Sashe 4
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Inaya ganin bazata hakura bane yasata fitowa daga cikin gidan nasu ta nufi hanyar gidansu a lokacin an taso 'yan ajinsu sunzo wucewa dayarce da suke dabi da inaya mai suna hafsat ta kalleta ta taui dariya tare da furta kwadayi mabudin wahala kowa saida ya dara inaya bata sauraresu ba tai hanyar gidansu...
Hajiya indo ganin inaya ta tafi yasata komawa da sauri wayarta ta dauka tai dialling number maza Ku karasa kuyi abinda nasaku...
Inaya tana karasawa a dai dai kofar gidan su tayi kicibis da mutane nashiga uku meya faru ne abinda ta furta kenan da gudu ta shiga gidan nasu innarta ta hango a zaune tana zubar da kwalla karasawa tayi kusa da ita tana mata magana amma taki kallonta cike da bakin ciki inaya yasata shiga dakin nata abinda ta gani ne yayi matukar bata tsoro wasu mazane a ciki su biyar dauke suke da gario da adduna sai galan a gabansu inaya tana kallon dayan yana yayyafa wannan abin na galan hakan ya tabbatar mata da cewa fetur ne cikin kunar rai inaya ta karasa gaban wanda ta gani kamar shine ogah ta tsugguna dan allah dan allah yallabai ka taimaka min karka min haka yallabai amma ina dayan ne ya kalli ogan alamar da yayi masa ne yasa shi baro da drawer dakin sai da ko ina yasamu fetur sannan suka wulla galan din kai inaya hakuri take binsu tana basu amma ina ba wanda ya saurareta ganin oga ta takura masa ne yasa shi kallonta yana dariya sunkuyowa yayi karki damu ko ki fita ko yanzu na lalata miki rayuwa shegiya kwadayayyiya inaya kam cijewa tayi taki fita shikenan bazaki fita ba ko fizgota yayi jikinsa wani karfi ta tattaro ta fizge ta fito da gudu suma fitowa sukai dayan ne yace shikenan sa kawai wuta suka kunna sannan suka zauna suna kallansu inaya wani kuka ne ya kubce mata tare da furta ya allah inna ce ta kama hannunta tana mata alamar datayi hakuri tayi shiru...
Sai da suka tabbatar komai ya gama cinyewa sannan suka tashi har zasu tafi oga ya juya idanunsa suka sauka akan inaya kallonta yayi yayiwa yaransa alama dasu kamota tare a cika umarninsa ne yasa suka nufota inna na hangosu sun taho yasa tasha gaban su dan allah dan nan kayi hakuri kaji ka taimaka kayi hakuri tureta sukayi ta fadi jan hannun inaya sukayi suka kaiwa Oga shi kuwa yaja ta suka bar gidan inna sai binsu take har kofar gida ganin sun shiga mota da ita ne yasa ta furta inalillahi wa inna ilaihi rajiun take ta fadi a kasa wani ihu inaya ta saki tana kiran innaah haka suka tafi da ita inaya ba abinda take ambata sai inna data fadi a tsakiyar unguwar ganin taki yin shiru ne yasa dayan wanka mata mari take ta rufe baki ganin in batayi shiru ba kasheta zasuyi dik da tasan da wuya ta rayu titi suka hau suna tafiya dai dai lokacin inaya tayi tinanin kawai ta bude motar ta fice da wannan dabarar tayi amfani kawai ta bude motar dik cikinsu ba wanda bai tsorata ba ba shiri driver yayi parking ganin haka yasa inaya kokarin fita dayane ya rikota take ta gartsa masa cizo sakinta yayi yana yarfe hannu inaya tinda ta fito take gudu tana tino abinda ya faru da su gudu take tana hawaye....
Tana karasawa gida innarta ce a kan tabarmar kaba a kwance ko motsi batayi sosai cikin kuka inaya ta karasa tana kiran sunanta matar data zauna ce makociyarsu mai suna hajara ta kalli inaya tace inaya ya kamata fa mu kaita asibiti inaya ce ta kalleta shike nan maman saif bara naje nadubo motar da zata dauke mu ta tashi kenan ganin intisar a gabanta ita da hajiya indo yasata tsayawa kallonta intisar tayi yayi kyau inaya ki sani wannan hukuncin kadan kika gani da farawa da iyawa ko awa ba ayi ba da kika mareni amma ni gashi nayi sanadiyar kwantar da wannan tsohuwar uwarta ki wallahi inaya ki sani sai na kashe mahaifiyar ki kowa na wajen mamaki yake da jin furucin intisar kallonta inaya tayi shikenan intisar ki kashe karki manta dake da ita ba a san gawar fari ba kinji ko nabaki dama ki kashe ta wallahi intisar kikai wannan ganganci sai kinyi dana sani saukar maruka biyu data ji ne ya sata dagowa hajiya indo ce ta kalleta ke kin isa ki taba min yarinya kin kara janyowa kanki bala'i da masifa wallahi ni indo bazan taba bari ki cutarmin da 'ya ta ba inaji ina gani kuma da kike ikirarin zatayi dana sani kafin ita tayi kece zakiyi juyawa hajiya indo tayi ta tafi intisar ce ta kalleta a wulakance ke kinsan ko ni wacece 'ya ga alhaji sammani murmushi inaya tayi and so what dan uban ki yana da kudi mu bamu dasu ki sani ubangijin da yake rabawa bai manta damu ba wallahi da haka ta fice tabar intisar a tsaye........👩❤️💋👩💕🖤KAWANCEN MU💕🖤👩❤️💋👩
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
🌷AUNTYNMU🌷
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°