Sashe 13
Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
27
Ahankali ya zame hanunshi daga nata yadau kayan dazaisa yafita daga dakin yaje falo ya shirya tsaf ya fesa turare, sanan yadawo dakin ya tsaya a gaban gadon yana kallon ta hanunshi ya zura cikin aljihu ya dauko wayarshi ya tsugunna ya dauketa hoto yana mai murmushi ahankali yace”sleeping beauty, maybe I can use it as her passport”. yadau car keys yafita daga dakin.
******
Bayan kwana biyu.
Yau takama litinin,fitowarshi daga kotu kenan shida PA,sai murmushi yake,kokari press suke suga sunmai yan tambayoyi danyau ya kayar da Babban mai saida miyagun kwayoyi,yatona mishi asiri shida mukarraban sa inda aka kaisu gidan yari amma baida lokacin amsasu dan tafiya gareshi yau. Tun kafin yakai wurin mota aka budemai ya shiga da sauri yana duba agogon hanunshi tareda dafe kai”Lord! Nakusa lattin flight to Russia ” ya kalli bodyguard dake tuki yace” kai sauri 5 flight dinmu zai tashi and dis is already 4:00pm”.
Suna isa gida yafito daga mota, yana cikin sauri yaje dakinshi yaji an fado bayanshi ana “uncle B oyoyo”, juyota yayi yana murmushi yaja kunnen ta “auta bakiji ko”, tadanyi Kara ya sake kunen, rikemai hannu tayi suka cigaba da tafiya tana bashi labarin school yau, saida yakai bakin kofa ya tsaya. auta ta kalleshi, yay mata murmushi yace “yauwa Auta oya tafi kinji anjima zanzo, ki gaida Amma” ta noke wuya tana murmushi. yadan daure fuska tareda fadin “tafi mana”tai zuru-zuru tana kallonshi tace” uncle B kullum kullum yanzu baka bari nashiga dakin ka why? Abu kake boyemin ko?amma ai kace ni kawarka ce ko? Kuma ina fadama all my secrets” tabashi tausayi dakuma dariya yadan rage tsawo tareda sa hannu ya share dan guntun hawayen daya zubo a idonta yana murmushi ya girgiza kai yace “kinsan banason kuka ko?” Ta dagamai kai, yace” ok, ai mun riga mun kulla fadama juna secret, banason ki shiga dakinne cus is too dirty, kuma nasan bakison datti ai,oya tafi anjima zansa a gyara sainakira kizo kinji” Ta girgiza kai tareda juyawa dan tafiya shikuma ya bude kofa ya shiga dakin.
Auta na ganin ya shiga tajuyo tana dariya,”ai wlh sainaga yanda dakin Uncle B yay datti,dama Amma tace dakinshi baya datti wai yanada tsafta, yau sainaga dattin dayayi ” tasa hannu ta bude dakin a ahankali ta shiga, ganin bataga datti a falon ba yasa tai dariya tareda kwafa, tayi hanyar bedroom dinshi tasa hannu ta bude kofan a hankali dan karyaji motsinta, ganin mace a kan gadon Uncle B bayanta a bude duk shaidan bulala dasukai wani iri ba kyan gani ga gashin kanta duksun barbasu akan gadon hakan yasa Auta tasaki ihu tareda kankame jikinta.
Maman Abd Shakur😘
[5/10, 6:19 PM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌
28
Da sauri B yafito daga bathroom yana kallon auta dake ihu, jikinta yahau rawa ganinshi rai abace,yana tsaye inda yake yace mata “zonan” kuka tasa sosai dan tasan yau saita gane kurenta, tafara sharban hawaye tana “yakuri Uncle B, wlh zan dinga jin magana, bazan karaba dan Allah karka daken”, fizgo hanunta yayi takara fasa ihu tana” kayakuri,plz-plz-plz!” tausayi tabashi sosai,hakan yasa yafasa dukanta yace “wuce kitafi kafin na bata miki rai” juyawa tayi ba musu tafara tafiya hartakai kofa tasake juyowa tana kallonshi yace “what?” tace “Uncle B batada lafiya ne?”Tai maganan tana nuna Rufaida dake kan gado, daga mata kai yayi shima tareda kallon Rufaida dako numfashin kirki batayi, Auta ta girgiza kai “Allah sarki,Uncle indan je intabata?” Ya dade yana nazarin ta kafin ya daga mata kai, da sauri auta taje gaban gadon ta tsugunna ta kama hannun Rufaida tana kuka ahankali saboda yanda taji tabata tausayi sosai tasake juyowa ta kalli B tace”Uncle B baka kaita asibiti ba,ciwonta nata jini,kaga yama bata zanin gadon,ka kira mata Dr Faruk,wlh ina sonta Uncle ” Barr yakaraso wurin shima ya tsugunna yakama dayan hanun Rufaida yarike sanan yace”banason nasake kiranshi dan banason kowa yagane tana gidanan, yau zan kaita wurin Mummy a Russia, za’a kaita asibiti achan” .
Yasake kallon Auta dake kallon Rufaida tana hawaye,tana hura iska akan ciwon yace “Auta”, tajuyo ta kallai yace” karki fadama Amma kinga Mara lafiya adakina, is our little secret kinji?” Tasa hannunta a harshe tareda fadin “I promise uncle “. ya shafa kanta tareda fadin “good Gurl, kinsan wheelchair din Daddy dayay amfani dashi lokacin da baida lafiya?” Ta girgiza kai da sauri tace “eh nasani,ai yanama cikin store dinmu nan Amma ta ajiye” yace “yauwa jeki dauko min” tafita da gudu kafin ta shigo yagama shiryawa, tana shigowa da wheelchair din ta ajiye tazo kusadashi ta tsaya tace “Uncle yanzu zaku tafi airport? ” yace “eh”, ta kalli Rufaida sanan ta kalleshi tace “but ai wanan kayan jikinta sun baci da blood, ka chanza mata wasu” yadan tabe fuska yace”auta Ni ban iya samata kayaba, abarta ahaka kawai intaje wurin Mommy tasa mata” yay maganan kaman wani Yaro ,auta tace “laaa nidai na iya, bari na dauko mata wayanan kayan dakasiyomin manyan nan, Wanda sukamin yawa”, kafin yay magana harta fita daga dakin da gudu ko minti biyu batayiba ta dawo dauke da wani Jan dogon sket da shimi baki very light, saidan karamin hijabi da bathroom slippers mai kyau baki shima.
Ta ajiye kayan kan gado Uncle B ya matso kusa da ita yace “auta keda Amma kesa miki kaya balle har ki iya sama wani?” Buga kafa tayi a kasa tace “ai wlh na iya,ni kawai dagamin ita ta zauna saina sa mata” yay kwafa tareda fadin “ok”, ya dawo kan gadon ya dago Rufaida ahankali ya zaunar da ita akan jikinshi yace “oya samata”, Auta ta tsaya agabansu tana kallon fuskarshi yace “what again?” Tace “to Uncle baka rufe idoba, ba Amma na tace babu kyau babban namiji ya kalli jikin wata ba…” bata karasa maganar ba ya kulle ido da sauri. Auta tasa hannu tacire shimin dake jikinta da, ta samata Wanda ta dauko,sanan tace “nagama saura sket” ya kwantar da ita duk idonshi arufe Auta tasamata sket,tasa mata karamin bakin hijab, da slippers sanan tace “to bude idonka kagani”ya bude ya kalleta yaga tamai kyau Sosai murmushi yayi ya daurata akan wheelchair Auta tarakosu har wurin mota yasata a ciki,ya shiga PA ya shiga ya jasu sai airport. Suna zuwa da sauri suka shiga jirgi,jirgi ya daga sai Russia.
Maman Abd Shakur😘
[5/10, 6:37 PM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌
29
Karfe 7:00am agogon garin Russia ya nunamin, adaidai wanan lokacin Babban jirgin dasuke ciki na Emirate Airline yay landing, dauko wheelchair yayi yabudeshi ya kwance mata belt ya dauketa yasata akai sanan ya gunguro ta suka fito, lumshe ido yayi lokacin da sassanyar iskan garin ya bugi ilahirin sassan jikinshi sanan ya bude idanuwanshi yana kallon filin jirgin. hango wasu motoci su uku dayayi hadaddu bakake sai sheki suke an rubuta a jikin license plate din ADANMA MATTHEW yasa yay murmushi yace”das my Momma” yakara sauri suka suka sakko daga benen jirgin, Wuraren motocin ya dosa yana kaiwa ya ajiyeta a wurin sanan yasa hannu zai bude marfin motan yaji muryan wata mace da harshen turenci tace”basai ka bude kofa ba,your Momma is right here champion” dawani irin ihu Barr Barraq ya juyo ya rungume wata kakkyawar dattijuwa, baturiyar mace,tana sanye da doguwar riga baki,idanunta sanye da farin glass wacce nasan na matsalar ido ne,ga bodyguards a bayanta kusan su goma,Barraq ya rungume ta yana mata kiss a kumata “I missed yhu mommy!miss yhu soo soo much”chusa hannu tayi acikin gashin kanshi tadan Sosa sanan tace “aika kyaleni na duba daughter na ko” langabe kai yayi tareda fadin no,ya daura kanshi abayanta ahaka suka karasa wurin motar, da sauri yadaga kanshi daga jikinta yakarasa wurin Rufaida daya gani shame shame akasan wurin ga wheelchair ma yafadi, sai alokacin yatuna dayana saurin zuwa rungume Mom yaji yature wani abu, dagata yayi da sauri ya rungume ta “am sorry Rufaida, kiyafemin dan Allah..” Mom ta tsugunna ta karbeta daga hannun Barraq ta rungume ta.
Dago kanta tayi ta shafa fuskarta tace “my Preety daughter” ta manna mata miss a goshi,kallon bodyguards tayi da ido suka bubbude kofofin motar Barraq ya karbeta yasata a cikin mota,Mom ta shiga sanan Barraq ya shiga ya daura kanshi akan kafadar Mum yana mata shagwaba”Mum am hungry wlh,I missed wanan miyan mushroom dinan dakike min” dan harara tamai sanan ta shafa gefen fuskar Rufaida dake kan cinyarta tace” karka daman,Ni yanzu damuwata yata tasamu lafiya” Barraq yay murmushi tareda daga kanshi daga kafadar Mum kaman yay fushi, Mum ta juyo ta kalleshi tai murmushi kama hanunshi tayi ya kalleta ahankali tace “dont be jealous, u will always be my little boy,my little champion and my handsome boy” hawaye yadan ciko idonta ta shafa gefen fuskar shi”u are all I have,I soo much luv yhu son”murmushi yayi ya daura kanshi a kafadarta yace”luv u 2 Mummy ” ta sa hannunta ta shafa kunnenshi dayan hanunta kuma ta shafa kan Rufaida ta lumshe ido tareda fadin”I luv yhu both”.
Maman Abd Shakur😘
[5/10, 8:32 PM] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌