Sashe 30
Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
" mrym tashi ki shiga ki d'auko min wayata a daki na kira naji yadda ake ciki ta mike tsam ta shiga cikin bedroom din hajiya zulaiheart ta iske wayar akan katifarta ta d'auka tana duba fuskar wayar nan take gabanta yayi wani mummunar fad'uwa sakamakon idanunta daya sauka akan hoton ATA tayi shiru tana kallonsa cikin suit bakake idanunshi manne da farin glass yayinda fuskarsa ke d'auke da murmushin gefen baki wanda bai gama bayyana ba hakan km qara masa kyau yake , ta lumshe idanunta tana Jin wani iri a gbdy ilahirin jikinta ,ada sam bata jinsa aranta amman tun sanda yasa akayi kiranta akan batun soyayyarsa ta soma Jin wani Abu akansa komai nashi mai kyau tamkar shi ya hallici kansa ."
jiki a sanyaye ta Kai mata wayar ta amsa tana kokarin neman layin uncle jay byn sun gaisa take tmbyrsa halin da'ake ciki "mgn dai daya ce nace abarwa Allah abar ruhin diyata ya samu salama ".
"uncle jay taya zaka fadi haka byn kasan zuciyar sha'awanatu bazataji dadi ba ? "nasani amman yarinyar nan da ake tuhunma ba itace tayi kisan ba , tabbas makashin mutun d'aya ne da wanda ya kashe mubina da wanda ya kashe sadear mutun d'aya ne amman ba wannan yarinyar bace, ita dai ta taka tsawun barawo ne gbdy bincike ya nuna makashin da hannun hagu yayi kisan ita Kuma hadiza hannun dama take amfani dashi sam gbdy babu alamun sheidar hannunta ,yanzu haka an gama duk wani bincike ranar monday kotu zata wanke yarinyar Allah dai ya jikan mubina yasa ta huta "Ameen Hjy zulaiheart ta furta a fili tana mai tausaya masa "ko me suka yiwa wannan makashi da yake musu kisan gilla? "Allah masani "sun dan jima suna waya sannan sukayi sallama .
"Maryam ...!" mami ta kira sunanta gbdy ta tattara duk wani attention dinta zuwa gareta tana kallonta "Ina saka rai zuwa karshen satin nan za'a yi mgnr bikinku da Adamcy " gabanta ne ya sake fad'uwa kmr zai fasa qirjinta yayo waje "ya kamata ki sake kwarewa agurin girki da sauran abubuwan da yake da bukata dan haka daga yau kice zaki cigaba da kulawa da komai na bangaren abincinsa kinji ko ".
ta gyada mata Kai kawai tare da amsawa da "to !" hawaye na ciccikowa acikin kwarnin idanunta tayi saurin dennewa ta rasa dalilin da take tsananin Jin tsoronsa da tsoro aurensa."
" ki samu natsuwar zuciya ki tashi kije yanzu ki tmbayesa abinda yake bukatar ci a hankali ta mike jikinta na rawa kamar mazari ta nufi part dinsa
akan hanyarta ta tsaya tana daidaita natsuwarta sannan ta k'arasa kofar shiga falonsa tayi sallama ba'a amsa ba har ta juya taji sautin muryarsa yana cewa ",waye ne ? ta juyo da sauri "ni ...nice ta fad'a da sauri jikinta da bakinta na rawa "ke wa kenan ? ya sake tmby tayi shiru jikinta na cigaba da rawa hawaye na sake cikowa a idanunta ta rasa dalilin hawayen nata Jin shiru yasa ya taso da kyar yana mika daga shi sai gajeren wando army green iya cinyarsa da farar singlet wanda suka bayyana surar jikinsa a fili ake iya ganin kwantaccen sumar dake kwance a cinyarsa da qirjinsa haka kan nipples dinsa sai farin silifas dake sanye da kafafunsa da farin agogo da alamun aiki yake ."
A tsaye ya ganta a bakin kofar gbdy bata cikin haiyacinta a hankali ta d'ago ta kare masa kallo saboda kusancin da suka samu muryarsa a kasalance yace "ke lafiyarki tsayuwar me kike yi anan ya fad'a fuskarsa a murtuke"kayi hakuri please mami ce tace nazo na tambayeka abinda zaka ci a girka maka " ya tsuru mata Ido a zahiri yake iya hango yadda qirjinta ke bugawa wani dogon tsaki yaja a fili ya juya ya koma ciki ya barta tsaye . juyawa tayi tana daga kafafuwanta da kyar ta dawo parlour'n ta tsaya hjy zulaiheart ta dubeta "yaakayi me yace zai ci ?hannuwanta ta tsarke cikin juna sannan ta bud'e baki da kyar "wai a dafa masa komai."
mami ta fad'ad'a fuskarta da murmushin jin dadi , ita Kuwa nana hauwa'u sarai ta fahimci wani abu a tattare da marsi tasan sarai ba abinda yace mata kenan ba "to shikenan maza ki shiga ki dafa masa abinda yazo cikin tunaninki amman ki natsu sosai kinji. "ta gyada mata tana cewa "sister muje ki tayani "me .....?dan girman Allah ki rufa min asiri na tsira da mutuncina ke dai kije Allah ya bada sa'a kiyi kokari yayi dadi sosai ta k'arasa maganar tana kakkabe hannunta. "haba sister ki taimaka mana kin san fa komai tare mukeyi ,nasani amman ban da wannan wallahi bazan Saka hannu ba abinci yazo bai yi dadi ba ya had'amu yaci ubanmu" hjy zulaiheart tayi murmushi "Kai Adamcy hukuma kowa tsoronsa yake ji amman Kuma fa yana da sauki Kai Kinga mryam yi tafiyarki kinji duk abinda baki gane ba kizo ki tambayeni Simi Simi ta juya ta shiga kitchen kmr ta daura hannunta tayita kuka dan tasan muddin tayi kuskure sai yaci ubanta duk iya k'okarinta na dafa masa rice and stew bai ci ba ya wuce juma'a ."
*****
Da misalin karfe biyu na rana bayan an sauko daga massalaci hajiya zulaiheart da kanta ta fito zuwa haraban gidan ta fara rabawa yaran dake shigowa haraban estate din sadaka wake da shimfa acikin takeaway fari tare naira dari biyar biyar sababbin yayinda ATA ke tsaye daga can nesa kadan da inda take kunnensa manne da waya yana tafiya a hankali irin na jinin saurarata dan sauranta yaki barin jininsa komai nashi irin nasu ne sanye yake cikin farin yadi voil kafafunsa sanye da takalmi fari haka ma Kansa sanye da hula fari mai ratsin baki yayinda tsintsiyar hannunsa ke d'aure da agogon silver rolex yayi kyau sosai kamar ka sacesa ka gudu sai dai kallo d'aya zaka masa kasan zuciyarsa dakushe take da tsananin damuwa ."
tsayawa yayi cak yana cigaba da kallon mahaifiyarsa cikin haka ta juyo nan take suka had'a Ido daita ya sakar mata taadaddaden murmushinsa dake sake bayyanar da ainihin bawar kyawun da Allah yayi masa wanda wannan murmushin babu mai ganinsa sai ita , murmushi
ta sakar masa cike da farinciki ganin murmushinsa da ba kowa yake gani ba tana tsananin son kyakkyawan tilon d'anta shi din dabam ne acikin zuciyarta ,uwa Uba nagarta tana masa so mai tafiyar da ruhi shine karfin gwiwarta ."
a hankali ya soma takowa zuwa Inda take har ya k'araso gareta ya tsaya kusa daita yana tayata rabawa yaran kudi duk wanda ta bawa takeway sai ya mika masa kudi ,tana raba abinci tana dubansa tana murmushin jin dadi "thank you my beloving prince " you're welcome my queen ya fad'a yana kallonta bayan sun gama tare suka koma ciki suna tautaunawa a falonta sukayi masauki ya zauna yana runtse idanuwanshi."Adamcy nah...." !
ya amsa can kasan makoshi" inshallahu wannan satin zanyiwa su baba babba maganar aurenku ayi a wuce gurin muryarsa a raunane yace "to sweetheart kuyi duk abinda ya dace na sallama miki komai ."
"bangane ka sallama min komai ba kana nufin bazaka tabuka komai ba ?"me kike son nayi sweetheart idan akwai abinda kike bukatar nayi ki sanar min zanyi ganin idan ya cigaba da biye mata maganar auren zasuyitayi yasa yay saurin runtse idanuwanshi yana cewa "wayyohhhly sweetheart cikin kwantar da murya tace "ya'akayi Adamcy ? "sweetheart yunwa nake ji cikina har ya fara zafi murmushi tayi "ko kunya baka ji ba kmr wani jinjiri ka dai rage wannan shagwabar ka bar wa yaranka "a'a sweetheart ki barni nayiwa uwata suma idan sunzo ga guri nan kowa yayiwa mamansa "to ai shikenan bari nasa maryam ta samarmaka abinda zakaci "wace mrym kuma dan Allah kiyi min da kanki karki rage min Jin dadi wannan yarinyar babu abinda ta iya Kuma ma nafi son Ina cin abinci daga hannunki ni dai gsky banason abincinta "ya Isa sarkin naci amman dole kaci daga hannun matar da zaka aura wata rana ."
"naji amman ayi sauri ayi min please dariya ya bata sosai wai ayi sauri ayi mishi ATA kenan ko yaushe idan yana tare da mahaifiyarsa daukar kanshi yake kamar karamin yaro hjy zulaiheart ta d'auki wayarta ta soma Neman layin maryam sai dai bai shiga ba ta ajiye wayar tana Kiran daya daga cikin masu aiki ."
Tana zaune a d'akinsu hjy zulaiheart ta Aiko mai aiki akirata da hanzarinta ta Isa parlour'n tace "kije ki kawowa Adamcy wani Abu yaci yunwa yake ji ta Dan saci kallon Inda yake tana Jin mummunar fad'uwa gaba sannan ta gaishesa sai dai bai Kalli Inda take ba bare ya amsa gaisuwarta ,Kai tsaye kitchen ta nufa sai dai ta rasa me zata dafa masa shap shap yaci ,kawai tayi tunanin daura masa indomi da kwai ta kawo masa a lokacin data fito bata tarar da hjy zulaiheart ba sai aunty khadeja zaune agurin suna magana da ATA ta ajiye akan table din dake gabansa tare da gaishe da aunty khadeja kamshin indomin da yaji ya ziyarci hancinsa ya balain ta'ba zuciyarsa na take ransa ya baci .
a hankali ta juya zata wuce dan Sam bata jurar tsayuwa a duk Inda yake muryarsa a kasalance yace"ke meye wannan kika kawo ? ta dawo a hankali ta tsaya tare da cewa "indomi da ......"a fusace ya dan gyara zamansa ya tsaidaita "shine abinda kika iya dafawa? jikinta na rawa ta dubi aunty khadeja dake zaune tana juya masa Kai "nace shine abinda kika iya dafawa ?ta girgiza masa kai jikinta na rawa gbdy a tsorace take a tsaye,shi kuwa kallonta kawai yake da seyx eye's dinsa wanda hakan yasa hantar cikinta cigaba da kadawa lumshe idanunshi yayi tare da yin shiru ya koma ya jingina jikinsa da kujerar da yake zaune ya soma motsa labbansa "wai irin wannan matar ake min sha'awar ajiyewa a gidana ?yayi mgnr a fili yana sake jan tsaki a fili "wacce irin sakariya mata ce wannan khadeja saboda rashin tarbiya indomi fa me zanyi da ita ?