Sashe 3
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tana isa makaran tar aji ta shiga dik ba malam a ajin hakan yasa ta tsaya wa a gaban inaya ba kallonta tayi kin kyauta kinji kinyi abinda ya dace wato shine kika ki tsayani ko wallahi inaya sai na miki abinda baki taba zato ba narantse kallonta inaya tayi intisar me zaki iya nace me zaki iya kya tsaya kiji uzurina kafin ki min wannan kalamin kinga malama ba wani uziri uxirinki din banza uxirinki din wofi ke kin isa wallahi wallahi ki sani ba a haifi uwarki ba kyakkyawan marin data sakar mata ne yasa yin shiri intisar ce tace lalle yarinyar wato ni kika mara ko wallahi inaya kafin tai magana inaya ta dakatar da ita dakata intisar akan me zaki zagi uwata angaya miki ni bansan darajar iyayena ba kamar ke to wallahi ni nasan darajar iyayena saboda sun haife ni sun bani tarbiyya intisar sororo tayi tana kallon inaya lalle inaya ni kika mara a bainar jama'a ko wallahi inaya taki zata kawo ki kuma kowa taci tuwo dani miya yasha Inaya kam murmushi tayi to me zaki iya intisar nace mai zaki iya karki damu ni nasan abinda zan iya cewar intisar fuuuu ta wuce daga makarantar tai hanyar gida itama inaya jakkarta ta dakko ta nufi hanyar gidan nasu.....
Intisar na shiga gida ta fashe da kuka har tashiga falon gidan kuka take hajiya indo na cancikin daki tajiyo kukan shalelen yarta intisar fitowa tayi tana tambayar lafiya amma ina intisar dakinta tashiga binta hajiya indo tayi tana tambayar ta meya faru cikin kuka intisar takewa hajiya indo magana ta kasa gane me take cewa kawai duba gefen fuskarta tayi ta ga shatin hannu wata uwar ashar ta saki intisar wai uban meye ne waya dakeki shiru tayi tana kuka ganin bazata daina kukan ba yasa hajiya indo fitowa zuwa wajen maigadin cikin masifa ke tambayar sa shikuwa cikin karkarwa yasa shi fadin wallahi nima gani nai tashigo tana kuka hajiya bata sauraresa ta shige fuuu zuwa dakin intisar.....
Inaya tana shiga gida inna ce a gaban murhu tana hura wutar iccen ganin inaya yasata tashi tsaye tana tambayar ta lafiya inaya naga kin taho lokacin tashi bai ba ganin taki magana ne yasa ta karasa kusa da 'yar ta ta ta kalleta jan hannunta tayi zuwa kan tabarmar kabar dake tsakar gidan ta zaunar da ita karki damu inaya fadamini meya faru ne Cikin dagiya ta fara magana inna na mari intisar ne dik da inna taji babu dadi amma kuma bata nuna hakan ba inna ce ta dubeta inaya garin yaya hakan ta faru ne ba abinda ta boyewa innar haka ta fada mata kwantar mata da hankali tayi sannan tace ta tashi tabi intisar gida ta bata hakuri haka kam tayi tashi tayi ta tafi....
Hajiya indo jin abinda ke fitowa daga bakin intisar na abinda inaya tai mata take taji ta kara tsanar talaka sam bata san ganin talaka cijin dagawar murya hajiya indo tace karki dami kinji intisar zan dau mataki a kanta murmushi intisar tayi dik da hawaye na zuba ta furta wallahi wallahi umma ko kin dau mataki nima bazan hakura ba sai na mata abinda ta kwammace bata sanni ba share hawayen tayi ta nufi toilet dinta ita kuma hajiya indo fitowa tayi tana mamakin abinda inaya tayi wa yarta daya tilo lalle inaya kinyi kuskure...
Intisar na fitowa daga wanka tasaka kayan kenan taji sallamar inaya a ranta ta furta uban me kuma tazo yi min fitowa tayi har da dan gudu gudu a falon ta ganta a zaune cikin kunar zuciya intisar ta daka mata tsawa ke dallah meya kawoki har kika zauna akan kujerun dakin mu ne eyee kodan sorry inaya ashe babu a gidanku cike da murmushi tayi maganar lokaci guda ta hade rai inaya ki tashi daga kan kujerar nan tin kafin nai miki lahani da murmushi inaya ta tashi matsowa tayi kusa da intisar dan allah intisar kiyi hakuri kinji cike da bacin rai intisar ta dakatar da ita tana dariyar takaici dole mana haba ai nasan za ai hakan umma umma ta fara kwalawa hajiya indo kira daga falonta ta fito zuwa katon falo ganin inaya ne yasa ta furta uban me ya kawoki intisar ce ta matso kusa da ita umma wai kinji ni take bawa hakuri ta mareni a bainar jama'a shine nan tazo bani hakuri wallahi inaya bazan taba hakura ba har abada wallahi hajiya indo ce tai murmushi dole mana intisar tazo baki hakuri koba komai ai tasan tana samu daga gareki ba wani abu bane saboda ke kike mata dinki sawa kike bata kudi dik abinda mahaifinki yayi miki sai kinyi mata irinsa hakan yayi intisar da waya gaya miki talaka shi abinso ne inaya jin datayi cin mutunci bana karewa bane yasa ta bude baki kinga intisar ni hakuri nazo baki ba nazo ne domin acimin mutunci ba dariya intisar ta babbake da ita lalle inaya kin tafka kuskure wallahi cin mutunci ai idan da wadda kikaci mutunci ni ce wallahi kuma ki sani ni intisar sammani sai na rama abinda kikai min kuma karki manta ramuwar gayya taafi ta gayya zafi......👩❤️💋👩💕🖤KAWANCEN MU💕🖤👩❤️💋👩
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
🌷AUNTYNMU🌷
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
Page 7&8