Sashe 19
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
41&42
Ikram ne ya kalli wayar gefensa data ke ruri ganin sunan jiki yasa shi dagawa yana murmushi,tare da furta my cweet baby,ok kinsan me za ai mubari sai nan da kwana 2 tafiyar saboda jibi ma zamuje unguwa da kawu,banji again me akace ba sai cewa yayi yauwa cweet ki kula idan da matsala ki fadamin kinji bye,ajiye wayar yayi sai kuma yayi murmushi ya tashi da niyyar tafiya dakin wayarsa ce tai haske ganin number ba suna ne yasashi bai daga ba ya huce tare da daukar wayarsa ya shige dakinsa....
Intisar tsaki taja sannan tace lallai ma kaga dan rainin hankali kenan bazaka daga ba hafsat ce tace kinga nidai yanzu zan tafi gida dik yadda kukayi mayi magana gobe kinga magariba ta karato,shikenan intisar tace sai goben ko wucewa tayi itama ta wuce tana murnar samun nasarar number masoyinta da take ji da shi.....
Inaya tana shigowa ana kiran sallar magariba,da sallama ta shigo ta ajiye kayan sannan ta shige bandaki a lokacin inna na daki,tana fitowa ta daura alwala sannan ta tashi,kallo daya zaka mata kasan tana cikin damuwa domin dik tayi wani sukuku da ita bata shiga dakin da innar take ba sai ta shige na kusa da inna ta tada sallah....
Ikram ma fitowa yayi da jallabiyar sa blue sai karamin carbi ya nufi masallaci..
Intisar tana isa gida dakinta ta wuce tai wanka sannan ta chanja kaya tayi sallah sai kuma ta fito domin taci abinci a zaune ta tarar da umma kallonta umma tayi tace intisar,yaushe kika shigo bata kalleta ba tace lokacin kina sallah ne intisar ce ta dago kanta wai umma yaushe abbanna zai dawo ne umma ce ta kalleta tace sai nan da wata 2 yace murmushi takaici intisar ta saki,haba umma kullun fa haka yake cewa amma har yanzu shiru,dan murmushi umma tayi tace tashi muje kici abincin ko to ta bata amsa tare da tashi...
Inaya tana idar da sallah kishingida tayi ta rufe ido sai kuma ta furta tabbas ya kamata na taka intisar birki akan abinda take min ta konemin daki,ta ruguje mana gida dik banyi mata magana ba shine yanzu kuma ta biyoni nan domin ta taba mini mutunci na,a tunaninta bani da gata amma ni nasan ina da gata saboda ina da allah kuma shi zai taimake ni kuma insha allah,allah zai taimakeni tana zabcen hawaye na zubowa daga idanunta...
Ikram sai da yayi sallar isha'i sannan ya shigo fridge din dakin ya duba ya fito da youghurt bai ma sha na kirki ba ya ajiye ya lumshe idanu yana sauke numfashi kasa kasa take hoton inaya ya gani a lokacin da take kuka,bude idanunsa yayi tarr sannan ya tashi yaja tsaki ya fice dakin sa domin ya duba wasu document da aka bashi yana shiga ya tarar da wayarsa na haske,dubawa yayi yaga number dazu ce tsaki yaja har ta katse,wani kiran ne ya kara shigowa dauka yayi ya daga tare da karawa a kunne,intisar ajiyar zuciya tayi tace alhamdulillah tsarki ya tabbata ga ma'abocin kyawu wato ikram,tsaki ya ja yana fadin who are you,intisar ce cikin kissa ta furta haba ikram ko ba komai ya ka amsa sallama da nai maka,kitttt ya kashe wayar yasata a silent sannan yaci gaba da duba takardun dasuke gabansa ko ta kan wayar bai bi ba.....
Intisar tsaki taja tace wai wannan mutumin mai ya dauki kansa ne,n i wai zaiwa wannan abin amma bakomai zan san yadda zan yi dashi,amma ya za ai kira goma bai picking ba tsaki taja ta ajiye wayar ta kwanta...
Washe gari wajen karfe 9 ikram ne zaune ringing din wayarsa ne ya dawo dashi daga duniyar tinanin da ya tafi dauka yayi yace hello,murya naji tana cewa yallabai kana fa da meeting yau amsa ya bata ok yace karfe nawa ok zan shigo insha allah..katsewa yayi kawai ya zauna yaci gaba da kallonsa...
Gateman ne ya bude gate din ganin police yasashi ja da baya ya furta yallabai sannu kallonsa yayi yace nan ne gidan su intisar sammani ko daga kai mai gadi yayi yace eaa yallabai lafiya ko dafawa police din yayi yace don't worry ba komai fa,ok zaka iya min sallama da mahaifiyar yarinyar ne daga kai mai gadin yayi ya shiga cikin gidan sai tsuma yake,bai dade ba sai gashi ya fito bayan sa hajiya na binsa....KAWANCEN MU
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
AUNTYNNMU
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
43&44
Ikram ne ya fito sanye da manyan kaya farin yadi ne da ratsin Sky green yaji aiki,kai da gani kasan kudi sun zauna a wajensa motarsa ya shiga kirar range Rover black ajiye takardun hannunsa yayi gefe daya sannan ya fara driving na motar.....
Hajiya indo ta fito tare da ita da gateman tsayawa sukayi police din ne ya kalli hajiya indo yace,hajiya daman munason ganinku a police station ne hajiya indo ce tace what,dan sandan ne yayi murmushi yace eaa kuzo keda 'yar ki nan da 20mint juyawa yayi ya fice ya barta a tsaye tana mamakin shin waye ya kaisu wajen 'YAN sanda ciki da shige da sauri har tana tuntube....
In'am ce tafito sanye da doguwar riga golden yellow a yayin datayi rolling da baki sai takalmi baki,tayi matukar kyau kamar wata balarabiya, ta falon ta biyo jin shiru yasa ta gane uncle ya fita kenan,harabar gidan ta fito dake kunshe da tafka tafkan motoci masu kyau da daukar hankali,kallon gefe tayi taja tsaki aikin banza kawai ta furta dik wannan tarin motocin an hanani na dauki daya sai dai kullin kaji ana cewa in'am har yanzu ke yarinyar ce,kallon kanta tayi tace wai ni ce yarinya,gashi ko driver basu ajiye min ba tafiya taci gaba dayi har ta iso bakin gate din budewa tayi ta fito bakin titi....
Intisar ce da hajiya indo zaune a gaban dpo yayin da shi kuma yana kan kujera yana rubutu,dagowa yayi yace yes inajinki inaya kallon intisar inaya tayi tace eaa yallabai inaso ai mana katanga da su akan me zasu ringa shiga rayuwata,intisar ce tai magana akan me zaki kawomu nan,kuma da kike maganar adaina shiga rayuwar ki uban wa kikaga ya shiga,inaya ce ta zabura tace uban wanda yake magana wani zazzafan mari taji saukar akan fuskarta,dpo ne ya musu tsawa ya kalli inaya yace ok inaya naji zan rubuta takarda kowa zai sa hannu ba ruwan wani da wani tsaki intisar taja wai da dpo waya shiga rayuwar su ne har take yiwa mutane shashanci dakatar da ita dpo yayi amma intisar furr taki bari yayin da inaya ta tsaya tana kallonta kawai,cikin dagawar murya dpo ya furta sergent wasu ne suka shigo mace da kuma namiji macen yayi wa alama da tai gaba da intisar ta saka ta a cell ok sir ta ambata yayin data kama hannun intisar ita kuma sai zage zage take,dpo ne ya gama rubutunsa inaya ta saka hannu yace mata ki dawo gobe ki karbi copy tou tace tana zuba masa godiya..
Fitowar ta daga office dinne hajiya indo ta kalleta tace inaya kenan,wato idanunki har sunyi budewar da zaki kawo mu wajen police ko,inaya ce ta kalleta tace umma ni bake na kawo ba 'yar ki na kawo dan haka idan kinji haushi kiyi hakuri ficewa tayi tana jin zagin da intisar takeyi tai iskar karan mahaukaciya da ita...
Ikram ne zaune ya kalli kawu,yace dama yau ne zamuje gidan ko eaa kawu ya basa amsa amma kuma ina da wani meeting da yammanan da mutanen france kawai kasan ya za ayi ba gobe kace zaku tafi funtua ba kuje idan kukaje kuka dawo lafiya sai mu je kawai ina tinanin kamar hakan sai yafi sauki ko,daga kai ikram yayi yace to kawu yadda kace haka za ayi allah ya kaimu ameen kawu ya amsa yana mai ajiye jaridar hannunsa yana tashi daga wajen,tashin sa kenan ikram wayarsa tayi kara kallon screen din yayi yadaga tare da furta ikram yadai meya faru,eaa kuma fa hakane zanzo muje ko zuwa yamma ne kitt ya kashe wayar yana mai tashi a kasalance yayi hanyar fita daga office din..
In'am ce ta tsaya a daidai wani katafaren gidan dake unguwar su inaya,zan iya cewa yana kallon gidan su inaya ma kudi ta ciro daga jaka ta bashi sannan ta tura gidan ta shiga ba laifi gidan yana da kyau,sallama take amma shiru ba wanda ya amsa kai tsaye kofar falon ta tsaya tana sallama sai kuma aka amsa ana shigo mana,shiga tayi dai dai nan suka kwalla kara tare da fadin my kawas dama kina nan wai,dsyar ce tace gani kuwa sis ti shikenan zauna bara nazo zama in'am tayi tana karewa falon kallo.....
Ikram ne ya shanyo mota a guje a kofar gidan sa yaga wata black mota mai tint alama yayi ya biyo sa ciki haka kuwa akayi suna shiga parkin ikram yayi yana mai fitowa,shaik naga ya fito daga motar yayin daya juya ya janyo wani mutum daga bayan motar yana jefoshi waje ikram ne yace shigo dashi shaik...KAWANCEN MU