← Book details Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 43

Sashe 43

Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Zaune Rufaida take acikin study takara kyau da kiba da haske. Katoton textbook din Human Anatomy a gabanta tana karan tawa,bude kofan da akayi aka shigo yasa ta dago kanta ganin Barraq daya kara murjewa yay jajir yasa ta tashi tafada jikinshi tanamai oyoyo rungumeta yayi “Babyna har yanzu baki gama karatun ba?” Tai murmushi “no inatayi banason na fadi a exam dina,ina karatun medicine ne bcuz of yhu My Qalb” ta kamo hanunshi ta sumbaci hanunshi ganin yay fuskan damuwa tace”Hey!don’t worry, bandamu ko zanyi karatu daga yanzu har jibi batare da nai bacci ba,zan zama likitan ido ne saboda na nemama idonka magani,u did everything to me,fatana Allah yaga zuciyata da niyya ta yacika min burina na gama karatun likitanci na na nemoma mijina maganin ido ya warke ” Barraq ya rungumeta “am proud of yhu,ina alfahari dake,I luv yhu soo very much my fear fear cry cry Rufaida ” ta kaimai duka akafada tana murguda baki dat was den kaima kasani ” Barraq ya tabe baki har yanzu dai anamin ” dukansu suka hau dariya.
Am missing Lutfullah (kindness of Allah) soo much gidan ba dadi bayanan. Barraq yay murmushi “don’t worry nextweek Mum zata dawo dashi saboda ankusa komawa school,but guess wot?”Rufaida ta zaro ido “Muzzammil da Hafsat zasuzo anjima zasu kawo mana Madina zatai mana sati daya”. Rufaida tai murmushi “Oh wow,nai missing Mimi ta,gwara su kawomin ita ta zauna dani tunda Lutfullah yabi grandma dinshi” Duk sukayi dariya.
“Mezan dafama kasha ruwa dashi?” Kashe mata ido yayi yace”yhu’ dukansu sukai dariya. Rufaida tace “Qalbi ya kukayi da Nana?” Barraq ya sauke ajiyan zuciya “nabata kudi masu yawa tafara business saboda ta kula da yaranta uku tasasu a makaranta,itakuma Duduwa nariga na biya kudin yau zaa guntule kafan dan ya rube yana tsutsa. PA kuma nabashi gadin gidan gonan Dad das all” Rufaida ta rikemai hannu”thanks for listening to my advice, Allah yakara ma budi, naji dadi daka taimakesu. U are my everything, KAINE SIRRI NA”. Barraq yay murmushi KECE SIRRI NA My Rufaida suka rungume juna ahankali yaji tarada mai A kunne “ur second Baby is on his way,8months yarage” Barraq cike da murna yace”are yhu serious? “Ta gyada mai kai,Oh nakosa nasha ruwa na gaisa da Baby na” tamai kiss a kumatu “bari naje nakira Mum naji muryan kiddo”yabi bayan ta “nima am missing champion”.
ALHAMDULILLAH!
MAMAN ABD SHAKUR😘

[7/27, 13:02] I’m me.: *KAINE SIRRI NA*
ALHAMDULILLAH anan nakawo karshen littafina KAINE SIRRI NA. Kurakuren dake ciki Allah ya yafemin.
Na sadaukar da littafin nan nawa ga marubuta uku.

Beebaluv marubuciyar SAINAGA UMMU SHAKUR $ABDUL SHAKUR.

My Tawa ce AKA Hafsat Ibrahim Marubuciyar SAINAGA HAUWA JABO DA M SHAKUR.

My Rashy AKA Rash Kardam marubuciyar BABBAN KUSKUREN DANA TAFKA.

I luv yhu All Guys Allah yabar kauna yakuma barmu tare,thanks for d luv.
Littafinan nawa tukuicine ga duk mai suna RUFAIDA, I soo much luv d name,in Allah ya yarda duk randa ubangijin na Allah ya azurtani da ya mace zan saka mata suna RUFAIDA.
A big thanks to my Huge fan SAFFIYYA MUHAMMAD RABI’U,I luv yhu deeply,and I appreciate yanda kike shairing novels dina to all d needers in both Facebook and watsapp,thanks to yhu Sofie.
My group members.

Fulani ta

Rookie sadau

Hj Ricifa

Mairo

Aisha zagee

Ruky Mama

Kunfi kowa son dis novel. I luv yhu All.

Ina gaisuwa ga masoyana na Facebook luff yhu All.
At Dis Moment I will like to ask my fans tambaya na karasa muku TSAFI kona fara sabon novel mai suna UMMARU NA YANKA…. takenshi:Bana wasa,ban kuma san wasa ba,chau-Chau! Story by MAMAN ABD SHAKUR and Directed by KHALEESAT HYDAR.

Masu son tsafi ko ummaru na yanka zaku iya bibiyata ta wanan nambar, wanda akafi zaba shizanyi nan da one week.07032934950.
Follow me on

Facebook:Aishat Muhammad

Instagram:Aishat Muhammad.

Blog:mamanshakur.wordpress.com
E-mail me on

Email :[email protected]
Gmail:[email protected]
I love
Chapter 43 · 0% Book details