Sashe 29
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
67&68
Inaya tana dawowa gida ta fara bawa inna labarin inna taji dadi matuka tare da yiwa zeeyah fatan zaman lafiya mai dorewa inna ce tace inaya yau bazaki kasuwa bane murmushi kawai tayi tana danna waya tace aa inna zani ai shisa ma nadawo da wuri fa inna ce ta kalleta tace kin kyauta sai ki tashi kije ki shirya ko to kawai ta ce ta tashi ta shige daki kamar jira ake tana shiga kira na shigowa inaya ce ta daga tana dariya...
Hafsat ce ta shigo gidan su intisar lokacin gidan shiru kar ba wani mai motsi falon ta shiga jin shiru ne yasata shigewa dakin intisar,abin mamaki a kwance ta ganta ta kurawa television din dakin ido zama hafsat tayi tare da fadin intisar tashi tayi suka gaisa hafsat ce tace intisar ya jikim naki alhamdulillah kawai ta bata amsa kallonta hafsat tayi tace dan allah alfarma zaki yi min kinji hafsat gaba daya ban yadda da kaina ba,rike hannunta hafsat tayi tace haba intisar nidin fa kawar ki ce kawai ki fadamin abinda kikeso ni kuma insha allah zan miki shi kinji,kallonta intisar tayi tace so nake a yau kije min gidan su inaya domin ina zargin tabbas ikram dina son inaya yake dan nasan cika bakin da take ba a banza kuma ranan ma da naje unguwar naga motarsa dan haka kije kinji amsa ta bata tare da fadin zanje intisar amma kiyi alkawarin ba abinda zai faru,tsaki kawai intisar taja wannan kuma ban sani ba ta bata amsa....
Ikram ne zaune a office din sa sallamar sakatariya ce yasa shi juyo wa kallonta yayi yace lafiya dai ko amsa ta bashi da cewa yallabai dama dr zubair ne yazo dan hade rai yayi yace to kuma kina nufin bazaki barshi ya shigo bane,shiru tayi da farko sai kuma tace yallabai na dauka kana aiki ne shi ne nazo na duba amsa ya bata da cewa to bana aikin komai dan haka kice ya shigo juyawa tayi shikuma ya fara hade wasu takardu... Zubair ne ya shigo dauke da sallama a bakinsa zama yayi a daya da kujerun office din musahaba sukayi zubair ne yace kai yanzu tin da kadawo amma har yanzu baka zo ba shisa ni na biyoka ai dariya ikram yayi yace bazaka gane ba ne zubair wallahi aiki ne yayi min yawa a ranar da zamu dawo ne kawu ya tafi Dubai wani aiki to kasan yanzu komai ni za a barwa shisa wallahi yanzu ya garin zubair ne yace lafiya lao yana dariya ikram ne yace to ya akai naga kana dariya zubair yace ba komai kawai dai ina tina budurwarka ce bata da lafiya fa ikram da sauri ya furta wa kana nufin inaya wai,zubair ne ya kyalkyale da dariya yace kajika to ba ita ba intisar fa take a wajen ya hada rai yace zubair banason iskancin banza wallahi hakiri zubair ya fara basa saboda yasan halin abinsa.Zubair ne ya kallesa yace ikram shawara nakeso na kamu da son intisar ta yadda bazan iya rabuwa da ita ikram ne ya kallesa yace ohooo wannan kuma damuwarka, kai ka sani ba ka fada mata tin a ranar farko ba kuma tace bata amince da kai ba dan haka shawara ka daina wahalar da kanka a banza dan da wuya ta soka....
In'am ce zaune ita da ikilima in'am ce ta kalleta tace aa amarya a gidan Haseebullah dariya ikilima tayi tace eaa fadi da babbar murya ni ce dai ba wata ba dariya gaba dayan su sukayi ikilima ce tace in'am nagode miki da kikazo yau dan kuwa akwai dama abinda nakeso na gyara kinga sai ki kama min ko kallonta in'am tayi sai tace nikam wai inaya tazo ne ikilima aa kawai ta bata ta tashi,inam ce tai shiru a zuciyar ta tafurta dole ma inaya taki zuwa domin tabbas abin a jajanta mata ne a kan kawancen su ita da intisar allah sarki inaya...
Dai dai inda zata tsallaka ta taho gida sukai kicibis da Khalifa tsaki inaya taja tare da furta kai kuma fa kallonta yayi yace dan allah baiwar allah kiyi hakuri akan abinda ya faru kwanaki tabbas na aikata miki kuskure amma ina fatan daki min hakuri ki yafe min a lokacin bana hayyaci na shisa inaya ce tace tirr da halinka kai shaye shaye kuma kazo kai driving dan kana dan gidan masu kudi,ni ba abinda kayi min amma dai ina mai maka nasiha da kadaina wannan shaye shaye dan ba abinda zai amfane ka dashi sai anjima ta tafiyarta ta barsa anan a tsaye yana ta raba ido...KAWANCEN MU
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
AUNTYNNMU
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
69&70
Khalifa tin bayan rabuwarsa da inaya take wani katon gida ya nufa yana shiga ya tarar da su cike da murna ya kallesu ya ce komai yayi dai dai ko dayane ya kallesa yace wai kai ina ka tsaya tin dazu muke jiran ka fa shiru kawai yayi ya zauna sai kuma ya kallesu yace ni fa gaskia nakusa daina shan wannan abar domin gaba daya 'YAN gidanmu basaso wani ne yaja tsaki yaja to da waye a gidansu suke so kaga idan kaga ka daina sha ko to ka tabbata ka mutu kawai shi ne batu gaba dayan su dariya suka sa banda shi daya hade rai domin shi tsakani da allah da gaske yake daya daga ciki ne ya zaro wata kwalba tare da budewa ya kafawa Khalifa a baki take ya amsa ya fara kwankwanda sauran kuma suka babbake da dariya tare da fadin khalifah....
Ikram ne tsaye a kofar gida shi da inaya dik da inaya tayo tayi akan ya shigo amma yace aa ba sai ya shigo ba dole ta kyalesa kallonsa tayi tace to yau kuma ina dr dan murmushi yayi yace na barosa zai je wajen budurwarsa inaya ce tace gaskiya idan kaje ka mika masa sakon gaisuwa daga ni ba matsala kawai yace,ikram ne kawai yayi shiru yana sake sake can kuma ya dago yace inaya amsawa tayi tace na'am yaya ina sonki inaya kallon gefe da gefe tayi ganin ba kowa ne yasata sunkuyar da kai a zuciyar ta ce ta fara gaya mata dama na fada miki inaya ikram sonki yake kuma gashi kin gani ko wata zuciyar ce tace amma banyi tsammanin fadarsa yanzu ba katseta yayi tare da furta inaya kodai ban miki bane amma ta fara kokarin basa da aa yaya wacece zata ga kamarka tace bakai mata ba yaya tabbas dik wacce ta sameka a matsayin miji tayi dace amma kuma ka bani dan lokaci zan yi shawara kaji murmushi kawai yayi yace shikenan inaya yadda kikace sun dan dade a tsaye daga bisani kuma sukai sallama...dik abinda yafaru akan idanun hafsat sai da taga shigewarsu sannan ta tsaya tai shiru sai kuma tace lallai intisar tana da wayo taya akai ma ta gano hakan ni ban gano ba,tabbas wannan labarin dole ne naje na sanar mata dashi wucewa tayi tana ta surutu ita kadai...
Indo ce tai shiru tare da daukar wayarta ta fara dialing number alhaji dagawa yayi daga can ne yace barkanki dai uwargida katse sa tayi kaga malam ya isheka wai me ka daukeni ne kamanta aure na kake ya kamata ka gane cewa ni matarka ce ka tafi ka bani tsawon wata 6 ba wani labari kai kaki dawowa kuma ka hanani zuwa cikin lallashi yake bata hakuri amma a banza daga karshe ma katse wayar tayi tare da sakata a flight mode.. intisar tin bayan tafiyar hafsat tana nan a kwance tana kallo jin wayarta tayi kara ne yasata dauka text ne ya shigo budewa tayi a yayin da tai kicibis da wannan sakon KIN SACE MIN ZUCIYA YA MA'ABOCIYAR KYAU,A YAYIN DANA KASA MALLAKAR KAINA DUMBIN GAISUWA NA YA TASHI DA FIFFIKEN SO YA TABBATA A GAREKI YA MA'ABOCIYAR DIKKAN NIIMA MY INTISAR Tana gama karanta wa sai taja tsaki tare da furta dama sakon daga ikram ne da nai masa reply kashe wayar tai kawai ta kwanta tana tinani can kuma again wani sakon ya shigo bata dauka ba sai can kuma ta yanke Shawarar dauka tana duba wa sakone alta email na makaranta a lokacin ne hankalinta yakai ashe akwai makaranta ma....
Sai da suka sha sukai tatil sannan khalifa ya mike da shirin tafiya take a wajen ya fadi dayanne daga ciki yace kai khalifa kawai mu kwana anan muji dadin mu ko khalifa banza yayi dashi tare da tashi yana tangal tangal ya shige bedroom....
Inya ce ta kalli inna tace inna wai yaushe zamuje dangin mahaifina inna, inna ce tace inaya zamuje inayace tace inna to wai kodai basa raye ne naga fa basu taba zuwa ba inna ce tace inaya wannan kuma bansani ba amma kuma suna raye dan haka kawai kiyi hakuri zamuje ko nan da sati biyu ne ko inaya cike da murna ta furta to umma...
Haseena ce ta kalleta tace dan allah islam da gaske kike murmushi tayi tace ea mana gaskia ya ne amma dai ke kin hakura ko dariya islam tayi tace yo ba dole nai hakuri ba kinjiki ko kin manta shi din yayana ne fa hira suke sosai hajiya ce ta sakko tace khalifa bai dawo ba ne eaa kawai suka bata amsa kallon agogo tayi taga karfe 10 islam ku tashi kuje ku kwanta amma khalifa bai dawo bane eaa suka bata amsa sannan suka wuce abinsu suna hira.....
Auntynmu ce😍KAWANCEN MU
Writing and Story
Waleedah Muhammad