Sashe 25
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To fa gani ga ƙaramar kishiya ta, tun da Sulthana ta lura da kusanci na da Zayyad ta ɗora min karan tsana dan ta lura yafi bani lokacin sa fiye da abubuwa da yawa bare azo kanta da takan yi kwana uku bata saka shi a idon ta ba banda yanzu da nake saka shi fitowan dole,
Shiga cikin su mukayi kowa ya kama nashi aikin, ina kamawa Sulthana ta sake ta fita daga kitchen É—in gaba É—aya ba'a fi 30 minutes ba Muna ta fara mitan gajiya itama ta sake aikin ta tafi,
daman Hajiya sady kanma bata wurin ta koma parlorn tana ci gaba da zuba mulki tana kallon ta hankali kwance aka barni da Ruma sai maids muna ta kiciniyar haÉ—a abubuwa, banje ta wurin kaji kajin nan ba don ganin su suna nutso cikin mai kaÉ—ai ya isa ya karya min azumi,
Sai bayan 2 hours muka samu aikin ya ragu dake akwai hannu da yawa mun kammala abubuwa da dama muka bar musu É—an sauran da ya rage muka fita don hutawa har wani algarara_algarara nake gani,
Luckily ina shiga toilet naci karo da baƙo na yazo daman yau ko gobe nake tsammanin shi amman banji daɗi ba da ya riske ni a gidan mutane don Allah ya gani ba zan iya rufe baki na har asha ruwa ba ni abinci na zan narka,
Haka na gama abinda zanyi na fita na faɗa ma Ruma batayi ƙasa a guiwa ba ta faɗa ma aunty sadiya, Matar nan harda ɗan tsokana na ta saka aka haɗo min kan abinci me rai da lafiya ga tsokoki a kai gefe kuma kiwi smoothie ne da muka haɗa an ciko cup himm dashi,
Da naga matar nan ta sake min fuska tana jana a jikin ta kawai na rashe a parlo na baje girki ina haƙa muna hira, kaman daga sama sai ga babban Yaya ya shigo parlorn, bamu ji sallamar shi ba har saida muka haɗa ido yayin da na buɗe baki ina shirin kai spoon baki na,
Nayi saurin mayarda spoon ɗin tare da sunne kaina ƙasa dan sosai kunya ya kama ni, ya riga da ya gane halin da ake ciki, shikuwa ko a jikin shi ya wani basar kaman bai taɓa sanin mu ba ya wuce ciki abinshi, amman hajiyar tashi ko ta miƙe tabi bayan shi don taji abinda yake tafe dashi ta sha zaman ta tana tsokana ta uhmm wai mijin ta ya kama ni da tskar rana ina cin abinci,
Yana gama abinda yake yi da kanshi ya dudduba abubuwan da aka haɗa kuma babu laifi ya yaba ma ƙoƙarin mu don baiyi tsammanin sadiya zata yi abin da ya kai wannan ba, daga nan kuma ya fice gaba ɗaya,
Banyi tunanin haka na iya faruwa ba, har ya shigo ya fita bai nemi ya ƙuntata min ko ya saka ni kuka ba, amman ina tunanin saboda idon matar shi ne bai kula ni ba,
******
"Kun kasa haƙuri ka biyo ƙanwar taka har gida ko Khamis?"
"Ba haka bane Hajiya uwar gidan ne bata jin daÉ—i to kuma babu kowa a wurin ta ga jariri, shiyasa gwanda ta É—an je ta zauna tare da ita"
"Haka ne amman idan ta samu sauƙi ka dawo mana da ita dan Allah itama ta zamo mana ƴar gida yanzu kaman yanda kake, gashi ma baka zo a Sa'a ba ita da Rumaisa sun tafi gidan yayan su amman bari a kira su dawo" ta faɗa tare da ɗaukan wayan ta dake hannun kujera ta fara laluɓan numbern Ruma
"A barsu kawai hajiya, nima yanzu daga office nake kuma can zan koma, idan suka dawo dan zo na É—auke ta"
Da haka sukayi sallama Khamis ya tafi
********
"To ta ina ya shiga ne?"
Fita harabar gidan nayi da babu kowa a wurin hannu na riƙe da kwalban magani ni ko motsin Arif banji ba amman ina da tabbacin yana wurin tunda naga fitan shi da gudu, Cikin sanɗa nake tafiya ina leƙe_leƙe ko zan ganshi,
Juyowa yayi a kasalance daga cikin motan da yake zaune ya zurfafa kogin tunani na, abin shi mamaki ma yake bashi wai Æ´ar wannan yarinyar har tana fashin azumi shi baiyi tunanin ko su Nana sun kai ba tukunna, kayan haushin kuma shine da ya shigo ban gaida shi ba, yana tsumayen jin murya na tun jiya amman sai rowan shi nake masa ya fara gajiya gaskiya ba zai iya ba,
Wani gauron numfashi ya sauƙe ganin na cafko Arif muna ta kokuwa dashi zan bashi maganin yana tuburewa ina dariya,
A irin wannan yanayin ya soma gani na, ranar farko da na fara zuwa gidan tare da aunty Yusrah yana zaune a cikin mota ba kuma fita zaiyi ba sai dan ya zamo masa É—abi'a, wani lokaci hankalin shi yafi kwanciya idan yana zaune a wurin akan ya tafi wurin Sadiya don a wurin shi da shiga ciki da zama shi kaÉ—ai duk É—aya ne don the same loneliness yake experiencing tunda ba bashi attention É—inta take yi ba,
Mun É—an jima da shiga yaga na fito hannu na a cikin na Jannat muka nemi wuri muka zauna sannan na É—aura ta a kan cinya na muna wasa da dariya da irin murmushin da ya gani É—auke a fuska na a yau,
Ina gama bashi maganin na bashi bottle water da na fito dashi ya sha ya koma ciki da gudu sannan na juya zanbi bayan shi yayi saurin ɓalle marfin motan ya fito daff zan shiga ciki naji ya kira ni da irin yanda ya saba wato "ke!"
Slowly na juyo kaina a ƙasa ina jin yanda ƙirji na yake dukan 70_70 saboda tsoro, nayi tunanin mutumin nan ya tafi ai me kuma ya sake dawo dashi?
"Me ya kawo ki gidan nan?"
Kaji wani tambayar rainin hankali? Bance dashi komai ba na ɗago ido na kalle shi na ƴan sakwanni sannan na sake maida kaina ƙasa,
Talk, talk, talk please Saudat, i really want to hear your voice, ya faÉ—a cikin zuciyar shi,
Ƙara ɗaure fuska yayi yace " ba zaki bani amsa bane? Me ya shigo dake cikin gidan nan ke waye ne da zaki shigo min gida?"
Har yanzu bani da niyyan buɗe baki na ince wani abu, saidai idanu na suna fitar da saƙon dake cikin zuciyata ta hanyar zubar da hawaye mai ɗaci, Sulaiman ya zamo min ciwon ido, ya gama takura ma rayuwa ta,
Cikin zafin nama ya finciki hannu na ya fara jana da niyyan idan har banyi magana ba saka ni a mota zaiyi ya fitar dani daga gidan zuwa inda na fito,
Ƙoƙarin ƙwace kaina daga riƙon shi nake yi na kasa, cikin muryan kuka nace "dan Allah ka sake ni, na rako Ruma ne ni bansan gidan ka bane wannan da ba zan zo ba"
Finally... Sake hannu na yayi yana bina da wani mummunan kallo
"Yanzun ma bata ɓaci ba tunda kin san gida na ne zaki iya tafiya domin baki samu matsuguni a cikin ta ba tukunna"
A fusace na juya na shiga cikin gidan, duk yanda aunty sadiya ta matsa na faɗa mata abinda ya same ni naƙi firr na ɗaga hankalin Ruma babu shiri ta fito muka fita har lokacin yana wurin, saida yaga fitar motar mu tukunna cikin ɓacin rai ya daki jikin motan da hannun shi,
Shi ba haka yaso ba, bayi son kullum muna ƙarewa cikin faɗa amman ni ɗin ne na cika taurin kai gashi na kasa wayewa ballantana na dace da tsarin rayuwan shi abubuwa su zo mishi da sauƙi,
Alla_alla nake mu isa gida naje na koka ma sitipid don shi kaÉ—ai ne mai iya share mun kuka na, yanzu kam zan faÉ—a mishi ya saka yayan shi ya fita harÆ™a na don yana takura min sosai........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
    Writer of
  *Har abada*
  *Kama da wane*
  And *Matar kulle*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
21ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
"Ina kuma zaki je?" Ta tambaya tana kallo na cike da mamaki ganin na É—auki hanyar corridor da zai kaini É—akin Zayyad, juyowa nayi ina kallon ta har yanzu da hawaye kwance cikin idanu na Sulaiman ya fara kaini bango, rainin hankalin shi ya ishe ni,
"Ruma faÉ—a ma Hamma Zayyad abinda babban yaya yayi min zanyi ya É—auki mataki, idan ba haka ba kuma yau zan bar gidan nan wallahi daman saboda shi nake zaune har yanzu"
"Mtsww ke a tunanin ki akwai abin da ya Zayd zai iya aikatawa mishi ne? Waima menene abun kai ƙara a ciki ba zagin ki yayi ba bakuma duka ba amman kinbi kin ɗaga hankalin ki, wannan halin na takurawa a cikin jinin shi yake don muma haka yake treating ɗinmu"
Ta ja hannu na muka juya zamu fita daga bedroom É—inta tace
"Kawai ki manta ki cire duk wani damuwa a ranki, and I'm sorry ba zan sake kaiki gidan babban yaya ba kada ƙai ƙaran ki ya ƙara ma yaya na rashin lafiya daman yanzu ma bayi jin daɗi"
Ji nayi maganar ya cakke ni a zuciya, al'amarin harda abin mamaki don da safen nan muka rabu dashi lafiya "Subhanallah! Rumaisa mai kuma ya same shi? Yaya ma akayi kika sani bayan tare muka dawo?"
Ta yaya za'ayi ta faÉ—a mata asalin abin da ya faru bayan É—azu aunty amarya ta kira ta tana tambayar ta inda ta ajiye containern nan, tunda taji haka ta san kawai akwai error,
"U..hmm..d.. É—azu ne aka kira ni aka faÉ—a min" ta faÉ—i hakan ba tare da ta ambaci sunan kowa ba saboda gudun tambayoyi,
har yanzu Saudat bata cancanci sanin matsalar Zayyad ba da ta faÉ—a mata amman with time dole da ta san komai in dai tana tare dashi,