Sashe 33
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baki na a sake shaa kaman yawu zai É—iga, na É—ago wayan na duba da kyau sannan sake mayarwa kunne na,
_anya wannan babban yaya ne ba aljanun Hamma Zayd ne suka kira ni ba? Irin wannan surutu? Daman yana magana haka da yawa? Kuma a sani na ya tsane ni sosai me yasa yanzu kuma ya damu dani?_
Murya na rawa nace "mmn...na..naji insha Allah"
"Good, meye size É—inki? Tsayin rigan da kike saka da....a..and stuffs" ya faÉ—a a karo na farko muryan shi na rawa dan ya kusan sakan layi, ya sakankance har zai tambaye ni abinda bai dace ba ya manta wannan Saudat ne ba baby sadyn shi ba, itama dai rabon da ya saya mata wani abu da kanshi tun tana Amarya, yanzu tafi gane tayi komai da kanta dan ta samu Æ´an canji,
"Ban san sayis (size) ɗin ba, ƙanwar Hamma Khamis ne take min ɗinki kuma bata faɗamin idan ta gwada"
"Toh! Shikkenan daman ina ganin ya kamata mu fara shiri ne don lokaci ya ɗan ƙure mana sauran kwana 14 zuwa 15 a koma school zaki buƙaci kayayyaki da yawa, amman ki bawa Ruma wayan zamu ƙarasa magana da ita"
"Toh!"nace na miƙe na nufi hanyar ɗakin
*****
"To meye na tada jijiyoyin wuya kun zauna kuna ta musu a kan abinda bai shafe ku ba? Kun san dalilin da yasa ya kira ta ne?" FaÉ—in Zaytoon
Fa'iza ne ta amsa da "bamu san dalilin da yasa ya kira ta ba aunty Zaytoon amman kuma menene dalilin da zaisa ba zatayi mishi magana a nan muna ji ba sai ta fita? Eh meye ne dalilin da yasa ta fita?"
"Munafurci mana!! Babu komai banda munafurci, ni ai na daɗe da lura da ita yarinyar nan ba ƙaramar makira bace kina ganin ta kaman wata saliha tun ba yau ba tabi ta shige ma ya Zayyad duk yanda bawan Allahn nan yake baya_baya da mutane saida ta san yanda tayi ta samo attention ɗinshi,
yanzu kuma annamimancin nata bai tsaya a nan ba tana son shima ya Sulaiman tayi mishi mamaya don ta samu gindin zama a gidan nan to ba zai yiwu ba wallahi" Nana ta ƙarasa tana fitar da huci kaman ni ɗin ce take gani a gaban ta
Ajiye wayan hannun ta Batool tayi ta tashi ta zauna tana fiskantar su
"Wai ku ina ruwanku? Banda shiga uku da baƙin hali menene ruwan ku da ita? Ke! idanma son ta babban yaya ya kira ta yace yana yi mai ruwanku tunda ba mijin ku bane ballantana ta zamo muku kishiya?"
Suna cikin musanyar kalamai na shigo ɗakin da sallama sannan na miƙa ma Ruma wayan nace "gashi wai zaku yi magana"
Tana karɓa itama ta miƙe ta fita sanin bayi son hayaniya na samu wuri na zauna sai tsilli_tsilli nake da ido, babu wanda yace min komai a cikin su amman ina kallon a cikin idanun da yawa daga cikin su,
******
12:07pm
Bubbuga ni take yi da ɗan ƙarfi wanda hakan yasa ni tashi a firgice na zauna ina murtsuka idanu,
"Me ya faru Ruma Lokacin tahajjud yayi ne?"
"A'a ki tashi dan Allah ciwon ya Zayd ne ya tashi ya..."
Ban ko ƙarasa jin bayanin ta ba nayi wani tsalle na dura daga gadon sannan na zura a guje babu ko mayafi a kan pajamas ɗin dake jiki na,
Na ƙarasa part ɗin su da gudu ta ƙofar baya banga kowa a parlo ba na zarce bedroom ɗinshi, na gano shi cikin yanayi marar daɗin gani aunty Amarya ma ta kasa shiga ciki tana tsaye a ƙofa sai kuka take yi....
 ***
Zayyad yana shan wuya sosai, ɓangare ɗaya akwai yiwuwar samun sassauci idan case ɗinshi yaje hannun mahaifina a ɗaya ɓangaren kuma akwai sirri na da kuma sirrin shi,
Kaina ya kulle wallahi na rasa wani mataki zan dauka wajen samawa mutumin da nake ƙauna lafiya ba tare da an samu wani matsala ba, ba tare da wasu sun san sirrin shi ba kaman yanda babban yaya da sauran ƴan uwan shi suka buƙata kuma ba tare da sunje ƙauyen mu an faɗa musu ni BAZAWARA bace kuma korarriya, ba lallai bane ma su barni na shiga garin tunda rayuwata suke nima,
Malam Arɗo bayi yarda yaje wani wuri da sunan yin magani saidai aje wurin shi, koma ace yana zuwan... Idan na ɗauko shi nayi babban laifi tunda nayi shishshigin ƙetare iyakan da sukayi min,
Wa zan shawarta a kan wannan lamarin ne? Rumaisa ne ko aunty Yusrah? Kowa daga cikin su sai na sanar dasu abinda basu sani ba game da kowani ɓangare kafin su iya bani shawarar da zai amfanar,
Haka na ƙarar da daren ina saƙa da warwara, daidai za'a tashi suhr barci mai nauyi ya ɗauke ni wanda ya saka ni makara ban tashi ba har saida aka idar da salla a masallaci, Tirƙashi!! Ɗaure fa kenan zanyi? Amman Ruma ta cuce ni da bata tashe ni da ƙarfi na dole ba, nayi suhur ɗin ma yaya aka ƙare ballanta a kaiga tazarce?
24/Ramadan/1442
Ba tare da dogon bayani ba yau da yunwana na tashi, tun karfe 9 wani mahaukacin yunwa ya riƙe ni banda zufa babu abinda ke keto min idanu na zuru_zuru ko ƴar yatsa na bani iya motsawa ina tsoron na karya na ɓaro 60,
gashi yau mai yaye min damuwa na ma yana cikin damuwa, ba ƙaramin rauni yaji ma kanshi ba ƙaryan ciwo ya jawo mishi na gaskiya, ko shiga banyi na duba shi ba don ba lallai na iya sake jure kallon shi ba nayi zama na a part ɗin Hajiya zuwa azahar bani komai bayan maimaita kalman shahada amman haka ana la'asar babban yaya ya ɗaga ni kuma dolen ƙaniyana na tashi ko gigin mishi musu banyi ba,
Ina ganin algarara_algarara har muka isa shopping mall daga ni sai Rumaisa ta fara jida min kaya kaman hauka amman da ta kira ta faɗa mishi yawan su yace yayi kaɗan a ƙara,
A wannan ranar na yarda babban yaya shine baƙin ƙaddara ta, don bamu bar wurin ba sai da aka sha ruwa don ƙarshe zuwa yayi da kanshi yaga muna mishi shirme,
Tsoron abinda su nana zasu faɗa wannan karon idan suka ga tulin kayan nan ya kama ni tunda har suka yi judging ɗina a kan wancan ɗan ƙaramin abun inaga wannan lokacin asiri zasu ce nayi mishi,
Saidai kuma abinda na lura dashi shine da ina zaune wuri É—aya wahalan da zansha na azumin É—aure sai yafi wanda nasha a gararin siyayya,
_all thanks to Hamma Sulaiman, na sha ruwa lafiya_
 ******
25/Ramadan/1442
"What's all this dadyn Arif? What are you trying to prove?"
Daga kafaÉ—un shi yayi tare da É—an kaikaitar da kai yace "nothing! I don't need to prove anything to you halima"
"Baka yi kama da maƙaryaci ba amman idan kace min babu wani abu a tsakanin ku ƙarya kake yi, haba! Abinda kake mata is too much so much attention for her for nothing...hankali ma ba zai ɗauka ba, idan kuma kana son na yarda da kai yanzu kaje ka kore ta daga gidan ku tunda ba wai rasa matsuguni tayi ba, she is not homeless!"
"Ok since that's the case, naso na kawo miki uzuri da taimako amman bani da buƙatar hakan a yanzu, one more thing
Na riga da na gama magana kuma kin san idan nayi niyyan abu bani fasawa, SAUDAT zata dawo wurin Hajiyan mu ta zauna kuma ni zan dinga daukan gaba É—aya É—awainiyar ta, kada kiyi musu dani Sadiya domin matsawar ki a kan lamarin nan zai saka na É—auki matakin da ba zaki ji daÉ—in shi ba kwata_kwata.........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
*Jiya banyi posting ba saboda bani É—an jin dadi ayi min afuwa, and i can't focus saboda matsalar idona shiyasa kwana biyu har comments bani samun daman replying*
*Inajin daÉ—in yanda kuke gwada Æ™aunar ku wa Æ™aramar bazawara comments É—inku yana Æ™ayatar dani yana saka ni nishaÉ—i matuÆ™a,🤩 thanks so much for the love â¤ï¸ ummu Najma tana kaunar ku sooosaii💃💃*
#share& comment
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
28ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
"Ka daÉ—e baka yi min kishiya ba Sulaiman! Allah wadaran halin ka mai budurwan zuciya,
Yo idan aure zaka ƙara ka nimo babban mace mana wanda zamu haɗa ƙirji ni da ita mu daku a cikin gidan nan ba wannan tatsitsiyar abun ba, me akayi akayi Saudat?? Me ka zama samu jikin wannan ƙwailar ne?"
Sulalewa yayi ya jingina bayan shi da jikin armchair da yake zaune ya ɗan miƙe ƙafar shi yana kaɗawa cike da taƙama,
_lallai cikin sauƙin kan da yaso yi ma Saudat yayi sake Sadiya ta shigo ciki har ta samun daman raina shi_
"Are You done?"
Shiru tayi bata amsa ba saboda takaici, da tasan hakan zai faru tuntuni da ta daÉ—e da gyara ma yarinyar nan wurin zama dan har yanzu bata shirya zama da wata a cikin gidan ta ba,
"Let me tell you something, a yanzu idan kika ga mutum baiyi abu ba to bai samu dama bane, i have money!! Ina da kuɗin da zan ɓarar na saka ko wace yarinya ta soni idan nayi niyya, kaman yanda nayi miki a baya,
Allah ya kiyaye amman ko mahaifina ne yanzu yace yana son Saudat matuƙar yana da dumus a cikin aljihun shi baiyi mata tsufa ba tunda ba yanzu aka fara ba, annabin mu (s.a.w) ma yayi, so do whatever you want amman wallahi idan kika ga ban auri Saudat ba.....inaga na shiga cikin ƙabari na ne!"
Ya kwashi wayoyin shi ya miƙe yana kaɗa kai irin na maza ƴan duniya tare da sake mata shu'umin murmushi yazo ta gefen ta zai wuce nan tayi kukan kura zata cukumo wuyan rigan shi yayi saurin hankaɗeta ta zuba a gado tana tsiyayar hawaye,