Sashe 14
Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read
girgiza Kai mami tayi "Kai ko Allah yasa ka gane wallahi maryam zata sha aiki ,"sosai kuwa my sweetheart shiyasa naga gara abar hadin nan kar ta hadu da ciwon hawan jini da.."baka isa ba wannan auren fa ko mutuwa zakayi sai an daura shi kai wallahi idan kasa wasa ma mata biyu zan maka arana daya tayi mgnr tana danne dariyar ta ". nan take ya canza fuska sosai kallo daya zaka masa ka fahimci ransa ya gama baci "duk ranar da aka d'aura aurenka da maryam mussaman zan tasata gaba nayi ta bata hakurin zama da Kai dan Kai mai katoton hakuri irinta ce zata iya zama da Kai ." ya runtse idanuwanshi saboda bakincikin hadashi da maryam datake yi "bama ni zaki bawa hakuri ba nida za'a wa auren dole sai wata banza can ? ya karasa maganar a shagwabe kamar wani karamin yaro murmushi mami tayi sannan ta mike tsaye "kaga tafiyata tunda ka korar min yarana Kai ma ka zauna Kai kadai bazan zauna ba byn ta wuce ya mike daga kan kujera yana ciza gefen baki ya kwashe wayoyinsa ya nufi hanyar waje ."
Ahankali yake tafiya cikin hasken daya haskaka haraban gidan ga securities na kai kawo acikin haraban gidan motsin mutun yaji a bayansa ya juyo a hankali kanin mahaifinsa alhj idres ya gani cikin farar jallabiyya hannunsa rike da jaridarsa ta gado a hannunsa dan sau dari zaka gansa to dole kagansa daita da alamun gurin shakatawa zashi dan gurin an kawatashi idan ka shiga Sam bazaka bambamce dare ne ko rana ba.dole mr ATA yaja ya tsaya domin rashin tsayuwarsa zai iya janyo masa tashin hankali dashi kasancewarsa shi din mutun ne mai zafi zuciya da son fad'a sannan baya daukar raini sai dai duk da wannan hali nasa yana dan shakkun mr ATA dan yadda yake saukewa mutane ruwan bala'i na babu gaira babu dalili baya masa haka."
"baba qarami brka da dare ?" dake haka suke kiransa dashi haka zalika akwai baba babba wanda shi Ke bin mahaifin mr ATA " sannu Adam dan albarka barka ya fama da business da jama'a? "alhamdulillahi mun godewa allah " to Allah ya taimaka "Ameen ya fad'a ataikaice yana cigaba da tafiya "amm Adam ya batun sakon dan har yanzu ..?
"na tura maka sakonka tun safe "to to shikenan Allah yayi wa rayuwa albarka Allah ya jikan mahaifinka ai kana kokarin ka kula da business dinka sannan ka kula da AGC ya fad'a yana qarasowa daf dashi suka jera tare yana masa magana kasa kasa "yauwa Adam daman akwai maganar da nake son muyi da Kai idan babu abinda zakayi yanzu muje gurin shakatawa muyi mgn ?"
Yayi shiru na second biyar sannan ya motsa labbansa da kyar "babu abinda zanyi daman na fito na dan sha iska ne amman babu damuwa muje suka nufi gurin shakatawa suka shiga suka zauna a lokaci daya baba qarami ya numfasa kana ya kira sunan mr ATA "Adam bakaga zuwa yanzu ya dace ka ajiye iyali ba ?Mr ATA yayi shiru kawai yana kallonsa daman kuma yayi tunanin maganar aure zai masa , baba qarami ya gyara zamansa sannan ya cigaba da mgn ",ga yara nan acikin dangi me zai hana ka zaba a daura maka aure ?"still shiru mr ATA yayi kawai yana jinsa saboda bai san me zai ce masa ba ."
can part din mami kuwa duk Maryam ta damu kanta akan abinda mr ATA yayi mata hawaye ne Shane shabe kwance a fuskarta ta rasa dalilin da yasa mr ATA ya tsaneta ita har a zuciyarta bata Kinsa ganin yadda yake nuna mata tsana ne wani lokacin take jin haushinsa amman tunda abun ya wuce duk yadda take tunani bazata cigaba da d'aukar wulakanci ba gara tasan abun yi zata tattara ta koma gidan iyayenta ta huta." ta dauko akwatinta ta soma hada kayanta ",wai meye haka Maryam ? "ke matsalata dake kenan komai damuwa menene abinda zai sa ki damu kanki byn ba tun yau kika San halinsa ba har da zaki damu kanki ?tayi saurin tarar numfashin nana hauwa'u "Haba sister koma menene bai kamata ba Kiri Kiri fa yake nuna min tsana kmr ba jininsa ba ni dai gaskiya na gaji Ina ganin lokacin yayi da zan tattara na koma Abuja "karki yi haka sister mami bazataji dadi ba ki rabu dashi shi da ba mazauni ba gobe ma tafiya zata iya kama sa" wallahi idan kika wuce nima bazan ji dadi ba sister mun Saba sosai idan kika tafi kika barni zan shiga wani hali "to ke me yasa baya Miki haka sai ni? ",waya ce miki? ba gashi tare ya koro mu ba nima da nake jininsa ya hada dani ,Allah ba ke kadai yakewa haka ba kowa ne sai dai idan bata hadoku ba ina ma tafiya ta kamashi ya tattara da wahalarsa ya wuce ya barmu mu shakata "da kyar nana hauwa'u ta rarrasheta ta fasa tafiya amman da tace gobe gobe zata wuce ."
Mr ATA da kawunsa sun dauki lokaci suna tautaunawa sai dai bai sanar dashi hukunci
mami akansa ba har sukayi sallama da sharadin nan kusa zai kawo masa matar da zai aura yana shiga d'akin ya ajiye wayoyinsa akan wani karamin stood ya cire kayan jikinsa ya saura daga shi sai farar vest da boxce suma ya ciresu yana shafa qirjinsa zuwa kasan mararsa har ya shiga bathroom ya sakarwa Kansa ruwa byn wasu mintuna ya fito yana goge jikinsa da towel byn ya gama ya tsaya gaban morrow ya d'auki turare ya feshe ilahirin jikinsa wannan wanka na kaida ne duk daren duniya kafin ya kwanta sai yayi tare da pest haka turare shiyasa idan ya tashi bacci zaka dauka yayi wanka ne dan tsab zaka gansa ,ya sauya wasu kayan zuwa na bacci farare sol masu taushi ya zauna a bakin gado ya d'auki remut ya qara karfin ac sannan ya ajiye ya d'auki na tv ya danna tashar aljazeera ya dawo ya zauna rigingine tare da lumshe idanunshi hoton princess dinsa ne yashiga yawo acikin idanunshi , bai san a wani duniyar take ba ."a hankali ya janyo bargo ya shiga ya lullu'be rabin jikinsa ya canza wutar d'akin zuwa dum light idanunshi na kan tv ko cikakken minti ashirin bai yi ba bacci mai nauyi ya daukeshi cike da mafarkin sarauniyar zuciyarsa , kmr Koda yaushe idan ya kwanta dole sai yayi tunaninta, yadda tunaninta ya zamemasa dole haka mafarkinta ya zame masa abincin ruhinsa kafin ya kwanta .
yana kwance sai gata ta hau kan gadon cikin kayan bacci wanda shi da babu duk d'aya dan a fili ake ganin tsayayyayun nipples dinta ta yaye bargon daya lulluba ta tsura masa Ido a hankali ya bud'e lumtsatsun idanunshi akanta yana kallon fuskarta bai tsaya iya nan ba yayi kasa da idanuwansa sai kan nipples dinta dake tsaye cak ,wani irin yanayi ya tsinci kanshi me wuyar misaltuwa , runtse idanuwanshi yayi da suka sauya alokaci daya yana control din kanshi kafin ya bud'e idanunshi yaji tafin hannunta a fuskarshi zuwa chest dinsa tana shafawa tana lumshe masa Ido , yarinya ce karama da bata wuce shekara shabakwai zuwa shatakwas ba a yanzu sai dai Allah yayi mata baiwa da ba kowace mace yayiwa ba , qirjinta a cike suke bammmm da dukiyar Fulani ga shape wanda ya bayyana figure either dinta ga dara daran idanu masu dauke da wadatattun gashi Ido da gira , jin saukar hannunta a girjinsa tana murza kan nipples dinsa yasa gbdy ya susuce bai tsaya wata wata ba ya fixgota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam yana sauke wani wahalallen numfashi da ajiyar zuciya yana shinshina wuyanta zuwa qirjinta "Ina sonki my princess kullum da tunaninki nake kwana nake tashi a ina zan ganki .?"
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Book one
Free page
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a tura 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 6.
shiru tayi tana kallonsa tana sakar masa murmushinta wanda ke bayyana ainihin sahihin kyawunta da wushiryarta " am serious my princess Ina sonki da yawa ki fad'a min Inda zan ganki ? ya fad'a yana busa mata iskar bakinsa mai dumi tare da had'e fuskarsu guri d'aya suna shakar numfashin juna "kice min wani abu mana zuciyata na kwad'ayin Jin sautin muryarki Ina sonki dayawa Ina muradinki Ina qauarki Ina sha'awarki princess".