Sashe 56
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Me yasa bazan ce haka ba bayan kai da kanka ka gwada min bani da muhimmanci a wurin ka da har zaka fara shirin ƙara aure ba tare da sani ba, ina dai fatan ba son ruguza farin cikin yarinyar nan kake son yi ba, bazawara mai ƙananun shekaru wanda rayuwarta na baya ke cike da tarin ƙunci, dan Allah kada ka ƙara mata wani damuwan babana,
Saudat tana da ƴancin zaɓen mijin aurenta da kanta a yanzu, kada kayi sanadin da za'a tauye mata wannan hakkin"
haka kawai yaji zuciyan shi ya fara nauyi da aka fara tuhumar shi akan maganar nan, amman idan ya fasa ma shine zai cutu, yana tausayin yarinyar nan amman kuma yana sonta,
Ba zai aure ta bane don ya ƙara mata damuwa yana son auren ta ne don ya sanyata farinciki kawai.
Numfashi mai zafi ya furzar sannan ya ɗan ɗago ya kalleta kana ya maida kanshi ƙasa kafin yace
"Nima na san da haka Hajiya, kuma babanta ma bai yarda ba yace sai ta amince tukunna, amman ni kawai na gabatar da kaina a wurinsu ne kada a samu wanda ya rigani"
"Hakan nake son ji, gwanda kaje ka nemi amincewar tan kada mu shiga hakkin yarinyar nan ta kuka damu Allah ya kama mu"
"Idan Allah ya yarda ba zan zamo wanda zai cutar da Saudat ba Hajiya, saidai na zamo mata madafa kuma mai tallafawa rayuwarta tayi inganci"
Murmushi tayi tace "toh shknn babana, amman idan lokacin yazo da kaina zan tambaye ta ko ta amince da kai ba wai kaine zaka zo ka faÉ—a min ba"
Dariya ne ya suɓuce masa irin wanda bai saba yi ba ganin cikin sauƙi ya shawo kanta, yanzu bayi da wani matsala bayan Zayyad.
Kallon agogon dake É—aure a tsintsiyar hannun shi yayi yace
"Bari na wuce Hajiya naga azahar ya gabato"
"To babana, Allah ya maka albarka ya qara tsare gaban ku da bayan ku"
Da ameen ya amsa fuskar shi É—auke da fara'a ya fita.
**********
"Sannu da hanya Saudat"
"yauwa aunty Yusrah" na amsa lokacin da na zame É—ankwalin kaina don na samu iska ya ratsa gashin kaina da na wanke shi yau da safen nan.
"Na same ku lafiya"
"Lafiya qalau yaya kika baro mutan gida"
"Lafiyan su qalau, akwai ma maganar da nake son yi dake aunty Yusrah"
Tashi tayi ta nufi hanyar kitchen tana faÉ—in "kici abinci ki huta kafin idan kika samu nutsuwa a jikin ki sai ki faÉ—a min Maganar, kinga ma zuwa anjima zaku tafi sai kiyi ki gama kintsawa kafin drivern ya dawo"
*******
12:03pm Zayyad ya tashi daga barci, yana fitowa aka tare shi da ruwan wanka yayi kafin suka kawo mishi abinci.
Bai ɓata lokaci ba yaci saboda yasan daga nan sai shan magani wanda kusan kullum ni nake kawo mishi, daga nan kuma na zauna mu ɓata lokaci wurin hira amman da mamakin shi yau jaɗe ne ya kawo,
Duk yanda ya kai da son dannewa saida ya gagara ya tambaya,
"ÆŠazu da shafe shaudatu ya tafi ai" cewar jaÉ—e
"Ta tafi shine bata zo munyi sallama ba?"
Ya faÉ—a ba tare da ya nuna tsantsar damuwar shi cikin zancen shi ba.
"Ya shigo ai kina barci ne Zaidu shiyasa bai tashe ki ba ya tafi"
Jimm yayi kaman mai tuna wani abu kafin yace
"JaÉ—e yaushe zan iya tafiya gida"
"Gashkiya ban shani ba Zaidu amman ki bari jikin ki ya ƙara kyau sai baba ya shallameki ki tafi"
Cikin É—an nuna damuwa yace "inaso na tafi gobe dan Allah, kayi min magana da baban akwai babban uzurin da nake son naje nayi"
"A'a Zaidu tafiyan ki gobe ba zai yiwu ba gashkiya akwai magungunan ki da baki gama sha ba, amman da zaki ɗan ƙara haƙuri shun kushan ƙarewa shai kiyi tafiyan ki mai gaba ɗaya"
Finally! Lokacin da yake jira ya gabato, shi ai tun da basu faÉ—a mishi ya kusa tafiya gida bane da bazai tashi hankalin shi ba ko kaÉ—an, yanzu da yabar nan agendan shi na gaba shine AUREN SAUDAT,
Da ya gama da wannan kuma shikkenan! Bayi da sauran wani babban damuwa a rayuwan shi, Allah yayi mishi maganin matsalolin shi gaba É—aya lokaci É—aya.
Shikam bayi da abinda zaiyi saidai Godiya daman ance mahaƙurci mawadaci.
**********
"Aunty Yusrah kinji fah, dan Allah ta ina zan fara fitowa nace ma su baba bani son babban yaya? Ta yaya zan bari yaji nace bani son auren shi dan Allah bayan shine ya zamo min Garkuwa a rayuwata?"
Shafa bayana tayi tana bubbuga ni a hankali cikin sigar lallashi tace
"Kiyi shiru dan Allah, meye abin kuka kuma a nan? Share hawayen dan Allah sai musan abinyi amman hawaye basu maganin ko wace irin matsala a duniyar nan"
Bayan hannuna na saka na goge hawayen idanuna ina jan hanci, tace
"Amman menene dalilin da yasa baki son ki aure shi? Ya miki tsufa ne ko kuma a halayen shi ne akwai abinda baki so? Ko kuma dan yana da mata da yara?"
Girgiza kai nayi nace "ko É—aya!"
"Toh... ko dan saboda Zayyad ne"
GyaÉ—a kai nayi da iyakar gaskiya na kana nace "dan Allah Ki saka abban Jannat ya shiga cikin maganar nan, bani son shiga tsakanin wa da qani har na kawo matsala a tsakanin su"
"Amman ba Zayyad kike so ba? Just go for him babu wanda zai miki dole"
"Hamma Zayyad nake so aunty Yusrah amman idan na zaɓe shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a cikin su ki bani shawari yaya zanyi?"
"Zuciyan ki bata cunkushe ba, ke kika ruɗa kanki da gangan, shawaran da zan baki kawai shine kada ki zaɓi abinda zaki zo kiyi nadama daga baya,
Choose wisely Saudat, you are an adult now"
Daga wannan maganar ta miƙe taje ta ɗauki ɗanta dake kuka ta barni da aikin tunani.
******
Ƙarfe 4 na yamma driver ya sake dawowa zamu tafi lokacin na gama shiri na tsaff, kafin na bar gidan aunty Yusrah saida na tura ma Zayyad text message na bankwana ban jira reply ba na kashe wayan na ajiye a gidan don bamu zuwa dashi, saidai laptop kawai ko iPad.
Kafin mu wuce saida muka je gidan su khamis nayi musu sallama da gidan su Yusrah daga qarshe ne muka je gidan su Zayyad,
Luckily ban haɗu da sulaiman a can ba, a yanzu banma san dani dashi waye mai ɓuya ma wani ba.
Tafiyar mu baiyi nisa ba ya kira ta wayan driver yace a bani.
Tunda na gaida shi sai naja baki na nayi shiru, abin mamaki shima sai ya tsinci kanshi da kasa cemun komai.
Bayan shirun da ya ratsa tsakanin mu na tsawon minti É—aya, a sama na jiyo muryar shi yana faÉ—in
"Kiyi haƙuri Saudat, na san nayi miki ba daidai ba da na isa wurin iyayen ki ba tare da na tuntuɓe ki ba, tsoron rasa ki nakeyi shiyasa"
Numfashi mai zafi na furzar haƙurin da Sulaiman ya bani farat ɗaya ba tare da tsammani ba ya bani mamaki matuƙa, sai kuma naji tausayin shi ya kamani idan na tuna duk wannan fafutukar da yakeyi kunya kawai zan bashi daga ƙarshe a lokacin da na juya mishi baya na zaɓi ƙanin shi,
Wani irin kallo zaiyi min?
Anya zan iya kuwa?
"Hello, kina jina kuwa"
Gyara zama nayi da riƙon wayan a jikin kunne na nace "inaji dadyn Arif"
"Ban san menene a tsakanin ki da Zayyad ba kuma bani so in sani, ba kuma zan takuraki ki furta ra'ayin ki a kaina ba a yanzu amman Please find a place in your heart to accept me and become my wife shine kawai abinda nake so"
Sulaiman maganar amincewa kawai yake yi amman yaya batun soyayya? Amincewa da auren shin zanyi ne idan ina so ko bani son shi?
"Idan kuma sadiya ce damuwan ki, zan iya miki alqawarin idan na aure ki in kinso har abada ba zaki sake ganin fuskar ta ba, zan raba muku gida da unguwa zakiyi zamanki kaman baki da wata kishiya, just think about it Saudat you will be satisfied"
Sulaiman is only talking about satisfaction, what about happiness and love? Shi ko convincing mace ma bai iya ba ta yaya za'ayi ya iya narkar mata da zuciya ta mace a kanshi? Wani irin zaman aure za'ayi dashi babu wa'innan muhimman abubuwa guda biyu?.
"Zan jira hukuncin da zaki yanke idan kin dawo, amman ina fatan mai daÉ—in ji ne, ki dage da karatu kinji ko? Allah ya bada Sa'a"
Sai a yanzu na samu baki na ya motsa da ƙyar na iya furta "ameen na gode"
Babu ko sallama ya kashe wayarshi,
Miƙa ma driver wayan da nayi yayi daidai da furzar da numfashi mai zafi da na tuna irin cakwakiyar da na haɗa, yanzu hawayena ma sun fara kafewa kukan nayi min wahala,
Allah ya fitar dani kawai.
**********
3 weeks later
"Oyoyo.... oyoyo... Maraba lale da farin gani" Hajiya take maimatawa cike da murna lokacin da ta miƙa hannun ta ta rungumo Zayyad da bakin shi ke washe fuskar shi ɗauke da fara'a.
Kowa na gidan sun taru a waje ana murnan dawowa irin wanda bai taɓa yinta ba, dawowa mai cike da nasarori wanda yayi ta cikin bainar jama'a ba a ɓoye kaman ko wani lokaci ba kuma cike da farin ciki.
Daga wurin Hajiya ya ƙarasa kusa da aunty Amarya dake tsaye ta rufe bakinta da handkerchief tana kallon shi tana tsiyayar hawaye.
Tsayawa yayi a gabanta yana kallon ta a fakaice yace "aunty nikam kina murna da dawowa na kuwa?"
Cikin kuka tace "ka rasa hankalin ka ne zaka min wannan tambayar Zayd?"
Riƙo hannunta yayi cikin nashi ganin tana ƙoƙarin birkicewa yace
"Yi haƙuri aunty......amman gani nayi kina kuka, kuma a iya sanina ana zubda hawaye ne a lokacin baƙin ciki"