Sashe 12
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Page 23&24
Ikram yana zaune shi da abokanan ango ganin har karfe 10:40 ne yasa ikram ya fara kiran number zubair kira daya ya dauka tin kafin ikram yayi magana zubair ya fara basa hakuri kayi hakuri dan allah gani nan nasan ai ban late ba ikram yace ai dole ka bani hakuri wai zubair meya tsareka har bakazo da wuri bane zubair ne yace labari ne mai tsawo amma dai gani nan na shigo unguwar da haka zubair ya katse wayar....
Inaya ce da innarta tsaye a kofar gidan da dr zubair ya basu su zauna shiga sukayi gidan ko ina tsaf tsaf inna ce tace kai amma wannan yaro anyi dan albarka amma inaya ba wannan ba yanzu yaza a yi da maganar intisar dariya inaya tayi tace to inna yanxu dai mushiga kiga yadda dr ya gyara mana gidan nan a haka suka shiga har dakin kai bakace gidan bane....
Intisar ce ita da hafsat a tsaye a bakin titi intisar ce ta kalli watch din hannunta ta kalli hafsat tace kinga fa mun kusa makara kafun ta rufe bakinta wani mai napep yazo wucewa tsayar dashi sukai suka shiga sai gidan su amarya....
Zubair ya shigo bakinsa dauke da sallama amsawa sukai cike da farincikin cewa shima dai gashi ya kara so ikram kuwa ko kallansa bai ba zubair ko yasan yayi laifi shisa ma beyi masa magana ba dan yasan yayi masa magana tasa zafi zatayi ahmad ne kalli Zubair yace ga fa mutumin ka alama zubair yayiwa ahmad cewa yayi shiru dariya yayi yana cewa aa fah zubair ne ya matso kusa da shi yace aa ikram yadai ikram ne ya dago wato sai yanzu ka karaso kasan tin karfe nawa ake jiranka rike kunne zubair yayi alamar bada hakuri murmushi ikram yayi shikenan ka wanke kanka yanzu kace min kayi magana da wannan yarinyar ko ahmad ne ya kallesu ya kalli agogo zumbur ya mike tare da furta guys time fa yana wucewa sai a sannan suka tashi ikram ne yace wa zubair ba matsala zuwa anjima mayi maganar kawai to ya bashi amsa sannan suka dau hanyar tafiya unguwar su amarya a can za a daura aure.....
Inaya ce ta fara kokarin tsaftace gidan shara tayi dik da gidan ba dauda tayi wanke wanke su ma kwanikan baifi ka kirgasu ba dan inaya badai tsafta ba sai da tagama sannan ne ta samu tai musu wanki tana gamawa ta dora musu abinci sannan ta tafi daki wajen inna,innarce zaune akan kafet din dayake dakin kallon inaya tayi tace sannu inaya allah ya miki albarka ya baki miji nagari ameen inaya ta amsa inna ce tace ba zaki je bikin zeeyah din bane murmushi tayi wanda yafi kuka ciwo tace inna to dawane kaya zanje kinsan dai bani da kayan sawa kawai dai kibari bayan biki zanje har gida nai mata allah sanya alkhairi shiru inna tayi kawai sai kuma tace hakan ma yayi inaya allah zai saka mana ganin zata tafi zanelcen intisar ne yasa ta tina da maganar dr zubair na cewa a daina barinta tana tinani da sauri tace inna wai ni mai zamu fara ne nasaidawa inna ce tace ea nikinga ma banyi wannan tinanin ba wallahi amma me kiie ganin zamu fara inaya,inaya ce tace inna mufara kosai mana naga ai za a siya ko inna ce tace aa inaya kinga unguwar shiru anya kuwa za a siya inaya ce tace ea mana inna za a siya kinga sai na rinka fitar dashi ko bakin titi ne ko inna ce tace ea hakane amma inaya jarin fa dariya inaya tayi kai inna akwai chanjin da dr ya bar mana sai mu fara dasu ko naam inna tayi da zancen ta da haka inaya ta tafi duba abincinta ta bari sai anjima da yamma sai taje kasuwa ta siyo waken da kayan hadin.....
Karfe 11 aka daura auren ahmad da zeeyah ahmad nahango sai baza baki yake da kaganshi kaga ango zubair ne ya matsa kusa da ahmad suka gaisa tare da yi masa fatan alkhairi daganan kuma suka dunguma zuwa gidan su amarya suna isa suka fara fitowa daga motar su sai da suka fito sannan suka shiga sai da suka gaisa sannan suka tafi wajen su amarya suna isa zubair yakai idanunsa kan intisar ta bo ikram yayi yace kai ikram kaga wata hadaddiya kau da kai ikram yayi kaga karka dameni nifa nagaji da wannan zancen yammatan naka zubair ne ya kallesa yaja tsaki kai fa kaji matsalarka ikram.....👩❤️💋👩💕🖤KAWANCEN MU💕🖤👩❤️💋👩
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
🌷AUNTYNMU🌷
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
Page 25&26
Zubair ne yace ikram ka kalleta mana ikram ne ya juyo cike da masifa zubair ka rabu dani mana haba ka dameni kai wai baka da aiki sai san yammata haba kuma dik cikinsu banga wadda ka tsayar zaka aura ba zubair ina rabaka da wannan halin amma kai baka dainawa ko zubair ne yayi shiru sai kuma ya kara kallon ikram yace wallahi yanzu dai nasamu matar aure gud ikram ya furta sai kaje kaji halinta tukun nan zubair ne yace wannan ai ba matsala bane tsaki ikram yaja aikin banza kazo kanawa mutane shashanci kai zubair ba ma wannan ba meya faru da wannan yarinyar da kace min ka tsaya jin bayaninta zubair ne yaja dogon numfashi ya kalli ikram sai yayi murmushi yace labari ne mai rikitarwa bro wai fa kawayene amma karasa taya farat daya shaidan yayi galaba akansu haka ikram ne yace kai naji yanzu dai meye suke da buqata zubair ne yace kawai mayi zancen nan anjima amma ikram ya kaga waccen din tayi ko duka ikram ya kaiwa zubair goce wa yayi yana dariya....
Bayan sallar la'asar inaya ce tafito sanye da riga da zane sai wani cikukuyayyen hijab fitowar ta yayi dai dai da tsayawar Ibrahim a kofar gidan kallonsa tayi murmushi taga yayi mata kallonsa kawai tayi Ibrahim ne ya karaso yana murmushi yace yammata naam kawai inaya ta furta ya naga kamar ranki a bace kodan ba ma wannan ba inaya yanzu ina zaki naga kamar sauri kike eaa aikena akai kaje sai bayan sallar magariba ka dawo tana zuwa nan kawai ta huce kallonta yayi tare da murmushi inaya kenan.....
Zubair ne tsaye da intisar kallonta yayi itama din kallonsa take a ranta tana furta kai amma wannan gayen fa ya hadu zubair ne ya dawo da ita daga duniyar tinanin data tsunduma tare da furta ni sunana zubair ke kuma fa yammata cikin yanga da rangwada tace intisar shiru yayi kamar me tinani sai kawai yayi murmushi gaskia ne intisar so a gaskia ne na kamu da soyayyarki tin ganin farko danai miki idan ba komai dan allah ina sonki ikram ne ya taho wajen dai dai nan hankalin intisar ya sauka akan ikram furtawa tayi tare da furta wow so cute zubair ne ya juya ya kalli mai tahowa ikram ne sanye yake da ash din shadda sai daukar ido take tsayawa yayi kusa da zubair kome ya rada masa oho haka ya wuce yayin da gaba daya intisar hankalinta na kan ikram din zubair ne yayi mata magana kallinsa tayi kawai ta tabe baki tayi kaga malam kayi hakuri amma yanzu wannan nakeso tare da nuna ikram zubair ne yace ke karki fara kusantar wannan tabe baki tayi kaga malam ka rabu da ni.......
Zubair ne yasha gabanta yana furta please intisar ki saurareni dariya tayi tace to ina zuwa kaji ta gefensa ta wuce kawai magana take hey hey ikram daya sa earpiece bai ma san tana yi ba sai da wani ya tabosa sannan ya cire earpiece din mutuminne yace ana maka magana juya yayi tare da furta tnx kallonta yayi tsaf sanye take da atamfa green mai ratsin baki sai bakin takalmi da mayafi dinkin doguwar riga yasha shuwarisky a zuciyar sa ya furta wannan yarinyar ba ita zubair ya nuna min dazu ba kuma ai da ita nagansa yanzu mai take nufi wata zuciyar ce tace dashi ko ma me take nufi tsaya ka saurareta ikram ce tace dashi dama inaso muyi magana amsa ya bata da inajinki dama nace ko zamu matsa gefe ok matsawa yayi dama nace wancan abokinka ne ta nuna zubair dake tsaye amsa ya bata da eaa lafiya dariya tayi kawai wai yace yana sona ne ni kuma gaskiya tin dana dora ido akanka naji wani yarr maganar gaskia itace inasonka kallonta yayi ya kara kallonta sai kuma yayi murmushi ya juya zai tafi shan gabansa tayi tace ya baka bani amsa ba take a wajen ya murtike fuska kamar ba shi yayi dariya ba....👩❤️💋👩💕🖤KAWANCEN MU💕🖤👩❤️💋👩