Sashe 16
Ƙaramar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
******
"Gasu nan Saudat kuje yanzu don Allah ta sake kira na wai suna jira, list ɗin nan ki karance shi da kyau dukda sun san kan zannuwan amman ki gand saboda bambancin kuɗaɗen su, dan Allah ki dawo da wuri saudat gashi ƙanwar abban Jannat zata raka ki amman gida zata wuce daga nan, mai adaidaitan da yake kaiku makaranta zai ajiye ta sai ya dawo ya ɗauke ki"
To nace muka ɗauki jakan kayan, yau dake English wears ne a jiki na hijab na saka har ƙasa navy blue, muka fita daga gidan ina fatan Allah ya haɗa ni da Sitifid na rama zagina na jiya,
 ******
"Lafiya na ƙalau fa babban yaya, da gaske babu abinda ke damu na"
Kallon idon shi yayi yace "you are lying Zayd idanun ka basu nuna hakan ba"
Yaye duvet ɗin da ya lulluba dashi yayi cikin ƙarfin hali ya miƙe tare da fara zagaye ɗakin hannun shi yana reto a iska
"You see, kawai hutawa nake yi but I'm perfectly fine"
Shima Sulaiman miƙewa yayi yace to muje part ɗin Hajiya ka zauna cikin mutane tunda kace babu abinda yake damun ka,
Baiyi musu ba ya bishi suka fita yana murmushin ƙarfin hali maybe idan ya shiga cikin ƴan uwan shi zai daɗa jinshi garas,
Suna shiga part É—in muma muka shiga da Æ™aton jakar kayan mu............🤦ðŸ»â€â™€ï¸
Ga Saudat.....
Ga sulaiman....
Ga kuma Zayyad 😂 cakwakiya
Fans me kuke tunanin zai faru??
#vote
#share
#comment
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
TELEGRAM: https://t.me/joinchat/VOW8-BwH_DjWH1YfVcFONA
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
*Lallai ance yabon gwani ya zama dole to nima yau gwana ta zan yaba*
_To mom twins (Mrs zanna)_â¤ï¸
*Na gode da shawarwari, Æ™arfin guiwa da goyon baya💖, a duk lokacin da na gaza na gwada bani iyawa kina Æ™oÆ™arin tado ni har zuwa wannan lokacin da na fara hawa wani matakiðŸ˜, alkhairin Allah ya isar miki a duk inda kike uwata aunty SAUDAT, Allah yaja kwana ya raya miki yaran ki bisa tafarkin sunna💕*
12ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Neman wuri Zayyad yayi ya zauna sulaiman yazo gefen shi shima zai nemi matsuguni wayar shi ta fara ringing ya ciro ta daga aljihu yana dubawa, ganin sunan da ya bayyana saman screen ɗin ya saka shi fita daga parlorn ta ƙofar baya, hakan yayi dai_dai da shigar mu bakunan mu ɗauke da sallama,
Turuss nayi lokacin da idanu na suka sauƙa a kan Sitifid ya wani bararraje a kujera ƙafar shi ɗaya kan ɗaya yana hira da ƴan ƙannen shi cikin nishaɗi,
A take ɓacin ran zagin da yamin ya dawo min kuma daman da cikin shi nazo gidan dan na ɗau alwashin ba zan tafi ba sai na rama zagi na,
"Welcome, welcome my daughter" muryan hajiya ya katse min tunani, bismillah ku shigo yau da rana ne Yusran ta É—ago ku?"
Murmushi kawai nayi mata muka ƙarasa jikin kujeran da take zaune muka nemi mazauni a ƙasa muka zauna sannan muka soma gaida ta, saidai rabin hankali na yana kan Sitifid da hankalin shi gaba ɗaya ma bayi wurin mu, tunda muka shigo ko kallon mu baiyi ba hankalin shi yana wani wurin,
Kaman ance ya É—ago ya kalle ni sai ga idanu na cikin nashi ya kama ni ina satar kallon shi, haÉ—a fuska yayi ya kawar da kanshi nima nayi saurin kawar da nawa muka fara firfito da kayan da muka zo dashi,
Ko 2 minutes baiyi ba ƙwaƙwalwar shi ta tuno masa da fuska na, nice yarinyar da yayi karo da ita a bakin ƙofa ranar, kaman an razane shi ya juyo da sauri tare da ɗan ware idanun shi, again idanun shi ya sake shiga cikin nawa don nima shi nake kallo,
A lokacin hankalin mutane duk ya tafi kan kallon kaya, hakan ya bani damar murguÉ—a mishi baki ganin yanzu yana min kallon sani,
Murmushi yayi tare da kawar da kanshi gefe a lokacin ne na gano zurfin beauty points É—insa a zuciyata na ja tsaki ina cewa na mata_na mata kawai namiji mai dimples shi ko kunya ma bayi ji yana bari suna bayyana,
Harara na wurga mishi da ya sake kallo na a karo na biyu duk a matsayin ko ban rama zagi na ba nayi mishi abinda shima zaiji haushi, sai kawai ya gyara zama tare da zabga tagumi yana ƙare min kallo, tun da yake a rayuwan shi bai taɓa haɗuwa da funny girl iri na ba,
Ganin budurin nasu da yawa yasa hajiya ta nuna mana kujera a can nesa muka zauna, ƙanwar Khamis ta ɗan zaro waya tana latsawa kafin azo ɗaukan ta, ni kuwa bani dashi ga TVn su film ɗin turawa ake nunawa ba irin wanda nake so ba, kwata_kwata bani gane abinda ake yi ga hayaniyan mutanen wurin ma bai bari naji turancin nasu da kyau,
Tashi Zaytoon tayi da kusan zannuwa 5 a hannunta ta ƙaraso kusa da Zayyad sannan ta zuba zannuwan a ƙasa tare da durƙusawa tana gwada mishi ya taya ta zabe, for a while dukkan mu kowa ya kama harƙan gaban shi, Zaytoon tana faman tattaro mishi kaya yana zaɓa mata ni kuma ina faɗa musu kuɗaɗen kayayyakin,
Saida aka gama tass kafin mai napep yazo aka turo mai gadi yayi magana ma ƙanwar khamis ta fita su tafi, ni kuma na jira idan ya dawo sai yazo ya ɗauke ni,
Tunda ta fita nake jina wani iri gashi har sun kira tailorn da zai musu ɗinki sun tafi bashi kayan da style dan basu so ko kwana ɗaya kayan ya ƙara a wurin su,
Muna kwata_kwata bata jin daÉ—i, yanzu ta fara cire rai kan maganar makarantar nan dan ta lura munafurtan ta suke son yi, tayi binciken har ta gaji bata gane komai ba, É—azu ma da tabi bayan babban yaya da taga ya shigo gidan hankalin shi a tashe, a tunanin ta zaije inda wannan sirrin yake ne amman bai wuce ko ina ba sai É—akin Zayyad, gashi gobe jajiberi tana ji kaman zata iya mutuwa idan ba'a kaita ibadan É—in nan ba,
Hajiya na barin parlorn don kawo min kuÉ—in kayan aunty Yusrah na juya na kalle shi tare da sake zabga mishi harara, sai a sannan ya samu damar magana bayan ya murmusa,
"Yarinyar nan lafiyan ki kuwa? Kodai idan naki ne ke miki ciwo?"
Kallon gefe da gefe nayi na tabbatar babu kowa sannan na sake juyawa cike da rashin kunya na murguÉ—a mishi baki amman me?" Sai ganin wani haske nayi ya kawo ya É—auke, ban ankara ba naga yana maida wayan shi cikin aljihun wandon shi,
"Yauwa kinga yanzu na hutacar dake, ba sai kin sake wahalar da kanki wurin yin wa'innan abubuwan ba idan ina son kallo ga copy cikin waya na tunda na lura na musamman kike min"
Amman Sitifid ya gama da rayuwata, yanzu ɗauka na yayi ina making funny faces? Ga duka ga tsinka jaka? Ko na jiya ban gama ramawa ba ya ƙara min wani a kai,
Kallon idanu na yayi da suka tara ƙwalla saboda tsananin takaicin shi, haka kawai yaji bayi son na zubar da hawaye saboda shi, ya ɗanyi murmushin gefen baki sannan ya ɗaga hannun shi ɗaya yana shafa sajen fuskar shi tare da sake full murmushin da ya sanya dimples ɗinshi lotsawa yace
"Yaya kike min irin wannan kallon ko a garin ku babu kyawawa ne?"
Bansan lokacin da naja wani dogon tsaki ba hawayen da suka taru cikin idanu na da kansu suka nemi hanyar guduwa saboda tsantsar rainin hankalin Sitifid ɗin nan, wallahi ko ɗan iskan tsohon marigayin miji na Yarima yafi wannan na mata na matan kyau ballantana aje kan asalin kyawawan ƙauyen mu,
Na buɗe baki ina shirin labta mishi magana Hajiya ta shigo parlorn envelope a hannun ta wanda ke ɗauke da kuɗaɗen aunty Yusrah a ciki ta miƙa min sannan ta nemi ta zauna tana jana da hira tare da min wasu ƴan tambayoyi,
Jefi_jefi nakan ɗaga ido na kalli Sitifid ya ƙura ma fuskar wayan shi ido da yatsun shi guda biyu a saman screen ɗin ina gani yake ware su yana sakin murmushi, haka aunty Yusrah take yi idan zata yi zooming abu a wayan ta,
Duk time ɗin da ya ɗago idanun shi ya sauƙe su cikin nawa sai ya kalli wayan ya ɗago ya kalle ni yana gyaɗa kai tare da min alaman jinjina da hannun shi,
Me yake nufi ne?
Yanzu kam na fasa rama zagin ma dan na lura Sitifid yafi ƙarfi na, wannan dagiri(degree) ne a kanshi na rashin mutunci da rainin hankali, amman babu komai zamu haɗu a gaban Allah,
ÆŠaga wayan shi yayi ya saka a kunne bayan Æ´an sakwanni yace,
"Hello babban yaya ina jiran ka ko ka wuce ne?"
ÆŠan shiru yayi yana sauraron abin da ake faÉ—a yace
"Ok to Shikkenan, nima bari na tafi kawai yamma tayi sosai zan koma É—aki"
Da faÉ—an haka ya kashe wayar ko sake kallon wurin da nake baiyi ba ya fita,
Shikkenan ya tafi ban rama zagi na ba! Na faÉ—a cikin zuciya ta, to Allah ya isa!
Dawowa yayi wurin da nake zaune ya tsaya tare da faÉ—in "naji duk abinda kika faÉ—a, saidai ya isar mana tare"
Ya juya zai fita muna binshi da kallon mamaki don ko Hajiya bata ji abinda na faÉ—a ba,
Saida yaje bakin Æ™ofa sannan ya juyo ya gwada ya gwada idanun shi ya gwada nawa, wato idona idon shi, da haka ya fita yana dariya, ko banza wannan yarinyar ta saka shi nishaÉ—i........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
*Gashi nan dai da babu gwanda ba daÉ—i, ayi manage zuwa dare insha Allah*
*Ummu Najma ce😘*