Sashe 36
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina shiga bedroom ɗin Ruma naci karo da missed calls ɗin aunty Yusrah guda 9 ban ko zauna ba wani kiran ya shigo, tsayawa nayi ina kallon wayan yana ringing gaba na yana faɗuwa haƙurin ta ya kai ƙarshe tunda har ta ƙare ta kira ni,
idan nace zan tafi gida a halin yanzu babban yaya yana nan ban san wani kalan rigima za'a sake yi ba gashi ciwon Zayyad yanzu yana niman yafi ƙarfi na dole ne idan ina son ganin shi cikin ƙoshin lafiya na danganta shi da wurin mahaifina ko za'a dace, amman yin hakan yana nufin bankaɗar sirri na a idanun duniya,
Ba zallan Sulaiman da ya tsane ni ba ba harta Zayyad da yake sona zai san ni bazawara ce da kuma dalilin da ya saka na bar ƙauyen mu, hala kuma sanin hakan ya sanya Zayyad ya sauya ra'ayin shi a kaina don nasan ko yayi haka bayi da asara tunda akwai matan da suke shirin auren shi a haka da matsalar shi, amman ni fa?
Ko Zayyad ya rabu dani ba zan iya rabuwa da shi ba kuma hanya ɗaya ne kawai zai saka shi ya kasance tare dani har ƙarshen rayuwar shi shine ɓoyuwan sirri na, amman shi ramin ƙarya ƙurarre ne dole wata rana gaskiya zai bayyana,
A yanzu na kasa tantancewa na sadaukar da soyayayyar da nake yi ma Zayyad ne don sama mishi lafiya ko kuma na sadaukar da lafiyan shi don soyayyar mu ta É—aure??.........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
_kada ku damu da gajercin page ɗin yau zan haɗa sauran shi da ya rage a kan na gobe insha Allah amman akwai buƙatar nima ma saudat mafita a yanzu haka so fans ku fito ku faɗi ra'ayin ku_
*Ta haƙura da son da take mishi ta nima mishi magani ne ko kuma ta jinkirta har sai ta samu cikar burinta a kanshi da kuma ingataccen ilimin da Sulaiman yake nima mata???*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
30ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Bismillah nayi na É—aga wayan tare da sallama
" Saudat lafiyan ki kuwa? Kinje kinyi zaman ki Mama sai kira take yi tana tambayan ki, ba zaki dawo bane?"
Miƙewa nayi na saka ma ƙofar key na rufe sannan na koma can ƙuryar gado na zauna ina fitar da numfashi a hankali cikin ƙunar zuciya ba dan naso ba zanci amana don na samu mafita, ina tuna lokacin da Aunty take roƙo na Allah da annabi kada na faɗa ma kowa matsalar da Zayyad don sanin shi kaman tonon asiri ne a wurin su dukda bansan dalilin ta na faɗan hakan ba, kuma a lokacin nayi mata alƙawarin babu wanda zan faɗa wa gashi yanzu zanci amanar su,
"Kinyi shiru"
Jan dogon numfashi nayi murya can ƙasa nace "Zan dawo aunty Yusrah akwai matsala ne"
"Matsala kuma? Wani abu ne ya same ki?"
"A'a bani bace, Zayyad ɗinnan ne wanda nace miki.....aunty Yusrah kina ganin Hamma Khamis zai yarda aje wurin baba na a ƙauye?"
Nayi mata tambayar ne don na san hanyar da nake son bi za ɓulle ne ko kuma A'a don rashin amincewar shi zai iya ruguza komai bayan na riga na lalata shi,
"Kaman yaya? Su waye kuma suke son zuwa wurin baba"
"Zayyad nake son kaiwa! Aunty Yusrah bayi da lafiya sosai kuma yana buƙatar taimakon baba indai zai iya taimakawa amman ban sani ba ko Abban Jannat zai barni na kaishi"
Shiruu tayi tana nazari sanin wanene Khamis, ta san da wuya ya amince da abinda na bijiro dashi don ta lura a yanzu bayan familyn sa babu abinda ya riƙa da muhimmanci sama dani kuma ya saka dukkan iko nashi wajen ganin ya rufe min sirri na don na samu ingantaccen rayuwa nan gaba,
"BoÉ—É—i babu wani wurin magani ne da ba zasu kaishi ba sai lallai wurin baban ki? Idan anje can É—inma babu tabbacin zai samu waraka gwanda dai su jarraba wani wurin ga masu magani na islama birjik a gari ga kuma asibitoci"
"Aunty Yusrah cutar Ya zayd ba na asibiti bane, kuma familyn shi suna sirrinta shi basu son kowa ya sani shiyasa har yanzu suka kasa fitowa su nima mishi magani"
"Su suka nemi taimakon ki nema musu magani daga wurin baban?"
Girgiza kai nayi nace "A'a"
"Indai haka ne ina baki shawaran ki fita cikin abinda babu ruwan ki gudun kada ki shiga matsala, Saudat sirri da alƙawari manyan abubuwa ne guda biyu wanda idan kika saɓa su kin cika babban mayaudariya domin yarda dake da suka yi shi ya jawo suka buɗe miki sirrin su, yanzu ace kin faɗa min kin faɗa ma Khamis kinga mutane biyu kenan suka sani kuma daga nan baki san yawan mutanen da zasu ji ba don ba zaki yi tunanin zamu faɗa ma wasu ba kaman yanda kema baayi tsammanin zaki faɗa mana ba,
So it's best ki fita cikin wannan maganar kawai ki bishi da addu'a Allah ya bashi lafiya"
Dafe goshi na nayi cikin damuwa, abinda aunty Yusrah ta faɗa gaskiya ne saidai bayi da sauƙin aikatawa, ina tsananin son Zayyad ba zan iya ci gaba da ganin shi cikin wahala kuma ina zaune banyi komai a kai ba,
"Yaushe zaki dawo?"
Sauƙe tagumin nayi na ɗaya daga kaina ina kallon wall clock sannan nace "can yamma in Allah ya yarda"
"Alright Allah ya yarda amman kiyi ƙoƙari ki dawo a kan lokaci kada abban Jannat ya biyo sawun ki"
Da "insha Allah" na amsa na tambaye ta lafiyar abulkhairi muka yi sallama na kashe wayan sannan na fita daga ɗakin, mutumin na nan a parlour ya baje kaman na gidan shi, ɓata rai nayi kaman ban ganshi ba na juya zan tafi saida na kusan ficewa naji ya kira sunana tuni na arta a guje don ko minti 1 bani son sake kashewa tare dashi haushi Sulaiman yake bani,
Komawa part ɗin hajiya nayi na sha zama na saida nayi sallan azahar kuma muka zauna tilawa yau junior baiyi musu ba ko kaɗan ya kwata abinshi a kan cinya na yana bin baki na shiyasa na ɗauka mana sura masu sauƙi muna yi,
Tun daga suratul Nas muka fara kafin mu shiga suratul humaza Farouk da Fa'iza suka shigo suka jona mu don dama karatun a bayyane muke yi, Ruma ma ta shigo cikin mu daga ƙarshe sai gashi dukkan su sun fito harda Hajiya itama zaman ɗaki ya ishe ta, but one person is always missing 'NANAH' ita kam ma bata gidan tana wurin ƙanwar uwar ta Sulthana,
Kana doso part ɗin Hajiya zakaji yo muryoyin mu a sama yana fitar da sautin ƙira'a mai daɗi everyone is trying to be the best reciter, saida muka kai suratul Jinn kafin aka dakata aka yi ma Zayyad addu'a kafin kowa ya watse, bayan sallan la'asar na sake wanka harɗa ƴar kwalliyana na shirya tafiya sannan na ɗauki Ruma muka shiga yima Zayyad sallama lokacin babban yaya ya tafi,
Zaune yake yana game a waya fuskar shi duk faci saman idon shi ɗaya kuma ya kumbura suntum sai kamar shi ya sauya gaba ɗaya, ajiye wayan yayi ya sauƙar da ƙafafun shi dake cikin ash colour socks ƙasa yana fuskantar mu,
Kallon Ruma yayi yace "sister if you don't mind excuse us for a minute please"
Gyaɗa kai tayi kawai sai gani nayi ta fita ta jawo mana ƙofa ba tare da na fahimci abinda yace ba, tazaran dake tsakanin mu ya kai taku 5 amman naga ya tashi ya ƙaraso wuri na ya zauna a couch din da nake kai can nesa dani, to me Zayyad zaiyi min a ɗaki daga ni sai shi??
Kawar da tunanin nayi a raina, shi mutum ne mai nagarta ba zai taba taking advantage É—in son da nake masa ba,
"Saudat ina son magana dake ne a kan zancen makarantar nan da naji É—azu babban yaya ya saka ki"
Tattaro duka nutsuwa na nayi ina sauraron shi yaci gaba da cewa "ba wai bani son kiyi karatu bane Saudat amman ina tsoron canzawar al'amura don har ga Allah ni da gaske nake nake ƙaunar ki kuma ina son auren ki, amman muna cikin wani yanayi ne da abubuwa sukayi mana tufka kuma bamu da hanyar warwara, dan Allah babes ki haƙura da karatun nan sai bayan munyi aure, nayi miki alƙawarin ni da kaina zan saka ki a duk kalan makarantar da kike so a faɗin duniyar nan indai ina da hali amman ki bar wannan please"
"Arm sari (I'm sorry) hamma Zayyad gaskiya ba zan iya haƙura da karatu na a yanzu haka ba don gaba ɗaya burikan rayuwa na da nake son cika su wata rana a kanshi suka ta'allaƙa sannan bani nake da iko da kaina ba, bani na amince da shiga makarantar da babban yaya ya saka ni ba hasalima ni bansan wani makaranta bane, amman tunda iyayen gida na sun amince bani da tacewa a kai kuma ba zan iya komawa nace musu bani so ba"
Iska ya furzar daga bakin shi yana rubbing É—in forehead É—inshi cikin rasa abin yi,
"Saudat zan faɗa musu halin da muke ciki, zan sanar dasu abinda ke tsakanin mu ba zan yarda ki suɓuce min ba"
"Lafiyar ka fa hamma zayd?! Lafiyar ka yafi mana komai a yanzu kayi haƙuri har ka samu lafiya sai ayi komai yanda kake so" na faɗa cike da kunya dan naji kalaman ma sunyi min nauyi a harshe,
"Lokaci da yanayi yana canja mutane babes ba wai nace idan kika sanu ma duniya zaki guje ni bane amman ina tsoron faruwar hakan, ina tsoron ki samu wanda ya fini ki rabu dani ina tsoron kiyi min nisa bayan na ƙwallafa rai a kanki"