Sashe 63
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hakan ya bashi daman zama ya ciro wallet É—inshi daga aljihu yana kallon hoton Saudat wanda yayi mata shi a ranar da ya fara ganinta a parlourn Hajiya ranar da ta dinga murguÉ—a mishi baki tana hararar shi.
Hannu ya saka a kan fiskarta yana shafawa a hankali zuciyar sa na tunano masa beautiful moments da sukayi spending tare da ita da Ruma ko yaushe a tsakanin su.
Zare hoton yayi bayan ya gama kallo ya miƙa hannu jikin ɗan dustbin ɗin dake gefen kujerar shi zai jefar sai kuma ya fasa, zuciyan shi ba zai barshi ba, he cannot get rid of her memories just like that.
Koda bai sameta ba zai bari memories É—inta suna rage mishi kewarta don koda ta auri Sulaiman bayi tunanin zai bar sonta, he will always love her... always!!
*********
Tunda na shiga motan nake jina a takure, ga tunanin Sulaiman mai sanyin ƙamshin da a duk lokacin da najishi yana saka min tunanin Zayyad don shi kwata_kwata bayison irin turaren, yafi son saka wanda daga nesa kafin ya ƙaraso ƙamshin zai riske ka amman bayi bumbuɗa shi da yawa yanda zai saka wanda ke tare dashi mura ko ciwon kai.
Kwantaccen murmushi ne a fuskar shi daga gani yana cikin nishaÉ—i wanda ni kuma opposite É—inshi ne a gare ni, saida na ganni gani ga babban yaya nake danasanin hukuncin da na yanke fushi kuma a sanadiyyar haka zan kasance tare dashi har abada.
Tunda na gaida shi naja bakina nayi shiru saida tafiyan mu yayi nisa kafin ya fara magana
"Yanzu auren mu sauran 5 weeks, that's one month and a week"
Dummm naji ƙirjina yayi wani mugun bugu abinda nake tunanin da nisa yazo kusa ban sani ba.
Murmushi mai sauti Sulaiman yayi yace
"I will finally get to be with you, zaki kasance a ƙarƙashin inuwar aurena ni kuma zan zama uban ƴaƴanki, I'm happy! Kefa?"
Da ƙyar na iya gyaɗa kaina tare da kallon ƙasa ina murza yatsuna da ƙarfi cikin zafin zuciya, kallo na yayi a taƙaice ya maida dubab shi kan hanya tare da yin dariyan da zan iya cewa yaune rana ta farko da na fara ganin irinsa a fuskar shi.
"You are shy ba? Don't worry kwanan nan duk wani hijabi na kunya dake tsakaninmu zai yaye"
Sai naji zuciyana ta sake wani nauyi babu wanda nake gani a idanuna sai Zayyad, maybe he is in pain maybe he is not.
Ina taraddadin wani yanayi yake ciki a yanzu i really want to know how he is doing.
Hawaye ne naji sun fara sauƙo min ba tare da sani na ba, saurin saka ƙasan hijab ɗin uniform ɗina nayi na goge ba tare da na bari ya lura ba.
"Well bani son mu fara maganar shirye_shirye tun yanzu ne kada ya hana ki karatu gwanda idan kin gama exams É—inki sai ayi duk abinda za'ayi ko?"
"Eh" na amsa a taƙaice dan kada yaji shiru na yayi yawa ya kawo wani abu a zuciyan shi.
A haka muka isa ya taya ni fitar da shirgin da muka zo dasu daga booth ɗin mota masu aikin makarantar suka karɓa suka shigar min dashi daga nan mukayi sallama dashi ya tafi.
Tun daga wannan ranan nake saka kunne ko zanji zuwan wani saƙo daga wurin Zayyad amman har yanzu shiru, nayi kuka nayi baƙin ciki har na gode ma Allah ƙawaye na na makaranta duk sun shiga damuwa da sabon canjin yanayi na, wani lokaci muna cikin exams ma idan abun ya taɓani sai na yarda biro na saka kuka gashi idan za'ayi min tambayar duniyar nan bani taɓa cewa kowa komai.
Dalili kenan da yasa lokacin da abin ya ishe su suka kira Sulaiman yazo shima yasa ni a gaba wai sai na faÉ—a mishi abinda yake damuna.
Inada wani babban abin damuwa da ya wuce shi ne? Shima dai haka ya ƙaraci fitinar shi ya tafi wai yayi fushi amman na tsorata sosai da yanayin shi shiyasa tun daga ranar na kama kaina na daina yawan koke koken nan har muka samu muka gama exams lfy.
*****
Tashin hankali wai ranar Aure na ne nake iya ƙirga su da yatsun hannu na, sauran 6 days fah! Gashi har sun fara min wani gyaran jiki da ni ba amfani zaiyi min ba saidai shi Sulaiman hala ya amfana, sun matsa min da wasu shaye_shaye da dure_dure haka nake binsu ina tayi babu musu dan bani mararin abinda zai ƙara min wani damuwan akan damuwata komin kashinsa kuwa.
Yau da safe na shirya sulaiman daizo ya ɗauke ni zamuje ayi wa indo registration ɗin makaranta yace idan mukayi aure zata zauna tare damu ne taci gaba da karatu ba zata koma wuroɓokki yanzu ba.
Saboda delay É—in da muka samu wurin cike_cike gashi yana da wurin zuwa yasa ya tafi ya barmu a wurin ya turo driver yazo ya jiramu idan mun gama sai ya maida mu gida.
Bayan mun shiga motan ne nayi ma drivern kwatancen gidan aunty Aisha ƙawar aunty Yusrah saboda yafi kusa da office ɗin su Zayyad, nace ya sauƙe mu a can ba gida direct zamu ba inyaso daga baya sai ya dawo ya ɗauke mu.
Yana tafiya na shiga na ajiye indo a wurin aunty Aisha na fito da ƙyar don taso riƙe ni saida nayi wasu ƴan dabarbaru na haɗa da ƙarya sannan na samu ta barni, ina fitowa na tsari keke napep ya kaini companyn su.
Tun da na kalli wurin naji zuciyana yana tafarfasa tunawa da mutumin da nake hora zuciyata a kanshi yana cikin wannan building É—in yana gudanar da hidiman business É—inshi ba tare da wani damuwa ba, sanin cewa babu wanda ya sanni a wurin ballantana a kaiwa Sulaiman gulma yasa hankali na kwance na wuce ciki, cikin Sa'a nasan floor É—in da office É—inshi yake da direction É—in wurin don komi na Zayyad idan yayi sai ya sanar dani.
Lifter na shiga ya kaini floor ɗin kaina tsaye na wuce inda office ɗin yake zan shiga sakatariyan shi ta dakatar dani, dake raina a ɓace yake ban tsaya binta a hankali ba haka na tsaya cecekuce da matar da aƙalla zata bani shekaru uku ko huɗu abun har yaso kaimu ga faɗa don dagewa tayi da bazan shiga ba.
Muna cikin kokuwa na samu hannu na yakai jikin handle ɗin ƙofar office ɗin na buɗe shi.
Yana zaune a saman babban working table ɗinshi ƙafafunsa a kan chairs da aka tanada na baƙinsa hannun shi riƙe da iPad yana duba sample na design ɗin sabon project ɗinsu.
Sanye yake da farin T-shirt da baƙin jeans sai fararen booths a ƙafanshi kayan ya amshe shi sosai da ya rage nuna damuwan da yake ciki.
Ɗago ido yayi yana kallon yanda nake faman kokuwa da sakatariyan shi baisan lokacin da ya durƙo da sauri ba yana daɗa ƙura min ido dan tabbatarwa ni ɗince yake gani da gaske amaryan kwana shida.
"Khadijah let her go!!" Ya faɗa a tsawace da ya saka sakatariyan tsayawa cakk tana zazzare idanu don ya shammaceta matuƙa, bata taɓa jinshi ya ɗaga ma wani murya ba ballantana yayi ma wani tsawa.
"Saudat?" Ya kira sunana cike da mamaki, ban amsa ba sai juyawa nayi na rufe ƙofar a kan fuskar sakatariyan tashi na juyo har lokacin yana tsaye a wuri ɗaya, sai kuma naji duk fushin da nazo dashi ya riƙide zuwa baƙin ciki jin haushi da kuma kewa.
Rabona da ganin shi yafi watanni uku ta yaya ma akayi na iya rarrashin zuciyana bata tarwatse ba har yanzu? I missed him like hell.
Hawayen da a yanzu suka zamo abokan rayuwana ne suka fara zubowa, nayi wurgi da jakan hannu na sannan na É—a mikar da hannayena sideways.
"Look at me Zayyad! Ka kalle ni!! Look at what I have became because of you!!!
Did i look miserable enough to make you happy?"
"Saudat me kike faÉ—a haka ne?" Ya faÉ—a cikin murya mai rauni,
Dai ci gaba da magana nayi saurin dakatar dashi
"Kayi min shiru dan Allah, baka da abinda zaka faÉ—amin a yanzu ka riga da ka yaudari zuciyata Zayyad.
Nayi zaton kai jarumi ne da zakayi yaƙi don ganin mun kasance tare but you gave up without a try, how unfortunate!"
"Saudat listen to me...."
"What will i listen to? Baka da abinda zaka faÉ—amin Zayyad, daman nazo ne na faÉ—a maka daga wannan lokacin kada ka kuskura ka sake gwada min fuskarka, i don't want to see you ever again!!"
Da faɗan haka na suri jakana fuuu na wuce, saurin bina a baya yayi yana kiran sunana naƙi sauraron shi har muka fita a office ɗin yana biye dani, ganin rangaɗa min kiran da yake yi ya fara jawo attention ɗin mutanen wurin kanmu yasa na juya tare da gwada shi da yatsa.
"Stop following me Zayd! I'm warning you!!" Da haka na zabga mishi harara na juya na bawa khadija ma nata nayi gaba abuna.
Suman tsaye mutanen dake kai komo a floor ɗin sukayi ganin ƴar ficilan yarinya tana kashewa ogansu warning harda gwada shi da yatsa amman ya kasa min komai, abin ya matuƙar sha musu ruwan kai bawai don shi mutum ne mai zafin rai ba A'a saidai yanda yake bayi hulɗa da kowa bayi magana ma kowa musamman ƴan watanni da suka wuce mutanen da suka sanshi a wannan lokacin ma idan ba an faɗa musu ba sukanyi tunanin kurma ne.
**********
Zuwana wurin Zayyad kaman ƙara min fushi yayi ba rage min ba,
Zama nayi nayi karatun Alqur'ani sosai sannan na É—anji dama_dama, sannan na hau gado na kwanta gashi yanzu bani aikin komai an hana ni koda shara ne shiyasa duk nabi na gundura da zama.
Wayana na jawo na kunna data don na É—an sami abinda zai É—ebe min kewa.