Sashe 13
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
27&28
Ikram ne ya kara kallanta yace ke ki dubeni kice kina sona cike da gadara tace ea mana ikram ne yace to ki sani bakya cikin jerin yammata da zan iya soyayya da su ke wacece ma da har zaki dubeni ki ce zaki soyayya da ni kisani banasanki kuma bazan taba sonki ba shashasha wadda batasan darajar kanta ba ke inbanda ke kwakwalwarki ta samu matsala wazai ga mutum yace yanasonsa kinsani ne ko inada mata ko wacce nakeso tsaki yaja ya wuce ya barta a tsaye sai huci take zubair ne ya matso kingani ai gashinan kince kina sonsa ai ya soki ko intisar ce tace wallahi sai na mallakesa zubair ne yace ai sai kibada himma kinji wucewa yayi ya barta a tsaye...
Inaya tsaye a bakin titi zata tsallaka wasu yara ta hango yarane kananu sanye suke da uniform irin na yan makarantarsu inaya ce ta matsa kusa da su tace tsallaka wa zakuyi macen ce tace eaa murmushi tashi to muje na tsallakar da ku kawai ko namijin ne yace ke Ihsan ammy fa tace kar muyiwa kowa magana wadda ya kira da ihsan ce tace to kuma kai bakaga titi muka zo ba inaya ce tai murmushi kama hannuwansu tayi suka tsallaka har suka shigo lungun gidan nasu dai dai wani gida ne taga wata mata a tsaye sanye da abaya black sai hijab milk ihsan tana hangota suka ruga sai da sukaje kusa da ita sannan suka fara dagawa inaya hannu alamun bye murmushi inaya tayi tace wa mahaifiyarsu ina wuni amsawa tayi cike da fara'a tare da yi mata godiya...
Hafsat ce ta juyo ta kalleta tace intisar daddadan labari nagano gidan da su inaya suka koma ok kawai tace mata ganin kamar ranta a bace ne yasa hafsat tace intisar ya dai intisar ce ta kalleta tace wannan dan rainin hankalin ne wai har nabude baki na furta masa kalmar so amma ke kinga wulakancin da yayi min hafsat ce tace to amma kuma ba wannan mai milk din shadda naga ya kiraki ba intisar ce tace ea shi yakirani amma ni kwata kwata baimin ba kawai dan naga dayan nafada masa ina sonsa shine zai gayan ba dadi bai sanni ba ne wallahi hafsat ce tace aa intisar kamar ya kince fa kina sonsa intisar ce to dan nace inasonsa sai yayi min haka tsaki taja sannan ta nufi wajen amarya da ango tana muau liki kallo daya zaka mata kasan fuskar nan ba walwala...
Ikram ne ya janyo hannun zubair yadawo dashi yana facing sa kallonsa yayi tsaf yace zubair karka kara hadani da sauran yammatanka akan me dan naje maka da magana kuma ace ina baro wajen wannan yarinyar mai kama da muciya ta biyoni wani tsigi tsigi kasani fa banaso zubair ne yace haba ikram ni bance kamin snatching ba sai kai yarinyar nariga na furta mata so amma kana zuwa ta wani biyoka fa ikram ne ya tabe baki dama to ba sanka take yanzu dai muje ka rakani kafin 7 mudawo saboda nasan lokacin za a dau amarya ko eaa zubair yace mota suka shiga yajata sukabar unguwar yayin da ikram sai mita yakewa zubair....
Intisar ce ta dawo kusa da hafsat,hafsa ce tace nifa intisar banga wannan yarinyar ba inaya kinga batazo ba intisar ce tace yo dama taya zatazo ke sai da fa nakone dakinta tsaf to dama kayan nawaye ni na siya nadinka mata dan haka tana marina umma tasa aka kone dakin ta kafin aka ruguje gidan ni bansan ma wane mai tsautsan ne ba ya basu gida hafsat ce tai murmushi tace gaskia shisa fa kike birgeni intisar bakya barin kota kwana tafawa sukai sai intisar tace yanzu dai gobe kishirya muje gidan nasu dan naje naga wannan tsohuwar ya ta koma...
Ikram bai tsaya ko ina ba sai unguwar su inaya suna isa ana kiran sallar magariba a wani massalaci suka tsaya sai da suka idar da sallah sannan ikram ya dubi zubair yace kasani sai dai kai mana jagora zuwa kofar gidan ko dafatan dai ba nisa zubair ne yayi dariya yace kai fa mutumina nagane ka bakasan tafiyar kafa kwata kwata to ba nisa can gidan ne ya nuna masa wani gida yana kallon arewa gidan suka nufa suka tsaya a kofar gidan sallama suke tsakar gidan ba kowa inaya tana sallah ita kuma innarta tana bandaki sai da inaya ta idar da sallah sannan ta tashi lekawa tayi kasancewar garin da duhu dr zubair ta gani murmushi tayi tare da furta dr kashigo mana to gani nan komawa tayi shi kuma yakalli ikram yace zaka shiga ne girgiza masa kai yayi alamar aa ok ya furta shi kuma ya shige ya barshi a jikin daben kofar gidan....👩❤️💋👩💕🖤KAWANCEN MU💕🖤👩❤️💋👩
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
🌷AUNTYNMU🌷
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
29&30