Sashe 2
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Intisar ta kasance yarinya ce ga alhaji sammani dan cikin garin funtua inda kasuwanci ne ya dawo dashi garin malumfashi sunan matarsa hajiya indo ita kuma a garin malumfashin take matarsa daya sai yarinyar sa intisar babban mai kudi mai mutunci sai dai kash matarsa bata da mutunci dan ita a cewarta me zataci da talaka ita batasan hada hanya ma da talaka dan itama ba laifi mahaifinta na da kudi shisa ta kudurce wannan a ranta......
Intisar da inaya sun hadu tin a makarantar islamiyya tin suna kananu shisa suka kulla wannan kawancen nasu kowa na mamakin wannan kawancen amma inaya batasan zuwa gidan su intisar saboda wulakancin da mahaifiyar intisar din ke mata ta kasance ita inaya mai hakuri ce akan komai bata taba nunawa intisar ba cewa mahaifiyar ta batasan kawancen nasu akwai wani lokaci da inaya taje gidan su intisar tinda a lokacin hajiya indo batasan da kawancen ba sai da ta gabatar mata da inaya,hajiya tana sane ta aiki intisar inda anan ne takewa inaya tambayoyi tin da ta gane cewa inaya yar gidan talakawa ce tasa ta a gaba taci mata mutunci inaya haka ta tashi tai tafiyarta gida a wannan ranar innarta ce ta kwantar mata da hankali dik da tace ba ita ba intisar amma innar tace aa karki haka kinsan intisar batasan anyi ba idan kikai haka baki kyayta ba kawai dai ki daina zuwa gidan su tin daga lokacin inaya batasan zuwa gidan su intisar ko taje sai ta tabbatar hajiya indo bata gida.....
A shagon kasuwar suka tsaya a cikin wani shagon sai da atamfofi kallonta inaya tayi intisar me zaki siya atamfa ta bata amsa a takaice wayar ta ta dakko ta shiga gallery wata atamfa ta nuna masa cotton ce ta furta yawwa malam kana da irin wannan atamfar karbar wayar yayi eaa inada irinta bara na dakko miki fita yayi daga shagon sai gashi ya dawo da ita bandir guda a leda zaro yayi ya mikawa intisar karba tayi ta nunawa inaya kinga tayi kyau ko dariya inaya tayi eaa mana intisar sosai yawwa intisar ta furta karbi ka bamu tirmi 2 nawa kudinka cikin jindadi mai shagon an masa ciniki yace 15k ba tare da neman ragi ba ta zaro ta mika masa yasa musu a leda suka fito inaya ce ke kallonta intisar meye wannan,intisar ce ta kalleta ok baki gane ba ne wannan itace ankon zeeyah din dana gaya miki yanzu muje shagon Suraifah mukai mata dinkin nan kinsan dai jibi asabar biki ko cike da jindadi inaya ta bude baki katseta intisar tayi karkiyi min godiya kinji ko dariya inaya tayi shikenan Intisar....
Intisar ba ita ta koma gida ba sai bayan sallar magariba tana shiga ta tarar da hajiya indo a kan kujera tana kallo sannu da gida intisar tayi mata sannan ta zauna kallinta tayi ke intisar daga ina kike takaitaccen murmushi intisar tayi kai umma nafa fadamiki cewa zanje gidan su inaya kokallo ta indo tayi aikin banza wai ke bazaki rabu da wannan shegiyar yar gidan talakawan ba ne eyeee intisar wai meye yasa bakyajin magana kallonta intisar tayi yawwa umma ai kara kiyi umma wai meye yasa bakyasan inaya ne haba umma tashi tayi fuuu tabar falon tana gunguni ta shige dakinta.....
Washe gari tin asuba inaya ta tashi ta fara hadin wainar kafin innar ta fito sai da gari yayi shaaa sannan inaya ta hura wutar wainar ta dora kasko a lokacin innar ta fito gaisawa sukai da inaya sannan innar ta karbi wainar karfe 9 qainar ta kare inaya ce ke wanke wanke da suka bata kwanikan sai da ta gyara ko ina sannan tai wanka tazo ta zauna ita da innar saboda zata aiketa kasuwa sai da tagama lissafa mata komai sannan ta tashi ta wuce....
Intisar sai karfe tara ta tashi daga bacci wanka tayi ta fito ba kowa a falon ganin haka ne yasa ta nufar dakin umma knocking take can aka bata damar shigowa gaisawa sukai da umma sannan ta tashi ta koma dining abinci take ci tana danna wayarta kiran daya shigo ne yasa ta dagawa tare da cewa hello suraifa ok shikenan zuwa anjima ko allah ya kaimu da haka ta katse kiran wayar taci gaba da cin abinci tana gamawa ta tashi ta koma dakinta ta kwanta....
Inaya ba ita ta gama aiken innar ba sai wajen azahar tana gamawa tai wanka tai Shirin islamiyya zama tayi tana jiran intisar yayin da suke hira da inna ganin lokaci na kurewa na yasa inaya tashi inna nidai zan tafi inaga intisar bazata makarantar nan ba shikenan inaya sai kin dawo kinji to tace ta tafi ta dade da fita sannan intisar ta shigo inna wuni amsawa inna tayi cike da kulawa yawwa inna inaya fa innace tace ai ta gaji da jiranki ta tafi ta dauka ma bazaki zo ba cike da mamaki intisar ta fito lalle ma Inaya ni tatafi ya bari to wallahi bare naje makarantar zata gane wacece intisar da haka ta nufi hanyar makarantar......👩❤️💋👩💕🖤KAWANCEN MU💕🖤👩❤️💋👩
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
🌷AUNTYNMU🌷
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
Page 5&6