← Book details Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 43

Sashe 19

Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daki Mum ta kaita takawo mata abinci ta tasata agaba taci daidai cikinta kafin tabar dakin Hafsat na janta da hira sunayi sama-sama. 9:30 PM suka shigo gidan agajiye,Muzammil yace”gaskiya gobe ne zan dawo nagaisa da Queen of ur heart dan right now I need a hot shower, kuma baby nace zatamin” Barraq ya kalleshi batare dayace mai komiba yafito daga motar Driver yafito yamika ma Muzammil key. Muzammil yay murmushi kafin ya Sosa gemu yace”jimana” Barraq yajuyo hanunshi na aljihu fuska a daure “wot?” Muzammil yay dariya kafin yace haba abokina ainace gobe zanzo ko,ko kafiso naje haka duk munyi datti,yanzu dai dan kiramin baby na tafito mutafi gida”Barraq ya ballamai harara” I be ur messenger? ” yajuya yayi ciki Muzammil yafashe da dariya yaciro waya daga aljihu yay dailing number Hafsat ta dauka yace ina waje kimusu sallama kifito mutafi dare yayi sai gobe zamu dawo mu gaisa,Hafsat tace to kafin ta katse wayan. Ta kalli Rufaida dake kallon TV tace”zan tafi gobe zan dawo,hope zaki tattaro hirarraki dazamuyi ko?” Rufaida tasaki mata tattausar murmushi tareda dukar da kai tana wasa da yatsun ta”eh Anty Hafsat” Hafsat tai murmushi “kunyar nan taki na burgeni, gashi idan Kinyi murmushi sai dimple dinki su lotsa,anyway natafi saida safe” Rufaida ta mike tsaye tace”Bye nagode, Allah kaiku lpy” Hafsat tajuya tafita daga dakin ta rufo kofar,ahankali Rufaida ta zauna kan kujera tacigaba da kallon walking dead din daya dauke hankalin ta,dudda film din nabata tsoro amma kuma tanajin dadinshi.

Shiga motar Hafsat tayi ta zauna bayan tafito daga shashin su Amma yimusu sallama,kallon hanunta tayi ta fade kai” God! Namanta ban bataba. Muzammil yace me baki bataba?” Wlh wani abu gashinan ajakata nakawoma Rufaida na manta ban bataba,Muzammil yace yi sauri kije kibata mutafi gida danyau I need yhu badly baby” dariya tayi taja hancinshi”Allah dan albarka?” Kokarin chafketa yayi tafita daga motar da gudu tana mishi gwalo, shashin da Rufaida take ta tsaya agaban kofa ta kwankwasa hankalin Rufaida nakan kallo taji ana buga kofa mikewa tayi tatafi kofa ta bude ganin Hafsat yasa tai murmushi “Anty Hafsat” Hafsat ta shigo dakin ta kulle kofa ta mikama Rufaida wata yar karaman koriyar leda tace”ga wanan ki dinga cin abubuwan ciki kullum sunada amfani kinji” Ganin Rufaida batada shirin amsa yasa ta saka mata a hannu tajuya tafita da sauri, kullo kofan Rufaida tayi takoma ta zauna kan kujera tana kokarin bude ledar, idanunta suka sauka kan wani hadadden kwaku meti shi taciro daga ledar ta ijeye saura abubuwan a gefe tanacin kwakumetin tana kallon walking dead ta zame dan kwalin kanta gashin kan ya zubo har baya.

Knocking data karaji yasa tadan tabe fuska dan kallon yafara mata dadi,debo kwakumeti tayi a hannu ta mike tsaye tana tafiya tana waigen TV bude kofa tayi da dayar hanunta batare datama kalli kofan ba hankalin ta nakan kallon,Takara bude baki ta zuba kwakumetin tana taunawa ganin wani bakin dodo yazo Zai cinye wata hakan yasa ta sandara ihu “wayyo Allah na Mummy” Kara bude ido tayi ta kalli TV ganin dodon nacin mutum taga kaman ita yake cinyewa yasa tafasa ihu zata tajuya zata fita daga dakin karo taji taci da mutum tai baya-baya zata fadi da sauri ya riketa,kwalalo ido tayi kalleshi ganin dai tabbas shine yasa ta kulle idonta gam tai lamo a jikinshi tareda kara kankameshi jikinta na rawa.

Chak ya dagata yazaunar da ita akan kujera,ya maida kofan yarufe kafin yadau remote ya kashe kallon duk kanta na kasa tana Sosa kai,”karki Kara kallon irin film dinan tunda firgita yake saki”. Kai kawai tadaga mai kafin ta tashi tayi hanyar bedroom da sauri harda tuntube “ina zaki?” Juyowa tayi kanta akasa muryarta na rawa sosai kaman mai shirin kuka tace ” ai,ai bacci nakeji” zoki zauna anan sai 1 zakiyi bacci yau.

Ta dawo ta zauna jikinta na rawa. “Ya karatu?” Kallon fuskarshi tadanyi da sauri ta juyar da kai tasa bayan hanunta ta goge Hawayen dake shirin zubo mata. Ya dade yana kallonta kafin yay murmushi yace “coconut chips(kwakumeti)din harsun ishe kine? Naga kinata ci dazu”girgiza kai tayi hawaye ya gangaro zuwa kunncinta, shida yarasa maisa takejin tsoronshi haka anywayno insun hadu da Muzammil ya fadamai maybe yasamu solution daga wurinshi. Wani dan karamin book ya ajiye mata akan center table” help me. maman Abd Shakur 😘
[5/24, 13:45] Fauzee Preety: *KAINE SIRRI NA*

45
Ina mai alfahari da zamanki matata,and I promise zan kula dake,namiki komi ,I will be d best husband kinji” hannunshi yasa ya kamo hanunta ya rike da sauri tadan zaro ido tana kallonshi tattausan murmushi ya sakar mata. yadau ko wata yar karaman akwatin dake kan tray ya bude wani farin zobe mai kama da azurfa anmai ado dajan zanen zuciya ajiki ya ciro ya zura mata a yatsa ya dago kanshi yaga Rufaida na kallonshi idanun na gab da zuboda ruwa, girgiza mata kai yayi ta hadiye hawayen. yasa hannu ya shafa zoben “u are special Baby”yafada yana kallon kwayar Idonta. ahankali ya zare hijabin jikinta, ta zaro ido jikinta na bari. Champagne ya dauko daga kan tray din ya bude ya zuba a glass cups guda biyu ya mika mata daya takasa karba,da kanshi yakai bakinta saida ta kalleshi ya lumshe mata ido sanan ta kurbi kadan. ya ijiye kofin akan table ya kwanto da ita a jikinshi yana sauke ajiyan zuciya a natse yana shafa bayanta. jikin Rufaida yafara rawa tafashe da kuka sosai dago kanta yay “nadena bakiso?” Girgiza kai tayi a tsorace tace”zan tafi,bacci nakeji,dama Mummy ce tace nazo nama sallama gobe zamu tafi” ganin yanda jikinta ke bari hawaye na tsiyaya yasa ta mugun bashi tausayi yaji yafasa abunda yay niyyan yi. Mikar da ita tsaye yayi yadau hijab dinta yasa mata, wasu jajajen fulawowi da aka daure a wani irin leda(red roses) yasa mata a hannu ya kawo bakinshi kunenta “symbol of my luv”taji ya ambata sanan ya koma gefe. da gudu ta juya zata fita daga dakin, chak taji an rike hanunta,a tsorace ta juyo ta kalleshi bakinta na rawa, ahankali ya sanya hannayen shi ya rike bayanta yana kallon kwayar idonta kafin yadan rage tsawo yakai bakinshi yahada da nata.

Maman Abd Shakur.
[5/24, 13:45] Fauzee Preety: *KAINE SIRRI NA*

43
Tun daga ranan Rufaida bata sake ganin Barraq ba,hakan yasa hankalinta ya natsu bata tunani. Saidai taga an mayar da ita wani bangare daban a gidan babu Wanda ke shigowa daga mummy said Amma sai Hafsat matar Muzammil. Saikuma wata mata da suke kwana tare dataji Mummy na kiranta da buzuwa. kullum tana bata wasu abu taci,Tasha,Dana wanka dana tsarki, Rufaida dukta gaji dan har asalin abinci ma andena bata Saidai na magani. Kullum idan Mummy ta shigo ganinta saita mata kuka tana cewa ita batason abunan da ake bata Dan yana sata kiba tanajin wani iri Mum saidai tai dariya ta lallabata ta tafi.

Yau takama Friday ranan da za’a fara sha’anin biki,tana zaune tanacin wani indomie da buzuwa ta dafa mata da magani tana kuka hanunta da kafafunta sunsha hadaddun baki dajan lalle na amare,gashinta yasha gyara wanda duk buzuwa ce taimata. Hafsat ta shigo dauke da wani katuwar akwati a hanunta da sallama “wow!” Ta furta tana kallon Rufaida dataga gabaki daya ta chanza bakin fatarta na wani irin sheki,ta chiko sosai kirjin nan ya ciko daidai ita, karaso wa tayi ta zauna kusa da Rufaida da murnanta “anty Rufaida kinyi mugun kyau Wlh, idan uncle B ya ganki saiya rude”ta daga hanun da akamata zanen lalle tana kallo tace”waya miki wanan lallen?harda gyaran gashi” Rufaida ta turo baki idanunta yakawo ruwa tace”ba buzuwar nan dasu Mummy suka kawo bane,kullum saitabani magani wasu da dadi wasu da shegen daci,taita shafamin wani black and yellow-yellow(kur-kur da dilka) things on my sick. takara fashewa da kuka muryarta na rawa”and am sure they have side effect, cus they have one kind of disgusting odor yayanya,huum” tana maganan tana turo da tabe baki. Hafsat ta rike kuncin ta tana kallon Rufaida dariya ke neman subuce mata amma batason tayi hadiye dariyan tayi tadanyi murmushi kafin tace “kai amma buzuwa bata kyauta mana ba,yanzu tashi ga kayan dazaki sa nakawo miki yaune walima kinji”Rufaida tadan zaro ido “waliman bikin wai haryazo ba sati biyu akasa ba?ai batayi ba saigobe ne fa anty Hafsat “Hafsat tai dariya mujeto kiyi. ahankali ta mike suka shiga bayin, Buzuwa ta shigo tahada mata wasu abubuwa a ruwan Rufaida ta zumburo baki Hafsat tafito tana dariya bata wani jimaba tafito Buzuwa ce tai mata wani irin hadadden make up, Hafsat saibin buzuwa da kallo take tana mamakin yanda ta iya komai gyaran jiki,lalle,gyaran gashi gakuma make up. Sai bayan angama tasa mata kayan doguwar rigace har kasa ja,sai kuma dige digen baki ga takalman ta hill aka samata, tai kyau sama da tunanin mai karatu Hafsat tarike mata hannu suka fara tafiya,juyowa Rufaida tayi ta kalli Hafsat tace”anty bantaba sa Hill ba ya akayi naga na iya tafiya dashi?” Hafsat zatai magana Mum takaraso wurin tabama Rufaida kakkyawan runguma ta kalli Buzuwa tace “thanks for everything friend” Mum tarike mata hannu har gaban wata hadaddiyar mota tasa hannu tabude tasa Rufaida aciki ta kullo,su da wasu manyan matayen turawa suka shiga sauran motocin da akayi layi dasu a wurin suka wuce wurin walimar.

Wa’azi sosai wasu manyan malamai sukayi mai ratsa jiki,da ilmantar wa,Rufaida tasha kuka bana wasaba. Karfe 7:00pm aka dawo gida, bayan sallan issha dad ya aika aka kiramai Rufaida.

Wa’azi da nasiha da uba yakamata yayma yarshi dad yayma Rufaida. Rufaida tasha kuka a wurin anan yake sanar mata da Barraq yace a Russia yakeso tai karatu,dan dazaran yagama wani case dake gabanshi yanzu na neman wata yarinya zai koma Russai da zama. so saisa na nema miki makaranta a Chan ranan Monday zasu koma keda Mum kinji yata? Rufaida tamai godiya ta karbi wani akwatin da yabata tafita daga dakin.

Washe garin ranan aka daura Auren BARRISTER BARRAQ da RUFAIDA akan mafi karancin sadaki Barraq yarasa Inda zaisa kanshi saboda murna burinshi daya kawai yaga Rufaida.
Chapter 19 · 0% Book details