← Book details Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 22 OF 100

Sashe 22

Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Bayan kwana biyu
Mr ATA na kwance akan kujera mai zaman mutun uku a parlour'n hjy zulaiheart ta samesa ta zauna a kusa dashi ta soma magana cikin sanyin murya "kana son ginawa kanka rayuwa na gari dole sai kayi hakuri shiyasa kullum nake bukatar naga kayi aure domin ka zama magindaci saboda hakan zai sa ka canza , mata da ya'ya zasu canzaka saboda qaunar dake tsakanin iyaye da yayansu , Adamcy ka canza Sam bana jin dadin yadda kakewa Maryam acikin gidan nan ko babu komai Maryam yar'uwaka ce Kai yanzu kana ganin da wannan zuciyar zaka samu macen da zata iya zama da Kai ?bari kaji Maryam ce kawai zata iya zama da Kai saboda tana da zurfinn hakuri sosai ,zata yi hakuri da halinka da wannan zuciyartaka ko dokin zuciya ka hau nayi Imani zata san yadda zata faranta maka ka sauko , ka tausaya min Adamcy Kai kadai Allah ya bani namiji acikin ya'yana banason na mutu na barka da wannan zuciyar ta k'arasa maganar kmr zatayi kuka yayi saurin ya mike zaune daga kwance da yake ya  kamo hannuwanta cikin nashi "kiyi hakuri sweetheart karki min haka karki zubar da hawayenki akan wannan matsalar shikenan komai ya wuce ai farincikinki shine nawa inshallahu zan canza Kuma zanyi duk abinda kike so ya karasa maganar yana zamewa ya d'aura Kansa akan saman cinyarta .
Sanyayyayen ajiyar zuciya ta sauke na farinciki ta d'aura hannunta akanshi tana shafa sumar kanshi "Allah yayi maka albarka ,Allah yaye maka damuwarka Allah ya sausauta maka zuciyarka
Allah ya baka zuria masu albarka kuma ya nuna min wannan lokacin, nifa a son raina ma mata biyu naso aura maka a rana d'aya, d'aya diyar talaka d'aya diyar shararran hamshakin mai arziki ."

yayi murnushin gefen baki wanda ita kadai Ke iya ganin hakan ya lumshe lumtsatsun idanunshi yana cewa "lallai sweetheart kina ji dani "sosai kuwa Adamcy nah ai shiyasa kake min salo saboda kasan Kaine zuciyata "Nima kece zuciyata rayuwata sanyin idaniyata Ina sonki fiyye da komai  " a hankali suka dinga hira mai kwantar da hankali daga karshe ta d'auke kanshi ta daura masa akan pillow kujera "thank you my sweetheart "you're welcome my happiness ta fad'a tana mikewa ".
Ko cikakken minti ashirin bata yi ba ta had'o masa abincinsa yana ganin dawowarta ya mike
yana murmushi "sannu da hidima dani sweetheart ",yanzu kam sauran kwana nawa na huta ta fad'a ta janyo karamin stood gabansa ta ajiye "bismillah kaci ya narke mata fuska "yau daya kaci da kanka ya lumshe mata  lumtsatsun idanunshi kana ya soma ci a hankali "kalli cin abinci so nice my dear komai naka dabam ne bai ce komai ba ya cigaba da kai abinci bakinsa tayi gyaran murya ya dan kalleta domin jin abinda zatace tayi shiru dan haka ya d'auke kanshi ya sake Kai abinci bakinsa ."baka ga ya kamata ka fara jan yarinyar nan maryam ajikinka ba"? " ka dinga janta kana kiranta hira ta haka ne zaka...."wani irin tsarkewa yayi ya fara tari  babu kaukautawa "sorry !! ta fad'a tana bud'e rabon ruwa .."

Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
    MAR'ADAMS
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Book one
Free page

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin  na kudi ne mai bukatar karantashi   byn na kammalashi zai  biya 1000 ta wannan  account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a tura 09136918331 alert domin tabbatar da an tura  domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina  (Hausa bakwai ) a YouTube.

Page9

"Cike da kulawa mami ta tsiyaya masa ruwa a glass cup ta Kai bakinsa "sorry dear kabi ahankali ya kur'bi kad'an yana furzar da numfashi mai zafi ya dafe goshinsa kusan minti goma yana dafe da goshinsa yana jin wani zallar 'bacin rai ,da zai iya daya saka mata kuka a yadda yake jin zuciyarsa dame take son yaji ? mami kuwa zuba masa idanuwanta tayi tana faman jero masa sannu har sai dataga ya dawo daidai sai dai bai iya cigaba da cin abinci ba ya d'an zame jikinsa kad'an akan kujera yayi rigingine ya runtse lumtsatsun idanunshi gam yana jin radadi." muryarta a sanyaye tace "ka qarasa cin abinci "am okay sweetheart ! ya fad'a atakaice batare daya bude idanunshi ba .
"Numfasawa tayi ta kira daya daga cikin masu aiki ta tattara kayan abinci sannan ta mike ta shiga bedroom dinta tana tunanin yadda zata bullowa ATA sosai kwakwaluwarta tashiga neman mafuta dan dole tasan abun yi matukar ya nemi ya zuba mata kasa a ido zai ga bacin ranta ."

Mr ATA ya cigaba da zama yana kallon tashar CNN ".Kusan awa daya da wasu mintuna yana zaune yana nazarin maganar mami "shine zai kira yarinyar da sunan zance ?"no no !! it can be possible koda zai iya hakan sai dai ba daita ba domin bata kai wannan matsayin ba ."a natse ya mike ya shiga bedroom dinsa yayi taku cikin falon wanda babu motsin komai sai na'urori sanyaya wuri kai tsaye bedroom dinsa ya nufa yana furzar da hucin iska mai zafi daga bakinsa wai kamar shi ne zai kira yarinyar zance wannan lamari na sake bata masa rai da daga masa hankali amman ya tabbatarwa kanshi bazai ta'ba iyawa ba yana da raayin shi sannan ga karfin iko da yake dashi dan haka bai ga abinda zai sa shi kiranta da sunan zance ba koda kuwa zasu shekara dubu ne hakazalika ko auren sukai a haka zata qare rayuwarta batare da samun farinciki ba ."

ahankali tamkar mara lafiya ya qarasa bakin gado ya soma cire kayan jikinsa yana mamakin mami "hakika tana qaunar yarinyar dayawa wanda hakan yasa tsanar yarinyar yake sake ninkuwa a zuciyars a hankali ya shiga wanka ya fito ya sanya wasu hadaddun kayan bacci wando da riga farare sol ya feshe ilahirin jikinsa da turaruka masu sanyin kamshi ya kashe wayoyinsa guda biyu ya bar na business dinsa sannan ya kashe tv ya haye gadonsa ya lullu'be rabin jikinsa da bargo mai taushi yana runtse idanuwanshi  da princess dinsa ya soma cin karo sanye cikin fararen kaya sol tana sakar masa murmushinta mai rikitarwa ya tsura mata Ido."
duk da idanunshi a runtse suke amman shi ganinsu yake abude " ya za'a yi na gaki ? ya furta yana tsareta da lumtsatsun idanunshi sai daya fesar da iska ya sake motsa lip's dinsa "da zanganki da kin fahimci Ina sonki fiyye da komai , me kike so nayi ki yarda Ina sonki ki bayyana min kanki , ina son ki fada min inda zangaki please, zanyi komai akanki ko cewa kikayi na mutu a yanzu zanyi ya Kai hannunsa yana shafa beautiful face dinta ."

idanunta na kallonsa ta sauko  ta jingina da bangon daki ya mike ya tsaya a gabanta suna fuskantar juna tana kokarin juya masa baya da sauri ya rikota   ya matsota sosai kmr zai shige jikinta har dukiyar fulaninta na gogan qirjinsa " ina son ki kasance tare dani ki bari na ganki azahiri Koda sau daya ne ya karasa maganar  suna fuskanta juna " idan Ina kallonki sai naga kin fi kowace mace kyau a duniya idanunki , lip's dinki you look so beautiful....."
ya ware hannuwansa duka yana k'okarin rungumeta jin ya rungumi iska ya bude idanunshi fesss yana kallon d'akin kamekame da jikinsa, baya felling din kowace mace sai ita ,baya son kowace mace sai ita, da zai mallaketa tabbas da shi kadai yasan irin rikon da zai mata, zai yi mata riko mai karfi ta yadda babu abinda zai rabasu."

a hankali ya mike ya sauko ya fito parlour'nsa ya shiga dayan d'akin da kayan zanensa yake ya shiga firfito dasu daya bayan daya ya dawo falo ya zauna ya shimfida black cavenperpa ya soma zanata cikin shigar da tayi masa gizo ,tayi kyau sosai kamar 'indiya "wooow ya furta tare da furta a fili " gbdy gani yayi ta kara kyau sosai ga tsayayyun dukiyar fulaninta masu girma , shiru yayi yana tunanin anya kuwa yarinyar ba aljanna bace Ke neman yi masa wasa da hankali ba ?yana wannan tunanin shaawarta na sake lulluesa ."

ahankali joystick dinsa ya mike tsaye har Kan na harbawa murmushin gefen baki yayi yana sake tsura mata Ido" na rantse da Allah ko aljana ce ke idona idonki baki Isa ki hanani kanki ba wallahi sai na ciki ci mai azaba sai na fanshe wahalata ta shekara da shekaru , sannan kowa kika aura a duniyar nan Ina da tabbacin sai ya bar min ke saboda akwai rabona ajikinki , kin sa min sha'awarki a raina fiyye da kowace mace a duniya, ji nake idan bake na aura ba bazan iya aurar kowace mace ba, dan Allah princess ki bari mu hadu ko brest din nan naki na d'an tsotsa  please .."

" dan girman Allah princess ki bari mu hadu Koda na kwana daya ne mu kwana akan gado daya cikin blanket guda   muji dumin juna shiru yayi yana kallon surar jikinta mai daukar hankali ," wallahi princess da kinsan irin son da nake miki da tun tuni kin bayyana min kanki , nasan da zarar mun hadu zaki kamu da matsanacin Sona sannan zaki bani kulawa kamar yadda zan baki a yadda nake jinki idan ban mallakeki ba kin cuceni har abada ,wallahi bana kallon mata a matsayin mata , ki bayyana gareni ki tsotse min baki ,ki tsotse min joystick dina, ki tsotse min nono kinji princess dina yayi kasa da muryarsa sosai kmr zai mata kuka "dan Allah Princess ki bayyana min kanki a zahirin Ina son ganinki yana magana yana shafa fuskarta da gashinta,ya d'auki lokaci yana kallonta yana jin soyayyarta na bin jinin jikinsa hannunsa ya Kai yana cigaba da shafa kwantaccen sumar kanta sannan ya mike ya shafa superglue a bayan cavenperpa din  ya manna ajeren zanenta ya dawo ya kwanta akan kujerar kushin  dake ajiye a d'akin yana kallonta.
Chapter 22 · 0% Book details