Sashe 31
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hafsat ce kwance akan gadon dakinta gefe kuma wasu yara ne sun dameta da surutu ku tashi ku fita ta ambata ba shiri suka tashi suka fita hafsat ce to intisar me take nifi kenan har yanzu bazata kyale wannan baiwar allah ta huta ba ko banza mun cutar da ita danma dik abinda ake ita take ni ba yi nake ba allah sarki inaya ki yafe min kinji sai kuma tai shiru can kuma tace ya zama dole inaya na daina biye miki muna zaluntar inaya ni bansan me inaya tayi min har aka hada baki dani wajen cusguna mata allah sarki inaya....
Hajiya kam wucwa tayi ta barsa anan dakin ta koma tare da saka lock islam da haseena kallon kallo akeyi domin kuwa ga khalifa nan a kwance yana ta bacci gefe kuma aman da yayi ne mai matukar wari islam ce tace ni yanzu yazamuyi da wannan warin da wajen nan yakeyi haseeena ce ke furta inalillahi wa inna ilaihi rajiun allahumma ajirni fi musibati kamar ba shine ya gama bamu hakuri ba amma kallesa ki ga dole ne daddy ya dau mataki akan yaya khalifa tabbas na ma sani yanzu kenan ya za a yi da wajen nan kenan islam ce ta furta masu aiki ne zasu gyara mana kallon rainin wayo haseena ta aikwa ta islam amma baki da imani islam taya za ai a barsu su su gyara idan ke bazaki gyara ba ni zan gyara ko ba komai zan kankarowa dan uwana mutuncin a idanunsu wucewarta tayi tana jan tsaki....
Inaya ce ta nufi hanyar kasuwa ba laifi yau tayi siyayyar kwana 2 acewar dai ta huta da zaryar zuwa gobe a hanyarta ne suka hadu da ilham gaisawa sukayi tare dayin musabaha sannan sukai sallama... in'am ce tace wallahi yaya dama nima inaso naje naga 'YAN uwan su daddyn mu domin mu gansu dariya yayi yace allah ko in'am eaa mana dariya kawai tayi tace dan allah yayana ka kiramin inaya mu gaisa kaji shikenan 'yar kanwata domin ke daya ce tilo waya ya dauka ya fara dialing number cikin sa'a wayar na hannunta dagawa tayi cikin sanyin murya suka fara waya mikawa in'am yayi sunsha fira kam wata bakar mota ce ta shawo lungun da take batai wata wata ba ta bude tare da jan inaya cikin motar wata kara ta saki tare da furta yaya zumbur yayi ya mike yace lafiya me ya faru yaya wasu ne sun dauke ni ka taimaka min kittt wayar ta katse bin kiran tayi amma wayar switch off in'am ce ke furta inalillahi kawai yayin da shi ikram ya rasa abin da ke masa dadi fita kawai yayi daga gidan..KAWANCEN MU
Writing and Story
Waleedah Muhammad
AUNTYNNMU
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
77&78
Dialing number zubair yake amma anki pick sai da ya kira sau 2 a na 3 ya daga tare da furta ikram yadai lafiya "ikram ne yace ina lafiya yanzun nan muna waya da inaya naji kamar wani abin ya faru da ita dan allah so nake kaje gidan nasu kaga ko lafiya dan nidai hankali na bai kwanta ba zubair harda furta na taimaka mata ok Shikenan ikram zan duba yanzun nan kashewa yayi ya zauna in'am ce ta fito tace yaya ikram please kayi hakuri kaji ba abinda zai faru insha allah,ikram ne ya kalleta kawai ya juyar da kansa daga kallonta domin kwata kwata baya jin dadin garin,ganin zaman bashi da amfanki yasa shi tashi tare da shiga mota key yayi mata ya danna horn ya fice gana daya.....
Wani saurayi ne ya rugo da gudu dai dai kofar gidan su inaya naga yayi parking sallama ya fara salama alaikum,salama alaikum inna na zaune taji sallama tashi tayi tare da jan mayafinta jikin igiya leka wa take sai kuma tace dan samari lafiya dai ko,eaa innar inaya lafiya ba lau ba dan yanzun nan naga wasu sun saka inaya a mota tana ta ihun naiman taimako,dariya inna tayi tace aa bakaga daidai ba dan nan domin ni 'ya ta ta tafi kasuwa ina kyautata zaton tana hanyar dawowa,inaga dai makuwa kayi koh,har zata juya yace wallahi inna da gaske nakeyi tabbas intisar na gani sanye da hijab maroon sai takalmi baki da ledoji manya a hannunta inna ganin ya zayyane mata yasa ta dafa kai tare da furta inalillahi wa inna ilaihi rajiun inaya ta me tayi musu kuma,ji kake timmm karar faduwar innar inaya, a dai dai lokacin zubair ya shanyo kwana shi kuma saurayin ya tsugguna yana mata fifita amma a banza zubair tsayawa yayi daga nesa ganin taron mutane yasashi saurin karasawa yana furta ku matsa mana yana isa fuskarsa tai tozali da fuskar inna rasa abinyi yayi, sai da ya tabbatar da zancen sace inaya sannan suka kama aka sa inna a mota kulle gidan yayi yadau hanyar asibiti dan yana kyautata zaton hawan jini ne,tafiya yake yana ta tinani karar wayarsa ce yasa shi kallon wayar ikram ya gani,dauka yayi yace ikram,ikram ne yace zubair wai ya akai ne ka fada min ko,zubair ne yace eaa hakane tabbas ta bata ansace ta difff gaban ikram ya bada dai dai zai shigo kwanar gidan yayin da idanunsa suke budewa da rufewa wata motace ta taho take sukai crossing jin karar haduwar motoci yasa 'YAN wajen tahowa da sauri.....
Intisar ce na zaune a bakin asibitin wayar tace tai kara,dauka tayi tare da fadin gaskiya ne zaz aikinka yayi kyau ina fatan dai baka bar wata kofa ba wadda za a iya kamamu da ita,shikenan mu hadu a shop mall yanzu katsewa tayi tare da tarar da mai nafef kwatanta masa tayi take suka fara tafiya... intisar ce again wayar ta tai kara ganin bakuwar number yasata kin daga wa...
Alhaji aliyu ne ya fito kallon wajen yayi yaga wayam ba ikram in'am yake tambaya ina ikram cike da dan fargaba tace uncle dama naga kamar kiran ujila akai masa,amma uncle sai tai shiru amma me inaya ki fadamin ko,uncle budurwarsa ce aka sace yanzun nan muna waya da ita mukaji tana ihun neman taimako shine ya fita tare da kiran yaya zubair kuma naga kamar ba lafiya ba ya fita dan jan motar sa yayi da karfi,zama uncle yayi yana ta fada wayarsa ya kara a kunne yana ta kiransa a lokacin ne mutanen wajen hankalinsu yakai kan wayarsa daya daga cikinsu ne ya dau wayar tare da sallama,alhaji aliyu ne yace please ka ba me wayar kaji mutumin ne yace sai dai ayi hakuri amma mai wayar yanzun nan sukai accident,mikewa alhaji aliyu yayi yana kiran what a ina,shikenan mu hadu a asibitin yanzu tin da alhaji aliyu ya mike,jikin in'am yake rawa yana katsewa ya kalleta yace maza dauko hijabinki ynx
Zubair yana shiga gado aka dakko a ka dora ta a lokacin bata san inda kanta yake ba tana kwance dakin emergency aka wuce da ita,aka fara aikin ceton rayuwar ta sai da dr zubair yaga komai ya kammala,sannan ya fito,fitowarsa tai dai dai da shigowar alhaji aliyu zubair ne yace uncle lafiya dai ko, alhaji aliyu ne ya kallesa yace ina fa lafiya zubair ina abokin naka,kansa ne ya daure yace wane aboki kenan kawu ne yace kai dan allah ikram nake nifi,zaro ido yayi yace kai to me ya samesa yanzu fa muka rabu dashi a waya,yana rufe bakinsa yaga dr Zain ya shigo dashi kallon zubair yayi yace wannan accident ne inaga sai dai mu kaisa emergency ko,kallon sa in'am tayi tare ta fara share hawaye dik da bai ji wani ciwo ba amma dik ya kukkuje sai wani katon ciwo da yake a hannunsa na hagu,zubair ne ya bishi yana mai nuna musu kujera akan su zauna...KAWANCEN MU
Writing and Story
Waleedah Muhammad
AUNTYNNMU
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
79&80
Alhaji ne ya shigo cike da bacin rai ya kalli inda khalifa yake kwance,kauda kai yayi tare da kiran wasu kartin masu aiki umarni yayi akan suzo su dakko masa shi, kamar yadda ya umarta kuwa daukar amarya sukai masa,kan upstairs yake takawa a hankali, dai dai wani daki naga ya tsaya wanda yake facing din dakinsa, budewa yayi ya shiga dakin wayan yake ba komai sai tiles da yaloluwar katifa,umarni yayi akan ya su dora sa akan katifarsa,suna dorasa suka fita alhaji ne ya fito daga dakin,dakinsa ya shiga tare da dakko qur'ani,azkar da sauran litattafan addini ya ajiye,tare da zare wayar aljihunsa yana fitowa ya fara kwala mai dafa abinci kira da sauri ta fito, je ki kawomin abinci plate daya ki rufe sai ki dakkomin ruwa a fridge bata dadeba ta dawo dauke da abinda ya umarce ta a dakin ya saka ya fito tare da rufe yana furta khalifa idan har kayi hankali ma zan gani ko dan haka ka zauna anan..
Inaya ce ta fark cikin mawuyacin hali kallon inda take tayi tace inalillahi wa inna ilaihi rajiun, kallon dakin take,duhu dimin dashi sai wani hasken taga daga gefenta shi ya taimaka mata wajen ganin dakin, irin dakin ajiyar kayan nan ne ga wani katon fili gari guda,kallo take tana mai zubar da hawaye tare da kiran sunan innarta,jin shiru ba amsa yasata tashi tare da lekawa tagar, ai da sauri taja da baya ganin irin dajin da take,kuka kawai ta barke dashi tana furta allah ya isa na dik wanda ya kawoni wajen nan nasan ban tsarewa kowa ba,ban takawa kowaba,zabura tayi tace nashiga 3 kenan wannan dan shaye shayenne ya kawoni nan wajen kuka ta kara fashewa dashi...gani tayi dakin yana haske sannu a hankali,taga ya washe jikin bango ne taga yana fita da photo kamar television,kallo take,wani mummunan mutum ne ya bayyana kallonsa take dan gaba daya hankalinta na kansa, dariya kawai ya babbake da ita tare da furta yammata ki daina kuka fa dan ba cutar dake Mukai niyyar yi ba abinda nakeso dake shine ki zaka a ankare,domin ko wane lokaci zaki iya ganin wanda yasa aka satoki....