Sashe 7
Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
su maryam abun nema ya samu domin kuwa duk hotuna da sukai babu bata lokaci take daurawa a social media "nuzla ta samu wuri ta zauna shiru idanunta na cikowa da ruwan hawaye sakamakon tuno marigayiya mubina ,maryam ce ta lura da yanayinta ya sauya dan haka ta qaraso gareta ta zauna akan hannun kujerar da take zaune tana tmbyrta "Lafiya nuzla kika zauna shiru haka ?numfashi ta sauke tana furta sunan "mubina...!" tun kafin ta rufe baki sai hawaye sharrr sharr!! sun zubo Kan kuncinta dan haka ta kasa qarasa maganarta , maryam ta tsuke baki tana riko hannunta cikin nata " nuzla ki daina kuka haka addua ya kamata kiyi mata alokacin da kika tunota ,wallahi koni sai data fado min arai kuma nasan gabadayanmu babu wanda bai tunata ba domin mubina ta shiga ranmu fiyye da komai ta fad'a tana goge mata hawaye "ki bar kuka haka kada sauran su fahimta kisa hankalinsu ya tashi ,wanda ya mutu babu abinda yafi bukata kamar addua kuma muna mata babu ranar da zatazo ta wuce banyiwa mubina addua ba allah ya jaddada rahma gareta ta fad'a tana mikar da nuzla tsaye suka shigo cikin sauran yan'uwa nuzla kam baa qarasa gudanar da birthday party daita ba ta wuce ."
******
Byn wata shida
Sanye yake cikin kananun kaya jeans da riga t shirt tsadaddu product din American yana tsaye a haraban katanfarin estate dinsu tare da hisham hannuwansa duka zube cikin aljihun wandonsa , kallo daya zaka masa ka fahimci ransa a 'bace yake dan fuskar nan tashi babu alamun rahma sakamakon abinda ke dawainiyya da rayuwarsa , uwa Uba sweetheart dinsa dake sake hargitsa masa lissafi da batun auren data bijiro masa da yarinyar daya tsani gani a rayuwarsa dan idan yana qaunar mutuwarsa to yana qaunar yarinyar ."Suna nan tsaye hisham nayi masa magana akan sakonnin daya samu akan kasuwancinsu amman shi sam hankalinsa da natsuwar basa garesa , yana nazarin yadda rayuwa ke tangaliliya dashi da Inda zai ajiye akalar rayuwarsa, da rayuwar da mahaifiyarsa da yan'uwansa suke son yayi a yanzu ."
a hankali hisham ya matsa kadan daga gefensa domin amsa kira dan yasan halinsa baya son qarar waya , ringing din wayar hisham daya fara ne ya dawo dashi haiyacinsa ya fesar da iska mai zafi daga bakinsa tare da kai Kyawawan idanunshi saitin gidansu ,maryam da muhd bello babban amininsa ya gani suna 'kokarin fitowa daga cikin gidansu wani irin mugun haushi ya kamashi zuciyarsa ta dinga zafi da tuttukin bakinciki bangaren maryam ganin in da yake tsaye suka nufa yasa bugawar da qirjinta yake ya qaru fiyye da kaida ."
Mmm sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Book one
Free page
*AYSHA A BAGUDO*
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a tura 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page3
......da wani irin sauri mr ATA yayi saurin d'auke kwayar idanunshi akansu yana juya baya tare da jin wani zafi mai tattare da bakin ciki, gabadaya ya rasa me Ke masa dadi arayuwarsa a halin yanzu babu fuskar daya tsani gani kamar fuskarta ."daga Inda maryam take bata sake yunkurin qara taku daya ba ta cigaba da tsayuwa a waje daya qirjinta na bugawa da matsanancin karfin gaske sbd tsananin tsoronsa ."wannan dalili yasa dole shima muhd bello ya tsaya anan suka qarasa maganarsu ta juya da sauri ta koma ciki ranta duk babu dadi kallonta nana hauwa'u tayi tace " ba dai har kin dawo ba ? ta fad'a haka ne sanin da tayi duk lokacin da suka ke'be da ya muhd bello suna daukar lokaci suna tautaunawa dan jininsu ya had'u sosai dashi ."
maryam bata ce mata uffan ba tsabar bakinciki dake kunshe acikin zuciyarta nana hauwa'u ta cigaba da magana tana dubanta a tsanake "halan ya adam na waje ne naga kin shigo fuskarki wani iri ? ta'be lip's dinta tayi tana cewa " ai kema kinsani idan ba ganinsa ba me zai sa fuskata tayi haka ta sauke naunayen ajiyar zuciya " sister na rasa dalilin wannan tsana da ya adam yayi min ,wannan abu na matukar ci min rai ina jin kamar na tattara na bar gidan nan na huta da ganin irin kallon tsanar da yake min kamar ni kadai ce acikin gidan nan ? " tsana kamar ya kashe ni."
"haba haba !! sister dan me zaki fadi haka?" ai ba ke kadai yakewa haka ba , ki daukeni misali ma kawai ya isa ki kwantar da hankalinki , ba ke kadai ya adam yakewa haka ba shifa tsanarsa kowa yake wa "maryam ta sake tabe lip's dinta "kowa yake wa amman wallahi nawa yafi na kowa nifa ko kallona baya qaunar yayi na rasa me na tsare masa arayuwa kamar fa ya kasheni haka nake gani acikin kwayar idanunshi nana hauwa'u tai murmushi kawai "kisan ma abinda ya qara kona min rai ne ?nana hauwa ta girgiza mata kai "alamun a'a " wai yana hangomu nida ya muhd bello mutumin nan ya juya mana baya da sauri kamar yaga wani mugun abu ,wallahi bakiji yadda na muzanta ba gabadaya kasa cigaba da tafiya nayi " nana hauwa'u ta kamota zuwa Kan kujerar da take zaune ta zaunar daita tana murmushi a hankali ta shiga kwantar mata da hankali tana kawo mata misalai iri iri dan bata son abinda zai sa maryam ta bar gidan dan ko babu komai abubuwanta na social media na sakata nishadi shiru kawai maryam tayi tana sauraronta ."
muhd bello ya k'araso Inda Mr ATA yake tsaye ya Kai hannunsa d'aya ya dafa kafad'arsa ya juyo dashi a hankali ya tsura masa idanunshi fuskarsa kwance da murnushi yace "why ATA ? "me yasa kake quntatawa rayuwarka ?"me maryam ta rasa ? "me yasa bazaka bi zabin mahaifiyarka da yan'uwanka ba ? ya lumshe lumtsatsun idanunshi yana furzar da iska me zafi daga bakinsa "kasan komai akaina m.b tun daga farkon rayuwata har zuwa yanzu da nake tsaye a gabanka babu abinda baka sani ba ..."
Na sani ATA ! ya fad'a yana sake matsoshi sosai " Amman at least ka duba lamarin mahaifiyarka da yan'uwanka sun dauki tsawon lokaci da baka dama amman shiru babu wani bayani amman yanzu tunda suna sonka da maryam ka amince masu ka sota ."
shiru mr ATA yayi yana masa wani irin kallon up and down "ka amince masu ka sota " kwalkwa
luwarsa ta maimaita masa abinda ya fad'a yanzu kafin a hankali ya kai hannunsa daidai saitin zuciyarsa da yaji bugawarsa yana qaruwa sakamakon furucin muhd bello ,bai an kara ba yaji sautin muryar muhd bello ya cigaba da magana " itama maryam din bata san da maganar ba a yanayin yadda mami ke maganar zaka fahimci hukuncinta ne ta yanke akanka kuma ina da tabbacin ko tasani bazata ki ba, biyyawa kawai zatayi ta aureka koda ranta bai so "shawarata ka amince da aurenta yarinyar nan tana da natsuwa da hankali sosai bazata baka matsala ba ,sannan tana da ilimi tana da kirki daidai nata uwa Uba jininku daya daita abinda yayi ka shi yayita, shi abinda kake gani acikin rayuwarka ba lallai ya zamo gaskiya ba dan ba kowani mafar......"
"Stop!
"Mb don't don't !! talk anything rubbish okay ya fada a fusace yana sake fuskantarshi sosai ya rungume duka hannuwansa a faffadan qirjinsa ido cikin Ido suke kallon juna tmkr ranar suka fara ganin juna zuciyar mr ATA na wani irin tuttukin bakinciki da zafi muryarsa a zafafe ya cigaba da magana "ko kai ne Allah da zaka fad'a min haka ?" well I don't care about all what you said dan nasan da Allah na dogara ba da kai ba kuma nayi Imani bazai wuftar da lamarina ba zai cika min burina."
"Na sani Allah ba zai wuftar da lamarinka ba amman dole sai kabi umarnin mahaifiyarka tukun allah zai duba lamarinka domin Allah ( swa) yace waqada rabuka alla tahbudu ila iyahu wabil walidaini ihsan sannan manzon allah (saw )sai daya ambaci abi uwa har sau uku kafin uba kaga tunda har kasan allah keyin komai to ya kamata kasa aranka kamar anyi wannan auren an gama da izinin Allah har ma na fara tsinkayo sautin muryoyinku cikin farinciki kai har ma ka durka mata ciki yan shida tana takawa da kyar kana rike da jakarta kana mata sannu ya karasa maganar cike da zolaya yana murnushin mugunta tare da dukan kafad'arsa wanda hakan yasa mr ATA sake d'aure fuskarsa sosai yana zabga masa katuwar harara ."
suna cikin wannan halin hisham dake tsaye gefensu yana waya ya gama ya tura wayarsa cikin aljihunsa ya qaraso yana mikawa muhd bello hannu shima ya mika masa nasa hannun yana cewa tun dazu nake allah allah ka gama wayar kazo mu taru mu taya mami yakin karshe "akan wa kenan ?"akan wannan stupid din d'an nata mana mai shegen taurin kai kamar dutse "nan ya shiga zayyane masa halin da'ake ciki hisham ya gyada kai yana cewa "gsky mami ta yanke hukunci mai kyau sai dai muce allah ya tayaka rikon amanar maryam , dan allah friend ka amince karka zubawa mami kasa a idanunta bugu da kari aure shine cikar kimar mutun duk inda zaka shiga matsawar baka da aure wallahi kimar ka raguwa take , nima nan da kagani kokarin shawo kan nuzla nake kaga idan allah ya taimakeni ta amince kawai sai a hada bikinmu tare." Mr ATA yaja dogon tsaki ya zabga masa harara Kmr kwayar idanunshi zasuyo waje "naga alamar kai ma baka da hankali kamar wannan "ya fada tare da juya yana kiran all you of are very stupid ."