Sashe 31
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Insha Allah ka samu wannan abun, just wait and watch how your wishes are going to be fulfilled in a blink of an eye" ta ƙarasa tana sake murmushin da ya bayyana farincikin dake , zuciyarta ta kusa kwashi ganima, don tayi alƙawarin duk ranar da ya danƙa mata card ɗinshi a hannun ta sai ya zubda hawaye,
Sulaiman couldn't help but to laugh hesterrically ya tattari file ɗinshi ya fita yana dariyan da yafi shekara baiyi irin shi ba, ta zaƙe tana taya shi niman cikar burin zhi wurin Allah amman duk ranar da ya samu hakan sai ta zubda hawaye...
 ******
"Abinda na guda kenan tun farko baby, bani son abinda zai saka ina wasa da lamarin Saudat, ita amana ce, kullum ina tunatar da zuciyata ita amana ce a wuri na bani son abinda zai kawo mata cutarwa ko kaÉ—an"
Numfashi taja tana ganin yanda yabi duk ya shiga damuwa, sunyi masa tabaibayi ba zai taɓa iya rejecting ɗinsu ba saboda matsayin da suke dashi a wurinshi,
"Babu daɗi kam amman kada ka ɗaga hankalin ka tunda taimako zata je yi, ta yuyu idan ta taimaka itama Allah ya dube ta da idon rahama yayi ya kawo mata sauyi vikin ƙaddarar ta saboda ta taimaki musulmi"
"Kina maganar taimako, kinsan wani irin taimako ne zatayi musu idan taje É—in? Idan ita ta cutu wurin taimaka ma wani fah, me zance ma Allah?"
"Allah ma ya kiyaye, ka daina saka irin wannan tunanin a zuciyar ka, gashi last time da taje ta dawo babu abinda ya same ta saima kumatu da ta ƙara irin naka, ta fada tana lakatan shi a kunci zuwa jikin shi da sigar tsokana ta samu bacin ran ya barshi,
Janyo ta jikin shi yayi yana dariya "bakiyi 40 ba tukunna baby, i told you to stay away from me kada ki sani yin abinda banyi niyya ba"
*******
Mutanen nan basuyi haƙuri har na shirya na tafi da kaina ba, ƙarfe 3 sharf suka turo da mota, kaya na ma sama_sama na haɗa kada na bar driver yayi ta jirana na fita muka tafi,
Fitowar shi kenan daga part É—in aunty amarya ya nufi motar shi da akayi parking a filin gidan don bai wani daÉ—e da shiga ba ya fito,
Har an bude mishi mota zai shiga ya tsaya ganin shigowar motar mu yana son ganin wanda zai fito a ciki,
Haka kawai naji a jiki na ana kallo na, banga kowa ba kaman na wuce ciki amman na tsaya ina waige_waige caraf idona a cikin na baban yaya yana min kallon ƙurilla amman yau banga tsana da kyara da ko yaushe yake gwada min ba kawai yana kallo na ne normal amman kuma kallon ya wuce mizanin Shari'a ko kyafta ido bayi yi,
Banyi karambanin ƙarasawa na gaida shi ba gudun kada ya sake yarfa ni, na wuce part ɗin Hajiya abuna,
Shima bai damu da hakan ba don bayi son na cika rawan kai, amman yaji daɗi mara misaltuwa tunda yanzu na dawo gidan ba zai taɓa bari na tafi ba ko ta halin ƙaƙa,
Saida na shiga muka gaisa da Hajiya da aunty Zaytoon da Batool suna ta murnan gani na sannan na fito na É—auki hanyar part É—in oga Sitifid,
Tsaye yake jikin window yana leƙe na yana dariya ganin yanda nake tafiya kaman ina kan ƙaya Finally yayi nasara wurin dawo dani kusa dashi tunda shi bayi da daman zywa inda nake ba zai taɓa bari na sake yin nesa dashi ba,
Har na shigo muka gaisa da aunty muka gama tsalle_tsallen mu da Ruma yana tsaye yana leƙen mu ta ƙofa amman yana ganin mun nufo ɗakin yayi saurin komawa ya hau gado ya ƙudundune cikin duvet,
Duk sallaman da mukayi yana ji yayi biris damu san muyi tunanin yana cikin mawuyacin hali da gaske, cike da tausayawa Ruma take masa sannu yana ji yana dariya ƙasa_ƙasa amman cikin rashin sa'a na jishi,
Koda yaso yayi acting na tashin aljanu ba zai iya ba, kenan da gangan yasa aka É—auko ni ba wani abu ne yake damun sa ba da gaske?
Ƙarasawa jikin flower vast nayi na ture shi a ƙasa sannan na saki razanannen ƙara sai kawai naga Zayyad ya duro a gaba na ya riƙe hannu na yana duddubawa, wani electric shock naji ya ratsa ni tun daga hannu na da ya riƙe har tsakar kaina zuwa ƙafafu na,
Shi Zayyad baisan cewa ni ba irin shi bace?
Saurin Æ™wace hannu na nayi daga riÆ™on shi kada ya samu nasarar gutsure min azumi, naja baya kaÉ—an hakan yasa yasha jinin jikin shi shima ya matsa baya yana Æ™are min kallo don ya tabbatar lafiya nake..............🤦ðŸ»â€â™€ï¸
Jiya banyi replying comments ba ayi min hakuri dan Allah
Love You my fansðŸ˜
#team SSâ¤ï¸
#team SZ💙
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
TELEGRAM: https://t.me/joinchat/VOW8-BwH_DjWH1YfVcFONA
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
26ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
"are you okay?" Ya tambaya yana kallon cikin idanu na wanda ke cike da ɓacin rai na sanin Zayyad lafiyan shi ƙlau amman yasa aka je har gida aka ɗauko ni bayan ko kwana 3 banyi da barin gidan nan ba ya saka an maido ni,
"Babu abinda ya same ki ko? Baki ji ciwo ba ina" ya canza harshen shi sanin cewa turancin nawa Æ´ar dagiya ne sai a hankali to ba lallai na gane abinda yake nufi ba,
Nanfa na daɗa ɗaukan zafi, laifi biyu, yayi ƙarya kuma yanzu ya raina ma aji na, a tunanin shi bani jin turancin gaba ɗaya ne ko mene da are you okay ma sai ya fassara min? Kawai mayarwa ne bani iyawa daidai sai kuma rubutawa,
" i don naw (i don't know)" na faɗa tare da kawar da fuska dan ya fahimci fushi nake yi sosai, shiru kawai yayi ba tare da yace min komai ba yana ƙare ma fuska na kallo, Ruma ma ta maida mu TV ne kawai tana kallon show ɗinmu da bayi ƙarewa,
Da na gaji da tsayuwan shirun na juya tare da murguɗa mishi baki a karo na farko murya na a ƙasa amman cikin faɗa_faɗa nace
"Me yasa zaka min haka? Kuma kana yi kaman ma baka san laifin da ka aikata ba?"
"Wani laifin kuma nayi babes?"
"Oh kana tambaya ta kenan baka ma san abinda kayi ba? Ka kalli fa lafiyan ka ƙlau babu abinda ya same....mtsww" kasa ƙarasa magana nayi na saki ƙaramin tsakin da bansan lokacin da ya fito ba yayin da na ɗauki barin ɗakin,
Har na kai ƙofa yayi saurin nuni ma Ruma ta jawo ni baya tana taya shi bani haƙuri, ni kuwa na sha murr ina kallon su duka cike da masifa a idona wanda dukkan su basu san ni dashi ba _uhm, ko nima bansan kaina dashi ba_ saidai yarinta na ya bani duk a cikin love ne nima zan fara zuba mulki na tunda na san ana ji dani
"auntynah kiyi haƙuri dan Allah, wallahi da gaske ne bayi da lafiya kawai ganin mai maganin shi ne ya saka shi warware wa ko ba haka ba ya Zayd?"
Saurin gyaÉ—a kai yayi making a sympathetic face, tace
"Ka gwada mata ciwonka ta gani ta tabbatar"
Jan hannun rigan shi yayi suka gwada min wani tsohon raunin da a lalace ya kai sati biyu, ina ganin ma tun kafin nasan da ciwon shi yaji raunin don har ya soma warkewa, amman mutanen nan suka dage wai shekaran jiya da daddare yaji, bani da zaɓin da ya wuce na yarda dasu tunda sun nace,
Haka na biye musu na zauna ina tambayar shi abubuwan da yake ji kaman da gaske, a cikin su harda ciwon kewa da ciwon zuciya ya zayyano,
Idan yayi wani abun na kalle shi sai naga ya koma min yaro ɗan shekara goma sha, bayi da zafin kai ko kaɗan kaman na zazzaɓin yayan shin nan, yana da daɗin mu'amala da sauƙin sha'ani shi yasa ya dabaibaye zuciya ta cikin ƙanƙanin lokaci don na wahala da halin Yarima wanda yayi kama da na sulaiman a wancan lokacin, yanzu ina buƙatar canji...
 *******
Tafiyar da ya rage musu su isa office bai fi kilometer 1 ba amman yasa driver ya juya ya maida shi gidan su don idan baiyi mata magana a yanzu ta san mai suke ciki ba baisan lokacin da zata fuskance shi ba,
Da ya shiga saida ya tabbatar bamu fita ba daga wurin mai É—auko mishi rahoto sannan ya shiga part É—in Hajiya unlucky to him, bani wurin sai kawai ya wuce part É—in aunty amarya ta baya yana da tabbacin zai same ni a can,
Daidai zai shiga wayar shi dake aljihu ya fara ringing, cirowa yayi amman bai amsa ba saida ya isa cikin parlourn ya sama ma kanshi wurin zama kafin yayi picking ya saka a kunnen shi tare da yin shiru yana sauraron mai magana,
"Dadyn Arif ina ta jira fa, na jika shiru baka turo min kuÉ—in nan ba kuma zanyi ordern kayayyakin nan ne yau"
"Ina tsaka da wani abu ne yanzu Sadiya, ba zaki iya jira na dawo gida ba?"
Saida ta sassauta murya ta shagwaba shi tace
"Ayyah kayi haƙuri idan da hali kayi min tranfer yanzu, basu turo kaya ne har sai an tura musu kuɗi kada muyi jinkiri a kwashe masu kyau ɗin"
"Naji" kawai yace sannan ya fara ƙoƙarin tura mata ba tare da ya nemi inda nake ba,
**********
"Can wurin shima yana ciwo?"
Gyaɗa min kai yayi tare da tauna labben bakin shi na ƙasa saboda yanda yaji lokaci ɗaya kaman ana watsa mishi tafasasshen ruwa ana kwaile mishi fatan jikin shi, ni kuwa ina ganin kaman hakan ma da yake yi duk shiri ne,
_Daman ya san haka zai faru kuma ya shirya ma hakan tunda ba yau ya fara faruwa ba, amman idan a kan saudat ne? Ya shirya shanye duk wani ƙunci da azaba_