Sashe 20
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Battery low😫
Sai yanzu na samu caji kuyi min afuwa😣
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
16ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
"Aa ba wai wani babban matsala bane, umm.. kawai..babu komai bayi da wani matsala, kawai na faÉ—a ne don na zolaye ki"
Ta ƙarasa tana dariyan dole don bata san lokacin da tayi wannan ɓare_ɓaren bakin da zai iya jawo mata fitinan da bata san ƙarshen ta ba, idan har tayi sanadin da boɗɗi ta san matsalar ya Zayyad tana ganin ranta ne kawai babban yaya ba zai raba ta da shi ba,
Ban matsa da tambaya ba tunda na lura bata son faÉ—a min na shige toilet abuna,
Ina fitowa na samu bata É—akin, to ina taje? Zama nayi naci gaba da shan juice É—in da ta shigo min dashi ba'a fi 2 minutes ba ta sake shigowa da sauri ko wurin da nake bata kalla ba ta bude drawer ta ciro wani containern magani fari ta fita,
Ganin haka yasa na saka hijab ɗina nabi bayan ta dan ganin abinda yake faruwa, a ƙofar wani ɗaki naga sun tsaya cirko_cirko aunty Amarya sai tsiyayan hawaye take yi dukkan su fuskokin su ɗauke da damuwa,
10:07pm
"Har yanzu baki faÉ—a min me yake faruwa ba Rumaisa"
Sauƙe numfashi tayi cike da damuwa gashi na matsa mata tace " kada ki tilasta ma kanki sanin abinda yake faruwa boɗɗi don sanin naki bayi da amfani kawai idan da hali ki ci gaba da taya mu da addu'a duk damuwar da muke ciki Allah ya yaye mana"
"Ameen" nace ina jin kaina wani iri, Ina kokwanton cikin wani hali Sitifid yake? Me ya same shi da ba'a son faÉ—a min? ÆŠazun nan ya tsare ni da tambayoyi kuma a lokacin yana cikin yanayi mai kyau amman yanzu...
Ringing ɗin wayan Ruma ne ya katse min tunani, tana ɗagowa taga sunan mai kira ta saka hannu ta dafe ƙirjin ta tare da sakin salati kafin tayi picking,
Shiru tayi tana sauraron abin da yake faÉ—a kafin ta saki kuka wanda ban san dalilin shi ba,
"Wallahi bata san komai ba babban yaya, i will never expose our secret to a stranger, believe me i didn't take her to his door she went there herself please forgive me"
Kaman tana gaban shi take gyaÉ—a kai cike da ladabi ga duk abinda ya faÉ—a mata sannan daga baya tayi godiya ta kashe wayan, yanzu ta fara taraddadin zama na a part É—in nan don idan har na san wani abu kan matsalar ya Zayyad laifin ta ya Sulaiman zai gani tunda ita ta kawo ni,
Bani jin ƙwaƙƙwaran turanci yasa ban fahimci abinda tace ba kuma na san ta canza harshe ne saboda ni, shiyasa ban matsa naji me ya saka ta kuka ba na bata haƙuri sannan na gyara na kwanta tare da runtse idanu na,
Yauma zan sake kwana cikin wannan gidan wanda dalilin abin da ya faru yau da yamma suka riƙe shi dalili na in ƙara haƙuri zuwa gobe kafin a maida ni gida, Yaya aunty Yusrah zata yi da batun suhur ɗin ya Khamis? Gashi yau sauran kwana biyu kawai raɗin sunan abulkhair,
na san akwai shirye_shirye masu yawa da take buƙatar masu taimako amman wa'innan mutanen sun riƙe ni a nan, zuwa wani lokaci kuma barci ya ɗauke ni har lokacin Ruma tana zaune da waya a hannun ta tana dannawa,
*****
Displaying pic É—in yayi yana kallo, amman idanuwan shi ne kawai suke kan hoton zuciyar shi ta lume a duniyar tunani,
Wannan ne karo na farko da yaji yana buƙatar wani abu so badly a cikin abubuwan da aka haramta mishi, yana so ya zamo namiji a wannan lokacin duk da yasan ba zai iya ba amman yana buƙatar gwada mazantaka saboda cikar burin shi,
Yana ji a jikin shi ya fara son yarinyar nan Saudat, a yanzu yana buƙatar abokiyar rayuwa yana son yayi aure amman bai san ta ina zai fara kai maganar wurin Sulaiman ba,
Zai sake rejecting ɗinshi ne kawai kaman yanda yayi daga farko da ya kai masa zancen aure da Sulthana lokacin bata fito masa da asalin halayyar ta ba, har yanzu maganar da ya faɗa mishi yana mishi yawo a ƙwaƙwalwa
"Kai ba namiji bane a yanzu Zayd, babu macen da zata iya zaman aure da kai da matsalar ka, ka saka abubuwa masu muhimmanci a gaban ka yanzu wanda kake buƙatar ƙarasa su cikin nasara ba wannan shirmen da kazo dashi ba"
Shi bai yarda da wa'innan kalaman ba, ba zaiyi aure bane saboda wani jin daÉ—i zai yi shi ne saboda Allah kuma don soyayyar da yake yi ma Saudat, shi bai damu ba koda don saboda kuÉ—in shi ne ta yarda zata aure shi, zai jira ta har zuwa lokacin da ta isa aure taji ta shirya ma auren sa,
 *****
Suhur muke yi insha Allah yau zamu tashi da azumin Ramadan amman sai faman gyangyaɗi nake yi idan nayi spoon ɗaya biyu sai inji idanu na suna rufewa don jiya banyi wani barcin kirki ba,
Abinda na gani cikin mafarki game da Sitifid ya firgita ni matuƙa da yayi dalilin tashi na kuma na kasa komawa barci,
Aunty Amarya, Ruma, dady, junior sadiÆ™, Zaytoon, Batool da kuma Ni ne zaune bisa dining É—in amman saida mutumin yasan yanda yayi ya zauna opposite dani, ga boyfirens É—ina a gefe idan ya fara zubar zancen sa ne nake farkawa,
Murmushi yayi ganin na sake lumshe idanu na spoon ɗin hannu na yana niman faɗuwa, ya kashe flash ɗin wayan shi kafin ya fara ɗauka na a hoto yana dariya ƙasa_ƙasa,
*********
Abban Jannat dan Allah idan safiya tayi kaje ka É—auko Saudat a gidan mutane, ni wallahi tunanin halin da take ciki ya addabe ni duk na kasa samun sukuni"
"Baby mitan ma cikin dare ba zan huta ba? Da É—in a nan take zama tare da ke da kika bi kika É—aga min hankali? Idan kika kwantar da hankalin ki yau É—in nan zaki ga sun dawo da ita har gida,
É—auko min ruwan da yafi wannan sanyi please"
Miƙa mishi abulkhairi tayi wanda da ta ɗaga kafaɗun ta daga gado yake buɗe ido ta tashi da bottle water dake gaban shi ta ɗauko mishi wani daga fridge sannan ta zauna, tare da yin tagumi tana ƙare mishi kallo
"Inama ace nima zan samu azumtar watan Ramadana a kan lokaci da yanzu bani da sauran fargaban biya daga baya"
"Uhm..uhm kada ki sake irin wannan maganar Allah ya fiki sanin dalilin kawo miki aihuwa a wannan lokacin kuma babban godiya shine Allah ya sauƙe ki lafiya har kina da daman biya daga baya"
Girgiza kai tayi tare da tambayar shi "amman zaka min rabi ko baby? Tunda kaga kaine sanadi duk da Allah ne yayi ikon shi a kanmu"
"Ai ko duka kike so ayi miki za'a san yanda za'ayi, amman maganar mu ta jiya tana nan ko dan ba zan iya haƙurin jerawan nan ba tun yau nake son ayi budget"
TaÉ“e baki tayi tare da kawar da kanta gefe tana sakin dariya, rigimar Khamis dai sai shi,Â
*****
Dariya Zayyad ya saka ganin yanda duk na rikirkice na gigice don azumin yau na buga ni daman bani juran yunwa,
Zama yayi a kujeran dake gefen nawa, sai ya leƙa fuska ta ya kwashe da dariya,
Amman Sitifid akwai É—an rainin hankali........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
#vote
#share
#comment

17ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Shi ko tausaya min halin da nake ciki bayi yi, yau É—innan saida nayi wanka sau uku da ruwan sanyi saboda yanda zufa ke tsatstsafo min na azaban yunwa,
"Sannu ko Saudat É—ina, Allah ya bada lada" Ya fada tare da tintsirewa da dariya,
Gyara kwanciya nayi a kujeran na juya mishi baya ni a yanzu ƙarfin magana ma bani dashi saidai ta zuci,
Sitifid kuwa don ya iya zalunci ai dole ya kira ni da tashi, babu komai a cikin sa banda mugunta zan gani idan na bar musu gidan su waye zai samu ya saka a gaba,
"Ayyah Saudaty ko dai za'a raba ma yara ne? Bani son azumin nan ya ƙarasa min ke a barni da asara, idan kinga ba zaki ba ki faɗa min sai mu faɗa wa hajiya ayi haƙuri da na wannan shekaran ba zaki iya ba"
"Dake ma Hajiya nake azumin ko?" Na tambaye shi cikin kasasshiyar murya,
Lumshe idanu yayi ya ƙara faɗaɗa murmushin sa, oh his dimples... Kawar da kaina nayi daga gareshi shi kuma daman abinda yake so kenan yaji murya na kuma yaga fuska ta,
"To shknn idan kinga zaki iya amman kuma idan kina da buƙatar zaga bayan gida ni zan taimaka miki da abin sha harda abinci ma idan kina so kinji Saudaty bani son ganin ki cikin wahala ko kaɗan"
Ban samu damar bashi amsa ba muka ji muryan Nana ta bayan mu, juyawa yayi yana kallon ta sun shigo tare da Sulthana suna tsaye bakin ƙofa idanun mayyan curr a kanshi tsananin mamaki ya hana ta motsi, muna haɗa ido dasu na tashi na bar parlorn dan har yanzu mugun tsoron Nana nake ji,
Ƙarasowa ciki suka yi Sulthana ta nemi wuri a kujera 2 sitter da yake zaune ta zauna daff dashi jikin su na gogan juna, tsaki yaja cikin ɓacin rai ya matsa yana wurgan ta da mummunar kallo yana cikin yanayi mai daɗi wannan ƴar anacen tazo ta katse mishi,
"Ya Zayyad me kake yi a nan? Ko wani kake jira?"