Sashe 18
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
37&38
In'am ta fito yawwa my broz yanzu ya zancen mu dan murmushi yayi yace ok oyah ki shirya jibi zamuje unguwa kwana 2 zamuyi kawai mudawo da murmushi a fuskarta dan tasan inda zasu shikenan yaya allah ya kaimu ameen ya amsa yace gaba da danna wayarsa ita kuma tana masa surutu katseta yayi jeki kawo min abinci....
Intisar ce ta duba ta kalli hafsat tace wallahi narasa yadda zan bullo wa wanann alamarin gaba daya dik tozarcin da yayi min a cikin mutane na kasa mantawa dashi hafsat wallahi sonsa ruruwa kawai yake a cikin zuciyata hafsat ce ta kalleta sai kuma tace amma kinsan mene aa sai kin fada cewar intisar yakamata fa mu nemi numbersa dan ki huce takaici ko yammata intisar ce tace how amma fa kinsan mutuminne hafsat ce ta katseta kinjiki ni dadina dake sare wa wallahi to yanzu dai kawo kiji kunne ta rada mata wani abu da ban jiyoba sai kuma sukai dariya tare da tafawa suna murmushi su dukansu....
In'am ce dauke da katon tray tana shigowa a kwance ta gansa yana danna waya kallo daya tayi masa tasan game yake yana ganin shigowarta ya tashi zaune tray din ta ajiye sannan ta bude wani haddadden dambu ne dayaji kayan hadi ga hanta sai wani kamshi ne ke tashi dana kasa tantance sa zuba masa tayi a plate tare da dora spoon ta ajiye a gabansa jarkar exotic ta bude ta tsiyaya masa sannan ta zauna tace my broz nima nai game din daga mata kawai kai yayi ya matsa ya fara cin abincinsa.....
Inaya da sallama ta shigo gida ganin inna na tsintar shinkafa yasa ta zama ta zauna tana tayata suna hira jefi jefi har da suka gama tsintar shinkafar dai dai nan akai kiran sallar azahar inaya ce ta tashi tai sallah sanann ta dawo kan girkin nata ita kuwa tana can dakinta tana wuridinta inaya sai da ta gama sannan ta juye ta zubo musu a faranti ita da innarta zama sukai sunaci inna ce ta kalli inaya tace yawwa ni dama nace zan aikeki anjima idan allah ya kaimu to inna inaya ta bada amsar cikin murmushi inna ce tace inaya wai shekarunki nawane shiru tayi sai kuma inna tace inaya ya kamata kiyi karatun ta nutsu tinda karatun bai samu ba sai ki fitar da miji kiyi aure kinji dan turo baki tayi ai zanyi inna amma inaso muje dangin mahaifina nagansu kinji dimmm inna tayi tare da kallonta tace shikenan zamuje insha allah......
Mota yake yana driving daya hannun dauke da waya a kunne zubair kana ina abinda ya ambata kenan ok ganin nan kawai naji yace ya karya akalar motar zuwa gidansu zubair dake nan malumfashi kusa da asibitin da yake yana isa horn yayi gateman ne ya bude masa mota ya sako hancin motarsa cikin gidan..
Zaune ikram yake akan sofar falon zubair ne ya fito daga toilet kallonsa yayi ya kau da kai ikram ne ya kallesa please zubair inaso muje gidan su inaya kaji kallonsa yayi yace akan me kuma ikram ne ya dubesa kawai inaso muje ne na ganta kaji zubair ne a zuciyar sa yana mamakin abokin nasa akan wannnan hali nasa wai yau shine yake son zuwa wajen wata mace zubair a fili furtawa yayi to kai kaje kai kadai mana ikram ne ya kallesa ok kace kawai bazaka ba shikenan nagode tashi yayi ya dauki keys din sa yasa kafa ya fice....
Zubair ne ya bisa da sauri a lokacin har ikram ya shiga mota yana kokarin ta dawa zubair ne yayi maza ya shiga kallonsa ikram yayi yace kai kuma mai ya kawo ka nan kai da kace bazaka ba,Zubair ne yace sorry yallabai aimin afuwa ikram tada mota yayi ya huce....
Inaya wanke wanke take jin sallamar yaro yasata dagowa kallon yaron tayi shi kuma ya gaishe da ita sannan ya ce ana sallama da inaya ne inna ce tace to je kace tana zuwa toh yace ya fito inna ce ta kalleta tace maza ajiye wanke wanke ki tashi kije kiga mai sallama da ke kinji kai inna kibari nakarasa cewar inaya,inna ce tace ungo nan zaki tashi ko sai nazo kanki,ba yanda ta iya taashi tayi tana jan mayafin ta tana fita....
Ikram suna shanyo kwana suka ga wani a tsaye a kofar gidan su inaya ikram ne yayi parking yace wa zubair waccen kuma fa zubair ne yace ina zan sani naga tare da kai muka zo ko, Ikram ne ya fito dai dai lokacin da inaya ta fito daga gidan nasu,tsaye take tana dan murmushi kallonta Ibrahim yayi yana zare ido Gaida shi tayi ya dakatar da ita tare da fadin ke dallah karki yaudare ni, dama haka kike haka halinki yake bansani ba amma wallahi kin bani kunya matuka inaya ce tace to yanzu ni mai nai maka nadauka tare muka rabu da kai dazun nan ko ba haka ba,tsaki Ibrahim ya ja aikin banza wallahi inaya nayi nadamar saninki domin saninki bai amfaneni da komai ba natsane ki,inaya dik wannan maganar da yake kawai ta tsaya tana kallonsa cikin karaji ta furta ya isheka Ibrahim akan me zaka zo har kofar gidan mu kana gaya min wannnan maganar ya isheka katse ta ibrahim yayi yace hey stop 'yar bariki kawai 'yar tasha wadda batasan me take ba take a wajen inaya ta daskare hawayen data ke kokarin boyewa ne suka zubo shikuma ya juya ya barta anan tsaye dik wannan chakwakiyar akan idanun ikram akai....KAWANCEN MU
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
AUNTYNNMU
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
39&40
Inaya tsugunna wa tayi a wajen tana kuka bilhakki saboda abinda ibrahim yayi mata cikin kuka take furta menai masa menai wannan wace irin rayuwa ce da babu farin ciki a cikin ya allah wani sabon kukan ta kara fashewa dashi intisar kin cuceni wallahi bazan taba yafe miki ba na dauke ki a matsayin kawa amma ke ga yadda kika dauki kawancen mu intisar kukan da takeyi ne yasa ikram kasa karasawa kusa da ita sai da tayi mai isarta sannan ta tashi ta goge hawayen ta dik abin nan akan kunen ikram da idanunsa juya wa tayi dai dai nan ikram ya juya yana kallon mota gudun karta barsa sai da yaga shigarta sannan ya shiga mota zubair ne ya kallesa yace yace badai ka fasa shiga ba tabe baki yayi yace ea kawu ne ke kira na kawai ma dawo wani lokacin,ko zuwa nan da gobe ne in allah ya kaimu,Allah ya kaimu zubair ya ce ikram yaja mota suka bar unguwar fuskan nan ba wata walwala a cikinta a sai tin hospital ya ajiye zubair sannan shikuma ya wuce zuwa gida dik da yamma tayi....
Yana shiga parking yayi yanajin gateman yana mai sannu da dawowa amma banza yayi masa yaki kulasa,Direct Bedroom ya nufa ya fada kan gadon daya ke dakin tare da sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya,Waye shi har da zai sata kuka kowaye shi dole na lalubosa dan bazan juri zubar hawaye daga idanunta ba shi kadai yake magana daga bisani kuma ya dau wayarsa ya fara dialing..
Intisar da hafsat tsaye a bakin asibitin da dr zubair yake aiki shiga suka fara yi har sai da sukayi tambaya sannan aka nuna musu office din sa shiga sukayi ba wani knocking,dago kai yayi ya kallesu sai kuma yayi murmushi,h afsat ce tace kiga mayen mata a haka zamu samu muyi amfani da damarmu murmushi suka saki a tare ku zauna cewar zubair zama sukayi intisar ce ta gaishe shi ya amsa mata sai kuma tace masa ya saurayina dan murmushi yayi yace auuh wai ikram eaa ta bashi amsa yana nan kawai yace mata,Daukar wayarsa yayi yana dannawa intisar ce tace kuma ko ruwa baza a kawo mana ba tashi yayi tare da fadin sorry fridge din dake gefe ya bude amma wayam ba ruwa dama addua da hafsat keyi akan a rasa ruwa haka kuwa akayi kallonsu yayi yace ina zuwa ko fita yayi zuwa bakin kofar a wannan lokacin hafsat tai saurin daukar wayar tana checking number amma wayam babu ita tahowa yayi dai dai nan ta ajiye wayar shikuma ya zauna yana kallonsu yana murmushi....
Fitowa yayi daga bedroom din wani bakin mutm ne dogo yana sanye da black clothes yana zaune yana hango ikram ya mike yallabai gashi ok shikenan zauna ko zama yayi sannan suka gaisa da wani mutum,mutuminne yace yallabai idan ka shirya mun shirya ok Shikenan fara ikram ya bashi amsa yana mai gyara zama fuskar nan a hade ba alamun dariya....
Inaya tana shiga gida tai wajen wanke wankenta inna bata ce mata kala ba itama bataiwa inna zancen ba har tagama ta kimtsa sannan tace yawwa inna ni zan tafi kasuwar kar yamma ta karasa yi ko shikenan inaya ki kula fafin kaka touh ta amsa ta fito tai hanyar kasuwar tana tinanin tozarcin da ibrahim yayi mata....
Intisar ce ta tashi to mu zamu tafi dama munzo dubiya ne shisa muka biyo mu gaisa shikenan to yammata nagode fadin zubair,intisar ce tace touh hafsat ce ta mika masa waya dan allah yallabai sakamin number abokinka kaji murmushi yayi yace wanne daga ciki ikram mana ta bashi amsa intisar ce ta kalleta sai kuma tace nikuma kasaka min number ka mu ringa waya ko,ok ya furta tare da amsa ya saka musu har da rakasu suna fita suka sa dariya hafsat ce tace wallahi ya fada intisar dariya itama tayi tace da angaya masa mudin na wasane,yanzu ma ya fara gani wallahi...
Takardar ya mika masa karba ikram yayi yace ok nagode Shaik ka sallame sa ok sir sai da ya rakashi zuwa kofar falon sannan ya dawo ya zauna ikram ne ya bude mika masa takardar yace ka nemomin wannan mutumin nan da 24hour kacal karbar takardar yayi ya kallesa ok sir yadda kace har ya juya ikram yace banason kuma waste time shaik ok shikenan sir thank you ficewa yayi ikram kuma na zaune akan kujerar...KAWANCEN MU