← Book details Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 19 OF 100

Sashe 19

Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

shiru ATA yayi kawai yana jinsa amman sam baya jin zai sota a rayuwarsa ko neman soyayyarta tare suka je matsalaci basu dawo ba sai da suka gabatar da sallahar ishai sannan suka dawo MB yayi dashi ya shigo suci abincin dare amman sam ATA yaki sai ma cewa yayi ya gaishe masa da madam da yaransa sadiq da hanif ya shiga mota suka d'auki hanyar gida ."hancin motar da yake ciki na shiga haraban gidan idanun maryam ya sauka akansa hakince a byn mota kanshi na sunkuye da alamun Idanunsa na kallon screen din waya ne , motacinsa na kokarin daidaita tsayuwa ita Kuwa tana zaune a baradan dake zagaye da kofar shiga ainin babban falon gidan akan fararen kujerunsa tare da lawan d'an PA din gwana kano,da kyar da balai ta fito gurinsa har sai da hjy zulaiheart tasa baki tace "taje su rabu lfy wulakanta dan adam bashi da amfani ,Jin motor  ya tsaya ya dago idanunshi a hankali karaf ya sauka akansu Aiko ya balain had'e rai har sanda aka bud'e masa murfin mota ya fito yana taku kamar baya son taka kasa ta kasan idanunshi yake kare musu kallon tsaf acikin hasken daya haskaka gurin sai dai idan ba kwakwaran sani kayi masa ba bazaka gane su yake kallo ba .."

Gabanta sai luguden bugawa da ganinsa yake sai dai hakan bai sa ta tsaida maganar da ta fara ba "Lawan ka daina zuwa gurina saboda banason abinda zai sa na dinga maka wulakanci, "idan har kina ganin daidai ne abinda kike min ki cigaba mrym , numfashi ta janyo da kyar ta sauke" ni dai lalla'baka nake amman ka gagara ganewa ,"to meye dalilin da bazaki amshi soyayyata ba ? yayi mata tambayar adaidai lokacin da AAT ya k'araso gurin. tayi shiru saboda buguwar zuciyarta daya qaru Shima lawan shiru yayi yana kokarin mikewa domin gaisawa da ATA Amman Ina bai tsaya bin ta kanshi ba tuni ya shige ciki .

ya koma ya zauna yana kallonta "Uhm ki bani amsar tambayata Ina jinki me yasa baki Sona me na rasa mrym? yayi mgnr yana kallon jikinsa a ranta tace "many things lawan hatta sunanka bai min ba bare akai ga surar jiki sai data hadiye abinda ya tsaya mata a makoshi kana ta cigaba "Ina son namiji fari sol dogo sannan intelligent abinda zai kara kashe ni ya zamanto yana da tsoron Allah shikenan ya gama da rayuwata zan iya mutuwa akanshi " kasancewar mu bakake yasa ba'a sonmu kenan ? a'a bance bakin mutun bai yi ba amman ni dai a gurina mutun fari sol nake so Irina wallahi ni ko nmj baki zai bani rabin duniya akan sadakina bazan amsa ba na fison kalata dan banason black .."sake baki yayi yana kallonta gbdy yaji ya munzata aguri dan shi baki ne sitik kuma ba wani mai tsawo bane can sai dai baza'a Saka shi cikin sawun gajeru ba tun bai kai ga magana ba ta mike tsaye  "to malam lawan ni zan shiga ciki ta nufi hanyar part dinsu bayanta yabi da kallo yana aiyana abubuwa dayawa akanta sai dai baya jin zai iya hakura daita dan yana son farar mace koda kuwa mayya ce .

Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Book one
Free page

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin  na kudi ne mai bukatar karantashi   byn na kammalashi zai  biya 1000 ta wannan  account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a tura 09136918331 alert domin tabbatar da an tura  domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina  (Hausa bakwai ) a YouTube.

Page 8

"Ahankali  take tafiya cikin sand'a  tamkar   wata  'barauniya  yana   hankalce  daita  duk da idanunshi a runtse  suke amman bazaka ta'ba gane hakan ba  sai wanda yayi masa cikakken sani , da d'an sauri   ta nufi  hanyar d'akinsu  tana sauke numfashi  Tare da ajiyar zuciya ,ta cire mayafinta ta wula saman katifa sannan ta samu waje ta zauna tare da rafka tagumi cikin zullumi da rashin sanin madafa zuciyarta a matukar tsorace take  duk da tasan ba wani laifi tayi ba amman tasan tsoronta baya rasa nasaba da muguwar kiyayya da tsana mai tsananin  da ya adam yayi mata  tayi shiru tana sake zurfafa tunaninta sam  bata hango ta inda zata iya amincewa aurensa ba gara kowa yaje ya nemo abokin rayuwarsa a waje
domin rayuwar aure dashi daidai yake da kamuwa da cuttutuka kala dabam dabam ."

       "mr ATA ya cigaba da zama a parlour'n yana karkada kafarsa daya har sanda  hajiya  zulaiheart ta shigo parlour'n fuskarta a sake amman ganin  yanayinsa yasa ta d'an shiga damuwa muryarta a raunane ta soma mgn "Adamcy nah  har ka dawo ? ya had'e rai sosai  tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa  tare da gyada mata Kai kawai batare da yayi magana ba "Lafiya naga duk kayi wani iri ?fuskarshi a murtuke ya soma magana cikin tsananin fushi "wa yace waccen yarinyar tayiwa saurayinta masauki  akan  kujerun zamana ?mami ta numfasa irin nasu na manya kana tace " ban da abunka Adamcy wa zai sa tayi haka ?" ta dai yi haka né dan tayi ra'ayi  tô ma  menene aciki dan ta zauna da bakonta  akan kujerarka kwana nawa ne ma ya saura ?"ni  dai babu ruwana da wani kwana nawa ne   ya saura ni dai banaso  dan  ba ra'ayi bane kawai  raini  ne  idan ba haka ba kujerun da  nake zama akai shine ya zama na zancenta?yayi maganar yana shan kamshi ."

"Kai dai wallahi anyi rigimamme wannan zuciya wannan zuciya !! Allah ya sausauta maka, bakaken magana ya dinga fad'a akan maryam batare da yayi la'akari da matsayinta a gurin mahaifiyarsa ba  mami batace komai ba har sanda ya dasa aya sannan ta kira sunansa a tsanake  "Adam !bai amsa ba illa ya tsura mata kwayar idanunshi dake cike da bakinciki yana kallonta ta sake kiran sunansa "adam ! "a karo na biyu  shiru yayi still yaki amsawa tunda yayi haka tasan bazai amsa ba yasa ta soma magana cikin kaukausan murya "zaka iya yin komai da kake so  amman at least kayi respect din emotion din wani idan kai baka  son maryam ka girmama masu sonta  kuma naji dadi da hakan ya faru domin kasan diyata  ba rasa masoya tayi ba yasa zan  hadaku aure."

wani kallo yayi wa mami yana mai rausayar mata da kwayar idanunshi cikin nata muryarsa can kasa yace  "alright  sweetheart amman da me zai hana ku  bar masa ita  ya aureta dan zata fi bukatarsa   da duk wani abinda kuke bukata daga gurina "tabbas nasa zata samu, zata samu duk wata kulawa a wajen duk wanda ta aura acikin masoyanta domin kuwa suna mata   tru love  most especially lawan kalli kaga irin abubuwan daya zo mata dashi ."ta fad'a dan qara masa haushi dan babu abinda ya tsana sama da wannan arayuwarsa ,ai kuwa tayi nasarar takalosa."

     " He most be a fool  da har yake bayyanawa common mace emotiona dinsa  ta wannan hanyar , Kinsan allah sweetheart  ko mafarkina na hadu daita a zahiri bazan iya mata  irin wannan haukan ba ta zabga masa harara alokacin da yake kokarin yunkura wa  zai mike  ta dakatar dashi "adam !koma  ka zauna ya koma ya  zauna a kufule yana dubanta "kowani dan adam da yadda yake irin tashi soyayyar idan kai abubuwan bai maka ba watakilla su samarinta  ya masu ,dan  kyauta yana da matukar kyau ga masoya domin yana qara damkon soyayya  dan haka kar na sake jin  ka fadi haka ,kai kullum kana yin kuskure amman kai gani kake daidai kake aikatawa ,kowani dan adam yana kuskure amman wannan bana tunanin akwai wani kuskure acikisa sai ma kyautatawa soyayya sam  sam bana jin dadin abinda kakeyi ...."

"to ku aura mata shi dan allah kunga ni  na huta daman ni wallahi bana sonta dan wannan auren babu abinda zai jawo sai damuwa I really has to tell you the truth before everything could mess up ya fad'a a matukar zuciye ."murmushi hjy zulai tayi dan gbdy ta fahimci dan nata haushi yaji koma tace kishi yake yaga maryam da wani ,ta  girgiza kai "ai kasan bana magana biyu tunda muka tsaida  magana  da mahaifinta idan kaga baayi auren nan ba to mutuwa nayi ,idan ba mutuwa nayi ba kuwa na rantse da girman allah  adamcy sai ka aureta kai ko yau na mutu a daura maka aure daita zan bar wannan wasiya  maryam takace ta har abada haka zalika kaima nata né mutuwa ce kawai zata rabaku sannan kai ma muna jiran naka gift din soyayyar tunda ka kamu  idanushi ya ware sosai akanta  yana kallonta a rude tare da furta kalmar "what ?

" your gift !
ta fad'a tana tsare shi da idanunta "Allah ya tsareni da wannan shirmen hau..."shut up Adamcy ai baka da wannan bakin dan ka rigada ka haukace tunda kake son abinda babu shi a duniya kuma lallai ka tabbatar da ka kawo naka gift din soyayya ranka shi dade a matukar zuciye ya juya ,da sauri sauri ya dinga taka step zuciyarsa kamar ta kama da wuta ta sake saida shi "adamcy nah !wannan karon a fusace ya juyo kamar zai yi kuka  yace "what again ?  "kaje kayi wanka ga dinner dinka ya kammala "bana bukata ya fad'a a kufule  ."this is totally nonsense my love ta furta tana sakar masa murmushi dan tasan bancin itace da abinda zai fad'a kenan a fusace ya sake  juyawa  yana girgiza kai ."
Chapter 19 · 0% Book details