Sashe 13
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hehehe, zanga kuut baby, wani daɗi nake ji a raina na ƙarasa wurin abban shi na karɓe shi baki na har kunne don akwai ni da son yara, Jannat ma dukda ta girma amman ta shiga hannu na tana shan jagwalgwale yaron Aunty Nasreen kuwa sai yayi kuka nake rabuwa da shi, don duk lokacin da aka bani yaro ko yarinya na riƙe to a matsayin mai jin yunwa yake, duk abinda na samu naci haka zan dirka musu kuma dole suci don bani son zama da yunwa,
dariyan jin daɗi nayi na ƙarasa wurin Yusrah da babyn a hannu na nace
"Aunty Yusrah you baby is kuut bilshiful" (your baby is cute and beautiful)
Wani matsiyacin dariya Yusrah tayi tana kama cikin ta da yake É—an mata ciwo sama_sama tace "Allah ko saudat"
"Wallahi is kuuutttt well well"
Gaba ɗaya ɗakin muka saka mata dariya, sai kuma ta ɓata fuska bata ji daɗin hakan ba, ganin sauyawar yanayin ta lokaci ɗaya yasa dukan mu muka bar dariyan a hankali ya Usman da Khamis suke janta da hira saboda ta sake kaman lokacin farko don duk cikin mu babu mai son ganin ɓacin ran Saudat, muna jinta kaman jinin mu,
Saida aka kira sallan asuba tukunna suka fita bayan ta gama waya da Mama ta karbi yaron hannu na don bani daman zuwa nima nayi nawa sallan, basu dawo ba har gari ya fara haske,
Da sallama ta buɗe ƙofar tana sanɗa kaman bata so a ganta fuskar ta ɗauke da murmushi ta ƙaraso kusa da gadon aunty Yusrah ta ɗan zunguri kan babyn a hankali, saboda ya fara gyangyaɗi yana jin an taɓa shi ya fara kuka nan Aisha ta tafa haɗe da saka shewa,
"Yayyyyyy he is alive, gantalin uwar shi bai kashe shi ba"
Cikin mutuwar jiki Yusrah ta kai mata duka tana hararar ta,
"Matar nan kin saka min ido wallahi ban san mai na tsare miki ba, waye ma ya faÉ—a miki na aihu ne da kika bugo sammako da sanyin safiya kika zo"
"Kaman kinsan inaso na sanar dake na since ƙawance na dake, daga yanzu Nasreen ce besty na, tun kafin a kira sallah ta kira ta faɗa min kin aihu, muga babyn" ta faɗa tana ɗaga shi daga jiki na,
"Kaii tabarakallah masha Allah!! Besty ki kalli hancin yaron nan kaman pencil?"
Farr tayi da ido tace "kema kinsan a wurin wa ya gado dan ta wannan fannin muma ba baya ba"
"Eh lallai yayi kyakkyawan gado amman Allah yasa bai haɗo da halin ba don in dai haka ta faru a kwai ƙura" daga haka muka ci gaba da hira har su ya Usman suka shigo da ya safwan tare da Khamis, Nasreen kuma tana ɗauke da nata yaron da mama da baba harda sauran yayu na suna biye dasu,
Saida baba ya karɓe shi yayi mishi addu'a sosai kafin aka miƙa shi ma Khamis ya tauna masa dabino ya saka mishi a bakin shi, aka mishi addu'a a cikin ruwan zam_zam aka bashi sannan yayi mishi huɗuba,
My heart is dancing with joy, ji nake yi kaman na tashi nayi ta tiƙa rawa saboda murna duk wa'innan abubuwan ni da kaina nayi ma Jannat su, nayi mata sune ina kuka ina zubda hawaye sanin cewa mahaifinta yana raye amman rashin isasshen lafiyan ƙwaƙwalwa ya hana mu kasancewa tare, amman yanzu komai ya dawo kaman ba'ayi ba, alhamdulillah,
Kaman yanda Khamis yayi alƙawari a baya ya saka ma yaron mu sunan mahaifi na Adam za'a dinga kiran shi abulkhairi, tun a lokacin ya sanar mana da sunan da ya saka bai bari sai ranar suna kaman yanda wasu suke yi ba (hakan ba laifi bane)
mahaifi na yaji daɗi sosai, basu daɗe ba yace su koma gida don lokaci ɗaya mun cika ɗakin kaman gidan biki ga ƴan uwan khamis ma sun fara isowa, duk an cika ana ta hidindimu sai wurin ƙarfe goma aka sallame mu na taya aunty Aisha tattara sauran kayayyakin da muka je dashi muka shiga mota muka tafi,
Tunda muka isa gida fa ba zama, muyi wannan muhi wannan har akayi sallan azahar gidan na cike saima daɗa ƙaruwa akeyi gashi har lokacin ko wanka banyi ba, yau ko nutsuwar kallon TV ma bani dashi,
4:30pm
Muka shigo da ƙaton bakko tare da da ƙanwar Khamis muka shiga dashi ɗakin aunty Yusrah, tana zaune a saman gado tayi wankan ta irin na masu jego tasha jewelries dukda babu kwalliya a fuskar ta amman tayi fresh ga ɗinkin jikinta ya zauna daram saboda huruwan ciki da tayi don kayan sun ɗanyi mata ruwa a da,
Aiiye abulkhairi tayi É—an nesa da ita sannan ta saka muka É—aura mata kayan a kan gadon tana dubawa,
"Auta kiga ikon Allah, tun jiya nake jiran a kawo kayan nan na kaima masu shi abun su amman sai yau suka iso, gashi babu halin kai musu" ta faɗa tana kallon Nasreen " dan Allah ki ɗan miƙa gidan su Sulaiman boss mana ogan su Abban Jannat, gidan da muka je dake ranan a MAFIAS QUATERS"
"Gaskiya aunty Yusrah yamma yayi sosai ba zaki bari a kai musu gobe ba?"
"Wallahi baki ji yanda suka matsa min bane auta, kuma kuɗi fa zan samu wannan set na farko ne zan kai musu su fara samun ɗinki kinsan su zannuwa sai latest designs suke sakawa gasu sakalai basu iya shiga kasuwa, idan yakai gobe zan samu faɗuwa sosai don ƙaramin aiki ne su nemi wasu su kawo musu kayan"
Aisha bata isa ma tace zata kai mata ba don ta gama shiryawa ta shirya Æ´arta jiran mijinta kawai takeyi yazo su tafi yau ko breakfast batayi ba ta fito don haka dole taje ta tanadar mishi abinda zai ci da daddare,
"To Shikkenan za muje da ya Safwan na miƙa musu sai mu wuce gida ina dai babu abinda za'a karɓo miki"
"A'a gaskiya, zasu bada kudin kayan a kawo min, ku tafi da Saudat sai ta karɓa ki saka ta a keke napep ta kawo min"
"Toh Shikkenan tayi sauri ta shirya sai mu tafi dan ya kusan ƙarasowa"
Saka ni nayi wanka aunty Yusrah tayi, na shirya cikin atamfa orange color da torches É—in ash na yafa medium sized veil shima ash sannan ta bani babban jaka muka zuba kayan muka tafi,
**********
Ba yau bane zuwa na na farko, amman na sake faɗawa cikin kogin mamaki da al'ajabi, ina jefa tambayoyi ma zuciyata, wannan gidan dai girman shi yafi ƙarfin ginin mutum kuma naga irin su bila adadin a garin nan dukda ban taɓa shiga cikin kowanne ba bayan wannan, shin da elefas (elephants) ne suke gini? Tunda ance sune suka fi ko wani dabba girma hala sune suke dauko musu kayan ginin,
I was trying hard to conrol myself kada na kwafsa amman kaman ranar farko da na fara zuwa yauma idanuna sun kasa ɗauke wa daga kan daƙararrun motocin dake jere a parking lot, ya rabbi duk ranar da na shiga cikin wannan motar ai sai nayi Mad,
Ba don hannu na dake cikin na aunty Nasreen ba zan iya bata saboda kallo, ko ina a cikin gidan is bilshiful, inji aunty Yusrah takan ce fasfet (perfect),
Maganar da naji ta gefe na shi ya jawo hankali na zuwa gare su, tana biye dashi a baya cikin long sleeve shirt fara tass da wando palazo kanta sanye da irin hulinan zamani ga fuskar ta babu kwalliya amman ta haÉ—u,
Binshi take yi cikin sassarfa ta shagwabe fuska tana mishi magiya amman bayi da lokacin sauraron ta, yana tafiya cikin sauri yayin da ya É—ago ido sai a cikin nawa karaf don already su nake kallo,
Saurin kawar da kaina nayi don ba ƙaramin kwanjini yayi mun ba zuciyata ta tsananta bugawa haka kawai nayi tsoron shi ya ɗarsu a raina, nayi nadaman kallon cikin idon shi da nayi,
Sulaiman bai san lokacin da ya karbi takarda da biron hannun Fa'iza ba yayi signing ba tare da ya kalli takardan ba shiyasa ma ba a wurin da aka tanadar ya saka nannun ba amman tunda ya saka buƙatar Fa'iza ya biya, da murna ta koma cikin gidan tana faman mishi godiya har taso bangaje mu,
Shi kuwa ya tsaya a wurin kaman gunki ya rasa tantama yake yi ko mamaki, cikin zuciyan shi yana maimaita
" Ita ne!! Ita ne yarinyar da na haÉ—u da ita cikin gidana almost a year ago................🤦ðŸ»â€â™€ï¸
To fah💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼, anzo wurin
Tun yanzu zamu raba team ɗinne ko sai tafiya ta fara nisa?😅
#vote
#Share
#comment
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
TELEGRAM: https://t.me/joinchat/VOW8-BwH_DjWH1YfVcFONA
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
*Masu iya magana sunce "don't judge a book by it's cover!" Ta yuyu ta sigar da ka fahimci abu bashi bane zahirin shi*💡
10ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Amman shekara ɗaya kawai kalli yanda ta ƙara girma tayi kyau? Naso na nimi wurin da take koda sau ɗaya ne na sake kallon ta amman ban san ta ina zan fara ba saboda bansan daga ina tazo ba, yau dai ba zan bari wannan daman ya wuce ni ba dole na san daga wani gida take kuma ita ƴar waye,
Duk wannan saƙe_saƙe da yake yi cikin zuciyan shi yana tsaye ne wuri guda bai motsa ba, har ya juya zai koma cikin gida wani mutum ya ƙaraso gaban shi tare da durƙusawa kaɗan ya miƙa mishi wayan shi da ya manta cikin mota lokacin da yazo,
lokaci ɗaya annurin fudkar shi ta ɓace batt ya haɗe fuska ya fito a asalin babban yaya ɗinshi, sannan ya ƙara wayan a kunne tare da yin sallama, "i will be there in 10 minutes" kawai ya faɗa ya juya ya kama hanyar tafiya waje ranshi ba daɗi, amman idan yayi sauri maybe zai dawo ya same ta, ya faɗa tare da shiga mota suka bar haraban gidan,