Sashe 48
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannayen ta na ɗago cikin nawa ina sumbatar su tare da sakin murmushi mai haɗe da kuka abun sai ya bata kunya ta juyar da kanta tana son ƙwace hannun ta amman naƙi bata daman hakan, ni yanzu ban damu ba zanyi ƙoƙarin nunawa iyayena soyayya domin a yanzu niba boɗɗin wuroɓokki matar Yarima bace, yanzu na waye a kan addini kawai nake tafiya babu ruwana da al'ada mai tsanani NO MORE GIDADANCI!
"Ayyo boÉ—É—i innar ka kawai ka gani ko?"
Zumɓul na miƙe ina dariya mai sauti yayin da idanuna suka sauƙa kan mahaifi na amman har yanzu basu daina zubar da hawaye ba, da gudu naje na shige jikin shi tare da ƙanƙame shi tsamm a jiki na har yanzu dai babu ma wanda nayi magana,
Tsilli_tsilli yake yi da idanu yana kallon dukka mutanen ɗakin tare da ƙoƙarin ɓanɓare ni daga jikin shi amman naƙiya, kunya yaji ya kama shi kaman ya nutse a ƙasa da ace a ƙauye ne hakan ya faru ai sai yayi sati bai haɗa idanu da mutan gari ba, saida na gaji dan kaina na sake shi juyawan da zanyi nayi tozali da ya Aminu tsaye a gefen Jaɗe, duk cikin su shi kaɗai ne sanye da kayan birni T shirt da wando,
Toshe baki na nayi cike da tsananin mamaki don a lokacin ji nayi kaman na kurma ihu saboda daÉ—i,
"Hamma Aminu kaine??"
Sassanyar murmushi yayi tare da gyada kai yace
"Nine boÉ—É—in baba kina lafiya ko?"
Ban iya bashi amsa ba na shiga jikin shi da gudu ina sake tambayar shi
"Ya aminu kaine?"
Khamis, yusrah da Nafi'u dai suna tsaye ne suna ƙare mana kallo cike da sha'awa ba'a batun babban yaya da bakin shi ya kusan taɓa kunne yana kwatatanta farincikin da nake ji a cikin zuciyan shi ko a yanzu buƙatar shi ya biya,
Bayan an gama gaishe_gaishe na sake komawa jikin babana lafe ina bin kowa da kallo cike da sha'awa, É—an ture ni yayi yana karkaÉ—e min jiki na wai kada na shafe su jiki na ya É—auki datti, rufe idanu na nayi ma kaman ban jishi ba domin idan da za'a tara duk arzikin duniyar nan a bani ba zasu kaisu cikin rayuwata ba,
"A gashkiya bani da abinda zan shaka miki dashi kamishu, kin riƙe mana amana sakani do Allah, mun gode Allah ya saka miki da mahihicin alkhairi ya saka ki gama da duniya lahiya"
Lumshe idanu yayi saboda jin daɗin addu'ar da kuma farincikin sauƙe nauyin da aka ɗaura mishi na shekaru yace
"Ameen baba, kun riga da kun gama biya na domin ba don kaiba da yanzu bani tare da iyalina ko bani cikin duniyar ma gaba ɗaya, saidai kuma rabin ɗawainiyar Saudat ga wanda ya ɗauke shi" ya ƙarasa yana nuna sulaiman,
"Duk wani canji da kuka gani a tattare da ita yana cikin wanda sukayi fafutukar kawo mata shi, ya bada gudunmawa sosai a cikin rayuwar ta ba tare da an roƙe shi ko an saka shi dole ba"
Sulaiman dai yana tsaye kanshi a ƙasa yana yaƙe, haka kawai yake jin ransa fari tass shima gashi yau ya saka mutane farinciki yana jin sautin dariyan su a saboda shi,
Haɗe hannuwan shi baba yayi yana shirin sauƙa ƙasa sulaiman yayi saurin taro shi yana girgiza kai,
"A'a baba, dan Allah kada ka saka shaiÉ—an ya shigo cikin tarayyan mu na alkhairi, aci gaba dayi mana addu'a kawai"
Kallon shi kawai nake ina mamaki, sai yanzu na fahimci duk alkhairin da yake faruwa dani gaba É—aya aikin babban yaya ne, wannan wani irin mutum ne? Wani irin zuciya sulaiman yake dashi da bata gajiya da aikata alkhairi da kyautatawa?
Babu wani kyakkyawan fahimta tsakani na dashi amman yana ta hidima dani babu gajiyawa, duk wasu buƙatuna na rayuwa ya biya min su ba tare da na faɗe su ba, dame zan biya shi???
_amman kuna ganin abubuwan da sulaiman yake yi ma saudat tsakani da Allah ne kuwa??_
*Ayi manage, kada dai a jini shiru ne yasa nayi wannan zuwa gobe zamuyi mai tsayi insha Allah*
Ummu Najma ce 😘
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
And *AISHA ALTO*
*Wannan shafin naku ne my Wattpad buddies 🤩🥰 ur comments are killing me ahswear😂 sometimes i wonder inda ace true life story ne babu Abinda zai hana ku zuwa wurin nan ayita ta Æ™are na lura baku É—aukan nonesense😅 you are doing a great job and i love itðŸ˜, keep the good work dearies😘😘😘😘*
40ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
"Amman...Yaya akayi ka san iyaye na da wurin da suke zaune? Ko hamma zayyad ne ya faÉ—a maka?" Na tambaya idanu na a kan sulaiman,
Kafin ya bani amsa Nafi'u ya amshe da "Ohh! Wato mu bamu kai a faÉ—a mana wani sirri ba sai amininki zayd ko....?"
Annurin fuskar shi ne ya kau da jin kalamin shi, har alaƙan dake tsakanin zayyad da Saudat yayi ƙwarin da mutane suka fahimta? In amintakan ne me yasa ba'ace tana yi dashi ba dhi da yake ɓata lokacin shi a kanta sai da zayyad?.
Murmushi nayi nace "ba haka bane dadyn Husna, kasan abu irin haka babu amfanin faɗan shi already na ɗaura muku nauyi ba zan so ƙara wani a kai ba"
"Hakane amman tunda bamu muka ce miki mun gaji ba bai kamata ki hana mu samun lada ba, you have already became part of our family mun ɗauke ki kaman yanda muka ɗauki su Nana, muna maraba da duk matsalolin ki ko damuwan ki kuma zamuyi ƙoƙarin magance miki su matuƙar baifi ƙarfin mu ba, so feel free daga ni har zayyad har ya sulaiman duk ɗaya ne kinji ko?"
Gyda kai nayi fuska na cike da annuri na fara surfo musu godiya su baba suna taya ni, har aka kira sallan magriba muna ɗakin ana basu asalin labarin abinda ya faru ba wanda suka samu daga bakin mutanen gari wanda aka sirka shi da ƙarya ba, kowa ya tofa albarkacin bakin shi daga ƙarshe amman kalmomin da sulaiman ya ambata basu fi a ƙirga da yatsun hannu ba suka tashi zasu tafi,
"Yanzu baba za'a sama muku wurin zama saboda ba zai yiwu dukkan ku kwana a nan ba saidai mutum É—aya ya zauna a jikin inna"
"Eh akwai mai É—akina daizo ya kwana a nan É—in sai yayi mishi duk abinda ake so" cewar jaÉ—e
"Toh hakan yayi, ku gama shiryawa zuwa anjima zan turo driver yazo ya ɗauke ku sai ya kaiku masauƙin naku"
Takowa kusa da inda yake tsaye khamis yyi cikin girmamawa ya duƙar da kai yace "amma boss da ka barshi kawai ɗawainiyan zaiyi maka yawa ni zan tafi dasu nawa gidan su zauna"
"A'a ba za'ayi haka ba....ai da nasan zan barsu su takura ko kai na takuraka ne da ban É—auko su munzo nan ba, za'a kaisu wurin da zasu sake insha Allahu, kada ka damu kanka"
Godiya muka sake mishi a karo na babu adadi sannan suka kama hanya harda khamis amman yusrah ma ta zauna tace sai zuwa jimawa itama zata tafi,
Suna fita sulaiman ya cilla key É—in motan shi ma khamis ya shiga na Nafi'u ya zauna sannan suka É—au hanya,
Sunyi nisa da tafiya ya ɗan juyo yana duban shi hankalin shi gaba ɗaya ya tattara jikin takarda da ya gani saman dashboard yana karanta abinda ya ƙunsa,
"Babban yaya" ya kira shi a taƙaice, da "uhmmm" ya amsa ba tare da ya juyo ba,
"Ka yanke shawarar auren yarinyar ne naga kaman kana son shige mata ta wurin iyayenta?"
"Well... Har yanzu ban gama tsaida zuciyata wuri É—aya ba tukun, inason na fahimci iyayen nata wasu irin mutane ne kafin nan sa'annan na koya ma Zayyad hankali"
Ɗan ɓata fuska yayi alaman baiji daɗin maganar shi ba yace "haba yaya da girman ka dan Allah me zaisa ka kama faɗa mai kama da gaba da ƙanin bayanka? Dan Allah mai zayyad yayi maka haka ne kuke son nuna ma duniya ku ɗin daban ne ba ba ciki ɗaya kuka fito ba"
"Mtsweeeww it will be better if we could not talk about it"
"But why? Zayyad jininka ne fah, É—an uwanda a da kowa ya san yafi soyuwa a gareka me yasa zaka bar wani abu ya shiga tsakanin ku har haka?"
Ajiye takardan hannun nashi yayi ya juyo tare da tattaro dukkan attention É—inshi ya maida wurin Nafi'u dake driving shima yana kallon shi jifa_jifa,
"Kasan sai yanzu nake daɗa da fahitan duniya da abinda ke cikinta, duk son da kake wa mutum kada kayi tsammanin zai soka zuciya ɗaya sannan idan ba ciki ɗaya kuka fito ba yaudaran ka abu mai sauƙi ne a wurin shi"
"Shima wanda kuka fito ciki É—ayan baka da tabbaci a kanshi....wannan haalin É—an adam ne, amman faÉ—a mun wani yaudara ne Zayyad É—in yayi maka?"
Sauƙe numfashi yayi tare da kawar da kanshi gefe yace
"BoÉ—É—i yace yana so, harma ya saka yarinyar ta fara sonshi bayan yasan ina sonta"
"Ban gane ba! Yasan kana sonta kaman yaya...ka faÉ—a mishi ne? Don a iya sani na ko ita Saudat É—in bata sani ba babu ma wanda ya sani bayan hajiya da kuma ni dana tirke ka ala dole ka faÉ—a min ta yaya za'ayi yasan kana sonta ya sulaiman shi allan misiru ne?"
 *******
"Haƙiƙa wannan kaɗɗo ƴar albarka ne babu abinda zamu ce mata shai Allah ya shaka da alkhairi itama ya albarkaci nata zuyiar, autan Inna ka ganka kuwa? kaman wani bature?" Ya faɗa yatsar shi yana taɓa fatar hannu na a hankali cike da tsoro don gani yake kaman abu kaɗan zai iya sanyawa naji rauni saboda yanda hutu ya zauna a jikina fata na ya ƙara yin laushi da sulɓi haske na ya ƙara fitowa,