Sashe 28
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"I broke your heart I'm sorry, nasan kinyi tsammanin Zayyad da kike gani kullum mutum ne cikakke mai hankali da lafiya, mutum ne mai nagarta wanda ya dace dake kuma zai iya É—aukan duk wani nauyi da É—awainiya naki,
Amman wannan Zayyad É—in miskini ne marili wannan Zayyad É—in bayi da amfani a wurin kowace mace, wannan Zayyad É—in ba É—an uwa bane, ba saurayi bane kuma ba mijin aure bane, wannan Zayyad É—in da ki same shi da babu shi duk É—..."
"Dakata dan Allah! Ka dakata?" Na tare shi da hannu na tare da runtse idona kalaman da ya faÉ—a suna gasa min zuciya,
"Ki yafe ni da na saka miki false hope, na gwada miki abinda bashi bane zahiri na gwada miki zamu iya kasancewa tare bayan ko da Æ´an uwana na jini bani da wannan daman,
Yanzu kinsan gaskiya boÉ—É—i, gaskiyar da shine amsar tambayar da kika min kwanaki bani zuwa aiki kaman sauran Æ´an uwana kuma bani son shiga cikin mutane to wannan matslar shine amsar su, ina da Makarai since when i was 5 so yanzu na shirya rasa ki tunda gaskiya ta futo ba zaki iya ci gaba da kasancewa tare dani ba"
"Da ace nima mutum ne mara matsala kamar kowa kuma mace mai cikakkiyar daraja ko matsalar ka tafi haka muni wallahi zan zauna da kai nayi jinyar ka tun daga farko har ƙarshe saboda kai ɗin na daban ne a cikin zuciyata hamma zayd.... Allah ya baka lafiya"
Nayi saurin ficewa jin kuka na niman cin ƙarfi na nakoma ɗakin Ruma na ɗora daga inda na tsaya bayan nasan Khamis na can part ɗin Hajiya yana zaman jira na gashi da azumi a bakin shi kuma an kusan shan ruwaz
Da ƙyar Ruma tazo ta rarrashe ni duk kayan ta da nake sakawa lokacin da nake zaune a gidan ta tattara min su da sunan ta bani kyauta harda pjamas, ta cire sim ɗin ƙaramin wayanta mai keypad tasa wani na cikin babban wayanta wanda bata amfani dashi ta bani tace zamu dinga waya,
Haka kafin na tafi ƴan gidan suka dinga haɗa min goma na arziƙi ni kayayyakin har suka bani tsoro ga kuma garin kuɗi wanda a cikin masu bayarwan harda Zazzaɓi amman duk da hakan bai saka naji haushin su ba,
Cikin kyaututtukan da aka min babu wanda ya burge ni naji daɗin shi har cikin raina kaman wani zoben azurfa wanda ya fito daga hannun abun ƙaunata Zayyad, yace a bani a matsayin tukuicin taimakon shi da nayi sannan ya zamo abinda zan dinga tunawa dashi idan na gani don yaso ya bani da kanshi ne amman na tafi bamu ƙarasa magana ba,
Saidai fa da na saka duka yatsu na yayi musu ruwa harda babban ma kuwa!..........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
TELEGRAM: https://t.me/joinchat/VOW8-BwH_DjWH1YfVcFONA
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
23ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Tunanin halin da Zayyad yake ciki ya addabe ji tunda na dawo gidan aunty Yusrah na rasa sukuni, aikin ranan ma dai kawai inayin shi ne amman hankali na bayi jiki na domin yau ya zamo min ɗaya daga cikin baƙin ranaku da na gani a rayuwata,
Ga abinci amman na kasa ci ga TV abin sona amman na kasa kallo, duk yawan surutu na bakina ya mutu abin har mamaki ya bawa aunty Yusrah don bata saba gani na a haka ba,
Dukda basu kallo a azumi amman na musamman ta kunna min draman hausa bayan munyi sallan tarawih da mamakin ta ko kai duba na wurin da tvn yake banyi ba na koma ɗaki, na ɗau alƙur'ani ina karantawa ko zan samu sauƙi a cikin zuciyata,
sannan ita Al-ƙur'ani ayoyinta waraka ne ga duk wani cuta idan Allah yaso,
Koda nayi musu sallama na nufi ɗaki da niyyar kwanciya, barci ƙaurace ma idanuna sukayi ina ji a jiki na Zayyad ma baiyi barci ba kuma yana cikin damuwa gashi bani kusa dashi balle na taimaka mishi da wani abun,
Tashi nayi na kunna Torchlight sannan na buÉ—e jakar da na dawo dashi na ciro zoben da Zayyad ya bani na cire wani chain É—in necklace É—ina na zura a jiki na saka a wuya na, na koma gado na sake kwanciya naci gaba da tunani,
 ******
Sulaiman bai san da hawan ruwan da ya saka ma sadiya ba har saida ya shiga mota zai koma gida don a nan ya bar wayan nashi, yana dubawa yaga 35 missed calls ta ajiye mishi, ba mamaki ba har tsoro sai da ya kama shi don ya san haka siddin ba zata kira shi a waya ba saidai idan wani abu take nema,
"Allah yasa ba wani abu ne ya faru ba" ya furta a fili sannan yaja motar ya bar gidan,
Da shigan shi ya same ta a parlo sai kai komo takeyi idanun ta sunyi jaa alamun tasha kuka, amman duk da haka ba ƙaramin tafiya dashi tayi ba shigan ta ya matuƙar birge shi, tasha lace da jewelries ko ina sai ƙyalli take yi ga ɗaurin kanta ya zauna amman fuskar ta babu kwalliya ko kaɗan,
"Sadiya kenan, damuwa bayi hana ki gayu" ya faɗa a ƙasan maƙoshi tare da gimste murmushin shi gudun raini ya shiga haɗe da sallama,
Bata amsa sallamar ba sai tsayawa tayi tana kallon shi cike da takaici har ya ƙaraso kusa da ita zai wuce,
"Tun kafin ka ƙaro auren ne zaka fara wulaƙantani?"
Cakk ya tsaya sannan ya juyo yana kallon ta kishi ya gama cinye ta ji takeyi kaman tayi bindiga, sai yanzu ne ya gano inda ta nufa wato maganar da sukayi da safe ne ya tsaya mata a rai shi yama manta,
"Dan Allah kai ko kunya baka ji ba idanma kishiya zaka min sai da wannan ƙanƙanuwar yarinyar sa'ar ƙanwar ka na 7! Ni ban hana ka ƙara aure ba amman kayi min adalci indan zaka yi aure ka auro babba wanda nasan zan iya haɗa ƙirji da ita mu bugu idan ta nemi raina min hankali ba yarinyar da zan zaune ta ba haba!"
Bata yi tsammanin zai tankata ta ba kwata_kwata, amman sai jinshi tayi yana dariya ta kalle shi with full suprise, dariyan shi shine abinda zata iya ƙirgawa a rayuwan ta, ta yuyu ma yanzu ma wani muguntar yake shirya mata shiyasa yake yi,
Ya san a yanzu kwanciyar hankalin Sadiya shine zaman lafiyan shi dan yau ba ƙaramin gajiya ya kwaso ba shiyasa gwanda ya bita a sannu don ya samu biyan buƙata,
"muna tare da ke a gidan nan yaushe kika ji nayi maganar ƙarin aure halima?"
"To da safe da kace zaka É—auko wancan yarinyar talakawan ta dawo gidan nan har sai na gaji da ganin ta mai kake nufi kenan?"
"Don nace zan dawo ta ita gidan nan ba ina nufin auro ta zanyi ba, naga dai alaman kina son zqmanta kusa da ke ne shiyasa nake son cika miki burinki nothing else!"
Juyawa tayi ba don ta yarda da zancen shi ba zata shiga ciki yayi saurin jawo hannunta ta dawo jikin shi, yana son yayi ƙoƙarin romancing nata ko zata sake mishi ta canza halin gidadancin nan, ya fara ƙoƙarin tsara ta da kalamai masu kwantar da hankali,
"Kisha kurumin ki uwar gida ran gida kuma amarya hasken gida bayan ke babu wata duk wanda zai faɗa miki wani abu saɓanin haka ƙarya yake koda kuwa nine da kaina, ina yara na??"
Æata rai tayi ganin yau mutumin nata da salon da ya dawo, ta san abinda zatayi mishi ta cutar dashi dan haka sai ta rama wulaÆ™ancin da yayi mata a baya babu yafiya,
A yatsine tace masa "sunyi barci" amman bai lura ba don hankalin shi bayi kanta,
"Ok then! let's go inside please"
Ƙwace jikinta tayi daga riƙonshi kaman zata saka ihu tace "ni gaskiya ba yanzu ba akwai abubuwan da ban gama ba kuma bani da maiyi mini su"
"Ok haka zakice ko? To Shikkenan idan na tashi ƙara aure sai kiyi gola ki caɓe tunda ke ba zaki iya kula dani ba zan samo wanda zata sadaukar da rayuwarta saboda ni"
********
"Come in sister" ya faɗa lokacin da yake tashi zaune, ruma ta ƙaraso ciki tana kallon ciwon shi wanda a yanzu anyi dressing an rufe da bandage da plaster
"Ya zayd jikin da sauƙi ko? Ko shine ya hana ka barci?"
"Da sauƙi Rumaisa ina tunanin Saudat ne, ban san a wani yanayi take ciki ba, maybe tana cikin damuwa saboda nasan tana sona , Ruma i can see love for me in saudat's eyes ko ke baki lura ba?
"Na gani ya zayd amman yanzu ba shi bane abun damuwa ba lafiyan ka shine a gaba kafin komai"
Ƙura mata idanu yayi kaman yana son gane wani abu sannan ya ja dogon numfashi yace
"Ruma na fara ji a jiki na kaman idan babu saudat a cikin rayuwa ta mutuwa zanyi,
Bayan ta zamo sanyin idanuwa na yanzu ta zamo jin daÉ—i da kwanciyar hankali na itace farincikina"
"Innalillahi wa inna ilaihirraji'n shine kawai abinda take maimaitawa a yanzu bata da tabbacin yana cikin hayyacin shi tunda bai samu kowa da wannan zance mai girma ba sai ita,
"Kada ka É—aga hankalin ka a kan wannan maganar ya zayd inda rai da lafiya komin daren daÉ—ewa zaka mallaki boÉ—É—i insha allah"
"Ba zan iya jira dare da daÉ—ewan suzo kafin ta zamo tawa ba ina tsoron ayi min sakiyar da ba ruwa, ina tsoron nayi sake wani ya sace zuciyan ta har ta soshi fiye da yanda ta soni ba zan jure ba idan kina da wani hanyar taimako na a kan hakan please help me"
Bata ce komai ba ta ɗauki wayan shi ta saka mishi numbern wayan da ta bawa boɗɗi ta miƙa mishi,
"This is the least i can do! Talk to her and make everything better, saida safe"
19/Ramadan/1442
10:55am