Sashe 5
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sulthana ta buɗe baki zata sake magana Batool tayi saurin dakatar da ita "dan Allah kada ku fara mana faɗa cikin daren nan, ke kuma Nana kyaji da kyashi da baƙin hali kinma samu su wa'inda kike koran sun shigo ɗakin ki ne" ta miƙe tare da juyawa wurin Ruma tace " Rumaisa'u tashi muje ɗaki na ki ci gaba da bani story"
Miƙewa Fa'iza ma tayi tana wani shaƙar iska a wulaƙance tana fesarwa tace "nima dai bari na bi bayan ku don bazan iya zama a ɗakin nan ba ya cika da warin karere it's suffocating me"
Dariya suke kwashe dashi suka fice haɗe da rufo musu ƙofar, Sulthana saida ta zubar da hawaye gashi yau Nana bata cikin yanayin rarrashi don irama neman mai rarrashin ta take yi, babban yaya ya gama dagula mata lissafi idan ta tafi bata san yaya alaƙar ta da samarukan ta na MAUTECH (modibbo adama University of technology) zai kasance ba,
Haka Sulthana ta dinga mammatsewa bata son tayi kuka a gaban nana ajinta ya zube don ta tabbatar kallon da su Fa'ee suke mata shi Zayyad yake mata shiyasa har yanzu ya kasa tsayar da ita a matsayin matar da zai aura,
**********
"Haba Sadiya! Ke baki da lokacin magana sai tsakar dare lokacin da mutum yake buƙatar hutu? Kindai san ina da abinyi da safe idan ban samu nayi barci yanzu ba ba samu zanyi da safe ba ko?" Saboda sabo da wulaƙanci yanda yake magana ko kallon wurin da take baya yi,
Hararar shi tayi ta ƙasan ido tana ayyanawa a ranta yanda yake tuhumar ta yanzu kayi tunanin da ranan yana da lokacin sauraron ta ne, ta san idan ba a yanzun tayi mishi magana ba ba lallai ta samu wani damar ba because he is always busy, kuma a irin wannan yanayin ne kawai take da yaƙinin idan ta nemi abu a wurin shi zata samu,
"Kayi haƙuri Dadyn Arif maganar ce na gaggawa ne bani son lokaci ya ƙure shiyasa nake so muyi ta yanzu"
Siririn tsaki yaja yace "daman haka kike faÉ—a ko da yaushe, inajin ki menene?"
"Umm maganar makarantar maimoona ne, nace tunda ka tura Æ´ar uwarta wani makarantar daban mai zai hana ka haÉ—a su duka su tafi can É—in nake ga kaman zai fi"
"Zai fi mene? Makarantar da take a yanzu an daina koyarwa ne?"
Murmushin yaƙe tayi ganin yanda lokaci ɗaya ya juyo ya ƙura mata idanu gashi suna daff har numfashin su yana bugar na juna duk ya rikita ta da idanu, "A'a ba'a daina ba, amman kaga ita kaɗai a nan ɗin ba zata ji daɗin karatu ba, kuma naji ance wancan makarantar tafi kyau da kudi ance karatun da suke yi yafi na nan inganci"
"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, halima yaushe zaki canza hali ne? Sanin kanki ne yaran nan a matsayin punishment na tura su can wurin amman ke so kike yi a haɗa da ɗayar ƴar uwarki duka a tura su tare koma meye zai same su a wurin oho, to ban yarda da haka ba kada ki sake min magana akan abinda ya shafi karatun yaran nan tunda ba ke kika saka ni na saka su a makaranta ba kuma ba ke kike ɗaukar ɗawainiyar su ba, duk abinda nayi a kansu kada ki sake min magana na faɗa miki, bansan meye laifin University of technology ba wanda yanzu ɗaiɗaiku ne a ƙasar nan duk makarantun yanzu da b.sc ake fita su kaɗai ne ake b.tech, Muna a nan zata ƙarasa karatun ta naga abinda zai cinye ta" da fadin haka ya kashe bedside lamp ya kwanta tare da bata baya,
*********
Can bayan kusan awanni biyu sulthana ta farka daga barcin wahalan da takeyi a zaune, zuwa lokacin ko ina yayi shiru dan kowa ya riga da yayi barci sai hasken wutan lantarki dake ratsowa ta tsakanin curtains ya sanya É—akin ya wadatu da hasken da zaka iya ganin ko ina ba tare da ka haska ba,
Sauƙa tayi daga gadon tana matsa wuyan ta da yayi tsami tana faman yamutsa fuska sannan ta saka takalmanta ta fice daga ɗakin ta nufi kitchen da nufin shan ruwa, bude fridge tayi ta ɗauko bottle wata ko cup bata tsaya nema ba ta ɓalle marfin goran ta kafa goran a bakin ta tana shan ruwan a tsaye,
Saida tasha kusan rabi sannan ta sauƙe goran tana ajiyan numfashi, ta maida sauran fridge zata koma ɗaki ta windown parlor ta hango mutum tsaye a waje, daga farko taji tsoro amman daga baya sai ta ƙarasa jikin windown ta ɗan ɗaga labulen tana son gane waye tsaye a wurin,
Yayi ma idanun ta nisa bata gane fuskar shi ba amman tabbas wannan Zayyad ne, dan ya Sulaiman da ya nafi'u ba a gidan suke kwana ba kowa yana da gidan shi daban, a hankali ta laluba ta buɗe ƙofar parlorn ta fita tare da jawo shi a hankali, tana sakin wani shu'umin murmushi ta nufe shi ganin sai faman dube_dube yake yi a ƙasa da Torchlight kaman makaho,
Saida taje bayan shi sannan ta kira sunan shi a hankali, a birkice ya juyo tare da haska ta da toci lokaci É—aya yaci karo da buÉ—aÉ—en wuyan pjamas É—inta ga numfashin ta sai lugude yake yi ta runtse idanuwan ta saboda hasken Torchlight É—inshi,
Tangal_tangal tocin yayi a hannun shi gaba ɗaya ya gagara riƙe shi da kyau sai ƙoƙarin kamawa yake yi amman mugun ganin da yayi yasa ya kasa, Torchlight din ya faɗi ƙasa glass ɗin jiki ya fashe shikuma yana karanto "hasbunallahu wa ni'imal wakeel"
Sunkuyawa yayi ya dauko fasashshen torch É—inshi saida ya kashe kafin ya maida duban shi wurinta yana tambayar "Sulthana me kike yi a nan wurin?"
Matsowa kusa dashi tayi ta riƙo hannun shi tana ƙara kusanto shi tare da bashi amsa cikin wata kasaliyar murya
"i want to apologise for what happened earlier bani da nufin zuwa na sanar ma kowa matsalar ka, hasalima ba a son raina Nana ta faɗa min ba and lokacin da na samu Labarin i couldn't control myself tausayin ka ya kama ni shiyasa naje na same ka a kan mu ƙarasa maganar mu ayi mana aure nima inason na zama wani ɓangare na rayuwar ka, inason muyi farin ciki tare matsalolin mu ma muyi maganin shi tare bayan haka babu wani nufi a kaina da zuwa wurin ka dan Allah don't get me wrong ya Zayyad, i just love you that's all"
Rashin kunyar Sulthana har ya daina bashi mamaki, lokacin da Sulaiman ya auri yarta suka shigo cikin su ita da Muna ba haka ta nuna halinta yake ba, amman yanzu ta gama yawon duniya idanun ta sun bude,
Ganin ya tsaya kallon ta ba tare da ya amsa ta ba tace "me ka fito yi a nan kuma a wannan lokacin? Me kake nima ne naga kana ta dube_dube ko ka yarda wani abu ne?"
"Aa...Aa babu abinda nake nema kawai inaa...." Sai kuma yayi shiru
"Kana mene?" Ta tambaya tana ƙara matso shi jikin su yana cakuɗuwa da na juna, inda_inda ya fara ya ma rasa abinda zai faɗa mata, ita kuma sai gyaɗa kai takeyi alaman ta bashi damar magana saidai bayi da wannan courage ɗin,
Lokaci ɗaya kuma kaman ya tuna wani abu ya hankaɗa ta da ƙarfi ganin abun natq yana neman wuce gona da iri, da ɗan fada_faɗa yace
"Wani irin rashin hankali ne wannan Sulthana? A'uzubillahi minash shaiÉ—anir rajim kinsan girman laifin da kike aikatawa kuwa? Zaki iya jawo min matsala fah, haÉ—a jiki da namijin da ba muharramin ki ba haramun ne kinsan wannan amman me kike shirin aikatawa haka ne? Ke ko kunya baki ma ji ba? Kefa mace ce wanda aka fi sani da kunya da kamun kai! Don't ever try this nonesense with me again" ya faÉ—a lokacin da ya juya da sauri yabar wurin,
"Amman ai bamu yi laifi ba tunda aure zamuyi nan ku..." Maganar ta ya tsaya lokacin da ta hango shi yayi mata nisa, kaman wucewar walƙiya har ya isa ƙofar part ɗinsu ya wuce ciki,
Tsaki Sulthana taja ranta yana tafarfasa don ba ƙaramin bata haushi Zayyad yayi ba, ta samu wannan damar na neman yanda zata saka shi ya sanya Sulaiman karya alƙadarin shi na kaisu ibadan don bata son abinda zai nisanta ta da Zayyad har ta ɗauke idon ta daga kanshi, she wants to keep him under her control, amman gashi shi ga kanshi ya ɓata mata plan,
**********
26/sha'aban/1442
5:10am
Buɗe ido nayi kamar kullum na farka a muhallin da ba nawa ba, na tashi a gidan da ba na iyaye na ba, gidan da ba na miji na ba, wurin da ba asali na ba, har yanzu zuciyata baƙuwa ce cikin yanayin da na tsinci kaina duk ƙoƙarin da nayi don sabar mata da hakan a banza, har gobe ina begen ganin iyaye na, ina muradin komawa ƙauyen mu da na zamo haramtacciya a cikin ta, ƙauyen da na zamo kaman sharri a tattare da mutanen ciki, ina son na koma tushe na ina so naci gaba da rayuwata kamar da, ina son komai ya zamo kaman bai faru ba saidai ƙaddara ta riga da tayi min tambarin da ba zan iya gogewa ba, kasancewata ƘARAMAR BAZAWARA da kuma kallon da mutane suke min matsayin MAYYA wanda ta cinye mijinta yarima, ta yaya zasu barni na shiga cikin karkarar mu a wannan yanayin??
Sauƙa nayi daga gadon bayan na ɗauki ƴar ƙaramin Torchlight ɗin da aunty Yusrah ta ajiye mun na buɗe ƙofa na fita, toilet ɗin dake gefen ɗakin na shiga nayi alwala sannan na fito parlor nayi sallah,
Bayan na idar na zauna ina Æ´an addu'oi na, naga wucewar anty Yusrah ta shiga kitchen saboda tun jiya ta faÉ—a min yau zata tafi makaranta da wuri saboda tana da test Æ™arfe 9 kuma batayi wani karatun azo a gani ba shiyasa take son fita da wuri ta samu ta Æ™ara wani abu a kai.............🤦ðŸ»â€â™€ï¸