Sashe 27
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
61&62
Alhaji ne ya kallesa yace allah wadaran halinka khalifa yanzu wannan wace iriyar rayuwa ce ka daukarwa kanka haba khalifa wanda aka kira da khalifa ne ya kallesa yace da..ddy bazaka gane..ba wani irin dadi nakeji fah kallonsa mahaifiyar sa tayi yayin da hawaye suka ciko daga fuskarta ta wanke sa da mari dafe kuncin yayi sai kuma ya kyalkyale da dariya ya kalleta yace mommy tsaki taja tare da kallon islam tashi kije kiyi wanka kinji ya hakuri..alhaji shigewa part din sa yayi hajiya ta bisa nan kowa ya watse..masu aikin ne a harabar gidan ya kallesa yace gaskia sai dai mu ce allah ya shirya khalifa domin alhaji yana iya bakin kokarinsa wajen ganin ya basa tarbiyya tabbas alhaji na kokari akansa dayan ne yace ai ni wallahi khalifa na rasa dadin me yakeji a wannan abar tsaki yayi yace hamza bazaka gane ba ance fa idan aka fara sha ba a dainawa, hamzar ne yace ai shikenan allah ya rabamu da aikin dana sani danni banga fanin wannan shaye shayen ba na khalifa....
Hajiya indo ce a zaune a lokacin ita kadai ce a falon ta tana breakfast jin karar waya ne yasa ta tsaki ba tare da kallon wayar ba, har ta katse wayar wani kiran ne ya kara shigowa indo da gajiyawa ta furta kai wannan wanene daukar wayar tayi sai kuma ta kalla ganin sunan intisar ne yasata daga tare da karawa a kunne jin abinda ya gigita ta ne yasa ta mike a wajen plate din ya tarwatse cikin rawar murya tace wane asibiti ganin nan tahowa mayafi kawai taja ta fice daga gidan nata kana ganin ta kasan ba a hayyacin ta take domin kuwa mayafin ma bai samu arzikin yafawa ba...
Inaya sai da ta shirya tsaff ta fito kallon zubair tayi suna ta hira shi da inna 'yar dariya tayi tace wato inna kin samu abokin hira ko tana zama wayar zubair tai ruri, dagawa yayi yace hello sai kuma yace yanzu ok gani nan yanzu katsewa yayi ya kalleta yace to inaya ni zan tafi yanzun nan aka kira ni daga office ana nemana urgent dan haka kawai zan huce kallon inna yayi yace to inna ni zan tafi sai anjima ko sai na kara zagayowa dariya inaya tayi tace aa sai dai ka kara zagayowa ko murmushi yayi tare da sa hannu a aljihu ya fito da kudi zai ajje inna tace aa dr kar muyi haka dakai baka gajiya da dawainiya kenan kabar kudinka kawai zubair ne yace wallahi inna bakomai imsha allah kawai adduar ki muke buqata inna ce ta nisa tace ai dama addua kullun munayi amma kuma gaskia kafin tai magana ya ajiye ya fita,inaya ce ta bisa tana fita taga su ikilima, sallama sukayi dashi shi kuma ya huce ya barsu a tsaye...inaya ce tace kenan ma har kun fito iklima ce ta danyi murmushi tace eaa wallahi inaya yanzu ma nake shirin zuwa gidan naku sai gaki kinzo kallon kawayen tayi su biyu sai inaya ta 3 tace wannan sune Hindatu da kuma Halima sai da ta gabatar da su sannan inaya tace bara naje naiwa inna sallama ko sai mu tafi..tana hucewa hindatu ta kalli iklima tace ke tsaya wannan kyakkyawar fa dariya kawai tayi tace to gata dai basu dade ba inaya ta fito tace to mutafi ko ikilima ce tace to sai kun dawo nagode....
Ikram ne sai in'am a zaune ta zabga uban tagumi kallonta yayi yace lafiya dai ko in'am kallonsa kawai tayi ta kau da kai tare da furta yayana kasan fa yau za a fara rabon chewing gum na ikilima kuma gashi ba na nan shi abin ma dariya ya bashi yace to sai me kuma kenan naga dai gobe idan allah ya kaimu zamu koma amma kinzo kin wani sani a gaba kin zabgan tagumi dan murguda baki in'am tayi tace kuma dai yaya kasan me nifa katseta yayi yace in'am ya isa haka jira na ake dan haka ki tafi wajen gwaggo kallonsa tayi tace to kai yaushe ma aka sanka ne har zaka ce jiranka ake dariya yayi kawai ya tashi..
Zubair tin ya na shigo asibitin direct office dinsa ya nufa yana turawa ya tarar da sauran doctor a zaune kallonsu yayi yace lafiya dai ko zama zubair yayi dayanne yace dr dama mun kira ka ne domin ka duba wata patient accident ne amma kuma taji matukar rauni dole sai da kai zamu iya saboda gaskia katsesu yayi yace shikenan nasani wadansu 3 ya nuna yace ku ku wuce wajen aikin ku kai kuma hameed muje koh..dai dai bakin dakin ya tsaya yace am shirya komai ko eaa hameed yace take zubair ya fada dakin....KAWANCEN MU
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
AUNTYNNMU
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
63&64
Islam tin da ta fito daga bandaki take kuka haseena ce ta kalleta tace dan allah islam kiyi hakuri kinji,kinga yaya khalifa bai ma san yayi ba please so sorry dago kanta islam tayi ta kalleta tace to ina amfanin shaye shaye haseena me ya amfanar, dole ne ma mu taka masa birki haseena dole taya muna ji muna gani zai kashe kansa a banza,yana shaye shaye over kuma ace ba ma iya cigarette ba shine shisa,giya,cocaine ke dik wani kayan shaye shaye sha yake ki duba fa haseena a lokaci daya ji yadda ya koma yayi wani baki ya rame ya zama kamar ba shi ba, ni narasa taya akai ya khalifa yake irin wannan rayuwar haba haseena kara fashewa tayi da kuka tana rarrashinta haseena cikin kuka ta furta islam ya yakike so muyi da shi ne ya kikeso muyi fa shi daddy ya fiki jin bakin cikin hakan fa jin ana knocking ne yasa su goge hawayen fuskarsu haseena ce ta tashi ta bude mai aiki ce yace ku fito kuje kuyi break inji hajiya to kawai haseena ta bata amsa ita kuma ta dawo cikin dakin....
Dr zubair yana shiga idanunsa suka sauka akan intisar da kanta yake zubar da jini yayin da nurse ke kokarin yin dressing din wajen sai kuma hannunta da tashin farko ya wani kumbura over sai fuskarta da 'YAN raunika kanana,karasa wa yayi hameed ne yace dr dama abinda yasa muka kira ka kenan ka duba mata hannunta karaya ce sai kuma tana buqatar jini kuma ni banga wani dan uwanta da yazo ba dik da dai mun kira mahaifiyar ta zubair ya kallesa yace ba matsala ai wannan dik mai sauki ne yanzu dai bara mu fara duba ta din....
Inaya sun sha raban chewing gum dan sai la'asar suka dawo sannan kowa ya kama gabansa...inaya ce ta fir daga wanka tare da shigewa daki sai da ma ta shirya sannan ta fito tace wasshhh wallahi inna munsha yawo kinga kuwa ajiye mata abinci inna tayi tace ai sai kici gashi nan dariya inaya tayi ta fara ci,inna ce ta kalleta tace kinzo kin ajiye min waya akai ta kira kinsan bansan inda zan danna ba bare na daga miki kiran amma gata nan dauki sai ki kira...
.....BAYAN SATI DAYA.....
Abubuwa da yawa sun faru a ciki harda sallamar intisar da akai sai kuma bikin ikilima da angonta..Hajiya haneefa ce ta kalle ta tace kinga abinda nake fada miki ko hajiya ai nagayamiki ni kara ma da allah yasa hakan ta faru ga magani dai yayi aiki dariya hajiya indo tai tace ai bamu gwada ba tukun na amma bara nasan da hannun nan yayi sauki za a fara aiki ko dariya dikansu sukayi tare da kallon intisar da ta fito....
Khalifa ne zaune akan kujera a dakinsa ya ziba uban tagumi yayi da hawaye ke gangarowa daga idanunsa ya rasa me ke masa dadi sallamar hajiya ce ta katsesa yayi saurin goge hawayen ya juya tare da dan murmushi kallonsa hajiya tayi tare da zama sai kuma tace khalifa sannu da hutawa kaji amsawa yayi tare da gaishe da hajiya kallonsa tayi sai kuma tai shiru khalifa ne yace mom kiyi hakuri kinji da abinda nake muku wallahi nima banasan hakan mom bansan me nakeyi ba a lokacin da na sha wannan abar mom ce ta kallesa tace to khalifa ka daina sha mana wannan wace irin rayuwa ce khalifa dai dai da mahaifinka pishi yake da kai,kai yanzu khalifa ka zabi hakan ke nan shiru yayi kawai....
Wayar inaya ce tai kara dubawa tayi sai kuma tayi murmushi tare da dauka dan gaba daya inaya ta gama sanin ikram son ta yake dan haka ita ma yanzu take biye masa sun dade suna waya dan zasuyi a kalla 30 mint sannan sukai sallama.....
Auntynmu ceh🍁😍
Jiya kunjini shiru kuyi hakuriKAWANCEN MU