Sashe 22
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
49&50
Intisar kwance take akan gadonta sai juyi take tana tina cin mutuncin da inaya tasaka akai mata sai kuma ta fashe da kuka, umma ce ta shigo ta tarar da ita tana kuka rungume ta tayi tana bata baki akan tayi shiru, intisar tana sane tai baccin karya umma ganin tayi bacci ne yasata tashi ta fita tana fita ta janyo wayarta,dialling number ikram take har ta gama ringing ba ai picking ba,kira na biyu tayi dauka akai tare da sallama sororo tayi jin muryar mace tsaki taja tace ke dalla ki bawa mai wayar wayarsa mana wadda aka kira da dalla ce tace ni ce mai wayar mana ya dai,me yafaru, intisar kasa dannewa tayi tace ke wallahi zanci miki mutunci idan baki sanni ba ni ce nan katseta tayi tace naga dai ke ba budurwarsa ba saboda idan dani ba wata mace da zata sha gabansa aikin banza kawai, kiji da rayuwar ki kina kara kira wallahi sai nasa an kulle min ke na har abada intisar zatayi magana kitt aka kashe kuka ta saka tare da furta nashiga uku.
Ikram ne ya futo daga shagon ya kalli in'am yace yadai in'am lafiya murmushi tayi tare da saka number a blacklist sai kuma tace lafiya yayana muje na dauka abinda nakeso ko dariya yayi yace to yammata muje mana tafiya tayi tana dariya sai kuma ta juyo yayana ina yaya zubair kallonta yayi yace kinsan sa dai yana ciki mana dariya kawai tayi taci gaba da shiga cikin katon mall din....
Sallama ce ta dawo da ita daga latsa wayar da takeyi hijabinta ta dakko tace inna bara naje ana sallama ko inna ce tace eaa ni kinga ma banji sallamar ba, kodan kunnen nawa ya tsufa dariya inaya tayi tace to inna ni bana jiba futowa tayi a dai dai kofar gida ne taga ibrahim tsaye tsaki taja har zata koma yace dan allah ki tsaya inaya, tsayawa tayi ta juyo ta kallesa, tace yauma kadawo dan kacimin mutunci ko to ka tsaya kaji katseta yayi yace inaya dan girman allah kiyi hakuri kinji nagane kuskure na amma kiyafe min sororo tayi ita kam abin ma mamaki ya bata sai kawai ta kallesa tace to ya huce nagode sosai allah ya saka sai da safe, tafiyar ta tayi ta barsa anan tsaye yana dana sanin biyewa maganar intisar yanzu gashi ta hadasa da budurwa sa.......
Intisar ce tsaye a dakinta tana tinanin wane mataki zata dauka akan wadan nan halittu da suka sakota gaba wato inaya da ikram furzar da wata zazzafar iska tayi daga bakinta,sai kuma ta zauna tare da furta why gaba daya kaina ya kulle wallahi amma yanzu bari nafara ta dad nasan ikram yana matukar son mace mai karatu domin da kaganshi kaga kalar manya, ni to damuwata ma akan kudinsa ne dan da gani kudi sun zauna ajikinsa fah dialling number dad ta fara kira daya ya daga tare da furta my daughter dan murmushi tayi tace dad barka da dare sai da suka gaisa sai tace dama admission aka bani a wannan makarantar da nake nema shi ne dama kudin registration, katseta yayi yace ea nasani zan tura miki kudin yanzu yawwa dad nagode sannan inason kudi domin xanyi siyayyar kaya to kawai ya bata amsa sukai sallama ta ajiye wayar....
Inaya an samu abinyi game din wayar ta shiga tai ta tayi har sai da inna tace inaya ki ajiye wayar nan ki kwanta in ba haka ba wallahi kwace ta zanyi saurin ajiyewa tayi tace ya hakuri inna bazan kara ba amma karki kwace, inna game din ce akwai ta da dadi fah kallonta inna tayi tace naji yanzu ai sai kiyi addua ki kwanta fatan dai kin dauro alwala ko, eaa tace tare da kwanciyar ta....
In'am ce ta kalli ikram bayan ajiye zubair a gida tace yaya naga wata number dazu ankiraka yaushe ya fada, dazu da ka shiga mall din nan kai da yaya zubair na daga kuma naji muryar mace nai mata magana wacece ta nemi ta zageni kallonta yayi yace ina number take murmushi tayi tace ai ba abinda tayi mini kawai dai nasa maka number ne a blacklist to yace da ita parking yayi yace maza ki shiga gobe wajen 9 ma ai mun dau hanyar zuwa funtua dariya tayi tace to yaya sai da safe, sai da ya tabbatar ta shiga gida sannan yaja motar zuwa nasa gidan.....
A falo na gansa har yayi wanka ya fito da jallabiya white wayarsa ya dauka yaga 9:40 na dare cikin blacklist din ya duba yaga number cireta yayi tare da kira ya kara a kunne intisar na zaune taga kira cikin tsananin farin ciki tace laaa ikram ne dauka tayitare da kashe masa murya hello, tsaki yaja yace ke rufemin baki,ke wacece zaki zage ta, cikin dan nuna isa isa tace wa na zaga ikram yace ohh tambaya ta ma kike ko wallahi ko wacece ke idan kika kara sakewa kika zagi dik wacce ta pick call din ki sai na nemoki dik inda kike, banza mara kamun kai, intisar ce tace am sorry please katseta yayi yace idan kiranki ya kara shigowa wayata wallahi sai na miki abinda baki zato, karya kawai kit ya kashe yasata a blacklist,intisar kuka tasaka dan yafi mata saukin zuwa, ikram wayar ya kalla yace to ni ba abin nai kiran inaya ba agogon wayar ya kalla yaga 10 sai yayi murmushi yace nasan ma yanzu tayi bacci tashi yayi ya kashe wutar ya wuce Bedroom din sa.....KAWANCEN MU
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
AUNTYNNMU