Sashe 46
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da "ameen" na amsa mishi daga nan muka ci gaba da hirar mu irin ta masoya zuwa wani lokaci, da ƙyar ya barni na tashi nayi alwala nayi sallah lokacin har ƙarfe 4 ya gota,
bayan na idar ne naci karo da missed calls ɗin sulaiman har guda 3, ban ƙarasa ninke sallayan hannu na ba na ɗauki wayar nayi calling back don nasan tabbas idan kaga kiran shi toh ya ɓaci ne,
Bugu biyu yayi disconnecting sannan ya kira ni,
yau muryar shi yasha banban dana kullum, akwai wani ɓoyayyen sanyi, taushi da nutsuwa a cikin ta abin har yaso kulle min kai,
Mu shirya mu fito nan da minti 30 zamuje wani wuri shine kawai abinda ya faÉ—a min ya kashe wayar sa,
Zamu je wani wuri ina? Mu shirya nida wa? Ganin bani da mai bani wannan ansan yasa na tashi na shiryan kaman yanda ya umarceni na faÉ—a ma maman aunty yusrah abinda ya faÉ—a min sannan na zauna zaman jiran shi,
Wajajen ƙarfe 5 da ƴan kai sulaiman ya sake kirana na fito, a cikin motar shi naci karo da khamis zaune tare dashi a back seat ɗayan kuma hamma Nafi'u ne yake ja aunty yusrah ne kaɗai zaune a baya sai Jannat a gaba, yaje ya ɗauko su daga farko ne don yayi tunanin a gidan khamis nake har yanzu.
To ina zamu tafi ba tare da hamma zayd ba? Na tambayi zuciyata, kafin na lalumo amsa wayana dake jaka ya É—au ruri ina cirowa naga shine ban wani damu ba na É—aga abuna,.
"Assalamu alaikum hamma zayd, Please ka bari idan muka dawo zamuyi magana"
"Ina ne zaku je?"
"Nima ban sani ba amman tare da dadyn Arif zamu tafi yace ba daÉ—ewa zamuyi ba zamu dawo"
_"A yau ɗinnan zan nuna maka matsayi na, a yau ɗinnan zan gwada maka wustiyar raƙumi tayi nesa da ƙasa ni na riga da nayi maka nisa, a yau koda ƙarfi koda yaji saina ƙwace Saudat daga gareka kuma HAR ABADA ba zata sake zama taka ba, ka shirya ma zubda hawaye zayyad don nasan kana jin daɗin fitar dasu sosai"_
Kalaman sulaiman kenan wanda ya faɗa mishi kafin ya baro gida ɗazu ya dawo yana mishi yawo a ƙwaƙwalwa, cikin tashin hankali yace,
"A'a babes kada ki bishi dan Allah, kada ki yarda kije Please"
"Idan baki je gareta a yanzu ba zaki iya rasata har abada, idan baki je gareta yau ba inajin har ki mutu ba zaki yafe ma kanki ba, kinyi burin ganin su na tsawon shekaru yau Allah ya kawo miki dama zaki barshi ya suɓuce ne?"
_to maganar wa zanbi? ZAYYAD KO SULAIMAN???_
_______________
*Assalamu alaikum readers, saƙon gaisuwa da kuma gajeren ban haƙuri,*
*Kasancewar Ummu Najma ɗaliba yasa zata nemi izini ku ɗan ɗaga mata ƙafa saboda a yanzu munyi resuming school gaskiya dole ina buƙatar lokaci da kuma ntsuwa na karatu amman ba hakan yana nufin ba zamu ƙarasa ƙaramar bazawara bane ba kuma zamu gajarceshi kaman yanda naso yi a farko ba amman yanzu zamu rage yawan posting ya zamo sau 3 ko 4 a sati, a yi mini aikin gafara*
Na godeâ¤ï¸ðŸ˜˜
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
🌹🌹🌹FEEENERH MATAR SOJA 🌹🌹🌹
💃ina masoyan feenah matar soja marubuciyar âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸
HARAMTACCIYAR SOYAYYA
AURAN SOJA
YAYAN GATA
KUSKURENA
BARIKI AURAN SOJA
WANAKE AURE
ðŸ˜wannan karonma ta dawo muku da sabon littafinta mai suna 👉 ZANYI BIYAYYA😌 ina masoya hausa novels toga dama ta samu littafin ZANYI BIYAYYA 😌 yaxo muke da solo 💃💃 daban daban
domin san ku fadakantu ,waaxantu dakuma nishadi ku biyota awannan shahararran littafinta ZANYI BIYYAYYA😌 masu iya magana nacewa anayi dakai yafi ba,ayi dakai karku bari abaku labari koda kudinka akace sai da rabanka🤸â€â™€ï¸ðŸ¤¸â€â™€ï¸ðŸ¤¸â€â™€ï¸ðŸ¤¸â€â™€ï¸ðŸ¤¸â€â™€ï¸
gamasu bukatar biya ku hanxarta karku bari abaku labari kubiya ku karanta cikin Aminci, katin Airtel 200 zaku turo normal VIP  500 kuturo katinku ta wannan number 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 NAFISA SANI  fcmb yan niger🇳🇪 masu bukatar biya kunemi wannan number +225 48 15 39 03
36ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Na gaji da sadaukar maka da abubuwa masu daraja don na lura kai ɗin BUTULU ne mai saurin manta alkhairi, ga fili ga mai doki idan ka isa kada ka fasa karawa dani a yaƙin niman soyayyar saudat, ni kuma zan manta duk wata alaƙar dake tsakanin mu na gwada maka isa ta...ba don wai muhimmancin ta ya kai hakan ba A'a sai dan na ɗanɗana maka zafin yaudara ta da kuka yi,
"Koda ita É—in BAZAWARA CE zaka nemi soyayyar ta a haka kuma ka aure ta?"
A firgice sulaiman ya juyo tare da ƙanƙance idanun sa yana watsa ma zayyad kallon tambaya don yaji maganar tashi tayi mishi nauyi ainun,
"Indai ka aminta ka yarda zaka aureta a hakan ni kuma nayi maka alƙawarin zan haƙura da Saudat, zan yayyafa ma zuciya na ruwan sanyi na bar maka ita"
"Bazawara kuma? Are You serious??"
"Ƙwarai kuwa! Saudat bazawara ne kuma da bakinta ta faɗamin haka nasan ba zata min ƙarya ba, akwai faɗi tashi da ƙunci a rayuwarta wanda kai baka sanda shi ba, sannan ita ba ƴar garin nan bane har yanzu dangin ta da iyayen da suka haife ta da kuma dangin tsohon mijinta suna ƙauye, kuma ita ba jinin su khamis bane, ceton ta yayi daga mummunar ƙaddarar dake bibiyar rayuwar ta ya kawo ta cikin garin yola"
Istigfari yayi a zuciyar shi lallai ya shiga sahun maciya amana tunda ya buɗe sirrin da ɗaiɗaiku kuma amintattu ne Saudat ta sanar dasu amman yaya ya iya! Nima ma kanshi mafita yake yi don ya san tabbas babban yaya yaji maganar nan ba zai yarda da wata alaƙa dake tsakanin su ba ma ballantana aje ga batun aure,
Kuma hakan ne ta faru, yana gama ji daga bakin zayd ɗin cikin tashin hankali, juyayi, kullewar kai da ruɗani ya faɗa mota a ɗari suka bar gidan, zayyad najin wani tuƙuƙin baƙin ciki a ranshi har numfashin sa yana sama, hannun shi na dama ya ɗaga ya ɗaura a kanshi da yaji kaman ana sarawa da adda a take ya yanki jiki ya faɗi!!
 *******
Gaisawa da hajiya mukayi irin gaisuwar da muka saba irin ta uwa da ƴa don sosai take nuna min ƙauna, kuma nima ina sonta ina tana da tsananin ƙima a idanu na, mun ɗan taɓa hira kaɗan ta kuma tambaye ni makaranta kafin daga nan muka wuce part ɗin aunty amarya kasancewar Zaytoon ta samu miji a can garin da take karatu, Muna tare da Batool sunyi aure Fa'iza ma an saka mata rana, da anso haɗawa da Sulthana don har wani ya fito taƙi firr tace ita sai zayyad,
Bansan wurin wa danje ba a É—akin su tunda mutum É—aya ne muke É—an shiri da ita a cikin wa'inda suka rage kuma mun riga mun gaisa, a parlor na tarad da Ruma tana zaune gefen aunty suna buga lissafi a jikin takarda wanda bansan na menene ba,
Jin sallama na yasa ta miƙe da azama tana sakin ihu calculatorn dake cinyar ta ya faɗi ko a jikin ta tabi kanshi ta take da gudu tayiyo kaina ta rungume ni har sanda muka fillu gefe har muna niman faɗuwa,
"Oyoyo bestie naa" ta kira ni da sunan da muke wa juna laƙani dashi kasancewar kyakkyawar alaƙa da amintaka da ya shiga tsakanin mu a shekaru kaɗan baya da suka wuce,
A hankali cikin kunnen ta na raÉ—a mata "besty aunty na kallon mu fah"
"Toh miye a ciki?..... Ohh sorry na manta ashe surkuwar mu ce" sake ni tayi tana dariya ƙasa_kasa ta ja hannun Jannat muka ƙarasa shiga ciki,
"Ah ah... Maraba da zuwa Æ´ata"
Durƙusawa nayi a gaban ta cike da kunya na gaidata ta amsa da fara'a tana tambaya na yanda na baro gida,
"Lafiyan zu ƙlau sunce a gaishe ku"
"To madallah muna amsawa"
Hirar mu bata yi tsayi da armashi da aunty kamar yanda mukayi da hajiya ba saboda tsananin kunyar ta da nake ji, muna zaune Ruma ta wuce da kayan ciye_ciye shaƙe a tray cikin ɗakin ta sannan tazo ta shigar damu,
Idan kaga mun rasa abun zantawa saidai bamu haɗu ba ko kuma bamu ji muryar juna ba, hakan yasa muna shiga muka haɗa Jannat da kayan maƙulashe ta zauna tana haƙarsu sai iyayi take yi wai itama ta fara zama ƴammata ƙannen ta har biyu, kasancewar ta Radio mai jini muka ƙule can ƙarshen gado sannan muka buɗe chapter saidai bamu yi nisa ba aka bankaɗo ƙofar ɗakin har saida muka razana, aunty ne ta shigo fuskar ta ɗauke da tsananin tashin hankali ta sanar dani makaren zayyad sun tashi bansan lokacin da na dira daga gadon ba nayi waje a gujee.
 ******
Jingina kanshi yayi da jikin seat yana ji kaman shima yayi kukan ko zuciyar shi zata samu salama,
Me yake faruwa ne? Me ya same shi ne? Æoyayyun abubuwa sun faru birjik a bayan idanun shi amman ya akayi bai gane su ba sai yanzu? Mutane biyu da ya aminta dasu yake Æ™aunar su matuÆ™a saboda matsayin da suke dashi a zuciyar shi sun ha'ince shi irin ha'incin da a yanzu yaka jin yana ragargaza masa zuciya,
"Ƙwarai kuwa! Saudat bazawara ce kuma da bakinta ta faɗamin haka nasan ba zata min ƙarya ba"
Ya sake taryo kalaman zayyad É—in a kwakwalwar shi,
Ta yaya za'ayi saudat ta zamo bazawara? Yanzu shekarun ta 18 kacal lokacin da tazo gare su bata fi 15 ba yaushe har tayi aure ta fara zawarci? Anya maganar kuwa gaskiya ne ba shirya shi aka yi don ayi masa harbi biyu cikin rami É—aya ba?