← Book details Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 15 OF 100

Sashe 15

Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 6 min read

shigewa  jikinsa  tayi sosai   kmr  zata raba jikinsa gida biyu   suna  shakar numfashin  juna suna nan makale  da juna sai ga saukar ruwan sama  "it's  raining princess   lamme  go inside you in this rain I really need you."  nan take ya shiga romancing dinta  cikin zafin nama  yana   kissing  din  wuyanta  kafin daga bisani  ya birkitota ta  dawo kasansa ya koma samanta  yana kallonta itama shi take kallo  bakinsa ya Kai cikin kunnenta yana tsotsa  yana zira harshensa ciki wani irin yanayi ."
mika tayi ta sake  shigewa jikinsa ,ta lumshe masa  nata sumammun  idanun  tana  sake shigewa  jikinsa "sonki ya hau min kaina da yawa  habibaty you're the best princess in this world  ya zare rigar jikinta yayi filinging dashi  ta saura babu komai  ya had'eta da jikinsa tare had'e bakinmu  guri d'aya har  yayi nasarar  cafko laulausan  harshenta  nan ya shiga tsotsa  nishi yake fitarwa da iyakacin karfinsa kmr wanda yaci yaji sannan ya zare  bakinsa yayi zaman dirshsn a gabanta ya kamo hannunta ya d'aura  akan jijiyarsa bata d'auke hannunta ba haka zalika bata d'auke idanunta akanshi ba sautin muryarsa ya doki kunnenta "ki shafamin ta lumshe masa idanunta ya sake damke hannunta da joystick dinsa sosai "a hankali ta dinga shafa joystick dinsa tana laulaya kan tana had'owa da dick dinsa matsota yayi sosai ya  sauke bakinsa akan nipples dinta yana tsotsa   yana lasar wuyanta ita Kuma tana cigaba da shafa joystick dinsa dake sake mikewa tana fitar da ruwa  ,hanyarsa yake k'okarin  nema  ta takure jikinta guri daya   "a hankali  ta Kai bakinta   daidai  saitin kunnensa ta soma rad'a masa magana  cikin sanyayyiyar muryarta mai tsananin dadi da tsuma zuciya "banason abinda kake min  ganika naxo yi  kawai ba dan kayi wani dani ba  ,da kyar ya cire bakinsa akan nipples dinta  yana furta "wowww my princess  sautin murya mai dadi amman karki ganni kawai  ki kasance dani na har abada shine abinda nafi bukata  yayi maganar yana sauke ajiyar zuciya ya sake rungumeta tsam tsam  ajikinsa ya matseta har ta bud'e baki zatayi magana ya sake had'e bakinsu ya lullubesu da bargo tsawon lokaci suna tare a cikin bargo  babu kaya ajikinsu yana romancing dinta  sai juyata  yake yadda yake  so yana tambayarta sunanta ."
"ki fada min sunanki  my princess Ina son sani  da Inda kike ki taimakeni ki fad'a min  yana mgn yana kokarin shigarta sam taki yarda ya cigaba da kokarin shigarta yana cewa "plz  my princess kiji tausayina yau kibani kanki Ina muradinki sake hade ka'fafunta tayi,ya sake manneta yana kokarin bude leg's dinta cikin kuka tace "ni ka sakeni ba dai zaka auri wata ka barni ba shine ni kake son na mallaka maka kaina ? cikin tashin hankali yace "no no it's not like that my princess Ina sonki kuma zan aureki babu wata mace da zan aura sai ke ,ke kadai ce mace agurina  sauran matan duniya tamkar maza nake ganinsu babu macen da zan samu natsuwa daita sai ke Ina sonki Ina sha'awarki ki taimakeni ki barni nayi  ya k'arasa mgn yana hade bakinsu ya kamo lip's dinta itama  ta cafki nashi.

sosai Adam yake juyata yana Kiran my princess  ......." qarar wayarsa ce  ta  farka dashi daga mafarkinsa  a firgice ya bud'e idanunshi yana  fidda numfashi ya zauna a tsakiyar gadonsa yana kallon  jikinsa gbdy ya hada gumi sharkaf tmkr wanda akayiwa wanka  jiyayyarsa  kuwa ta mike sambal tana haniniya duk ruwan sha'awa ya gama bata masa wando numfashi ya sauke yana dafe goshinsa da hannu daya  "ya rabbi har yaushe zan daina ganinta a mafarkina ?ya Allah idan yarinyar nan mutun ce kuma  tana raye Allah ka bayyana min ita a duk Inda take na samu natsuwar zuciya , jiki a sanyaye ya mike ya shiga bayi yayi  wankar sarki  dan ya samu natsuwar zuciya ya d'auro alwala ya  fito ya sanya jallabiyya fara sol ya kashe tv sannan ya karasa Inda   abun sallarsa yake ya tadda ikama yana sallah qirjinsa na dokawa ...

Ya dade yana nafilfili da rokon Allah ya kawo masa sauki ,bai koma bacci ba sai da yayi sallah asuba har karfe goma  bai tashi ba shigowar hjy zulaiheart uku  duba shi yana bacci na hudu ne ta iskeshi kwance idanunshi biyu amman bai tashi ba
ta k'araso ta zauna a bakin gado tana shafa gefen fuskarshi "lafiyarka adam  baccinka yayi tsawo yau  ko baka jin dadi ne ?motsawa yayi ya  daura kanshi akan cinyar mahaifiyarsa  zuciyarsa cike da rauni yana  fatan haka ya zamo Silar samun sausauci ,  "sweetheart ..."! ya kira sunanta a raunane  "menene adam? " fada min meke damunka ?duk ta rude tana son sani halin da danta yake ciki "zuciya ta na cikin rudani sweetheart soyayya na  kikiniya dani ina son yarinyar Nan  sosai sai dai ban san Ina zan ganta ba , ta shiga zuciyata zata iya sawa ki rasani "naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana riko tafin hannunsa cikin nata ta rike gam "Allah  bazai sa ba sai naga aurenka da ya'yanka  " yaushe zan ganta sweetheart  kullum sai nayi mafarkinta  ?har tsoron runtse idanuna nake saboda dole sai tazo .tausayinsa ya kamata ita dai Allah yasa ba aljana bace ta aure mata da "wata rana zanganta ko Sweetheart ?yayi maganar yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa.

"Adam ba dukkanin mafarki ke zama gaskiya ba "Ina ji ajikina gaskiya ne sweetheart  Kuma lokacin haduwarmu  daita ya kusa tunda har tayi  min magana a daren jiya abinda bata taba min ba ,naji sautin muryarta , tana da sauti mai zaki da rikitarwa "shikenan ya Isa ni mahaifiyarka ce zan tayaka da  addua idan mutun ce Allah ya bayyanata idan aljana ce Allah nesantata da Kai  amman ka kwantar  da hankalinka ka aure maryam zata Saka zuciyarka natsuwa zata mantar da kai komai,zakayi alfahari daita  "ya runtse  idanuwanshi gam yana Jin zafin furucin mahaifiyarsa  "Ina jin kunyar auren maryam sweetheart wallahi bansan dalili ba gani nake kmr  abun kunya ne na aureta "Babu wani abun kunya yarinya ce mai sauki hali "Kuma bazata damu  ko ka  aureta sai ka  qara da  princess dinka ta fad'a tana shafa sumar kanshi   "wannan ai  ya zama dole shiru tayi tana jinjina girman alamarin ta fad'a masa haka ne ba dan ranta yaso ba domin ita dai maryam ce cikar burinta ,kuma koda zai hadata kishi da wata ya zamanto ita ce gaba da kowa  a zuciyarsa naunayen ajiyar zuciya ta sauke muryarta a sanyaye tace "shikenan tashi ka shiga wanka  ga break can na jiranka  Allah  ya jishemu alkhairi "ya mike da kyar rike da kugunsa ya shiga bathroom ita Kuma ta fito zuwa parlour.

Karfe  daya daidai ya shirya sai dai ya kasa fitowa zuwa falon mahaifiyarsa saboda baya son haduwa da maryam  shi Kansa Yana mamakin zazzafan soyayyar da yakewa princess wanda ma'abota so da shauki ne kawai suka San zakinta yana son yarinyar kamar ranshi, soyayyar da yake mata mai tafiyar da ruhi ne Ina ma ya ganta a duniyarsa ta zahiri  da shi kadai yasan irin so da tattali da zai mata."sauke numfashi yayi da karfi "anya kuwa zaka iya ?zaka iya nuna mata soyayya a fili ?ban yarda zaka iya nuna mata tarin qaunar da kake mata ba  saboda kai din mutun ne mai jin kai zuciyarsa ta fad'a masa haka ya furzar da iska mai zafi yana shafa goshinsa yana girgiza kai ." a natse ya mike ya goya hannuwansa duka a bayansa  yana zagaya dakin numfashi kawai yake saukewa ya dan tsotsa keyarsa "Ina da tarin kudi Ina  da tarin yan'uwa Ina da fada aji a kasar nan Amman duk na banza tunda duk sun  kasa samammin   abinda zai bawa zuciyata natsuwa da zaman Lafiya .
Chapter 15 · 0% Book details