← Book details Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 35

Sashe 34

Na Fado Daga Bene Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shin wannan shine karonka na farko da ka ta
a dukan mace?"
"Ina da ja my lord" Barista Jamilu Jamil ya fa
a a zafafe dan ganin zan kai shi
asa.

Idanu na runtse hawaye sirara suka gangaro a kumatuna.

"Barista jamilu Jamil
orafi bai kar
u ba, dole zai amsa wannan tambaya.

Domin da halama malam Kaila baya son wahalar da Shari'a" Ajjiyar zuchiya na sauke harda murmushina.

Na saba da dukan mace sosai ma.

Tsohuwar matata ta sha duka a hannuna.

Shi yasa ita kanta Shamwila na doketa.

Itama Hajiyayye ha
a na bita da gudu har titi, da ba dan ta fa
a gidan ma
ota ba da zan doketa.

Na tuba, inaso wannan kotu tai mun afuwa ta dubeni tai mun hukunci dai dai da abinda na aikata, na amsa laifin da ake tuhumata dashi" Idanu na lumshe, cin zarafin da Kaila yai mu na baya ya dinga yawo a
walwata"
"Ko lauyan wanda ake tuhuma na da abinda zaice?"
Jiki a mace yace.

"Babu my lord.

Sai dai ina ro
on ma malam Kaila sassauci a bisa rashin wahalar da kotu da bai yi ba.

Ai mishi sassauci"
"Wannan kotu ta
age sauraron wannan shari'a zuwa watan Satumba, wanda zai zama zaman yanke hukunci.

Kotu zata ci gaba da rufe malam Kaila a gidan kaso har zuwa wannan ranar." Guduma ya buga duk kowa ya mi
e tare da ha
a bakin furta.

"Kotu."
Takadduna na tattare, ban kai ga gama tattarewa ba.

Jega da Sani suka shiga rigegeniyar kwashe mun.

Barista Jamilu Jamil ya iso inda muke yace.

"Congratulations Barista Tani Shanono Naroro." Murmushi na yi nace.

Ina godiya Barista Jamilu Jamil " Kallona yayi tsab yace.

"A karon farko da na ta
a sa Shari'a a gaba banci nasara kenan.

A gaskiya na jinjina miki" Dariya kawai nayi na barshi tsaye a wajen.

Ina fita na tarar da su Sabira tsaye da Hajiyayye da Bilkisa.

Baba Rammai kuma sai kuka take faman shirga ita da su Barira, suna gaban motar da aka fita da Kaila.

"Tani ki yi haquri wallahi ru
ewace tasa na mance da halin duka irin na Kaila " Sani na kalla, bance mishi komai ba ya bar wajen, ya koma can in da Jega yake jingine a motarshi.

Na dawo da kallona ga Hajiyayye nace.

Sabida bai ta
a dukan ki ba ba, dole ki mance.

Duk dai wanda yayi nagari dan kanshi.

Bilkisa ni kam zan wuce, kuma in sha Allah zan kawo muku ziyara kuma zamu dinga waya." Sabira ta yi carab tace.

"Ai har Zaria da Kaduna zamu yo tattaki mu kawo muku goron gayyatar auren Barista da izinin Allah.

Ko Habiba Bala?" Suna yi suna dariya Habiba Bala tace.
warai kuwa zamu kawo musu, harda kyautar anko.

Allah ya nuna mana zamu ce cikin
oshin lafiya " Anan mu kai bankwana da su Bilkisa da Hajiyayye.

Baba Rammai kuwa sun
ace
at a cikin kotun.

Sani ne ya ja su Hajiyayye a mota, Baban Mustapha kuma ya
auki Sabira, ni da Habiba Bala Jega ya tu
amu har zuwa Kano.

Bayan lokacin da al
ali ya
iba na wa'adin dawowa kotu na yi mu ka koma.

A lokacin har an sa ranar aurena da Jega, Dauda, da Sani ma an kai ku
in aurensu, dani dasu duk tare a rana
aya za'ayi
aurin auren a babban masallaci.

Su Amina kuma sun mayar da kawunansu a kan karatu tu
uru, ni da kaina na umarcesu da cire soyayya a cikin babin rayuwarsu tukunna.
ali ya yanke ma Kaila zaman gidan kaso na shekaru shida, tare da cin tararshi ku
e masu tsokar gaske dan bama shamwila ta rage ra
in jinyar da ta sha, duk da ta warke ta yi sumul, kuma dan ta yafe ma Kaila ne ya samu sassauci.

Kaila ya lalace ya rame sosai da sosai, tsufa da furfura ya sake sakko mishi.

Wallahil azim banji ko
igon tausayinshi a raina ba, domin abinda aka gasa shi ya ji wuta.

Sai daga baya ne na ke jin labarin Bilkisa ta rabu da Kaila, mahaifinta ya tusata gaba har gidan yari yasa Kaila ya sakar mishi ita.

Hajiyayye da Salima ma sun so hakan amman Kaila ya bijire akan sam bazai sake su ba, ko Bilkisa da ya saka fin
arfinshi akayi.

BAYAN
AURIN AUREN JEGA DA SHANONO, DA SANI DA AMARYARSHI HASIYA, DA DAUDA DA AMARYARSHI AISHA.

Kaila yayi
ari kuma yayi kara, ya sai ma Sani da Dauda gida, anan suka saka amarensu.

Duk da yana gidan kaso akayi auren amman abokinshi Alh Isa shi ya zame ma yaran makwafin kaila da shi da Amadudu.

Bikin ya samu halartar dangi da abokan arziki, Narani da Ta Maulidi ma dasu akayi duk wata shidima.

Su Hajiyayye da Bilkisa sun yi mamakin irin mijin dana aura.

Wasu suna ganin naci riba, yayin da wasu suke ganin na ci baya.

Oga Rashid kuwa fatan alkhairi yayi mun, tare da jinjina ma Jega daya kasashi a fagen soyayya.

Tare muka tare da yarana, gidana yana Jega amman ba tare da khadija ba, ko unguwa bamu ha
a ba.

Jega ya cika alkawarin shi kuwa, bai ta
a ha
aki da ni ba, bai ta
a neman hakkinshi ba, babu raini sai zallar girmama juna.

Kuma ya kasance adali sosai.

Amman
an bani na iya sun yi surutu sosai, musamman Hajiya Kilishi da danginta, wannan dama na sani babban
alubalene da zan fuskanta,
ila har sai na mutu jama'a zasu dena cewa na yi ma Jega wayo. bayan auren da sati guda sai da Alh Nura ya sake ta, daga baya ne Jega ya je yai bikonta ya dawo da'ita
akinta.

Sati biyu da
aurin aure muka tafi
asar nijer a garin agadez yawon bu
e idanu.

Ni naga soyayya a wajen JEGA ashe kaila
an koyo ne.

Ban ta
a tunanin gidan aure zai kar
eni haka ba.

Alhamdulillah na gode Allah da ya ha
ani da abokin rayuwa na gaske.

BAYAN WASU SHEKARU:.

Zaune nake hankalina a kwance.

Dawowata daga Shari'a kenan, na tarar gidan ba kowa sai Salis da Baba mai aiki, su Balaraba suna makaranta anata fafata karatu, su Sulaiman ana ajin
arshe a jami'a.

Wayar Sani ce ta shigo wayata.

Dariya na yi sai da na
aga wayar na yi sallama kana na nufi bedroom
ina.

"Ummana kin dawo ne, ko har yanzu kina chamba?"
A'a nadawo Sani, ina Takwarata ban jiyo
uriyarta ba, ya mai jego?" Dariya yayi mun yace.

"Tana
arayin Yaya Dauda, taje wajen Takwararta.

Umma kince zaku zo ke da Abba da su Amina.

Mun shirya tsab ke muke saurare, baki ta
a zuwa gidanmu ba"
"To Sani zarya zan ta yi muku a gidan, bacin Indo ma tana tare daku, ga su Inno da Ige da suke yawon zuwar muku yanzun ma dan jikana zan tawo, tunda Takwarorina su a gaban iyayen matanku aka haifesu.

Zamu tawo Abbansu Salis nake jira bai shigo ba, suma su Amina basa gida, da zaran sun shigo zamu kamo hanya ai babu nisa.

Habiba Bala ma zasu tawo mu ha
u duka" Sani murna ta cika shi yace.

"Umma ki mana al
alancin wannan shari'ar ni nace ma Yaya Dauda a
arayina zaku sauka, shi kuma ya
i.

Tun safe Hasiya taketa toye toye ban barta ta huta ba.

Yanzu ma su Inno nake son zanje in
akko.

Baba ma yace zai zo na mance ban fa
a miki ba amman bai san da zuwan naku ba gaskiya"'
Numfashi na ja nace.
alancina shine duk wanda ya riga zuwa tarar motarmu, to
arayinshi zamu sauka.

Shine kawai.

Ga su Amina ina jiyo
uruntunsu a
akinsu, kaga sai anjima" Ban jira me zai ce ba na kashe wayata, dan in Sani ne bai
i mui ta wayarnan har mu isa gidanshi ba.

Ban fito ba sai da na sabunta wanka na cakare da sabon leshin da Jega ya
inka mana waccan sallar data wuce dani da Khadija, to ni ban sa nawa ba sai yau, dan lokacin bani da ishasshiyar lafiya ma.

Takalmi da jaka, da mayafi na zaro kalan fulawowin jikin leshin, na
an murja humra mai sau
amshi wanda zaka iya fita zuwa unguwa da'ita ba tare da wani namiji ya sha
i kamshinka ba.

In kuma mace
ar uwarka ta iso daf da kai zata sha
i iska mai sanyi tattare da kai, na musamman ne MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI ta ha
a mun aka turo mun tun daga port ya iso har Jega. ( Ina kira ga mata mu kula da tsabtar jikkunanmu, mu kula da aske wajejen daya dace in gashi ya fito za'a aske akan kari.
ar uwa ko baki da turare ki samu lemun tsami ki dinga goge hammatarki dashi zaki kasance cikin tsabta da yanayi mai da
i.

Ni MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI kuma na miki al
awarin ko
ari biyar ce dake zaki samu turaren humrata mai kama jiki, in
ari biyu ne dake zan baki.

Wallahil azim in kin san baki da ku
i kina son gyara ki neme ni zan baki kyauta in dai kinsan baki da hanyar samun ku
i.)
Fitowata daga
akina kenan na jiyo dirin motar mai gidan.

Su Amina suka fito da sauri mu ka ci karo.

"Wow Ummanmu kin yi kyau.

Wannan kwalliyar su Yaya Sani ne ummana ko na Abbanmu ne?" Cewar Amina tana yi tana dariya.

Nima dariyar nayi.

Ina su Sulaiman basu dawo ba?

Suna son samu latti, gashi har Abban Salis ya dawo" Balaraba tace.

"Yaya Sulaiman yace zasu wuto can gidansu Yayan mu wuce kawai ko Anty Amina?" Amina tace.

"E haka suka ce momy shi da Yaya Shafi'i.

Muna cikin tattaunarwan sai ga Jega ya shigo da sallama, a guje Salis ya isa gareshi.

Tsugunnawa yayi ya rungumeshi tsam a jikinshi.

Su ummi karama kuma yaran Khadija suka nufo ni suna gaisheni.

Nima rungumarsu nayi ina jin son yaran kwatan kwacin yanda nake jin motsin son Abbansu.

Idanu muka ha
a ya lumshe mun idanunshi da ganinshi zuchiyarshi cike take tab da muradina, al
awarin da yayi mun ne kawai yake hanashi kawo kanshi gareni.
Chapter 34 · 0% Book details