Sashe 11
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
Kun sake jina shiru ko sorry please na sanja waya ne kuma nayi wasu gyare gyare masu tambaya ta lafiya,lafiya lou nagode da tuntuba ta da kukayi...
Page 21&22
Inaya tana fitowa ta tari mai nafef shiga a zuciyar ta tana godewa allah tana kuma yiwa dr zubair din addua mukullin hannunta ta dakko ta rike ana zuwa ta sallamesa sannan ta je kofar gidan mukullin hannunta tasa ta bude gidan tare da sallama a bakinta tana shiga sai da ta waiwaya tana furta anya anya wannan gidan namu ne anya kuwa kodan amma fa kalli fa yanda aka gyara komai kitchen ta nufa nan ma kamar ba kitchen din ba alhamdulillah ta furta tana mai fara'a allah nagode maka daka aikomana da dr zubair domin ya taimakemu nasan ba wanda zai wannan aikin sai dr zubair ganin suna da kayan abinci ne yasata yin girki sannan tai wanka dik da bata da kayan sawa wasu riga da zane na innarta tasaka sannan ta fito ta kulle gidan tafiya take har tazo bakin titi amma bataga kowa ba baasu nafef kasancewar safiya ce tsayawa tayi tana kallon titin da motocin da suke wucewa wata motace ta nufo wajen kirar corolla le fara sai daukar ido take a dai dai saitin inaya motar tai parking ita kam inaya mamaki take ganin mota ta tsaya kusa da ita glass din motar aka fara saukewa a hankali kallon mutumin tayi sai kuma ta danyi murmushi tare da furta yallabai kaine kenan ikram ne yace ea yammata ni ne lafiya naganki a tsaye kau da kai tayi wallahi wai nafef nake nema dayake safiya ce shine yasa na tsaya ina jira ko zan samu takaitaccen murmushi ikram yayi to ai gani ko ki shigo na kaiki dariya ta danyi haba yallabai nashigo kuma kaima ai kana da uzurinka ikram ne yayi murmushi a zuci kuma ya furta wannan yarinyar akwai ta da hankali ikram ne yace ai kika sani ko hanyar ni ma zanyi murmushi tayi to zagayawa inaya tayi ta shiga tafiya suke yayin da ikram ke tambayar ta ya jikin nata da sauki ta bashi amsa dama kasan ba wata bigewa nayi ba murmushi yayi ai shikenan yanzu ina zan ajiyeki nuna masa kusa da wani shago tayi ana zuwa ya ajiyeta sannan ya tafi inaya kam tafiya tayi tana mamakin masu hali irin na wannan bawan allah karasawa asibitin tayi.....
Tafiya yayi yana murmushi gaskia wannan yarinyar akwai ta da hankali sai kuma yaja tsaki gashi kuma ban tambayi sunanta ba yaya kenan kaii abinda ya furta kenan ya daki sitiyarin motar kiran daya shigo ya katse shi kallon screen din yayi ahmad aka rubuta sai kuma ya kalli time yaga ashe 10 shi yake jira pick call yayi yana mai dan jansa da surutu ba abinda ya furta sai gani nan ai nataho ango ayimin afuwa naga saura awa 1 ma ai da sauran time katse wayar ikram yayi yana dariya kai wannan ango akwai ka da rawar kaii....
Karasawa asibitin tayi dakin da aka kwantar da innar tayi ta ganta a zaune cike da murmushi ta tsaya tana kallonta sannan ta zauna sai da ta gaisheta sannan ta zuba mata abincim dik da ba wani abincin kirki bane macaroni ce da mai sai yaji inna ce ta amsa sai kuma ta kalli inaya,inaya ina kika samu wannan abincin inaya ce tace kai inna dr ne yakai mana abinci masu yawa agidan namu idan yazo sai ai masa godiya ko muje har office din sa inna ce tace dama har yanxu inaya ana samun masu taimako irin wadan nan bayin allah kai amma allah ya saka masa da alkhairy ameen ameen inaya ta amsa sannan kuma tace yawwa inna bara naje wajensa inna ce tace unaya mai zaki masa inaya fa murmushi tayi kai inna haka yace fa idan kin farka nazo nafada masa zai bani magunguna sai kuma a sallame mu to inna tace tashi ki tafi tashi tayi.....
Ikram ne zaune a katon falon dayasha kayan alatu na zamani kowane kusurwa kyalli kawai yake kai da gani kasan an kashe naira ahmad ne yafito sanye da farar shadda dinki babbar riga yasha hula zanna ga wani black shoes daya sha kallon ikram yayi yace ya bro nayi kyau kallonsa ikram yayi ea kayi kyau fa angon zeeyah dariya yayi sannan yace ea fadi ka kara tin da kai katsaya ruwan ido ai magana kace ai kai bakaga matar aure ba har yanxu murmushi ikram yayi kai angon zeeyah ni ma dai nasamu kallon sororo ahmad yabi ikram dashi dan shi yasani tinda suke da ikram bai taba yi masa zancen wata ba daga gira ikram yayi naga kana tinani to dagaske nake pah ahmad ne ya matso kusa dashi kai dan allah fa fadamin wacece ikram ne ya kallesa tabbb kajika taya zan fada ma wacce nakeso ai sai nagama boye ta fa dariya ahmad yayi yace to sunanta fa sai a sannan ijram ya tina bai ma tambayi name din ta ba ahmad kuwa ganin yayi shiru ne yasa shi tashi daga wajen dan yasan ikram indai bai baka amsa da farko ba to bazai taba baka ba....
Inaya ce ta shiga amma sai taga dr zubair din baya ciki har ta juyo sai ta jiyo fitowarsa daga toilet juyawa tayi tare da murmushi tace dr dama innar ce ta farko kallonta yayi yaga kayan daya ke jikinta dan kallo daya zaka mata kasan sun mata yawa ok ya bata amsa sai da ya kalli clock din office din sannan yace zauna tare da nuna mata kujera zama tayi shima ya zauna inaya ya ambaci sunanta amsawa tayi sai kuma yace kifadamin meya hadaku da wannan kawar taki shiru tayi da farko kamar bazatayi magana ba sai daga baya ta fara basa labarin yadda abin ya kasance.....👩❤️💋👩💕🖤KAWANCEN MU💕🖤👩❤️💋👩
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
🌷AUNTYNMU🌷