka number ta, kafin ka kwanta." Sai da Alh ya tura number sannan hankalinta ya kwanta.
Amman ko da
Habiba Bala ta kwanta, sai maganganun Hajiya Kilishi, da bayanin da JEGA yayi akan auren bazawara sai ya dinga dawo mata su nai mata yawo.
JEGA:.
Zuchiyarshi wani irin
aci take yi mishi, da zugi.
Kowa ya kasa fahimtar inda ma ya dosa.
Meye aibun bazawara mai Aure biyar, da yara takwas, ita ba mutum bace, ko bata cancanta ace yaro ya sota bane?
Abubbuwa su ka ha
u suka saukarma da JEGA zazza
i mai zafi, ga batun
in amincewar iyayenshi, ga batun sa rana da yaji a bakin Habiba Bala na shanono, ga hoton Oga Rashid dake yi mishi yawo, da hoton kwalliyar da Shanono ta canca
a dan tarbar Oga Rashid.
Idanunshi ya lumshe soyayya na zaizaye mishi
asan zuchiyarshi.
A hautsine ya shiga pat
insu.
Khadija tana zaune a falo sanye da rigar bacci mai shara_shara sai
amshi take bugawa.
Sallamar me gidanta ne ya dawo da hankalinta bakin
ofar.
Amman sai ta ganshi ri
e da cikinshi yana kakarin amai.
Da
yar ta ja shi zuwa toilet.
Ya dinga amai Kamar zai amayar da duk hangin cikinshi.
Khadija sai faman sannu sannu take yi mishi.
Cikin
an lokaci ya galaba sosai.
Daurewa yayi ya rungumi Khadija yace.
"Ki kwantar da hankalinki kinji ko?
Sannan bana son su Hajiya su san bani da lafiya."
ago kanta tayi da kalleshi.
"Amman meke damunka, jikinka da zafi sosai, kuma idanka ya ka
a sosai.
Ya kamata ka ga Dr kafin mu tafi goben ko?" Kumatunta ya shafa, yayi murmushi.
"To ranki shi da
e zanyi hakan.
Yaran duk sunyi bacci ko?"
"Sun yi bacci.
Suna pat
in Hajiya" Kai kawai ya gya
a mata, suka tafi kan gadonsu.
Khadija na kwance tayi matashin pillow da
irjinshi, shi kuma idanunshi a lumshe suke, yana hango irin kwalliyar da Shanono ta ca
a ma Oga Rashid.
Idanu ya runtse yana jin zafin kishinta, caku
e da
aunarta sunai mishi zullo.
Numfashi ya fesar yana cike da mamakin yanda akayi yayi sake soyayyarta ta yi zurfin gaske a zuchiyarshi.
Da farko ya
auka burgeshi kawai take yi, yayi tunanin A'a ko kuma rubutunta yake girmamawa.
Daga
arshe sai ya wayi gari tsundum a cikin so da
aunarta.
Gashi bashi da damar zare sonta daga
irjinshi, baisan wanne hali zai shiga ba in yaga katin aurenta da wani ba shi ba.
Kanshi ya dafe, ya rufe ido ko bacci zai sureshi amman ina, baccin ya
i zuwa sam.
Dole ya zame jikinshi daga na Khadija ya
auro alwala ya fara Sallah, tare da adda'ar in dai aurensu da Alkhairi, Allah ya kawo mishi
auki.
In kuma babu Alkhairi Allah ya fitar mishi da sonta a zuchiyarshi."
Hajiya Kilishi kuma tunda ta shiga
arayinta take waye_waye da yayyenta da
awayenta kan halin da ake ciki, tayi dasu zasu zo gida su sameta su tattauna dan basu ci ta zama ba.
Suma a tunaninsu da fahimtarsu so ake a mallake ma Hajiya kilishi gidanta.
Ko runtsawa Hajiya Kilishi ta kasa yi a wannan daren.
SHANONO:.
Idona
ur kamar an soya gya
a, bana jin
igon bacci.
Sai azababben ciwon kai, da fa
uwar gaba da nake ta fama dashi.
Nayi mamakin kasa bacci da nayi.
Nasan maganin hawan jini yana sa bacci, shekara fin goma ina sha.
Amman abun mamaki yau ya kasa sani bacci.
Sai hotunan Oga Rashid, da JEGA ke mun yawo a
walwata,
asan zuchiyarta fal tsoro da taraddadin kar fasowar wannan maganar ta haifar da zargi a rayuwar auren Habiba Bala.
Da wa
annan tunanuka masu girma na wayi gari.
Na
an samu bacci jefin asuba, har kan nawa ya
an sassauta mun ciwon.
Misalin
arfe takwas na fito a gurguje zan wuce wajen aiki.
Yara suka bini da adda'a, Sani kuma mu kai sallama da juna, zai koma makaranta kafin tranpa
in ya yiwu.
Dauda kuma na bashi sa
on uwarshi, na fita da hanzari.
Su Amina yau suka soma zuwa makaranta mai
an sahu har yazo ya tafi dasu.
Da JEGA nayi tozali yana jingine a jikin motata, jikinshi sanye da kayan motsa jiki.....
NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 3
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 4:
KAILA:
arfe taran safiya a garin Kaduna tayi mishi Sammako yayi ya tawo, zuchiyarshi sam babu da
i, da tunanin yanda zai
ulloma Shanono ya shiga gida.
Ya iske dangin Shamila sun zo
iban kaya.
Sai habaice_habaice suke yi.
Yayi dana sanin shigowa gidan a irin wannan yanayin.
Amman ya zaiyi ya riga da ya shigo har sun gashi.
Yana shirin shiga cikin
ofar da zata sadashi da
arayinshi ya jiyo muryar shamwila tana kirashi.
"Kaila ji mana kaji" Tsayawa yayi yana kallonta, sai jijjiga take yi.
"Ka sake ni sabida kaji ina waya ko?
A tunaninka kai zaka haikewa yaran wasu ne naka su tsira?
Ai in sha Allah sai an yi ma Amina, dasu Balaraba fiye da abinda kai ka aitama yaran wasu." Kaila bai san sanda ya rufe Shamwila da mugun duka ba.
Jikinshi yana rawa, dama can kar ku mance Kaila fa madokine.