Sashe 23
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
51&52
Karfe 9:30 in'am ce ta ikram a mota yayin da ikram ke driving wayarsa ce tai kara dauka yayi ya daga yace zubair yadai zubair ne yace haba ikram nazo gidanka muyi sallama amma kuma gate man yace ka dade da tafiya, ikram me yace ea wallahi zubair yanzu haka mun kusa fita daga malumfashi zubair ne yace to ka kyauta ikram amma ka kira inaya kuwa ikram ne yayi murmushi yace aa tin jiyan dai da muka rabu ban kara jin ta ba ko kiran sim din ma banyi ba zubair ne yace shikenan idan ka sauka na kiraka, sai kunje dai ko mayi maganar ok yace tare da sauke wayar a kunnensa. in'am ce ta kallesa tace ya ikram wacece inaya kuma dan murmushi yayi yace ko dai kinsanta ne girgiza kai tayi tace aa amma nasan wata kawar ikilima mai wannan sunan shisa kallonta yayi ya juya sai kuma yace kai in'am ba wadda kika sani bace wannan dan wannan kuwa yarinya ce mai hakuri in'am inaya ta kasance labarin inaya ya fara bata ita kuma ta nutsu tana saurarensa dan gaba daya hankalinta na kansa tana jinsa......
Inaya tin bayan sayar da kosanta da tayi ta dawo har ta gama wanke wake da shara tana zaune akan tabarma ita kadai inna ce ta fito ta kalleta sai danna waya take inaya ta ambaci sunanta amsawa tayi tace na'am inna ni zan fita zanje gidan su Salame ba wai kin samu waya ki kula da gidan nan nima ba dadewa zanyi ba insha allah da wuri zan dawo kinji to ta bata amsa inna ta wuce bai fi fitarta da 10mint ba inaya ta jiyo tafiya daga soron gidan nasu, daga kai tayi ga mamakin ta sai taga intisar a tsaye ajiye wayar hannunta tayi itama ta mike tsaye ta kalleta inaya ce tace intisar me ya kawoki nan gidan, kallonta intisar tai cike da izza tace bansani ba inaya ke a tinaninki kinci bagaz da kikasani aka sani a cell dariya inaya tay tace ok dan na ankulleki shine har kike da bakin magana intisar ki kiyayeni yanzu ba da bace idan kina tinanin kinsa an ruguje mana gida wannan fa bazai ruguju ba dan wallahi kika sake kika taba koda block daya ne anan gidan wallahi thumma tallahi na lahira sai yafi ki jin dadi intisar dan haka ki kula wallahi ba....ke dalla rufe min baki cewar intisar ke a tinaninki zan mai maita ne ai dakiki shike maimaita ajin baya sai namiki abinda yafi na baya muni inaya har yanzu baki sanni ba labari na kawai kikeji..inaya ce tace sani na nawa kuma intisar sa ni ya wuce wanda nayi miki tin abaya wai karki manta intisar dik duniyar nan ba wanda yasan halinki sama da ni kuma da kike cewa zakimin abinda yafi na baya muni sai kiyi mu gani shashasha kawai intisar ce ta nuna kanta tace ni kike kira shashasha inaya dan murmushi tayi tace ea ni inaya nafada din shashasha kawai kuma wallahi intisar yanzu ba da bane,yanzu idan kikayi min dai dai nake dake intisar ce ta rike haba lalle inaya wato wuyanki yayi kaurin da ina fada kina maida min ko tsaki inaya taja wai uwa tace ne nace ke uwata ce ne intisar da zaki zo kina fadamin kuma inajinki naki maida miki wallahi intisar wallahi intisar a yanzu ni inaya dai dai nake dake ba abinda zaki fadamin da bazan iya maida miki shi ba intisar ce ta fice fuuu ganin ba riba yau fitowa tayi tana mamakon yadda gaba daya inaya ta zama masifaffiya......
Hajiya indo a motarta sai shara gudu take kamar zata bar gari dai dai wani daji tai parking motarta fitowa tayi rike da jaka sanye take da atamfa sai mayafi hanyar kudu naga ta dosa tana tafiya akan ciyayin wajen da kuma ramukan da wajen yayi tayi tafiya mai nisa sannan ta fara hangen wasu bukkoki guda 5 kowannen su hayaki ne ke fitowa daga ciki nufa tayi naga ta nifi ta uku ta shiga da shigarta take wajen ya fitar da sautin dariya sai kuma take wajen yayi shiru kamar ba wata halitta da take rayuwa a wajen cikin bukar nabita a dai dai wannan lokacin ne wutar wajen ta dauke kamar ba'a taba hallitar wata halitta ba take a gabanta naga wuta ta tashi buuuu tana ci, hajiya indo nagani zaune akan buzu dayan bangaren kuma wani katon halitta ne baki mummuna mai katon goshi gaba daya halittar jikinsa banga abu mai kyau ba wata dariya ya babbake da ita sai kuma yace hajiya nasan abinda ke tafe dake akan yarinyar ki ne intisar ko hhhhhhhh hajiya indo ce eaa boka ita ce, naga kamar alamun cewa yanzu tana tausayin inaya katseta yayi yace ba tausayinta ba takeji indo gaba daya so take ta dawo da kawancen su ne indo amma nasan yadda zanyi wasu bakaken tsummuka ya dauko musu a kulle suke mika mata yayi karba tayi sai kuma yace wannan kina zuba mata abinci shi kuma wannan a ruwan wankanta sai dayan kuma wanda yafi kowanne wahala zaki hada shi ne da gashin kanta da maganin ki hadesu ki kone, wato abinda nake nifi idsn tayi tsifa kuma karki bari ya wuce nan da wani satin to boka na..katseta yayi yace mu ba a mana godiya sannan kuma idan kinaso kudirinki ya cika dole ne ki daina sallah daga yau tashi kije buqatarki ta gama biya.....KAWANCEN MU
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
AUNTYNNMU