Sashe 24
Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Barraq yariketa da sauri ganin tana neman shidewa “is OK” a dauko tissue dake gefen gadon ya share mata baki, ya kwanto da ita jikinshi yana jijjigata, Ahankali yaga tabude idonta dasuka kankance ta kalleshi, murmurs hi Ya sakar mata tareda shafa cikinta “Alhamdulillah, u are fine ,kinajin yunwa?”Kadan kadan yaga tana kukkulle ido, har idon suka rufe ruf,ta sauke ajiyan zuciya tareda gyara kwanciya ajikinshi. Murna yakamashi daya tabbatar da bacci ne yay gaba da ita. Zamo da ita yay ahankali Ya kwantar da ita kan gado,surarta dayake gani nawani irin figarshi . dauke ido yay yatashi yaje wardrobe yaciro sabon zanin gado ya lullubeta dashi, kafin Ya cire jallabiyar jikinshi Ya dauko mop ya gyara inda tai aman. Sai alokacin ma yatuna baiyi sallan safeba bayi ya shiga yay wanka Ya dauro alwala yafito daure da towel Ya xauna abakin gadon Eyeglasses din idonshi yaciro ya goge ruwan dake jiki ya maida a idonshi yatashi yabude wardrobe Ya dauko kaya riga da wando yasa Ya shimfida dadduma yay salla kafin ya kishigida bacci na neman daukarshi, da sauri yatashi Ya zira takalmi yafito yay part din Mum. Zaune yasameta akan kujera tana kallon CCTV kallo daya tamai ta dauke kai “ina Daughter na?” Ahankali Ya xauna kan kujeran nesa da ita ” tana bacci adaki” takada kai kafin tace” idan ta tashi ka kawomin ita xan kaita hospital ” ahankali ya gyada kai yana kallon ta,”am sorry Mum, plz kiyakuri kinji baxan karaba” bata ko kalli inda yakeba yatashi ahankali yajuya zai fita “jekasha coffee dinka yana dining ” dawowa yay yawuce dining ya xauna yature kayan tea yakifa kanshi akan dining yama rasa mekemai dadi. Jin an dafa kanshi yasa yadago Mum yagani tanamai murmurs hi da sauri ya rungumeta “am sorry Mum, plz forgive me” shafa kanshi tayi “is ok,amma karka kara barin daughter na tawahala ko kadan banaso” taja kujera ta zauna da kanta tahadamai coffee ta dinga bashi yanasha. Sai bayan yagama sha ta shafa kanshi “yauwa tashi katafi wurin Daughter idan ta tashi sai mukaita hospital akara dubata ko?” Yace to Mummy yamata peck yafita yana Murna. Yana shiga dakin yaga Rufaida tsaye tarike kanta dake sarawa sosai. Karasawa inda take yay yadafa wuyanta “my Baby kanki na ciwo” afirgice Rufaida ta bude ido tareda ja baya tana kokarin kare jikinta da zanin gadon .
Maman Abd Shakur😘
Maman Abd Shakur😘
[16/06 2:15 pm] Saudat: *KAINE SIRRI NA*
54
Da kyar tasamu ta tattaro zanin tarufe jikinta dashi, jikinta na bari. karaso wa cikin dakin yay hanunshi cikin aljihu yazo gabanta Ya tsaya dab da ita yana kallonta, shiru tayi kanta akasa tana shakar kamshin ruraren shi. Hanunta yakama “muje kiyi wanka”. ahankali take binshi ba musu har suka shiga bayin yamaida kofa yarufe, daddana shower yay yamaida shi na ruwan dumi, sanan yajuyo inda take tsaye kanta akasa yay murmuahi ya tsugunna ya nannade jeans din kafarshi,ya mike ya nannade hannayen rigarshi yazo dab da ita ya tsaya yana kallon zara zaran gashin idonta, murmushi yadan saki aranshi yace”I must make u talk today,yau sainasa kinmin magana,I wonder maisa take yawan kin min magana” gama zancen zucin yasa yakai hanunshi zai kwance zanin da sauri ta rike zanin tareda dago kai ta kalleshi, ganin ita yakema wani irin kallo yasa tasauke kanta da sauri ahankali yasa hannunshi yacire hanunta yafara jan zanin gadon da sauri tarike hanunshi jikinta na rawa”no plz” .
Ahankali yarada mata akunne “wanka zan miki babyna ” bai jira amsan dazata bashiba yafizge zanin gadon, ta kwalla ihu,tareda taugunnawa a wurin “wayyo Allah mumyna”, murmushi yay tsugunna a gabanta, yakai hannushi kan gashinta yana warware tufkan dayay mata kafin yace”mummy na dakinta, is only you and your husband here my darling angel” daidai lokacin ya gama warware tufkan ya bazar mata da gashi a baya ya riqe hannunta yace”tashi muje inmiki wankan” ta maqe kafada “uhm uhm”,cikin muryanta na shagwaba tace ” plz kadena, dan Allah” murmuahi jin dadi yay ganin yafarasa tanamai magana. Ahankali yasa hannu ya dauke ta kaman yarinya tana wuntsila kafa yakaita wurin wankan ya rufesu dawani irin glass kafin ya direta da sauri tai kasa zata taugunna tana rurrufe jikinta tana kuka sosai “plz Uncle B kafita, dan Allah” kai hannu yay zai kunna shower amma saiya fasa jintakira sunanshi dabai tabaji takira ba, tsugunnawa yay yasa hannu yadagota tsaye da sauri ta shige jikinshi tana kuka sosai, “shiiiii ba’a kuka ko magana abayi my luv” “plz plz Uncle B kafita, kadena kallona plz plz plz am begging yhu dan Allah”. Duk tana kan kirjinshi take maganar nan. Bayanta ya shafa yana murmushi “am ur husband right, so say no more baby, time to take a hot shower ” hannu yasa ya kunna shower dake zubo da ruwa mai dumi ajikinsu. Rufaida takara kankameshi tana kuka. Hannu ya chusa cikin gashin kanta yana yatmusa mata,kafin yakai hanunshi ya danna wani dan karami button saiga shower cream ya zubo ajikinsu. ahankali yake shafa bayanta kafin yace” Rufaida ” ta dago kai ta kalleshi idanunta sunyi ja fuskarta ya shafa kafin yasa hannu yarage gudun shower, ruwan na zuba akansu kadan kadan “fushi kike saboda mijinki namiki wanka?” Girgizamai kai tayi batare data kalleshiba yajawota kirjinshi ya rungumeta sosai tareda fadin”good girl” yakai hannu yakarama shower gudu, sosai dumin ruwan ke ratsa jikkunansu,Rufaida najin wani iri gamedashi. Yayinda Barraq keji kaman su dauwama ahaka.
Idanunshi a rufe nata arufe, yafara juyi da ita, ruwan na dukan ko ina nasu “I luv yhu Rufaida ” takarayin lamo a kirjinshi batare data bashi amsaba.
Ahankali yakai bakinshi saitin kunnenta yakara matseta ajikinshi yana murmushi kafin yace ” am soo happy dana sameki amatsayin mata” Ya sauke ijiyan zuciyan ruwan na gangara akan fuskarshi ” kin tuna abinda yafaru jiya?”yasa hannu ya shafa kanta yana murmushin tsokana ” unforgettable night, night din da matata kissed me,remember?? ” .
Maman Abd Shakur AKA the professional love story writer tana mika gaisuwarta ga masoyanta😘
: *KAINE SIRRI NA*
55
Da sauri ta fizge hanunta daga nashi tafita daga bayin tana kuka, sai yanzu take tuna abunda yafaru jiya,towai mesa taihaka? Why?amma tarasa amsar dazata bama kanta. Abunda zata rufe jikinta dashi tafara nema amma batagani ba, ganin wata rigarshi akan gado yasa ta dauka da sauri tasa, ya tsaya mata iya guiwa tayi hanyar kofa tana daura hanunta akan kofa yafito daga bayin, kokarin kiranta yake amma da sauri tafita daga dakin da gudu tana kuka har part dinsu, Allah yasa babu wanda yaganta ahaka tana shiga palo taga Mum zaune akan kujera da sauri tafada jikin Mum tana kuka.
Biyo bayanta yay yaganta ajikin Mum, Mum ta kalleshi yay maza ya dauke kai, ahankali tace”jeka shirya mutafi hospital ” saida yadan kalli Rufaida dayaga tawani narke ajikin Mum tana kallonshi adan tsorace da hawaye a idonta kafin ya daga mata gira da murmushi akan fuskarshi yajuya yafita.
Mum ta dagata suka shiga daki tabata kaya masu kyau tasa, tabata wani magani tasha sanan suka fito yana zaune cikin mota yana kallonta ta madubin mota yanda dan karamin bakin hijabin da jan gown din datasa yay mata kyau, kanta akasa tana tafiya ahankali. Murmushi yadanyi kafin ya lumshe ido ina sonki Rufaida sosai ba kadan ba.
Bude motar dayaji anyi yasa yabude ido ya kalli baya yaga Mum da Rufaida zaune. Turo baki yay ya kalli Mum “nidai ba driver mata bane” Mum tadanyi Murmushi dan tagane abunda yake nufi ta kalli Rufaida tace” Daughter koma gaba” ahankali Rufaida tabude kofa tafita kanta akasa tabude nagaba ta shiga ta kullo tana watsa da yatsunta.
Sai bayan yamayar da hankalinshi akan tukin dayake yace “Mum I will be going to Nigeria tomorrow, 10:15am flight “da sauri Mum tace “4 wot son?,bakace min kagama shari’oin dake gabankaba?” Mum i have to go,is urgent bazan dadeba I promise “kafin Mum tai magana taji ya paka motar ganin harsun kawo asibitin yasa tabude kofa tafita, ganin haka yasa Rufaida tabude kofa zata fita taji anrike hanunta,bata juyoba dan tasan shine sumbatar hanunta yay kafin yasaki da sauri ganin Mum ta ballamai harara dariya yayi yafito daga motar ya kulle kofa suka shiga cikin asibitin atare.
Maman Abd Shakur.
[6/2, 17:47] Aishat Muhammad: *KAINE SIRRI NA*
56
Likita ya dubata sosai, kafin ama Mum da Barraq bayanin babu wani ciwo dake tattare da ita banda ciwon kan,aka rubuta musu maganin ciwon kan Barraq yaje pharmacy yasiyo su kuma suka zauna a cikin mota jiranshi Rufaida na gaba Mum abaya tana waya.
Fitowarshi daga pharmacy hanunshi dauke da ledar magani, yana cikin tafiyar shi takasaita yaji ance “B “juyowa yay ganin wata class mate dinshi baturiya tun a university tare suka karancin law yasa yay mamaki. Karasowa inda yake tai ta mika mishi hannu tana Murmushi “is been long B” daidai lokacin Rufaida ta daga kanta ta hangoshi tareda mace ta mikomai hannu,batasan maisaba amma taji kirjinta yabuga dumm ganin yanda yake mata Murmushi hakoranshi awaje.
Barr ya mika mata hannu suka gaisa, tace da harshen turenci “yakake ,naga ka chanza,ka kara kiba, looking good, handsome and fresh sama da da” Barr yadanyi Murmushi “so har yanzu kinanan da surutunki Saira,anyway yanzu nai aure inada family, and my wife always took good care of me saisa kikaga I looked fresh”. “Congratulations, am happy for u,family is everything” Barr yadan girgiza kai yana mata Murmushi kafin yace”kinzo dubiya ne? ” girgiza kai tayi hawaye ya ciko idonta” I came for my check up, inada cancer, takarasa maganan tana kuka,I have only two months B,nakusa mutuwa,haka Dr yafadamin” abunku da turawa tafada jikin Barraq tana kuka bil hakki. Barraq ya shafa bayanta “is OK, ciwo baisa amutu sai lokaci yayi,be strong saira kaman yanda nasanki da,fight d cancer kinji”, dagowa tayi daga jikinshi tana share kwalla ta mugun bashi tausayi kafin ta mikamai hannu sukara gausawa” thank you B,I appreciate,kaifa ya idonka?” “Yananan yanda yake, still can’t see without my eyeglasses, nai magani harnagaji,na kalli abun kawai gado nai tunda Dad dina nada partial blindness, Mum kuma bata iya ganin rubutu ,my own is d worse bana iya gani without eyeglasses, so I just accept it,haka ubangijina yaso ya ganni”.