Sashe 20
Kaine Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sosai zazzabi yarufe Rufaida idanunta sukai ja sosai jikinta zafi. Amma takira family Doctor yadubata aka bata magunguna. Mummy ta zauna ta daura kanta akan cinyarta tana shafa cikinta dataji ba nauyi. Tea Hafsat takawo mata da kyar tasha kadan tana kuka. Mum dukta damu tace”for godsake Daughter meke damunki? Tell me kinji banason kina ciwo” Rufaida takara narkema Mummy tana kuka”Mummy promise me dake zan zauna,wlh Mummy ni banason akaini wurin Uncle B,tsoronshi nakeji Nafison zama dake” takarasa maganan tana kuka, Mum tai murmushi “OK naji,only if u cooperate kika warke dan baki sun cika gida anason ganinki” ta share hawayen to muje naji sauki.
Maman Abd Shakur.
[5/24, 13:45] Fauzee Preety: *KAINE SIRRI NA*
44
Duk shagalin da aka hada Rufaida bata halarta ba saboda zazzabin dake damunta. Da kyar Mum ta lallabata tai bacci ta lullubeta tafito daga dakin lokacin ma haryan biki sun watse.
Dakin Mum ya shiga ganinta tareda wata bakuwa suna magana yasa ya zauna a gefen gado yana danna waya. Mum taraka bakuwar tareda rufo kofa tazo kusada Barraq ta zauna tana kallonshi”Muzammil na nemanka dazu,Hafsat nata amai zai wuce da ita hospital “Barraq ya daura kanshi a kafadarta “ya ganni lokacin ina falon Daddy ina magana da Alh nan dana fada miki yarshi tabace” Mum tace”ayya,har daurin auren saida yazo,yanada kirki, Allah yasa yaga yartashi” Barraq yakara wani narke mata “son am very tired, me kakeso saboda wanka nakeson shiga yanzu” Barraq yay shiru baice komiba. “O ur wife, tana wurin buzuwa,tana bacci karka tasheta” murmushi yama Mum ganin ta kafeshi da ido. mikewa tsaye yayi yafita daga dakin da sauri Mum ta girgiza kai “sarkin kunya”.
Hango Buzuwa dayayi a dakin zaune tana kallo ta window yasa yaji wani haushi yakamashi dan yaso yaduba lafiyar matarshi. haka yawuce side dinshi yafada kujera ya dauko taba yafara zuka.
washe gari yakama lahadi taji sauki sosai saidai tai zuru zuru gashi batada abokin hira dan Hafsat batazoba Mum tace batada lpy.
Wuraren 9:00 Na dare Mum tafito daga side din Buzuwa ganin Barraq tsaye a wurin yana leken windo yasa Mum tace”wot are yhu doing son?” Da sauri ya juyo ya kalli Mum “nothing “yaba Mum amsa atakaice yajuya yabar wurin da sauri. Ajiyan zuciya Mum tayi tajuya takoma ciki. Rufaida dahar ta kwanta ta tashi da sauri ta yaye bargon jikinta “Mummy na kindawo ki karanta min story ne?” Mum ta zauna gefen gado ta girgiza kai “no,kije kima Son sallama,kinga gobe zamu koma kinji daughter “Rufaida ta gyada kai”to Mummy” tadau hijab tadaura kan kayan baccin jikinta tajuya zata fita Mum tace “come” tadawo Mum tadau turarurruka masu cool kamshi ta shafa mata sanan tabata izinin tafiya.
Knocking tayi “who?” Taji yafada,muryarta na rawa tace”Ni…ni…nin..nine..” bata karasa maganar ba yabude kofar da sauri taja da baya tana kuka hanunta na rawa ta kulle idonta gam”.
Wani sanyi yaji a ranshi ganin Matarshi ce aranshi yace luv yhu Mummy.
Tattausan hanunta yakama ya shigar da ita cikin dakin. zaunar da ita yay akan kujera ya maida kofar yarufe ahankali yadawo ya tsugunna a gabanta ya daura hanunwanshi akan cinyarta ko ina na jikinta rawa yake murya chan kasa yace”relax luv!u are with me, open ur eyes “kankame jikinta tayi tana sosa idanunta dake fitar da ruwa. zame hanunshi yayi daga cinyarta yatashi ya shiga bedroom yay kusan minti biyu kafin yafito sanye da white singlet da gajeren wando baki,hanunshi dauke dawani dogon silver tray ya ijiye kan center table yadawo kusa da ita ya zauna jikinshi na gogan nata, jawota jikinshi yay yarungume. ihu tasaki tana kokarin kwace kanta takasa, ahankali yace”shiii!banason kuka, keep quiet and open ur eyes kinji baby na “girgiza mai kai tayi,sanan yasaketa ta zauna tana share hawayen da bayan hanunta “Rufaida “Taji ya kirata hakan yasa ta daga kai ta kalleshi “I luv yhu, ina sonki sosai”.
Maman Abd Shakur .
[5/24, 13:45] Fauzee Preety: 🖌KAINE SIRRI NA🖌
46
Da kyar ya iya sakin bakin nata yana kallon yanda take kuka yasa yatsa ya share hawayen murya chan ciki yace”shiii,banason kuka, abunda nai miki is normal, haka miji kema matarshi kinji baby na ” ta dagamai kai jikinta na rawa. harshen shi yasa yadan lashi lips dinta dasukai ja yace”good girl,ina kara sonki ne saboda kinajin magana,muje naraka ki ki kwanta dare yayi” hanunta yarike suna tafiya ahankali tana binshi luuu dan gabaki dayan jikinta ya saki.
Saida ya bude kofar dakin Buzuwa sanan yasaki hanunta yana mata murmushi”sleep like an angel Baby”ta shiga ciki da sauri ya kullo kofan yajuya yatafi side dinshi cike da tunaninta. Da kyar bacci ya kwashi Rufaida dan takasa manta yanda taji yanata tsotsan bakinta.
Washe gari da wuri Mum tasata ta shirya dan jirgin karfe tara zasubi. Buzuwa tahada mata kayanta gabaki daya da wasu gangariyar magani. Rufaida ta shirya cikin wani dogon brown skinny jeans da light brown armless shirt ta daura brown boyfriend jacket a saman su, ta yane kanta da gyalle, kafarta na cikin wani hill browm mai shegen kyau. tafito daga part din Buzuwa ahankali take takunta mai daukan hankali harta bude kofan dazai sadata da dakin Mum da sauri ta juya zata koma “karki koma ki shigo I missed yhu” ahankali ta shigo kanta akasa tana watsa da yatsun hanunta ta tsaya, jawota jikinshi yayi ya daurata akan cinyarshi yana kare mata kallo,ahankali yasa hannu yana warware gyalen da ta nade kanta “Baby dis kand of dressing is for me only,bakisan inada kishi ba” hawayen ta ya diga akan hanunshi,murmushi yay ya daga hanunta yana kallon zanen lallen hanunta”I luv dis,yama hanunki kyau “ahankali yasa hannu a kafadarta yana sabule boyfriend jacket din jikinta harya cire duka ya ijiye a gefenshi yana karema jikinta kallo batare daya mata komiba. Rufaida tacigaba damai kuka ahankali tana shesheka,kanta akasa taki hada ido dashi “Mummy kike nema?” Ta dagamai kai,”Mum na wurin Dad tajemai sallama”.
“Mesa kike tsorona?ni dodo ne?” Ahankali tace”uhm uhm”ya leko da fuskarshi zai kalleta da sauri ta juyar da kanta gefe,juyo da fuskarta yay ya kwanto da ita kirjinshi yana shafa bayanta ahankali ya sauke ajiyan zuciya”I will miss yhu idan kun tafi,but dazaran nagama case din dake gabana nanda 3 or 4 weeks zanzo,just take good care of ur self for me Baby, I luv yhu” takara kulle ido jikinta na rawa dago ta yay yahada goshin shi da nata murya Chan ciki yace “duk lokacin dakike wanan tsorace tsoracen,da koke koken da kulle kullen idon, karajin sonki nake a zuciyata cus I luv it,everything fits yhu Rufaida my little Baby ” yakai bakinshi kan nata yabata light kiss “Ina sonki matata” chusa kanta tayi sosai a kirjinshi tana mutsu mutsu saboda kunya, abun yabashi dariya sosai yadan dara “nacigaba da kissing dinki ne baby na ? ” ta boye fuskarta a kirjinshi tana shesheka bude kofa da akayi yasa ya dago kanshi Mum ce da sauri Rufaida ta sauka daga jikinshi ta koma gefe Mum tai kaman bataga komiba tace”Daughter kin shirya?” Barraq ya tashi yana sosakai Mum ta bishi da kallo harya fita ya dawo ciki da sauri Rufaida ta sadda kanta akasa kallon Mum yayi kafin yace”kisa Hijab,karki fita ahaka ” ya juya yafita da sauri yana murmushi.
Maman Abd Shakur😘
[5/24, 23:18] Aishat Muhammad: [5/24, 21:46] Aishat Muhammad: 🖌KAINE SIRRI NA🖌
47
Kimanin sati 3 uku kenan da komawarsu Russia. Tuni Rufaida tafara makaranta mai suna KINGSLEY DAISY’S SCIENCE SCHOOL. aka mata interview taci sosai hakan yasa suka sata a class 2(SS2 a Nigeria ). Karatu take sosai tana da kokari daidai ita,batada kawa ko daya dazaran lokacin tashi yayi Mum zata turo Driver yadauko ta. Mum nabata kulawa bata sakaci da magungunan da buzuwa tahada mata dakuma na asibiti da aka bata saboda yawan ciwan maran datakeyi kowani wata.
Bangaren Barraq kuwa ya dukufa neman Rufaida, saboda yanda yaga Umma da Ahj na wahala danko haihuwar datayi saidai aka mata aiki aka ciro baby boy. Gashi yanzu kusan sati uku kenan yanabin makarantu gidan marayu na garuruwa daban daban yana neman Rufaida da aka mishi kwatance. Aikin da yansanda yakamata suyi amma tausayin su Alhj yasa shiyake yi dakanshi. Matsalanshi daya yakasa samun kishiyan Umma suyi magana duk inyaje Lagos Alh yakaishi gidanta basa samunta har abun yasoma bashi mamaki. Yafadan ma Alhj zai dakatar da binciken yaje yaduba matarshi a Russia. Alh yamai addu’a Umma tahada tsaraba dayawa tabama Barraq yakaima matarshi da kyar suka samu ya karba Alh yakaishi Airport yabi jirgi yakoma Abuja.