Sashe 1
Kawancen Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
👩❤️💋👩💕🖤KAWANCEN MU💕🖤👩❤️💋👩
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
🌷AUNTYNMU🌷
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
Ina godiya ga allqh subahanahu wata ala daya bani ikon kawo muku wani novel din mai suna kawancen mu littafi mai cike da makirci,mugunta da kuma soyayya ku dai ku biyo..
Wannan labarin kirkirarrene banyi dan cin fuska ga kowa ba kuma kar wanda ya juya min littafi batare daya tumbeni ba idan kayi hakan allah ya isa.....
Aminci ya tabbata ga dik wanda ya karanta wannan novel din sadaukarwa ga yan uwana.Jinjina ga umar atteh allah ya kara basira ameeen.....
Nagaisheki 'yar uwa rabin jiki ina sonki allah ya kara miki daukaka...
Page 1&2
Tafe suke su biyu sanye da nikab a face nasu hirar suke wadda ni kaina ban jin mai suke cewa sanye suke da coffe hijabs nasu har kasa yana jan kasa sai socks din kafarsu da takalmi dai dai wani lungu suka tsaya dage nikab din sukayi masha allah kyawawan yammata dayar ce ta kalli dayar tace to INAYAH sai mun hadu anjima zanzo gidan wadda aka kira da inaya ce ta kalleta tabb inteesar wato na kawoki gida shine ke bazaki rakani ba dariyar intisar tayi yo ba dole ba kefa jiya har gida naraka ki dan haka yau an ramawa kura aniyarta dan haka ni dai zan hau titi nashiga gida kema ki naki hanyan dariya inaya tayi shikenan intisar sai anjiman kenan daga haka sukai sallama kowa ta kama gabanta.....
Inaya ce ta karasa gida innarta ce ta tarar sai da ta tsugguna ta gaishe ta tare da yi mata ya gida cikin jin dadi mahaifiyar ta kalleta yawwa inaya dama inaso zan aikeki maza ki je ki kimtsa sai kici abinci kizo ko tashi tayi to innah yawwa inaya allah ya miki albarka yasa ki gama da duniya lafiya cike da jin ddin adduar mahaifiyar ta a gareta ta tashi ta shiga wani karamin daki dake kusa da ita tana shiga ta cire nikab din da hijab sai socks din jakar dake sakale a kafadarta ta ajiye masha allah Kyakkyawa farace doguwa amma ba can ba dan zan iya cewa nada matsakaicin tsawo ne sanye take da riga da skirt na yadi green a jikinta fuskan nan ba makeup tana fitowa daga dakin bandaki ta shiga sai da ta dauro alwala sannan ta wuce dakin nata mai karama katifa da drawer 'yar mitsitsiya sallah ta gabatar sannan taci abinci ta karbi aiken innarta ta tafi.Intisar na hawa kan titi wani gida tashiga da kaga gidan kasan ba kalan nasu inaya bane gida mai cike da daula sallama tayi ta shiga dakinta ta wuce aai da itama tayi sallah sannan ta wuce dan taje ta gaishe da mahaifiyar ta tana shiga dining ta nufa tana cin abinci tana wa mahaifiyarta hirar inayah....
Da yamma bayan imtisar ce kofar gidan su inaya zata shiga a dai dai nan sukai kicibis da inaya ta dawo dauke da nika a kanta murmushi intisar tayi inaya ce ta kalleta ta ce wallahi intisar nadauka bazaki zo ba shisa ma ni bance miki komai ba dariya intisar tayi lalle ma ya zaayi naki zuwa bayan na miki alqawari kawai na tsaya gabatar da wani shiri ne wallahi to naji koma mene yanxu dai mushiga ko inaya ta furta tare suka jera suka shiga cikin gidan dauke da sallama a bakinsu inaya ce ta ajiye nikan yayin da intisar ke gyasawa da innar inaya cikin fara'a innar ta amsa sannan suka shige dakin inaya.....
Intisar ce ta zauna wash wallahi inaya nagaji kallonta inaya tayi tabb ke yanzu daga gidan naku zuwa nan shine kike cewa kingaji lalle intisar,kinjiki inaya ba dole nagaji ba yanzu dai ba wannan ba ya zancen ankon zeeyah inaya ce ta ce nidai bazanba wallahi saboda kinsan bani da wasu sauran kudade kuma wannan satin bamuyi waina ba sakamakon rashin Lafiyar innata murmushi intisar tayi ba matsala zan san yadda zanyi yanzu dai muje ki rakani kasuwa shikenan muje ko da haka inaya tayiwa innarta sallama sannan ta tafi raka intisar...
Garin Katsina mai cike da kyawawan shuke shuke a karamar hukumar malumfashi inda anan gidan su inaya yake inaya ta kasance 'ya ce ga limamin massalacin garin dake kusa dasu yana da mata mai suna Amina haifaffiyar yar garin malumfashi mahaifin inaya ya kasance sunansa Mal Mukhtar wanda a garin daidai kune basu sanshiba yayi auri amina ne a lokacin shekara 5 allah bai basu haihuwa ba sai daga baya allah ya nufa matar mal Mukhtar ta samu ciki ta haife yarta inda anan mal Mukhtar ya yi mata huduba da suna inaya bayan shekara hudu da haihuwar inaya allah ya jarrabi mal Mukhtar da ciwon koda tin yana iya fita harya daina fita kwata kwata shekarar sa daya yanayin jinya dik da sun kaisa asibiti amma a cewar likitocin ciwon yaci karfinsa a wannan shekarar allah ya karbi rayuwar mal Mukhtar daga wannan lokacin inaya da innarta suke zaune a gidan mal mukhtar tin lokacin da mal Mukhtar ya rasu yan uwansa basu kara waiwayar su inna ba balle su taimaka mata ita kuma inna bata sake wani auren ba...👩❤️💋👩💕🖤KAWANCEN MU💕🖤👩❤️💋👩
Writing and Story
🍁Waleedah Muhammad🍁
🌷AUNTYNMU🌷
KING AND QUEEN WRITING
...King and queen writing Chamber...
°**Sarki da Sarauniya**°
Page 3&4